← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 36

Sashe 22

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

e baki itama tayi gaba, A motar yaya munir zasu tafi dan haka suka nufi motar yaya munir arasawa basuyiba yaya munir shima yafito daga part insu shida yaya al'ameen, har gaban hajiya suka araso kafin yaya al'ameen yace, "hajiya har kun fito kenan" "wllhy kuwa aminu mutanen jigawa tafiyar ce ko?" "Wllhy kuwa hajiya gashi zamu hau hanya" yaya al'ameen yafa a tareda kamo hannun hajiya, Itama dafa kansa tayi tana cewa, "Allah ubangiji yatsare yakuna bada sa'ar abinda akaje nema ayi ta ha uri da rayuwa kaji aminu" Mur'mushi yaya al'ammen yayi tareda cewa, "insha allahu hajjajunmu" Ya saki hannunta yayi gaba yana aga musu hannu, Suma mota suka shiga sukayi asibitin, an garen su merry kuwa sai da suka gama masha'arsu kafin alhajin yatafi, Sai da yatafi suka zauna kafin fareeda ta kalli merry, awata ya ya dai naji wayarki shiru,kinsan fa ina cikin wani hali gashi inata kiran zayyad amma ya aga wayata" "nifa ina tsoron ace zayyad ya i yadda da abinda nakeda bu ata" Da ya e a fuskar merry ta kalli fareeda, "hmmm awata kenan nidai soyayyar ki da zayyad na bani mamaki, gsky dole mu kama zayyad ahannunmu" "wllhy awata al'amuran zayyad na bani mamaki,tunda nake da zayyad fa sex bai ta a ha ani dashiba," "hmmm fareeda kenan ki kwantar da hankalinki kisaka aranki zayyad nakine ke ka awata" A ran merry kuwa ashar take irkawa fareedar dakuma mugun al'kaba'i, ewa fareeda tayi tafara juyi agaban merry, awata kalleni fa shin wai me narasa a duniya da yasa sai na nemi alfarmar zayyad ya aureni" zama tasakeyi agaban merry, Ban ta a tunanin cewar ni fareeda akwai ranar da zan so wani namiji da zummar aure ba sannan kuma ba taa a tunanin zan ringa bin namiji yana wula antani ba" "Yanzu dai ba wannan ba meye mafita" A zuciyar merry tace anzo gurin, "shiryawa zakiyi zuwa gobe muje asibiti mu sake nemansa da bu atar mu" ba tareda wani dogon tunani ba fareeda tayiwa merry godiya, Daga nan suka canza akalar hirar da yawanci surutan fareeda duk akan soyayyar zayyad inne Koda suka je asibitin yau jikin ammi da sau i sosai ana tunaninma in basu sallameta zuwa anjima ba to idan allah yakaimu gobe zasu iya sallamarta da wuri ma kuwa, Dan tunda sukaje aka barsu suka shiga gurinta sunata hirarsu da ammi, A hankali ya turo ofar yashigo da sallama, Ga baki aya suka ha a baki gurin amsa masa sallamarsa, Shi kansa yarasa dalili tunda yashigo yake baza idanunsa kamar wanda yake neman wani abu, cikin sauri ya kawadda idanunsa zuwa duba magungunan da suke kan aramin table in gabana gadon, Hnnunsa yakai kan hannun ammin ya agoshi tareda an dubawa, Kallonta yayi da an murmushi kafin yace, "lallai ammina ansamu lafiya" itama murmushin tayi kafin tace" "sosai ma kuwa rabin raina,jikina kam masha allahu ga kuma warin gwiwar albishir in sirika ta data zo dubani,kaga kuwa ai dole in zanzare in mi e tunda mu ma bana za'a dainayimana gori" Ammi ta fa a da urmushi tana satar kallon umma, Aikuwa an ta owa hajiya inda yakeyimata ayi, "wllhy kuwa kedan bakiga sirikar takiba da sai kinma fi haka murmurewa,gata saliha irin wacce kikeyiwa anki fata" "Aikuwa hajiya kinada babbar kyauta mai tsoakatunda kekika fara yaba sirikata" Dukansu dariya sukayi banda aminatu datakejin kamar an aikomata da sa on mutuwa, Gabaki aya zuciyarta ta dawo mata ma oshi ta wani tokareta ko miyau ta kasa ha iyawa, "uhmmm allah dai yaza a mafi alkairi dan ba'a ganewa a hijabinnanfa hajiya" Cewar aunty maimuna, Umma ce tace, "kashh maimuna dama baki fa aba ai su idanunsu a rufe yaje yanzu zaau fara idayaki a layin an ba in ciki" "ai wllhy nasani dama keda maimuna tunda kukaga yarinyar nan a idanunku naga batayimuku ba to ai saiku za o masa wata tunda ku kowwa ma baiyimukuba" "haka fa kwanaki yarinya taringa zarya tanason zaidu tsakaninta da allah amma ke maimuna ke kika tsage kikace wai ba ajinshi bace" Hjjaju ce take wannan maganganun, Cikin raha itama aunty maimunan tace, "wllhy hajiya ni idannayiwa zayyad za e sai yaji duk duniya ba wanda yakauni iya za Gabaki ayansu dariya sukayi, Har shi uban gayyar saida ya an murmusa tareda girgiza ka,gsky aunty maimuna ba damace, Fuuuuuu aminatu tayi waje kamar wata macijiya, Baki asake hajiya ta bita har ta ule wa ganinta kafin tajuyo tanacewa, "wai ni kwana biyunnan ina lura da amina wani lokacin kamar mai iska," "sai tana walwala kuma sai kaga gabaki aya ranta ya aci,yarinya sai kace wadda akewa girka" aunty maimuna ce ta tace, "hajiya kindai san halin amnatu da zurfin ciki,amma bari in mun koma gida zan lalla ata naji abinda yake damunta," dr zayyad ne ya kalli aunty maimuna ya an shagwa e fuska kafin yace, "yanzu dan allah aunty tun safe nakiraki nace kitahon da abin kari amma tunda kikazo kiketa zuba hira kinkasa bani ko an shayima, saboda kawai ammina bata da lafy" arasa maganarsa yana kallon ammi, "hmmm zaidu kenan inbanda abinka yo dama kullum itace zata dawwama ci dakai,ai duk rintsi wata rana sai naga fuskar wannan kilbabbiyar matar taka wadda ilama mummunace" har yafara tafiya zai fita daga akin ya juyo jin maganar hajiya ta arshe, "me kikeci na baka na zuba ai matata ma sai kingaji da ganinta,sannan wai nidakaina nacemiki ga wadda zan aura,dan haka karki ara ha ani da kowacce mace kina zaune zan kawomiki kyakkyawar matata" Yana gama fa ar hakan ya juya yayi gaba abinsa, "ba shakka zaidu! kayi baki. aikuwa wllhy tunda ni ka watsawa asa a ido zaka sakw samun wadda zata ringa kareka a maganar aure amma badai niba kuma wllhy ubanka zai dawo sauna turashi ya sakaka fiddo matar aure" Shi dai dr zayyad baimasan abinda take cewa ba yayi gaba abinsa, Sai su ammi dasuke faman yimata dariya, ofar akin yaci karo da aminatu tana zaune tasha uban kukan ta,shidai ya ganta amma bai wani tabbatar da yanatinta ba ya wuce warsa abinsa, bai jima da fitaba aunty maimuna ta fito da flaks in abinci a hannunta, I tama a bakin ofa ta ataradda aminatun tayi uban tagumi ita aya, Bata wani nuna mata tasan tana cikin damuwa ba saima cewa datayi, "A'a mennata eai nan kika dawo ne" A hankali ta ago kanta ta kalli aunty maimuna, Duk wanda ya kalli idanun aminatu zai tabbatar tasha kuka, "subahanallahi aminatu kuka kuma lfy" Wani sabon hawayenne yasake sakkowa aminatu wanda ta kasa control insa yafara zuba daga cikin idanunta, sauke abin hannunta auty maimuna tayi tareda du awa ta dafa cinyoyin aminatun, "Ameenatu lafy da kuka haka kodai wani abun yana damunkine wanda kike ganin kukan yafi yimiki da i akan kifa a mana" a mama babba ta dasawa zucoyar aminatu tsanar mutane dayawa ciki huwa harda aunty maimuna, sai dai kima ta koyamata mugun makirci da munafurci tayadda bazaka ta a fahimtar gskyrta ba, Amma innnna! Tuni aunty maimuna batun yau ba ta fahimci aminatu na son zayyad saboda aunty maimuna irin mutanennan ne masu baiwar fahimta, A hankali aminatu tasaka hannunta tashare fuskarta kafin takalli aunty maimuana ta anyi ya e tace, "wllhy aunty haka kawai nakejin raina ya aci sai luma wani ciwon kai danakeji" duk da aunty maimuna tasan kome yake damun amimatun kuma tasan duniyanci tayimata na oye mata damuwarta yasa tace, "habbba aminatu meye abin kuka saboda ciwon kai keda kikeda yaya dr,uym ki kwanyar da hankalimki yanzu muje office in yayanku sai yabaki aganin kinji ta wajena" Aunty maimuna tafa a tareda mi ar da ita tsaye ta auki flask in suka nufi office da sallama aunty maimuna suka shiga office in dr zayyad, Yana waya hakan yasa shi aga musu hannu, "ni ban wula anta kiba kedai kike ganin hakan,inada ba i ina zuwa" ib,ya kashe layin farreda dasuka kirashi itada merry, Da an murmushi ya kalli aunty maimuna tareda bu e flask in gabansa, Sosai amshin abincin ya daki gancinsa, Ai kuwa ya wani lumshe idanunsa tareda sha ar numfashinsa, Cikin raha aunty maimuna tace, "ba'a saba cin irin wannan ba ko?" Shima murmushi ya anyi kafin yace, "amma aikinsan bai kai na ammi ba ko" an kallon sama tayi kafin tace, "uymmmmm!amma dai kasan nafi amaryar da zaka aura ko" Kallon sarious yayi mata kafin yace, "wai ni aunty kinwani damu kanki kwanannan da maganar aurena ahin koko dai kinsamomin matar da zan aurane" "In kabani dama zayyad kadaisan bnafika iya za i tunda nazabo daddynka ko?" "Kayyyy aunty abin harda zagi" "ba zagi zayyad gsky nafa "to nabaki aunty amma kisani infa batayiminba zance batayiminba" "albishirinka" "goro" "fari ko ja" "Fari tass auntyna" "OK to meye goron albishir "me kike so" "matar da zan samo maka ba itace zatace tanasonka ba kaine da kanka zaka fa a tarkon aunarta sannan kuma kace kanasonta, inhar hakan ta kasance zakabani kyautar sabuwar mota" Dariya yayi sosai kafin yace, "gsky aunty kin aukeni yaro! karkimanta fa na girmeki amma zakiyimin wayo" Kallonsa tayi ido cikin ido kafin taci sarious tafara magana da tsantsar gsky, "Zayyad nasan ka girmeni amma a haka zaka fa a tarkon za in daznyimaka sannan kuma kai da kanka zayyad mai ta ama da gayu zaka zama bawan wadda na za a maka inkuma haka takasance kayadda zaka bani mota sabiwa dal" shima cikin sarious ya kalleta kafin yace, "ni zayyad na yadda in har na fa aramin tarko irinnaki zan baki kyautar sabuwar mota da naira dubu ari biyar cash" Cikin tsabar murna da oki ta kama hancinta kafin tace, "wllhy badan muna asibitiba da sainayi gu a da wannan al' awarin da ka auka" Yifffffff,sulaji fa uwar aminatu tsabar sanyin da afafunta sukayi, Da sauri aunty maimuna ta yi kanta dan ita har ga allah tama manta da maganar aminatun, kamo hannunta tayi ta taimakamata tami e tsaye tarda zaunar da ita gaban kujerar zayyad, "kaga kasama na shagala da amunatu,wai kantane yake ciwo shine nace tazo muje kabata magani" Zayyad kuwa dayake jikin kujera kallon aminatun yayi kafin a hankali ya ta e bakinsa da cewa, "ta sha paracetamol zai daina,ai shegen yawon tsiyane dasu," "in kunkoma aunty kice su umma
Chapter 22 · 0% Book details