Sashe 24
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daidai bakin gate zasu fita su kuma su farreda motarsu zatashigo, To dayake aunty maimuna na ta jikin windoe kuma window in abu e ne yasa sukayi ido biyu da merry da take driving, Dayake suma nasu glass fin a an sake yake, Ai kuwa sosai gaban merry ya fa i ganin sunyiwa juna kallon ido cikin ido da matarda ta tsaya acikin zuciyarta daram, Tsabbb aunty maimuba ta ganeta tareda yimata kallon na fahimceki kuma na raina naki wayau, Da sauri merry ta janye idanunta tareda yin azamar du ar da kanta, Tuni motarsu aunty maimuna ta wuce hakan yasa fareeda bata wani san meyake faruwa ba 30&31 Duk da aunty maimuna ta sake fahimtar abubuwa da dama a an kallon dayashiga tsakaninta da merry hakan baiwani sa ta nuna damuwa a fuskarta ba, A hankali merry ta parking motar a inda aka tanada dan ajiye motocin, Sun auki mintina acikin motar suna tattauna yadda fareeda zata jawo hankalin zayyad, Amma agefe guda merry nayiwa fareeda shune ne ta hanyar da dole sai ahalin zayyad in sunganta duk da kuwa bataso ganin fitar aunty maimunan ba taso ace sun ha u da fareeda, Amma kobasu ha u yanzuba tasan dole fareeda zata hadu da an uwan zayyad sannan kuma a yanayin shigar da ta tura fareedar tayi tasan duk wani mai mai mutunci bazai so ace fareeda ta kasance daga ahalinsa ba, "fareeda wannan wata babbar damace da zamuyi amfani da ita dan haka kisan duk hanyar dazakibi dan ki tabbatar kinja ra'ayin zayyad akan abinda mukeda bu ata,karkiwani damu da cewar nan asibiti ne inason ki fara jan hankalin aukacin mutanen asibitin yazamana kowwa yasan ke wacece kuma suga gurin eanda kikazo,hakan shine zai bamu damar cimma burikanmu" "gsky ina aldahari dake awata bazan ta a baki kunya ina mai tabbatar miki saikin ganmu a inuwa aya nida dr nah" Wani malalacon kallo merry tayiwa fareeda wanda saika cika cikakken an bariki zaka iya fahimtar inda kallon yadosa, A hankali farreda ta bu e murfin motar tareda sakko afarta ta fito, Ta auku an sakanni tana arewa asibitin kallo kafin tafara taku cikin wani salo na musamman da ba kowwa ne zai iya kallonta sau aya ya auke kansa ba, Yanayin yadda take karya jikinta dole mai aramar shawa zai tsaya kallonta da arin dam e hajiyarsa dan sosai take juya madaidaitan mazaunanta dasuka ame cikin fitinannen wandon datda saka, Wata zazzafar ajiyar zuciya merry ta sauke tareda kwantar da kujerar ta tabi jikinta, "lallai farreda bakida wayau naki wasane" A haka fareeda ta osa har angaren da office in zayyad in yake, Batareda ta damu da yanayin kallon da mitanen gurin suke binta dashiba ta tsaya bakin office in tarda yin nocking sai wani yau i take da sigar cikakkiyar ar bariki, Dr zayyad kuwa dayake tsaye bakin ofa kuma a shirye tsaf da kayan aiki yabu ofar tareda zuba idanunsa akan fareedar da bai tsammaci ganintaba, dirar mikiya idanunsa suka saukar masa da ganinsa kan fareedar da ta tabbatar yanayin shigarta tabbas dole ya rikita gwarzonnata, Aikuwa cak idanunsa suka tsayar dashi akan surar jikinnata da yake bi da wani kayataccen kallo, ganin hakan yasa itama farredar ta fara neman canza salonsa da kashemasa idanu tareda lasar lips inta, Ko motsi dr zayyad baiyiba kuma har yanzu idanunsa na kanta da zazzafan kallonsa da ta tabbatar da zai iya juyewa ako da yaushe, A hankali ta ran wafo irjinta batareda ta aga afafaunta ba ta yo du o da niyyar hura masa iska a idanunsa, Tana sane ta manna illahirin nonuwanta a jikin irjinsa tareda hura masa sassanyar isakar bakinta datake tafe da amshin sinadarin saka amshin baki, aikuwa ya wani lumshe idanunsa a cikin wani irin slow, Ganin hakan yasa tasake goga masa irjinta cikin wani salo dayasakashi sauke wani malalacin nishi da bai shiryawa zuwansaba, Tunda ta fito daga gidan take an sauri sauri dan ganin har arfe ukku da arba'in a daidai bakin layinsu tasamu abin hawa ta tsayar tareda cemasa, "Aminu kano" ta shiga yaja suka kama hanyar asibitin, kwata kwata bata ma kawo cewar ansallami ammi ba kasancewar babu waya a hannunta bare kuma wani yakirata ya fa amata, Hakan yasa batama wani lura da motarsu ammin ba lokacinda suka hau babban titin asibiti lokacin sukuama motarsu zata sauka zuwa layom dazai sadasu da gida, Kodavsukaje asibitin ta sauka kafin ta biya mai adaidaita ku insa, A hamkali cikin nitsuwa ta nufi cikin katafaren asibitin, Direct angaren da aka kwantar da ammi can tanufa watakam emergency, Koda ta shigo cikin harabar akin da aka kwantar da ammi amma bataga kowwa ba hakan yasa direct ta nufi akin da tasan ammin take a tunaninta ko suna ciki, A hankali ta tura ofar akin kasancewar ba wani da ewa sukayi da fita ba yasa ba'a rufw akinba, Ganin datayi wayam akin babu kowwa yasata tsayawa ta fara tunanin to ina suka nufa, Kodai ansallamesune?, To kuma inda ansallamesu aida sai wani yakirata ya fa amata hakan, To inama wayar da za'a kiratan bayan wancan mugun ya cillar mata da waya saboda tsabar zalinci da mugunta, A sarari ta furta, "Allah ya isa wllhy mugu kawai" Kome ta tuna kuma!oho tadaiti saurin saka hannunta ta rufe bakinta tareda an yin waige waige kafin ta aure fiska tareda yin gungunin da na tabbatar ba alkairi ta fa a ba, "to kodai ciwon ammi ne ya tashi aka canzamata aki" Wata zuciyar ta fa a mata,wanda hakan yasa zuciyarta bugawa da arfi, da sauri ta juya a guje ta fito daga akin wanda hakan yayi daidai da shigowqar wani saurayi angaren, bata wani damu da sanin ko waye ba tayi gurinsa tareda tambayarsa acokin tashin hankali, "dan allah ko kasan meyake fariwa da matar da aka kwantar a wannan room in," "shima da an tashin hankalin yadda yaga ta wani birkice ya fara magana, "eh to gaskiya banida wata masaniya da hakan amma dai azu naga wasu daga nan room in sun nufi office in DR zayyad,sai dai nasan patiete in ansallameshi ai bazai nufi office in dr ba,amma ki arasa office in inada tabbacin zaki samu cikakken bayani acan ain," Ita har ga allah tama mance da wani hukunci data auka na yanke duk wata ala a da abimda zai ha a ta da yaya zayyad in kamar yadda ta fa a, dan kuwa ko kafin saurayin ya arasa fa ar abinda zai fa a tayi office in yaya zayyad in aguje, angaren su zayyad kuwa jin nishin dayake sali yasa farreda ta i bashi damar ko matsawa daga yadda suke saima sake matsemasa da tayi tareda saka an yatsanta ta fara zagaya kyakkyawan sajensa dayayima fuskarsa wani masifaffen kyau, Tuni ta fara canza salon dr zayyad in da yanayin nata salon idanunsa har sunfara camza da maitarsa ta sh'awa datake shirin allewa, Bakinta takai saitin labbansa tareda zaro harshenta ta ora akan la an nasa tafara lasa, sake lumshe shanyayyun idanunsa yayo dasuka yi masa wani irin nauyi, Tareda aukar hannunsa da yar ya aura akan bayanta ya an sake turota jikinsa, Aikuwa ta wani sake manna jikinsu gurin aya tareda ha e bakinsu, Tuni suka fara bawa juna wani zazzafan kiss da sai ka rantse mayun watan zakunane, Sosai zayyad yadage wajen shafa jikinta tareda mammatsa jikinnata zuwan kunnuwanta, Da gudu tashigo an coridor in dazai sadata da office insa wanda gabaki aya ma gurin babu mutane kasancewar ba gurine da mutane ke yawan zuwaba, sai datazo dab da shiga office in kafin idanunta sukayi mummunan ganin da yasakata cikin tashin hankali da nadamar zuwanta ofgice Da sauro ta fara ja da baya kafon ta saki wata razananniyar ara da saida suka dawo hayyacinsu tareda saurin saki juna suka kalli angarenda khadija take gabaki ayansu, Tuni hawaye sun allewa idanun khadijar, Zuciyarta ce ma ta tsaya cak takasa koda tuna mata meyake faruwa, Gani khadijar kuwa ba aramin girgiza zayyad yayiba amma dayake cikakken an duniyane sai ya wani wayance da tsuramata idanunsa, A hankali ya fara takawa zuwa inda take ganin hakan yasata fara ja da baya tana bim bango har tazo bakin office insa, Bai bar binta hakan uasaka ri ofar da arfi tareda dakewa tana zubarda hawayenta, Sai da ya araso inda take kafin ya tsareta da idanunsa sosai yake kallon yadda hawaye ke ambaliya a fuskarta, duk duniyanci da warewar bariki irinna zayyad yaji wani yanayi a jikinsa na babu da i,duk da bawai nadamar ganinsa danfarreda da khadija tayi bane yasashi jin ba da in danshi a ganinsa ba wani abubane tunda ba a wani hali ta iskeshi da fareedar ba, Amma yaji ba da i da gani yadda anwarsa take zubadda hawaye akan wani abu data gani daga gareshi wanda baimata da iba, A hankali ya aga hanninsa da niyyar kaiwa kan fuskarta ya sharemata hawayenta a karon farko da zai lallashi aya daga cikin annensa, Sai dai kuma ganin abimda yake ahirin yi yasaka angarorin biyu da suke a daskare saurin harzu owwa da niyyar aukar matakai dabam daban, angaren khadija wata ara ta walla tareda amewa guri aya wanda yasa dr zayyad saurin janye hannunsa dan a tunaninsa wani abin ya faru da ita, cikin shashhekar kuka tafara cewa, "wllhy in kata ani allah ya isa ai dama na da e da fara tunanin kai an iskane ashe kuwa hakane tunda gashi har karuwai kake bi shine zaka ringa neman yimin sharri " haka dai khadija tafara ihu da surutai da sai ka rantse bata cikin hamkalinta, to farreda ma ganin zayyad zai kai hannunsa kan khadija yasata harzu owwa a fusace ta tsaya a gaban khadijar cikin aga murya tafara magana, " ke dallah sha'sha dabba kawai,baccinma hauka da rashin tunani da tsabar rashin ilimi da duhun kai kinga mutane a guri ki fara yimusu ihu aka," Sosai itama fareeda take ihu da hargowa tareda fa awa khadija maganganu batareda tasan kowacece ba, ita kanta khadija tayi mamakin yadda fareeda ta tsaya a gabanta take mata wa annan magamnaganun to saidai kuma bata ita takeyi ba, ita fa har ga allah hankalinta ya tashi da hakin dataga an uwanta aciki, muryar fareeda ce ta sake dakar dodon kunnenta a karo na farko da ta