← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 36

Sashe 26

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iye ba in cikinta da duniyancin tausayin fareedar kafin tace, "Shikenan amma dai gsky naso ace mu muka auki mataki dakanmu" " Badamuwa merry na yadda da zayyad a yadda yakesona bazai ta a batin wani ya takaniba" Wani sakaran kallo merry tayiwa fareedar tareda fa awa motat a zuciyarta kuma tace, "sha'sha'sha kawai" itama fareeda motar tashiga ta zauna da yar alamun jikinta yafara tsami, Sai kusan magarib kafin zayyad yanufi office insa a gaggauce har yanzu zuciyarsa na ri e da abinda yafaru, mukulli yasaka ya bu e office a hankali ya tura yashiga, Sosai yayi mamakin yadda yaga yariyar kwance akan tiles tanata shirga bacci kamar babu abinda yadameta, tsayiwa yayi a kanta yana aremata kallo duk da bawai sosai yake iya ganin fuskartaba, Sai dai kuma jin yadda take sauke numfashin wahala da wata shahhekar kuka yasan da alama bataji da in kwanciyarba ga kuma yadda gabaki aya tabi ta du une jikinta acikin hijabi, A hankali yakai hannunsa ya fara janye cukui kuyen datayiwa fuskarta, da dabara yasamu gyara mata hijabin tareda urawa kyakkyawar fuskarta idanu, A karo na farko daya nutsu da kallon tsarin fuskar mutum da tsanfsar kyau, A gsky kyawun halittar fuska baifiya birgeshiba kamar yadda kyawun tsarin jiki ke aukar masa hankali, Sai dai a yau karon farko yaji kyawun fuska ta birgeshi yakuma auki hankalinsa sosai fiyeda yadda kyaeun jikin da tsarin halitta kan auki hankalinsa, har yau yakasa gaskata abinda zuciyarsa keyimasa a lokuta da dama na shekaru masu tarin yawa, Dyk da yasan zuciyarsa akan daidai take amma bazai ta a gaskata ta ba koda yasan abinda take bu ata baita a zama haramun agaretaba amma shi yana aukar abin a matsayin antar da kai, duk yana zntukannan da zuciyarsa ne yayinda yake urawa fuskar khadijan idanu datayi fayau da zanen shatin ruwan hawaye akan ta, Shi kansa ya tabbatarwa kansa khadija kyakkywace sannan kuma tanada diri mai aukar hankali fiyeda tunaninsa, A hankali yakai hannunsa daidai saitin jajayen labbanta tareda ora yatsansa, taishin dayajine yasakashi lumshe idanunsa tareda sake arin murzawa, A hankali la an suka fara motsi da alamun a ddu'a takeyi , Ko kafin ya ankara ta bu e dara'daran idanunta fess akanshi, Firgigit ta mi e tareda fara ja da baya cikin alamun tsoro, shi kuwa zayyda idan ka klleshi zaka iya rantsewa bashi bane yanzu yagama susuta akan kallon fuskarta ya wani ha e rai kamar bai ta a dariya ba, ara gyara tsayuwarsa yayi tareda har e hannuwansa akan itjinsa yacigaba da ureta da mayun idanunsa, A zhiri fuskar zayyad zaka iya rantsuea mummunan fushine akanta da kuma ysabar tsanar khadijan, Sai dai kuma a ba ini wani yanayine daya auki dogon lokaci yana masa yawo da gizo yake da a ninkuwa acikin zuciyar tasa , Ya nada tabbacin abinda yarinyar tayimasa zai sakamasa tsanarta,to amma meyasa kome takeyimasa bayajin wannan tsanar saina wani yanayi daya kanji wanda yake namijin ari wajen dannesa, tuno yadda sukayi azu yasa wani ayataccen murmushi ya kusan su ucemasa, amma yayi wata muguwar dakiyar hana murmushin fallasa asirinsa tareda sake murtuke fiskarsa, A hankali yafara takowwa yazuwa inda take, A ki ime ta fara bashi ha uri cikin zazza ar muryarta tareda bu e baki da niyyar zunduma masa ihu, da sauri ya aura yatsansa alan la ansa tareda yimata shhhhhhiiiiiiii, Aikuwa a take ta rufe bakinta da tafukan hannayenta dasuke auke da maroon unshi tareda ha oye kukanta, Saida yazo dab da ita har numfashinsu na bigun juna kafin ya auki hanninsa ya aura kan bango dayake yafita tsayi sai yayimata rumfa da faffa irjinsa, Sun auki dogon lokaci ahakan kafin a hankali ya bu e bakinsa cikin wata murya mai wuyar fasaarawa yace, "khadijar" D a arfi amon ya daki dodon kunnenta,batamasan sadda ta ha iye wani arnen yawuba tareda jin wani rugugin duka da irjinta yayi, A karon farko a duniya taji yaya zayyad ya kira sunanta,kiranda tunda aka haifita babu kiran data ta aji sama da wanda yayimata a yau, Dama haka yaya zayyad ya iya kiran sunanta? zata iya rantsuwa a duniya babu wanda ya iya kiran sunan sama da yaya zayyad hmmm dama haka ya iya kiran sunanta amma ahine dan ba ar mugunta bazai iya kiranta dashiba sai dai ya ringa cemata wani ke kamar iyarsa ta fari, nannauyar ajiyar zuciyar dayasaki mai tafe da iska ce ta mai dota cikin hayyacinta, Aikuwa a razane ta ago idanunta,karaf suka fa a cikinnashi kamar anyimusu trasfer zayyad yaji wani abu yafito daga idanun khadijar batareda ya ankaraba yashige cikinnasa idanun, Lumshesu yayi a hankali tareda bu ewa, Wani yanayi yaji mai kamada an karyamasa gabaki aya garkuwar jikinsa, A hankali yasauke hannunsa tareda jan afafunsa baya a hankali gabaki aya ki yake kamar anyimasa duka, Cikin takunsa maikamada na maiyin san a yaja afafunsa tareda aga la ansa a hankali yace, "muje gida" yanajin lokacinda ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya tareda cewa masha allahu, bai wani ysaya saurarentaba kawai wayarsa ya auka da laptop sai mukulli, Ganin yadda jikinsa yayi sanyi sai kuma khadijan taji duk aba da i koba komai dai an uwantane kuma sai takeji ajikinta kamar ya muzanta,hakan datajine yasata saurin kai hannunta ta kar i jakar laptop insa daga hannunsa, jin ta kama jakar yasan nufinta tunda ya tabbatar ita in tarbiyyar ammi ce hakan yasa ya sakarmata tareda mi a mata wayarsa, kallonsa ta anyi kafin ta kar A hankali ta ta e bakinta a ranta tace, "mugu dai bazai ta a canzawa ba, watakam ga par dako?, Ganin ya fita yasata fitowwa da sauri shima ya rufe office in suka nufi parking space................. AR MUTAN MURAYE GARKUWAR MUTANEN DAURA ALHERIN MUTANEN MASHI, A DANNIN MUTAN KANO34&35 A can gidan kuwa tunda akan sallami su ammi aka koma gida gabaki aya gidan ya hargitse da murnar dawowar ammi daga asibiti, to dayake da yamma ne yaran gidan na kowwa yana gida haka aka ha u a parta in ammi anata hira da yimata sannu, Koda ciwon ammi yakasance na marasaa son hayaniya amma tanajin da in kulawar da an gidan ke bata, Musamman ma yanzu da aka ha u a part unta anata shan hira hadasu hajjaju, Ana tsaka da hirarne ma anbatta suka zo haba nan fa aka shiga hira dayake gabaki ayansu sukazo aunty shamsiyya yaya shms yaya faisal dakuma noor, Tunda sukazo yaya shams yake neamn par uwarsa watam khadija dan a zahirin gaskiya kowa yasan sha uwarsa da khadijar dakuma shirin daauke yi sosai, Dan yaya shams mutum ne lan gayu mai kuma ta ama da aji da gayunsa, To itama gogan taku aminatu dai tun azu take baza idanu dakuma tambayar inda khadijan ta tafi duk da dai su an gidan sun zata har yazuwa wannan lokacin tana makaranta, Amma ganin har yamma tayi sosai sai aka fara tunani kota wuce aaibitinne kasancewar babu waya a hannunta, sosai hankalin aminatu yasake tashi jin ance khadija na tareda yaya zayyad tuni wata mugiwar tsanar khadijan tasake baibaye zuciyar aminatun gsky dolene ta nunawa khadijar kuskurenta kida kuwa hakan zai kasancewa silar watsa duk wata kyakkyawar ala a dake cikin a halin dolene zata mallaki burin zuciyarta watau yaya zayyad, Ganin anata jajanta shirun khadijar yasa aunty maimuna aukar wayarta ta kira yaya zayyad wanda a lokacin fitowwarsa kenan daga aikin tiater dayayi, ganun wadda ke kiransa yasa ya auka cikin an sakin fuska ya amsa sallamarta kafin ta fara magana, "zayyad wai dama ko khadija ta zo nan asibitinne dan ba waya a hannunta kuma batasan ansallami ammi ba gashi har yanzu kusan magrib bata dawoba" Sai da takai arshen maganarta har ta auka ma bazai yi maganaba kokuma layin ya tsinke kafin can taji ya fara magana, "kayyy auntynmu gsky ki ringa ragewa mana,haba tunda kika auko zance kin i saukew,ok ni baku damu daniba tun jiya bana gida amma yanzu kun kirani saboda wannan farfeluwar yarinyar ko?" a hankali aunty maimuna ta saki wani tattausan murmushi wanda yake daidai da saukar mashi ko takobi a ahon zuciyar mama dakuma aminatu kafin taci gaba da cewa, "haba babban yaya aikai uba ne kuma aton tuzuru kaga kuwa bakada wanda zai nemeka" "hmmmm aunty kenan,ok tunda gaka ne itama wadda kike nema ai batada aure kinga kenan kinyi sonkai" "Dr zayyad kenan ko dai khadija batada aure ai natabbatar tanada wanda zai haukace da nemanta muddin kuwa akace ta ata ilama daga ranar yadaina cin abinci" "to indai hakanne nima ai inada budurwa," "hmmmn ai budurwa ba dahir bace" "kinga kenan itama saurayi ba dahir bane dan haka one'one" "Hmmn to kasani ita ko ba saurayine zai nemetaba?" Aunty maimuna tayi wannan furucin cikin comfidence inta kafin yaya zayyad ma cikin ardin gwiwarsa yace, "to waye zai nemeta fa amin aunty" "kaine!" lafazin daya daki zuciyoyi da dama musamman daya kasance gabaki aya falon kowwa hankalinsa da sauraronsa yana kan aunty maimunar da muhawarar ta da yaya zayyad "ni kuma!" warai kuwa kaine zayyad!" Auntyn tafa a da warin gwiwa kafin ta cigaba da cewa, "ka manta babban wa uba!kaga kenan idan khadija ta ata sai kafi kowwz shiga tashin hankali shin kagayamin kai wanene yayanka?" zukata da dama sun sauke ajiyar zuciya sai dai kuma kowwa da inda tashi ta dosa musamman mama da aminatu sai kuma yaya zayyad kafin yacigaba da cewa, "wallahi aunty maimuna bakida dama,toshikenan tunda banada yaya idan na ata ai zakifi kowa jin jiki musamman ma ace mutuwa nayi" "gsky kam zanfi kowwa amma bazanfi khadija ba saboda ita tarasa jigo" it ta katse wayar tabarshi da waya a hannunsa wanda sai da ya da e yana juyata kafin yanufi office, Itama aunty maimuna tana sauke wayar ta kallesu da murmushi kafin tace, ba damuwa tana tareda yaya zayyad" jin kiran sallar magrib yasa suka fara tashi dan sauke faralinta akan lokaci, a hankali suke tafiya har suka arasa bakin motar yaya zayyad, angaren driver yazauna wanda sanin halinsa yasa ita ma ta bu e mangaren mai zaman banza ta zauna, sai da tayi addu'a kafin yayiwa motar key ya daidaita ya fara tafiya a hankali kamar wanda akayiwa duka, Sunyi nisa sosai da tafiya amma motar ta auki shiru kowwa da abinda yake
Chapter 26 · 0% Book details