Sashe 12
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dukkanin abinda take aikatawa ba, Lallai kam in hakane fareeda tacika cikakkiyar shashasha, amma bara yacigaba da binta har tafadi abinda ke zuciyarta, "Zayyad" Ta sake kiransa da niyyar dawo dashi daga duniyar tunaninsa, Shu'umin murmushinsa dazai kara tabbatar maka da duniyancinsa yayi mata tareda cewa, Fareeda, yanzu me kikeso ayi", Murmushi tayi aranta kuwa tace anzo wajen, "Ni aganina zayyad munada damar kasancewa acikin inuwa daya Dan murayu cikin salama dakuma kwanciyar hankali", " fareeda,kindaisan bazai yiwu namaidaki gidanaba saboda kinga abbana yana zuwa gidan sannan kuma yanada c.I.d sosai akan gidan" Wani kululune yatokare fareeda Wanda awannan karon kuwwar hudubar mery takasa tasirin tankwasa zuciyar fareeda, Afusace tamike tsaye tareda cewa, "Zayyad waime yasa kake gocewa maganganuna bayan kuma na tabbatar ka fuskanci menake nufi", " calm down mana yammata,yazaki yankemin hukunci da abinda yakasance gaibu tunda abune azuciyarki kuma baki fito kin bayyana min ba,shiyasa fa nabaki damar fadamin koma meye azuciyarki,Dan haka inajinki," Ajiyar zuciyar tasake saukewa kafin tace, "Zayyad inason muyi aure" Jin kalamanta bai girgiza Dr zayyad ba kasancewar yariga da yasan me zata fada, Murmushi yayi tareda mikewa ahankali ya isa har gabanta yaja hannunta yadagata, "Kinga har kinja na kara time akan lokacin tashina,just for kawai insaurari abinda zai fito daga sannan kyakkyawan bakinnaki, Duk da ba hakan taso ji ba amma taji dadin kalamansa sosai kasancewar ko bakomai bai nuna yaji zafin kalamantaba, Tashi tayi tareda dubansa tace masa, " ai baka bani amsata ba" Yana har hada takaddu ya sunkuyar da kansa jikin tebur yabata amsa atakaice, "Sainayi shawara" Sosai Kalmar tasaka mata shakku azuciyarta, "Shawara kuma zayyad" "Haka nace" yabata amsa atakaice, Zata sake wata maganar yadago idanunsa suka hada ido, Dasauri ta kawadda NATA idon kasancewar bazata iya cigaba da kallon idonsa ba, Said dai kuma takasa fassara abinda tagani a cikin kwayar idanun nasa, Dagowwa yayi bazata taba tantance yanayinsaba yace mata, "Muje ko" "Ina zamuje" ta tambayesa asanyaye, "Zansaukeki gidane" "Badamuwa ai nida merry mukazo nan din tanama mota tana jirana" "OK fine,nagode da ziyara saimunyi waya" Zayyad yafada tareda daukar komatsansa yafara yo gaba, Dasauri tabiyoshi Dan ta tabbatar asibitinnasu cike yakeda ma'aikata yammata kobakomai zasu fara kallonta amatsayin star din zayyad din, Dr zayyad kuwa baimasan halinda take cikin ba sai jinta dayayi akusa dashi sosai da sosai, Dan tirjewa yayi tareda kallon gefe yayi mata magana, "Ba ako ina kake nuna ainahin kalarka ba yakamata wani gurin dole yanada bukatar kamun kai," Yana kaiwa nan azancensa yayi gaba abinsa yabatta agurin sororo, Waime zayyad yake nufi da kalamansa, Yazama dole tayimasa tambayar nan ayanzu kuwa, Dasauri tafara tafiya sai dai kash!!,yanayin takarmin nata yasa dole yayi tafiya ahankali, Lokacinda tafito kuwa sai kurar mortar zayyad din kawai tagani, Wani kululune yakara turnuko ta gaba Wanda dole yasata jin silalowwar hawayenda bara shirya zuwansu ba, Merry CE tadafata daga baya tareda juyo da ita, Ganin hawaye akan fuskarta yasa merry din janta sukayi inda sukayi parking motar, Suna shiga kuwa fareeda tafashe da bani matsiyacin kuka Wanda yasa hankalin merryn tashi, Bata tambayeta meya faruba taja motar suka nufi gidansu fareeda, To abangare yaya baffa kuwa kasancewar gidan mamanshi da gidan goggo halima kamar gida dayane katangace tarabasu saikuma gate da kowqa yakeda nashi, Amma kawai kofar sitting room data hada gidajen Wanda inkaso ba sai ka fitaba zaka iya shiga part din maman yaya baffa, Hakan yasa koda yagama jinyar kafarsa ya dingiso yashigo part din goggo halimar, Afalo ya iske goggon tana kallo , Ya tambayeta khadija take fadamasa tana ciki yanzu ta tasheta yayi sallar la'asar tasan yanzu zata fito, Hakan yasa yaya baffa zama a daya daga cikin kujerun, Goggo halimar na tambayarsa meyasameshi akafa, Yayi mamakin da khadija bata fadamataba hakan yasa kawai yace mata ball yayi akajimasa ciwo, Fada tadanyimasa gameda kula da lafiyarsa musamman datace shi duk mafi akasarin ciwonsa agurin ball akejimasa, Suna cikin hirane khadija tafito, Sanye take da blue wando three quarter wanda yadan rufe mata gwiwarta sai wata rigar body hug mai Dan sakakken hannu fara kal wadda akayiwa rubutun true love ajikinta da kalar baby pink, bandana CE me butterfly itama blue Wanda yayi daidai da Kalmar wandon sosai, Bawata kwalliya tayiba amma kasancewar fuskarta tayi fayau sakamakon kukan dataci hakan yasa tayi wani masifaffen kyau kamar kasaceta ka gudu, Tunda tashigo yaya baffa ke kallonta,gsky aduniya shidai yana mutuwar kaunar khadija, Aransa yakecewa ya allah katabbatarmin da khadija amatsayin mallakina, Goggo halimar ma khadijan take kallo sosai yanayin khadijar zai dauki hankalin koma waye muddin zai kalli khadijar koda ganin farkone yarinya CE datakeda matukar shiga rai, Sosai goggo halimar take kissima abubuwa dayawa akan khadijar take kuma fatan tabbatarsu kodan cikar burin wasu mutane dayawa dakeda muhimmanci arayuwar khadijar, Koda tasan mutanen basu fito sun bayyana mata ainahin abinda ke cikin zuciyarsu ba amma tanada tabbacin abinda yake darsuwa zuciyarta tabbas yadarsu azukata da dama kuma masu muhimmanci arayuwar khadijar, Firgigit goggo halima tadawo daga duniyar tunaninta ganin khadijar tayi wani zaman dabaro afalon tareda shagwabe fuskarta tace, "Yaya baffa kallonfa" "Nakine" yabata amsa cikin wata muguwar kasalalliyar murya maikamada tamai jin bacci, "Yaya kagafa itama goggo kallona taketayi kodai mutuwa zanyi" "A'a baby aike bazaki mutuba" "Wai goggo kinji yaya bazan mutuba" "Khadija Dan allah ki kyaleni da wannan surutunnaki yanzu zaki fara,nidai bani na nemekiba dama baffa ne tunda yazauna yaketa jajenki kuma gashinan kuyi" "Yaya baffa kadaiji goggo ko?,saikuma banzoba takama nemana ai kuwa yanzuma zan tafiyata " "Aa baby yi hakuri ki kyale aunty ai yanzu ke bakuwatace bata aunty ba tasoma kizo kiji," Tashi tayi takoma gefen baffan ta zuna, Ahaka sukaci gaba da taba hira tareda goggo halima yaya zayyad tayi sallama tareda shigowwa falon, Goggo halima CE ta amsa masa sallamarsa tanacewa, Lallai zayyad yau wata Sabon gani, Kwata kwata tunda zayyad yashigo idonsa yafada kan khadija dayake zaune kusada baffa yaji ransa yayi mugun baci, Lallai yarinyar nan ma batada hankali,cewar wata zuciyar tasa, Ko goggo halima ma datake yimasa magana ta lura dacewar kwata kwata hankalinsa bata kanta hakan yasa tabi idanunsa Dan lura da Inda yasa kansa,14 tabe baki tayi takauda kanta daga kallon abinda yake kallo kamar bataga abinda yake faruwaba, "Zayyad" Goggo takirashi , Da Sauri ya wayance gamida janye idonsa daga kanta tareda yin kwafa acikin zuciyarsa, Zama yayi akan kujera yadaga kansa sama na yan mintina kafin yasauke tareda cewa, "Goggo INA yini" "Lpy kalau zayyad an wuni lpy,ya aikin" "Masha allah" kawai yace kasan cewar gabaki daya zuciyarsa wani mugun zafi takeyimasa, "Ai dazu khadija take fadamin tare kukazo kama wuce burin aikine,to banma yi tunanin zaka biyo in antashiba," "Uhm dazu dinne na makara shiyasa banshigoba" Baffa ne yatashi tareda matsawa kusada zayyad yamikamasa hannu yana cewa , "barka da shigowwa Dr" Ko kallon hannun nasa baiyiba yace masa, "Barka" Tareda dauke kansa, Itama goggo halima dauke kanta tayi kamar bata fuskanci komai ba, Ganin yanayin zayyad yasa baffan Jan kafafunsa yayi hanyar sitting room din, Itama khadija tashi tayi da alamu kuma zata bi baffan ne, Dawani mugun kallo goggo halima tabita tareda cemata, "OK sainace ki kawowa yayanku ruwa kenan" Zumburar baki khadija tayi kafin tafara tafiya zuwa hanyar fridge din, Tunda tamike zayyad ita yake kallo sai daifa duk kwakwarka bazaka taba gane cewar kallonta yakeyiba saboda gabaki daya idansa nakan laptop dinsa daya Dora akan cinyarsa yake using, Goggo halima tasake binta da kallo tareda kyabe baki tamike tana cewa, "Kyadaiji dasu inma kayane kya kaisu" Tayi hanyar matattakalar bene, Sosai Dr zayyad yaware ido yana kallonta kasancewar tajuya bayanta ta kalli fridge, Wani dunkulallen Abu yakaraji yadanne masa kirjinsa kamar andaura masa dutse, Shifa gsky yana kishin kannensa bayaso wani yalalata masa rayuwar kanne,amma ita yarinyar nan kamar bata da tunanin haka tazo ko kunya babu tazauna gaban wannan dankareren gardin kyarrrr, Yaya kwafa gamida maida kansa ga kallon laptaop din kasancewar tana kokarin juyowwa, Yana kallonta ta kasan ido har takaraso gab dashi taduka zata ajiye ruwan idansa yakai kan tudun bres dinta, Wata zuciyar tace masa kilama Tun dazu haka take dukawa yana kallon bres dinta, Ai kuwa tana tasowwa bata ankaraba yasa kafa yatadiyo ta tayo gaba kuwa tafado jikinsa, Sosai yaji dadin hakan har cikin ransa, Itakuma jin zata fadine yasa tsoro yaahigeta ai kuwa ta kadaddabeshi gabaki daya tareda manna ajikinta da nashi, Kamar yadda yasaba jin shock aduk lokacin da ta Ravi jikinsa yanzuma hakanne yafaru, Tuni jikinsa yakarbi sakon yadda yakamata musamman dayaji abinda yafi komai kwantar masa da hankali,watakam nonuwanta dasuke matse da kirjinsa, Ahankali ya lumshe idanunsa kafin yabudesu tareda yin karfin halin dago fuskarta daga jikin kirjinsa, Murya ashake da alamun fellings tafara cemata, "OK watakam Dan an hanaki bin wancan tsinannen kwarton shine zakizo ki fadomin ajiki kinasane tsabar jaraba dakuma inhar baki rabi namiji ba bazaki taba jin dadiba ko?" "Waike me kikeso ki maida kankine?" "OK nafahimta abinda yasabayimiki ne baiyi mikiba shiyasa abinnaki yake Neman motsawa har idonki ya rufe kike kokarin haikemin ko" "Hmmm ai badamuwa dole indaurewa debemiki bukatarki Dan inbanyi hakanba nineda laifi saboda kin nunamin acikin halinda kike kinga kuwa zaki iya tunkarar kowa da bukatarki,kenan kinga gwamma ninayimiki abinda kikeso kodai kare martabar gidanmu" Duk yana zantukannan ne batareda yabata damar furta koda magana dayaba sai uban hawayen dake fita daga idonta, Batareda yasamu da abinda takeyiba yararumi bakinta cikin zazzafan salonsa dayake firgita mata yafara aikamata da zafafan kisses, Tuni gaba daya jikin khadijar yamutu tama kasa daga koda yatsantane bare tayi kokarin hanashi aiwatar da komai akanta, Yadauki tsayin lokaci Ahaka kafin daga bisani yalalubi harshenta yafada tsotsa cikin wani salo dazaka iya rantsewa alewa yake tsotsa, Sosai khadija taji wani Abu mai kamada dadi yaratsata tundaga tafin kafafunta har yazuwa kanta, Wanda yasa batasan lokacinda tadan kara matseshiba, Ko ajikinsa baisan ma tanayiba saboda tsabar dadin daya fara rabashi da duniyar dayake ciki, Ita kanta khadija saidataji yafara lalubar nononta kafin hankalinta yafara dawowa ajikinta, Ahankali tafara Dan dukan bayansa acikin shagwaba, Tabbas da khadija tasan meta tsokanowa zayyad da ahagwabarta datayi kokarin raba kanta da shagwabar koda na iya wannan lokacinne, Azabure yatura hannunsa ta kasan rigar ta tareda sake turashi cikin breziyarta yalalubo nonuwanta masu