Sashe 25
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maida hankali dajin maganar bidurwar da zucoyarta ta ra awa suna kilaki, "nina tsani rashin wayewa da jahilci amma yanzu abinda yake cutar mafi yawan yara kenan kwata kwata oyayensu basu......" Ai kafin merry ta arasa maganarta tuni khadija ta ahammacesu gabaki ayansu daga ita har zayyad kawai sai jin khadija yayi ta yi kan fareeda, da sauri shima yanufesu amma innnnna! Ko kafin ya arasa tuni khadija ta rarumi afafun fareeda, Abinka da takalmi hill aikuwa tawani yar ar da ita da arfi bakinta da goshinta suka daki asan tiles in wajen, Batareda wani lura da jinin da yake fita ba khadija tabita ta danne ta fara dukanta ta ko ina, Duk da bawai khadija tafi arfin fareeda bane amma tariga tayimata dabaibayin da bazata ta a iya mirginawaba gakuma azabar da kanta yakemata na daku dayayi ya fashe, Da arfi zayyad ya finciko khadija daga jikin fareeda amma innna ta riga da ta manne ajikin fareedan sai da yayi dagaske kafin ya fincikota ta fa o jikinsa, Fisge fisgwn datakeyi sai ta koma jikin fareeda yasa Dr zayyad aga hannunsa ya kwa a mata mari, jin azaba dakuma ra in saular marin yasaka khadija wawurar hannun yaya zayyad tareda danna masa wani mahaukacin cizon dayasakashi saurin tureta daga jikinsa, Aikuwa a fusace tasakeyin kan fareeda datake kwance jini na zuba daga goshinta da bakinta, Shima zayyad a fusace yasakeyin kan khadijar tareda rarumota ya matseta a irjinsa, Kolowar dasukeyine yasak ma allin rigar zayyad in bu ewa wanda hakan yabayyyana shatin lafiyayyen irjinsa ta inda babu best Aikuwa khadija ta sake daidaita tsakiyar lafiyayyun gashin dasuke baje a irjinsa ta sake manna masa wani cizon tareda jan gashin irjinnasa da arfi, bai san sadda yasaki ara ba tareda turata baya da arfi ta fa ya zuwa yanzu khadija ta tabbatarda sosai ran yaya zayyad in ya aci ku a muddin tabari ya dam eta zai iya yimata lomai ma a gaban ballagazar karuwarsa dan haka a guje tami e tareda banka ofar office insa ta ahige tareda maidawa ta rufe, A fusace zayyad ya biyo khadijan amma ganin ta rufe yasa yakoma kan fareeda dan bata taimakon gaggawar jininda yake fita daga kanta, Wata nurse ce tashigo kiran dr kasancewar anata jiransa amma ganin halinda fareeda take ciki yasata ru ewa cikin sauri ta nufeta, sosai shima irjinsa ke masa azaba amma ganin nurse innan yasakashi daurewa tareda bata umarnin taimaka fareeda da tretment shi kuma ya juya yasakawa ofgice insa mukulli ya rife khadija tareda wucewa gurin yiwa patiente insa aiki, To a angaren merry kuwa tana can zaune tanata chat inta abinta a zuciyarta tana ayyana irin wula ancin dazata ga iyayen zayyad in sunyowa fareeda, Ganin shirun ya fara yawane takumasan da ace ansamu yadda takeson da tuni an uwan zayyad sunyo fatali da farreda ne yasata aukar wayarta ta kira wata nmb, Bugu biyu aka aga tareda cewa, "ranki ya da Itama ba tareda damuwa da rashin sallama ko amsawa ba tace, "yawwa,wai meke faruwa acikin asibitinnanne" "kinga axu rashin katin kirane yasa ban fa amiki ba anfa sallami an uwan oga dan tun arfe ukky ma suka tafi, Cikin zafin nama ta mi e daga kwancoyar datake a jikin kujerar mota tareda cewa cikin fa "gsky banga amfanin biyanka danake ba inbanda rainin hankalo da rashin mutunci nizaka yiwa haka,watakam ma yaudarata kakeyi kenan dama a banza nake biyankane dazaka ringa fa amin wai bakada kati," Sosai take zuba riean masifa kafin cikin tashin hankali ta kashe wayar tareda neman lambar fareeda, dolene tasan ko a wanne hali ake cikin dan kuwa zata iyayin koma meye muddin akan soyayyar zayyad ne, Bata burin yin tozali da wani farincikin tsakanin zayyad da wata macema bare kuma fareedar, jin ringing in wayar fareedar a kusa da itane yasata sake jin wani mugun haushi, A fusace ta alle murfin motar tareda fitowwa cikin eani yanayi mai wuyar fassara, Sai dai kuma wani tunani daya arso mata a zucoya wanda uasakata saurin komawa cikin motar kamar mahaukaciya tasake rarumo wayarta tareda sake nemo lambar mutumin dasukayi waya dashi a azu, Bugu biyu wayar tayi aka aga daga can angaren amma saidai wanda aka kira inne yana amsa wata wayar hakan yasa ta katse wayar tareda sake kiran nmbr fareedar, Sake jin ring in wayar datayi akusa da ita ne yasaka sake umewa da wani mugun haushi, ko kafinkitan ya tsinke ta katseshi cikin gaggawa tareda sake maida kiran kan nmbr azu, Har yanzu dai ana amsa kura da wayar acewar batiriyar da take saita naurar kiran, Da arfi ta willar da wayar tareda ora kanta akan stiaring motar zuciyarta ce kemata wani irin tafarfasa, ring in da wayarta ne da taji yasakata aga kanta da sauri tareda wawuro wayarta batareda ta tsaya dubawa ba ta auka ko sallama babu ta fara magana, "wai yazanta kiranka amma ka aga wayata iro nifa gsky nafara saka maka ayar tambaya da zargi akan lamarin ka da ba haka kakeminba," "yanzu dai yakamata ki ajiye duk wannan kifara fa amin dalilin kiranki kafinnan sai kiyi fa an hajiyata" Daga ayan angaren aka fa a cikin raha kafin aka cigaba da cewa, "batun kuma kisaka ayar tambaya akaina ko kice kinfara zargina ai bai tasoba saboda dani dake gabaki ayanmu babu mai gaskiya dan haka aiki nakeyimiki kinabiyana bawai iko kike daniba" Sanin halin wanda take wayar dashine yasata sauko da murya a hankali kafin tafara magana cikin sigar lallashi, "pls iro rainane a ace amma kayi ha uri,yanzu dai dan allah inason sanin halin da ake ciki a cikin asibitin tsakanin fareeda da zayyad saboda yanzu tashiga kuma banji sakamakon danaso jiba," an ta e baki yayi kafin yacemata, "badamuwa yadda kikace" D a sauri tace, "yawwa iro na gode" Kafin ta sauke wayar da wata ajiyar zuciya mai nuna tsabar rashin jin da in yanayi, angaren wanda ka kirawo da iro kuwa koda merry ta kashe wayar sainaga yavigaba da magana batareda yasaukeba, Sai dai kuma abinda yayi matu ar bani mamaki shine, Yanayin maganarsa zai tabbatar maka ba da merry yake magana ba saboda yana magana ne da girmamawa.......... AR MUTAN MURAYE CE GARKUWAR MITANEN DAURA ALHERI MUTANEN MASHI, INA MI A GAISUWA GA KAFATANIN AN 2014 CANDY DATE MUSAMMAN MASHI DA SHARGALLE 32&33 cikin wayar da iro yakeyine aka anyi wani murmushi tare an jan iska kafin akace, "ba damuwa malam iro nagode za ka iya zuwa kayi aikinka" "badamuwa hajiya" Ya fa a kafin yakashe kiran tareda yin hanyar dazata sadashi da cikin asibitin, angaren merry kuwa ana aukarta aka nufi wani an madaidaicin aki da ita dan gyara mata ciwon dayake jikinta, Shima zayyad angaren aikinsa ya nufa, Dan haka har aka gamawa fareeda treatment bai zo ba yana gurin aikinsa, to itama dai fareedan bata tsaya jiransa ba dan ana gamawa ta kwaso takalmanta a hannu ta nufo hanyar fitowwa, A daidai bakin ofa sukayi kici is da iro wanda yada e da sanin fareeda amma ita bata sanshiba, Sai dai ganinta da wannan uwar flaster yayi matu ar bashi mamaki, Amma dayake shima ya iya kanshi sai atake ya oye mamakinsa tareda cewa, "sannu baiwar allah" A hankali ta aga la anta da yanayinta zai tabbatar maka kawai tana dauriyane, "yawwa nagode" Kawai tafa a tareda yin gaba tabarshi a tsaye, da sauri iro yajawo wayarsa tareda latso layin merry, Ai kuwa bugu aya ta aga taredayin saurin cewa, "lafiya dai iro?" "gata nan ta taho,saidai fa naganta da flaster a goshinta da alama dai wani abu yana faruwa, Wani asaitaccen murmushin mugunta merry tasaaki, Duk da dai batasan waye yayiwa fareeda hakan ba amma dai hakan yayimata da i sosai,ganin fareedar na tahowwa yasatayi saurin cewa Iro,"ok badamuwa sai munyi waya"tunkafinma ta kashe wayar iron yarigata yin sairin kashewa tareda sake latso wata nmbr da bana ko tantama matar azunce,itama dai bugu biyu ta aga da sallama abakinta kafin iron ya amsa mata tareda fara koro mata bayani, "ranki yada e yanzu haka daga cikin asibitin nake kiranki kuma naga budurwar zayyad tafito amma fa da alamun anyi mata dukan tsiya sai dai fa bansan wanda yakeda alhakin yin hakan ba,nadai ganta anyimata drasiing na ciwukan fuskarta," A hankali me maganar tace," badamuwa iro ni nasan wanda yayi mata amma inason ka bincika min ko zakaga khadija acikin asibitin,dan inada tabbacin khadija ce ka ai zata iyayin wannan aikin itama saidai inko yarinyar ce tayimata wani abu dan nasan halinta sosai" to ranki yada e, sai dai fa amma bansan lhadija ba," "kanu e wayarka yanzu inturo maka hotonta" "Ok" A can angaren khadija kuwa tun tana risgar kuka a takure a jikin kujera har ta gaji ta malale akan tiles in office in tanata sha a baccinta da yake tafe da ajiyar zuciya tsabar kukan datasha, To shima dai dr zayyad haka yayi aikin yagama bawani kuzari a tattaredashi saidai abinka da wanda ya eare ta wannan fannin ansamu sa'ar aikin sosai inda akayi lafiya aka kuma gama lafya, tunda fareeda ta doshi motar merry ke uramata ido da kallon mugunta saida ya matso sosai kafimn cikin duniyaci merry ta bu e motar aki ime tareda kallonta cikin mamaki tace, "Subahanallahi! sannu awa yadai? meyasa meki haka?" Har cikin rai fareeda najin da in yadda merry ke nuna kulawarta amma duk da haka bazata fasa aniyarta na watsar da awancennan nasuba dazaran tasamu zayyad inta a hannunta dan tasha alwashin ko a bikinsu an uwan zayyad bazasuga mery a matsayin awartaba barema suyi mata wani kallon ar iska, ta otan da merry tayine yasata saurin dawowa hankalinta, awata ko zayyad inne yayimiki haka?" A hankali tace, "Haba dai merry zayyad da dukana kuma! wllhy wata mahaukaciyar yarinyace ni ina tunanin ko sonshi take ma amma ni banga menayimataba" Da sauri merry ta kar e zancen dacewa, "kodai ar uwarsa ce" "Gsky bana wannan tunanin dan banga wata alama ta hakanba" "to yanzu haka zamu yale wannan maganar tadakeki amma ba wani mataki" "Hmmm merry kenan kina tunanin zayyad zai yaletane bayan kuma yasan metayimin? tunima yacilla ta office insa ya kulleta inaga dai saiya gama aikinsa zai eaiwayi matakin dazai auka dannaga shima yana cikin shirin aikine" Sosai merry take arin ga