← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 36

Sashe 30

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakinta tareda waigawa gefe da gefe kafin tasaki bakinta tareda yin wani guntun tsaki, Ganin baya falo yasa ka ta juya da nufin komawa ta fa awa ammi baya nan, Har ta fara tafiya sai kuma ta an fara jiyo sautin nishi kamar na marar lafiya, Hakan yasata saje kasa kunnenta dan tabbatarea, Tabbas nishi takeji,to amma waye bashi da lafiya kuma ba'a saniba, Da sauri ta nufi inda take jiyo sautin tareda ara mi a kunnenta daidai ofar akin yaya zayyad, Tabbas a akinne,but amma yaya zayyad bashi da lafiya shine bazai kira ya fa a ba kuma ayita kiran wayarsa amma ya agawa, cabbb in gaskiya mugun halin yaya zayyad sai shi, Yanzu dan tsabar mugun hali kana a hannun allah amma ciwonma dai ka nuna masa miskilanci,aikuwa zaka gasu dan wllhy inda kace haka zakayi to kana tareda wahala, Tana kaiwa nan a tunaninta ta e bakinta tareda yin hanyar waje abinta ba tareda ta damu da shiga taga a wanne hali yakeba, koda ta koma part insu ta iske ammi a tsaye da waya a hannunta still tana sake kiran yaya zayyad Da sauri ammi tayo wajenta ganinta dawo, ko kafin tayi magana ma ammi ta tareta dacewa, "baya nan ko khadija!innalillahi!wai ina zayyad ya shigane" Saroro khadija tayi tana kallon ammi da zuea yanzu har hankalinta ya tashi, Wai me hakan yake nufi kenan ammi tafison yaya zayyad akanta, cabbbb aikuwa wllhy ba'a isa ba!tunda hakane kuwa wllhy bazata ta a fa awa ammi halinda yaya zayyad yake cikiba gwara ma ya mutu kowwa ya huta da ba ar azabarsa, D sauri ta alo murmushi tareda cewa, "Kayyy ammi ki nutsu mana ni wllhy har tsoro kike bani kin wani damu da shi amma shi dayake baidamu dakeba yama bar wayarsa a aki kinata faman kira,shinefa dana ga kintashi hankalinki na auki wayar tasa nakira yaya fu'ad nake tambayarsa shine yacemin yanzu haka auna tareda yaya zayyad in wayar ya manta a gida, shinefa ma yaya zayyad in yace nacemiki ya manta wayarne amma kiyo ha uri da wuri ya fita shiyyasa bai shigoba," Tunda ta fara maganar ammi ta tsareta da idanu gani alamun kamar batada gaskiya,sai da takai arshen zancenta kafin ta fara an kyafce yafce, "anya kuwa khadija?" Gabanta ne yayi wani mummunan fa uwa,amma dayake tana kan dokin mugunta ne yasa ta dakewa tareda cewa, "wllhy Allah kuwa ammi da gaske nake" "Shikenan" " Ni bansaki rantsuwa ba" Cewar ammin, Wata nannauyar ajiyar zuciya khadija ta sauke tareda dafe iji tace, "waiii allah na godemaka" Ai kuwa karaf a kunnen ammi,da sauri ta juyo tareda cewa, "khadija!" Cikin ki ima da burcewa da in'ina tace, "naaaaam ammi" "menaji kince?!" "Ammi hamdala fa nayi" ta fa a a shagwa Sosai ammi ta kasa yadda da maganar lhadija hakan yasa tace, "wuce kije ki aukomin wayar yayannaku," uuuuuuuuuuuuu, cikin khadijar yayi wani masifaffen ka awa aikuwa ba shiri tajingabanta yayi wani mummunan fa uwa, "Ammi in auko wayar" "yess hakanace!" Ammi ta fa a tareda tsare gida da tabbatarwa, kamar wadda wai ya fashewa haka ta fara tafiya, A ranta tana,yau na shiga ukku shikenan naga takaina, a haka har ta fice daga falon, ofar falon ta tsayantana yafce2, "yanzu ya zanyi ni khadija," auki pan mintina kafin dabara ta fa omata aikuwa da sauri tayi part in hajiya ko waigowwa batayiba, Sai da ta ganta a falon hajajju kafin ta dafe irjinta tareda sauka wata ajiyar zuciya tace, "Alhamdulillahi! nasamu na ku uta" "Daga hannunwa" taji muryar hajiya ta daki dodon kunnenta, Da sauri ta ware idanunta dan harga allah bata san hajiya na falonba, Ta tsorata sosai amma ganin hajiyarce yasa ta saki jikinta tareda labartawa hajiyar duk abinda ya faru, Amma sai ta oye mata cewar ta ji yaya zayyad in ba lafiya, T dai cemata, "wai ammi ce ta aikwni indubo mata yaya zayyad a akinsa dan kawai ta kirashi bai aga ba,kuma wllhy kindaisan halinshi sarai gajiya innashiga zai iya kasheni shinefa na lame sai da na an jina kafin na dawo na an samu arya nayimata dacewar na je sai wayarsa amma nakira yaya fu'ad yacemin suna tare,wai bata yadda ba saina auko mata wayar, nikuma nayo nan," "dan allah hajiya kice ina firowwa kika kirani" "A'a ni wllhy bazaki koyamin aryaba kajimin ja'irar yarinya" Da sauri khadija ta matso jikin hajiya tareda dafa cinyoyinta, "haba hajjajuna ai wllhy nasan bazaki ta a bari wani abu yasameni ba namasan zaki fa a ko sweet heart" "Hmmm yaudara dai ba wani abu ba hadiza kin iya ta" A haka dai khadija ta lalla a hajjaju daga nan suka shiga wata hirar abinsu, ________________________________________________ angaren ammi kuwa tunda khadija ta fita take tantama akan abinda khadijan ta fa a sai dai kuma bata ta a kama khadija da laifon arya ba hakan yasata an samu natsuwa da rashin aga wayar zayyad Sai dai kuma gani shiru khadija bata dawoba yasa ta le awa akin da su ummy suke suna ta shan hira abinsu, Ganin babu khadija yasa ammi cewa ummy taje part in yayansu tagano mata ko lafiya ta aiki khadija amma shiru, Ai tsalam aminatu ta tashi jin an ambaci part in su yaya zayyad dakuma khadija, ko kafin ummy ta e tuni tayi waje, Hakan ba aramin mamaki yabawa ummy da fateema harma da ammi ba, Amma ganin ba fuskar magana a gurin ammin yasasu yin shiru tareda mi ewa dan cika umarnin ammin, Tuni aminatu ta kama hanyar part inau yaya zayyad dan ko kafin su ummy su fito hatma ta acewa ganinsu, Koda suka fito babu wanda ya tanka gameda abinda aminatun tayi har suka isa part insu yaya zayyad, Da sauri suka arasa cikin akinnasa dan jin yadda aminatu ke fitarda sautin siririn kuka, To suma ba aramin tayar musu da hankali lamarin yaya zayyad in yayiba dan gabaki ayansa ya fa o daga kan gadonnasa yana kwance sha e,shame cikin amai, Sosai lamarin zai baka mamaki ta yadda gabaki aya ya fita daga hayyacinsa sai numfashin da yake fitarwa da yar, da gudu ummy da fateema suka fito hankali tashe suka nufi part in ammi, Koda suka arasa ammin tana tsaye dai still da wayar a hannunta ya zuwa yanzu fa hankalinta yayi gagarumin tashi, cikin tsabar ki ima ummy takw cemata, "ammi yaya zayyad!" sosai gaban ammi yake fa uwa da sauri tari e ummyn tareda girgizata, "ummy meyasamu zayyad un!" Ammi ta fa a cikin ki ima, yar ummy ta iya daidaita kan ta kafin tace cikin haki da aguwa, Ammi yaya zayyad yanacan kwance cikin amai kamar marar galihu rai a hannun allah" Ko kafin ta kai arshema tuni ammi tayi hanyar part in yaya zayyad in aguje, kamar wasu ta u haka suka sake kwasa fateema tayi part in umma ummy kuma tayi part in hajjaju.........ayi manage ba yawa ALHERIN MUTANEN DAURA AR MUTAN MIRAYE CEhaka suka gama ysare-tsaren sukafin merry ta tsinke wayar tareda yin wani ihu ta fa a kan gado cikin wani irin shau i mai kamada anyimata wahayin godan aljanna, A hankali ta tashi tana wani rangaji ta nufi windown dake akin tareda saka hannunta dayaci uban bliching ta yaye labulen akin gamida kutsa kanta jikin arafan tana sha ar tatacciyar ni'imtacciyar iskar gari, Da wani salo tafara ka a idanunta tareda yin fito da bakinta cikim salon iya bariki da duniyanci, ta jima a haka kafin ta saki windown tareda dawowa baya ta zauna akan kujera kafin ta auki kwalbar syrup in data saba kwankwa Lallai tau tana cikin farinciki marar misali dalilin nasarar datake ji tana tattare da ita, A hankali ta aga la anta tareda furta kalmar, "Zayyad nawane ni ka ai bazan ta a barin wata ta kusanceshiba," A haka dai tayita surutanta kafin ta ci gaba da bankar surup inta, A angaren fareeda ma tana ajiye wayar murmushi tayi tareda furta, "da sannu zan gama amfani dake merry na mallaki abinda nakeson mallaka kafin na watsadda ke,danna ci alwashin ko gate in gidana bazaki ra a ba saboda muddin dangin zayyad suka ganki bazasu ta a amincewa zayyad shi ne ummul aba'isin lalata rayuwata ba" Itama dai a haka taciga ba da an surutanta lafin ta auko emblope ta fara shirya hotunansu itada zayyad, _____________________________________________________tinda suka fito khadija take ra e-ra en bin bayan hajajju har suka isabakin part in ammi, jim hajiya nata tafiya kamar ba'a binta yasata tsayawa tare da juyawa, Aikuwa a baya taga khadija ta toge ta wani manne a jikin bango, Ganin haka yasa hajjaju cewa, "aa lafiya naga kin wani ma ale a baya" Amma kamar ba da khadija take magana ba, "wllhy kika sake saina komawa ta" Da sauri khadijan ta matso tareda kama hannun hajiya idanunta taf da hawaye tace, "dan allah hajiya karki bari ammi ta dakeni wllhy nayi nadamar abinda na aikata" "Hmm hadiza kenan ashe kinajin tsoro kuma kika aikata" "haba hajiya ba kinyimin wa'azi ba kuma ainace insha allahu bazan sakeba" "To shikenan muje ai kindai san mudfin muna tare babu abinda zatayi miki" Da haka khadija tayi shahadar bin hajajju suka kutsa kai cikim falon ammin, tana cikin falon kuwa akan dining tana ha a kayan dazata kaiwa dr zayyad Jin sallamar hajiya yasata ajiyewa tayo falon tana amsa sallamar hajiyar, kamar yadda tayi tunani haka tasamu watakam ganin hajiya da khadija, Hakan yasakata an ha e fuska ko kallon khadijar batayiba tacewa hajiya, "hajiya akwai abinda kike bu ata ne" an murmushi hajiya tayi tareda cewa, "hmmm babu abinda nake bu ata uwar zaidu afuwa dai mukazo nema" Yanayin yadda hajajjun tayi magana neya an saka ammi sakin fuskarta tareda an sunkuyar da kanta asa kafin ta fara magana, "amma hajiya sai nake ganin kamar yale khadija da akeyi ba'a hukuntata shine yakesakata aikata duk abubuwan datake wani lokacin" "Nasani amma dai to dan allah a taimaka daga wannan insha allahu bazata sake ba" "Hmmmm hajiya kenan kullum ace daga wannan,yanzu girman laipin da khadija tayi baici ace kin yaleta an hukuntataba,wllhy da ace zayyad ya mutu to da khadija nada ha i rai akanta,wai wannan wacce orin tsanace yarinyar nan take nunawa bawan allah nan ne,haba hajiya ace babu wanda zaka nunawa tsana sai an
Chapter 30 · 0% Book details