← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 36

Sashe 21

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba" Da sauri ta rufe bakinta tareda an zaro idanunta, Sai a lokacin ya araso tareda kama hannunta ya an kalli yarsunta na an seconds kafin yayimata kiss a yatsun yasaki tareda yin hanyar fita, A gefe guda kuma tunda ta furta maganarta yaji wani abu da bai ta a jiba yadira cikin zuciyarsa, Da sauri ta bi bayansa suka fita, Tana saurin ta ka mosa kasancewar yamma tayi dayake aaibitin lungune yasa duhu ya an fara yi gashi kuma afa ta an fara raguwa, hakan yasa tayadda suka jera amma ko kallonta baiyibaa, kici is sukayi da mama babba ta ta fito daga akin zata kira khadijar autafi gida, wani irin duka irjin mama babba yayi ganin khadija da zayyad ajere, To me gakan yake nufi?, Gaba ki ayan su babu wanda ya lura da ita sai da sukaji muryarta, "haba zayyad yazaka saka yariya cikin office tun azu muna jiranta amma ka hanata fitowwa, kekuma da i namiji inkika lalata rayuwar ki ke kika jiyo,na tabbatar zayyad bazai ta a aurar kiba misamman......" "Mama!!!" dr zayyad yafa a cikin wani eikitaccen amo mai tafe da acin rai, A fusace yaja hannun khadija dan gaky mudfin ya tsaya komai ma zai iya faruwa ciki kuwa harda wula anta maman, Baki aaake mama tabisu da kallo, Saida zayyad yakai bakin ofar akin mama kafin yasaki hannun khadija agurguje ya nufi inda ake nemansa, Tunda yajawo hannun khadija tazama kamar ra umi da akala, kwata2 hankalinta tunanin da nazarinta yana gurin kalaman mama da muryar maman keyimata wani irin amo acikin kunnuwanta, "ke kuma da i namiji ko,in kika lalata rayuwarki ke kika jiyo zayyad dai bazai ta a auren kiba" ta rasada wanne ma'auni zata auna kalaman mamar ta yaya kuma zata tan'tancesu, A haka maman tazo ta isketa kamar zata bangajeta haka ta wuce ta ta shige cikin akin, Kamar wl iya haka umma da hajiya suka ga mama na huci, "a'a lpy dai ko?" Cewar umma, "hmmmm wai daga ganin khadija da zayyad na tambayeta ina taje shinefa tafara yimin rashin kunya kamar zata zageni,kuma gaban zayyad ko kallon mu baiyiba barema nayi tunanin zai yimata fa Tsamal hajjaju ta kar e zancen dacewa, "kay gsky sai dai ko iskokin hadizar amma dai hadiza bazata ta a yimiki rashin kunya ba kuma zaidu na kallonta" Sosai maganar hajiya ta atawa mama rai amma dayake aharti take neman ullawa sai ta nuna bata damuba tace, "wllhy hajiya kindaisan ai bazan yiwa khadija sharri ba daga office in zayyad inma suka fito,dama nan dana fita na tambayi wani saurayi shine yake cemin yaganta itada zayyad suna office in shi" Cikin sigar ha a bom in dazai tashi da khadijar take fa ar wannan maganar, "Alhamdulillahi Allah nagodemaka daka fara daidaita tsakanin zaidu da hadiza" Hajjaju tafa a tana tana aga hannunta sama, Wani mugun udu'du ne yatasowwa mama babba, bata sake magana ba kuwa, Sai da hajjaju tace mata ta tashi su tafi gida, ofar akin suka taradda khadija a zaune tayi tagumi, Umma ce ta isa gurinta tareda tambayarta "lfy khadija" "Lfy alau umma" "to tashi maza ku tafi gida" kama hannunta tayi a hankali ta mi ar da ita,sai da umma tarakasu har bakin motar yaya munir kafin tayi musu sallama, Tunda suka shiga motar mama babba bata sake maganaba har suka arasa gida, Koda sukaje gidama saida safe kawai tayi musu ta nufi angarenta daga ka ganta zaka tabbatar akwai abinda ke damunta, angaren khadija ma suku'ku haka take kamar wadda wai yafashewa aciki haka take tafiya, Duk da kasancewar hajiya ta lura da canzawar khadijar amma haka ta basar bata ma nuna ta kula da hakan ba, Koda suka shiga part in hajiya akinta ta nufa, To itama khadijar akinta ta nufa tayi wanka bata tsaya wani shafa mai ko wani abun ba kawai turare ta fesa tasaka kayan bacci ta akko zundumemen hijabinta dayake lokacin sallar issha yayi, Tana idarwa ta fada kan gado, Tana jiyo su ummy da fateema a falon hajiya amma ko saurarensu bata yiba tafa a dunoyar tunani, to me mama take nufi da kalamanta?, Ko taga wata alama ne atareda ita nacewar tana son yaya zayyad Ita fa wllhy ko maza sun are bazata ta a iya auren mai hali irinna yaya zayyad ba, Wani angarene na zuciyarta ya hasko mata fukar yaya zayyad in lokacin da yake dariya, Gsky yaya zayyad kyakkyawan gaske ne, To dama meyasa bata ganin kyawun yaya zayyad Wata zuciyar ce tace mata saboda yatsaneki kawai, Baki ta ta e tareda cewa a fili, "nima wllhy natsaneka yaya zayyad" Ta ga a tareda jawo fillo ta rungume a haka bacci ya auketa (ayi mafarkin kyakkyawa yaya zayyad ta gidana kasancewar yau tanada school yasa tunda duku2 da ta tashi bata komaba tanayin sallah ta fita fallo ta fara gyarawa kafin ta gayara khitchen ta wanke yan kwanukan hajjajun daga nan ta wanke ban aki, akin ta ta koma ta shiga ta wanke toilet inta ta yi wanka kafin ta fito aute da towel, tsayawa tayi a bakin mirrow tashafe jikinta da mai, Sosai ta ata lokacin wajen gyara jikinta da mayuka da turarurruka, Powder kawai ta saka da lipstick kafin ta akko wata dakakkiyar shadda yallow inkin doguwar riga tasaka, Sosai inkin ya kar i jikinta yazauna, blue in mayafi tasaka da takalmi plate mai duwatsu sai mayafi midium shima blue data saka, as ta fito a budurwarta wata ba ar jaka ta goya irinta an jami'a, Gsky khadija kyakkyawa ce,masha allah shine kawai abinda na iya furtawa, an saurinta ta fito ganin har takwas saura minti tara, A falo taga hajiya a zaune, Itama bakin kujerar tasamu tazauna tareda cewa, "Hajiya ina kwana" "lafiya alau hadiza ya gajiya" an dafe kai khadija tayi cikin nuna damuwa kafin ta an ja lokaci tasauke hannun da jan numfashi tace, "Ba gajiya" "hajiya bari in tafi school kar na makara" "aa baki ysayawa ki karya" "Gsky hajiya innace zan tsaya yin kari zan iya makara,kuma kimga in na makara wllhy baza'i barni inshiga aji ba," Muskutawa hajiya tayi tareda tura hannunta cikin aljihu ta zaro gudar naira dubu tabawa khadija, "gaahi nan Allah yatsare hanya ya bada sa'a" "Amn hajjajun mu" "amma dai zaki biya ku tafi dasu ummy ko?, jiyama sunzo nemanki ita ummynma sai angaren Iro ta kwana" jim ta anyi aranta tana tunani gsky in tace zata tsayasu ummy zasu iya ha uwa da yaya zayyad ita kuma gsky yanzu ta saka aranta zata toshe duk hanyar dazata sake ha ata dashi barema aringa tunanin sonshi takeyi, "hajiya gsky ni wllhy kinga ba ajinmu aya ba yau, kuma zasu iya sawa na makara naje malamin ya koreni" "to gsky dai kiyi sauri allah yakiyaye hanya sai kin dawo" "Amn" Khadija tace tareda yin hanyar fita, da sauri2 tabar gidan ta tari napep tareda fa amasa bayero univercity, koda taje makarantar saura minti biyu lacturer ya fure aji da sauri ta shiga ta zauna ta nutsu, Dan khadija afannin aukar darasi gwanace, angaren mama babba kuwa tunda taje goda tasaka aminatu gaba tana nuna mata yadda zata ringa kissa dan jawo hankalin dr zayyad kanta, da kuma nuna mata dolene su ha a da makirci dan ita tanada tabbacin akwai wani abu atsakanin khadija da zayyad in kuma hajiya ma tasani, Sosai aminatu ta bu e kunnuwanta tana kwashe mugayen hu ubobin uwarta, ai kuwa yau dayake aminatun batada lecrures hakan yasa tun da wuri ta tashi ta tsan'tsara kwalli ta nufi angaren Aunty maimuna, Kasancewar sun san muddin ammibata nan zayyad baya shiga ko ina yayi break sai angaren aunty maimuna, Da sallama ta shiga part in auntyn,bata same ta a falo ba hakan yasa ta nufi khitchen aikuwa kamar yadda tayi tunani tana khitchen in tana ha a break, Sosai aunty maimuna tayi mamakin ganin aminatu,amma kasancewar aunty maimuna wayayya yasa ta wayance bata wani nuna mata ba, bayan sun gaisa aminatu ta an fara kamawa aunty maimunan ayyukan khitchen ganin ankusa gamawa yasa auntyn sakar mata iata kuna ta wuce aki, ko kafin aminatu ta arasa ayyukan tuni aunty maimuna ta shirya al'hussain daddynsa ma ya shirya, A gaggauce ta bawa yaron kari kasancewar ya makara school ta zubawa babansa a lunch box shima zai wuce kasuwa dan amafi yawan lokuata da abin kari yake tafiya, Sai da ta rakasu kafin tadawo a falo taga aminatu azaune tasake gyara fuskarta, A fakaice aunty maimuna ta kalleta kafin ta an ta e baki, "aminatu yau ba school ne" "Eh wllhy aunty banida lectures yau" "ok kice tare zamuje asibiti kenan" shiru aminatun ta anyi kafin tace, "a'a ni sai anjima zanje aunty" "ok shikenan bara muje part in hajiya daga can nizan wuce asibitin kasancewar tau da wuri zanje saboda zayyad da ya kwana acan kuma kinga saina kai masa abinci zai karya" tsilim taga aminatu ta mi e tareda cew, "aunty to muje asibitin tare mana" "A'a yanzufa na tambayeki aminatu, kuma kukacemin bazakijeba," Sosa kai aminatu ta anyi tareda cewa, "wllhy aunty yanzu kawai naji inason tafiyar" an ta e baki aunty maimuna tayi kafin tace, "kyadaia ji da iyayinki" A ranta kuwa tana sa e2 a bubuwa da dama akan aminatu, A haka dai ta auki basket in sukayi angaren hajiya, Koda suka arasa tuni hajiya itama ta shirya suna zaune a falo ita da ummy dakuma fateema, Da sallama suka shiga aunty maimuna ta du a ta gaida hajiya,kafin tazauna kan kujera kusada aminatun, Tunda syka shigo aminatu ke zuba idanu neman khadija amma shiru hakan yasata tunanin kodai khadijan na akin tane, a ranta tace, "Munafuka yanzun haka tana aki tanayiwa wanda bai damu da itaba kwalliya" Wani kishi ne yasake tasomata tunowwa datayi cewar tabbas ko ita tasan khadijar ta fita kyau26 muryar hajiya taji tanacewa, "to ai sai ku taso mutafi saboda mu dawo da wuri ko" A sanyaye ta taso itafa gsky bata so atafi abar lhadija agidan saboda bataso ace yau ma zasu tafi ita da zayyad in kamar jiya, "hajiya wai ina khadija ko bazatajeba" "a'i Tun azu khadija ta tafi makaranta sai antaso zata biya" Saurin washe baki tayi tareda yin gaba da azamar ta, Da idanu hajiya tabita kafin ta ta
Chapter 21 · 0% Book details