Sashe 27
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ayyanawa acikin zuciyarsa, Musamman ma yaya zayyad dayakejin wani yanayi mai wuyar fasaarawa,dan bazai ta a cewa acikin farinciki yake ko ba in ciki ba, S hankali yakai hannunsa tareda mur a radion motar ya kunna ira'ar sudais ya fara bi cikin wata iriyar murya mai fiddda nagartaccen amo, Sosai yanayin da ya canza na saurarar ira'ar sudais dakuma amon muryar dr zayyad yayiwa khadija da i wanda hakan yasa takejin wani sanyi na ratsa zuciyarta da dukkan ga an jikinta, cikin mintunan da bazasu gaza boyar zuwa shidda ba wani dadda an bacci yayi awob gaba da ita, A hankali kanta ya gangaro zuwa kan kafa ar yaya zayyad wanda ita kanta batasan da faruwar hakan ba, Shi kansa yaso ture kannata daga jikinsa amma ya rasa meyasa ya tsinci kansa da sake gyara mata kannata ya wani sake jawota a hankali cikin dabara ya ora kannata akan irjinsa, Gaba ki ayansu suka sauke ajiyar zuciya sai dai kowwa da manufar tasa ajiyar zuciyar, har ga allah khadija tayine dan jin da in kwanciyar da tayi bawai dan tasan ki a jikinws takeba, anin dr da shi kuma tasa yayine dan jin khadija a jikinsa da wani ni'imtaccen amshin daya daki hancinsa, A hankali yake driving da ayan hannunsa yayinda ayan gannun yake akan kafa ar khadija dayake an wasa dashi a hankali, Canza salon tafiyar dayayine yasa suka auki dogon lokaci kafin su isa gida, Lokacin da suka iso anata kiraye kirayen sallar issha hakan yasa yasamu guri a gefen motar abbansa yayi parking amma yarasa me yasa ya kasa tada khadijar barema yake yasamu jam'in sallar issha dayakeji, Sun kai minti ishirin a haka yana ganin su abba da sauran iyayensa da yaran gidan maza na ta shiga gida amma hakan baisashi ya tashi khadijar ba, ko minti biyu ba'ayi da shigar su abban ba kamar an mitsini khadija ta farka da addu'a a bakinta tana murtsuka idanunta, Kamar a mafarki ta jita kwance ajikin mutum aikuwa ta sake murje idanunta amma still fai ta sake jinta ajikinsa, Da sauri ta yi azamar mi ewa zaune saidai yakasa bata damar hakan kasancewar gabaki aya yayimata dabaibayi da hannuwansa, Duk yadda taso wacewa ta kasa hakan yasata sakarmasa wani maranyan kuka, A hankali cikin salo ya wani mirginota tako a daidai suna fessing juna kafin ya auki hannunsa ya aura a la ansa tareda yimata shhhhhhi, aikuwa da sauri ta ha iye kukanta, Hannunsa ya zira cikin aljihun wandonsa ya mi omata aramin hanky mai kyau sai amshi yake, Sanin abinda yakr nufi yasata saurin kar a tareda fara share an kwallanta dasuke niyyar gangarowwa daga idanunta, Da kansa ya auke hannunsa daga kikinta tareda taimakamata ta tashi daga jikinsa, aikuwa da azamar ta ta kama murfin mitar zata bu Da zafin nama ya wani fisgota ta sakw fa owwa jikinsa tareda ha e bakinsa da nata guri aya yafara aikin tsotsa dan dama har ga allah dauriya kawai yakeyi , Ssai take mutsu mutsun wacewa amma innnna hakan ya gagareta har saida yayi nasarar saka hannunsa ya kamo nonta ya fara murzawa da arfi, jin abinda yafarane yasata sada arwa dan tasan bazata ta a iya watar kanta daga wannan maitar ta yaya zayyad ba, Yo inba maitaba me ace mutum bashida iaki sai shan bakin mata, Shi kuwa gogannaku jin ta saki jikinta yasa yacigaba da tsotsar harshenta da yakamo ta arfin tsiya tareda saka ayan hannunsa ya yaye hijab in dake jikinta ya maidashi baya tareda sake maida hannunsa ta bayan ya zuge zip im rigar, Aikuwa kamar jira rigar take ta fa o daga irjinta zuwa asa, Tuni push up bra in datasaka ta ara awatawa dr zayyad zayyad tsantsan cika da kyawun tsayuwar nonuwan khadijar, Aikuwa ba ata lokaci yasakw kai hannunsa yafara shafa samansu a hankali kafin yazare bakinsa daga nata tafara lasar wuyanta da saman irjinnata cikin wani salo mai kashe jiki, Salon da yafara mantar da khadija ainahin halin da ake ciku dan har fa alkah dr zayyad gwanine a fannin ru a kowacce irin mace musamman yadda yake tafiya da salonsa na aukara hankali da iya tafiyadda kowacce irin mace, Bata ankara ba taji ya jaiwa kan nononta wata iriyar cabka da wani salo na kashe wanda akeyiwa, Aikuwa ta daddage tasakar masa wani wahalallen nishi a daidai saitin kunnensa, nishin da yasoya canza salon tafiyar zuwa wani salo na musamman dan har ga allah nishi ba aramin tada hankalin zayyad yakeyiba, Sai dai kuma a lokacin da salon yaso canzawa a lokacinne kuma wayar dr ta fara neman agaji da salon kiramda ko a wanne hali yake dolene yabawa wannan kiran dama ta musamman dan ring na daban yasaka wa mai kiran, A hnakali ya zare bakinshi daga cikin bress in khadija da wata kasala ai kamada anyimasa dukan tsiya yanjawo wayar kuma alokacinne kiran ya tsinke, sai dai kuma sanin baza'a sake kiranba yasa ya danna kiran layin, Aikuwa bugu biyu aka aga ciki sasaanyar murya ammi ta fara magana, ana kayi ha uri jin bankitaka ba wllhy gidabne acike da mutane ya aikin' Cikin kasalalliyar murya yafara magana, "sorry ammina ya jikinnaki?" "da sau i sosai ya aikin" "aiki alhamdulillah," "yawwa madallah,gameda allurata shine babanku yace tunda aiki ya tsareka ko nan zamuzo sai kayimin," murmushi ya an saki yareda kallon manfarenda khadija take ta wutsiyar idanu a ransa yake ayyanawa, Allah sarki ammi bazata ta a tambayarsa khadija ba shin anya kuwa yanayiwa rayuwar ammi adalci kuwa, cikin sauri ya kawadda zancen da wani ra i a zuciyarsa kafin yace, "aa ammi kinganni ma yanzun na shigo gida ," "ok har naji da i wllhy dan banason kasake kwana a asibitin yauma wllhy" Wani murmushi yayi da saida ammi tajiyo sautinshi kafin yacigaba da cewa, "waneni insake kwana uwata ba lafiya ainama auki hutun sati guda najinyar mahaifiya" itama murmushin tayi tareda cewa allah yayimaka albarka, "amn ammina" Tana katse kiran ya kai dubansa ga khadija da tuni ma ta gyara shigarta nml kamar ba itaba, kallonta yayi a tsanake kafin yace, "diyyar jinin budurwata nacire da kika zubar mata kuma duk ranar dakika sake sainayimiki abinda tafi haka yanzuma ki gdewa allah" To dai khadija babu bakin tsiwa amma da sai anta A haka dai suka fito suka nufi gida gabaki ayansu kamar wa anda wai ya fashewa, Sanin yazuwa yanzu duk ana falon hajiya har iyayensu yasa shima dr zayyad yanufi part in hajjajun, A tare suka yi sallama aka amsa kanar yadda sukayi tunani kuwa gabaku ayansu suna part in hajiyar harda mutanen an batta dayake kwana zasuyi, Jun muryar khadija yasa yaya shams dayaketa faman chat yin saurin ajiye wayar tareda mi ewa ya ti wajen khadijar yana, " Oyoyo my sister" To itama khadijan jin muryar yaya shams yasa duk wani fishi na fuskarta aukewa kasancewar sun kwana biyu basu ha uba yasa itama da gudunta ta nufi yaya shams Kasancewarta mai cikakken dirarren jiki yasa yadda take murnar gabaki aya ko ina na jikinta yake motsawa musamman sharp ugunta, Ganin hakan yasa zuciyar yaya zayyad tafara wani mahaukacin ta farfasa da zugi gakuma wani tsananin fishi dake axalzala zuciyarsa, wata mahaukaciyar tsawa ya daka musu wanda saida gabaki aya part in hajjajunya amsa amon muryar zayyad cikin hanzari yaya shams yaci wani uban birkin da saida ya kaishi yin tuntu e da afar baba ummarun, Gaba ki aya falon yayi tsit kowa da abinda yake ayyanawz acikin zuciyarsa, Amma duk yadda zayyad yayi wannan ywar tsawar hakan bai hana khadija arasawa kusada yaya shams ba, Sai dai kuma amaimakon rungumeshi datayi niyyar yi saita kama hannunsa duka biyun ta ri e tareda ora kanta ajikin kafa arsa, duk da kasancewar bata rungumeshiba amma hakan bai hana zuciyar dr zayyad sake ingizashi cikin fishi ba tareda rufe idanunsa dazazzafan kishim daya kasa gaskata zuciyarsa da kishin khadijar yakeyi, da wani azababben fishi ya finciko khadijar tareda aga hannunsa ya wankawa shams wani rikitaccen mari, Jin arar marin saida gabaki aya hankalin mutanen wajen ya tashi cikin ki ima da gigita yaya shams ya ago hannunsa ri eda kuncinsa, Wani zazzafan hawayene yake fita daga idanunsa na dama, Sai dai kuma duk yadda yakai da shiga cikin fishi da gigitar marin hakan bai hanashi hango wutar bala'i da masifar mugun kishi ba a idanun dr zayyad inba, Duk da kuwa yadda ya kasance darene amma dayake da isasshen hasken lantarki hakan ya bada damar kowa naganin kowwa tsab, Dr zayyad kuwa cikin wani azababben kishi yafara magana, "ashe dama bakuda hankaki bare tunani,idan ita sakaryace kai ina hankalinka da tunaninka,shin abinda kayi kana ganin daidaine ko kyautawa!to wllhy na rantse maka da Allah wannan shine na farko kuma na arshe duk ranar sa nasake ganin irin haka wllhy sai ka gane kurenka," Da tsantsar fushi yasake kai dubansa ga lhadija tareda daka mata tsawar da tasakata tsorata, "zaki wuce ko saina allaki" Ya fa a tareda nuna mata hanyar aki, Aikuwa da gudu ta nufi hanyar akinta, Kafin shima a fusace ya nufi part insa da wani razanannen fishi,*DR ZAYYAD* *PAGE 36&37* *NA* *HAJARA MURAYE* ( *MRS AMINULLHY)* *SADAUKARWA* *MURAYE FAMILY* _____________ga baki aya fa wuta ta aukewa lowa a akin musamman ma iyayensu da gabaki ayansu suke auna abinfa zayyad in yayi a ma'aunin hankali da mizanin tunani, angaren mama kuwa sosai ta fa a cikin shakku da tunani, kawo yanzu dai ko tantama ba tayi ta san ba shakka zayyad na son khadija koda kuwa bai fa a ba, Shin me hakan yake nufi!? cab aikuwa wllhy bazata ta a yadda da wannan lamarin ba dolene ma zata tabbatar ta yi yadda tayi ta raba tsakanin zayyad da khadija koda kuwa ta halin a ne sannan kuma ta aurawa zayyad iyarta koda hakan zai zama sanadin raba zumunci, a hankali Baba ummaru ya sauke wani gauron numfashi tareda kallon shams da har yamzu yake ri e da kunci, har ga Allah shi kansa baba ummarun yanzu ya fara sarewa da al'amaron zayyad,ya kawai mutum zai auki hukunci ba tareda ya nisar ko yayi fa a ba, Ganin kamar baba ummaru ya kasa magana ne yasa an uwansa baba safiyanu yin magana cikin warin gwiwa, "tun a yanzu ba tareda