← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 36

Sashe 4

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikinnashi tareda sakalo dayan hannun nata tabayan kungunsa, Sake kashe idonta tayi tareda Dora kanta seaman faffadan kirjinsa Wanda yakeda yalwar gashi, Ahankali tafarasa harshenta tana laso kirjinnasa taredayimasa wani shegen salo da harshennata, Tuni sakon yafara isarwa Dr zayyad inda shima ahankali yafara yawo dahannunsa akan mazunanta,ahankali yake huramata iska acikin kunnenta,yanayinsu zai tabbatarmaka dacewar tabbas kowwa yana karbar sakon kowwa, Ahankali yafara tura harshensa cikin kunnenta,wani yarrrrr tsigar jikinta tamike, Batasan lokacinda takamo nonsa tafara lasaba, Gabadaya sun rude gurnani kawai sukeyi, Sundauki lokaci suna jiyawa juna dadi daga bisani sukayi bandaki atare, Agurguje sukayi wanka sukafito ganin lokacinda sallah yagabato kasancewar Dr zayyad mutum ne da baya wasa da ibada Karfe daya da rabi Dr zayyad da fareeda sukafito daga falon cikin shigar dasukazo da ita, Agurguje yake tafiya sakamakon ganin Koran mahaifinsa har guda biyar, Motar sukanufa tareda budewa sukashiga yaja motar,abakin gate yatsaya batareda yakashe motarba yafito yabude gate din yadawo yafita da motar tareda rufe fate din yaja motarsa suka cilla kan titi, Wayarsace tadauki kuwwa alamar kira,ahanzarce yadauka ganin me kiransa tareda sakawa akunnensa,rissinar da kai yayi alamar girmama tareda cewa "Assalamu alaykum" Daga dayan bangaren akace "Ameen alykassalm" "Barkada rana Abba ,afuwa kanata kirana wllhy na ajiye wayarne nashiga tiyata! Daga dayan bangaren cikin tsananin yadda dakuma girma akace "Madalla allah yayimaka albarka kaida yan uwanka yawwa nima nayi tunanin hakan, Dama zancemakane anjima bayan issha in allah yakaimu inason kasameni abangaren hajiya" "Badamuwa Abba insha allahu,allah yakara girma" "Amn Amn allah yatsare" Abbana yafada tareda katse kiran,ajiye wayar zayyad yayi tareda maida hankalinsa akan tuki, "Dan allah inba damuwa inaso zamuyi magana dakai", fareeda tafada cikin yauki da kuma kissa, " OK gaskiya yanzu inasone zanje gida mezai hana muyi maganar ta waya?," "Badamuwa" fareeda tafada lokacinda yatsayarda motar akofar gidan da yadauketa, Kallonsa fareeda tayi tanasakar masa murmushi, Shima murmushi yasakarmata tareda kama hannunta yayimata kiss, "Sai yaushe" "Duk lokacinda kabukaceni" "OK muyi waya" "OK bye my one kakula dakanka" Tafada tareda bude motar tafita tana daga masa hannu,shima hannun yadaga mata tareda yiwa motarsa key yayi ribos Yakama hanyar gidansu dake gwauron dutse, Abakin titin dazai sadaka da layinsu yaci karo da kannensa su ummy sindawo daga school mai abin hawan ya ajiyesu bakin titi, Har yawucesu kuma yadawo baya tareda tsayawa, To dayake sunsan motarsa hakan yasa suka tsaya, Ko kwakkwaran motsi baiyiba bare ya nuns alamar dansu yatsaya koyace su shigo, Tosuma dayake sunsan halin kayansu sunkuma San koda zasu kwana ahaka bazai tana cemusu su shigoba karshema yaja motarsa tayi gaba, Hakan yasa ummi dayadanfi sakarwa fuskarta tabude bayan motar tareda shiga da sallamarta, Kamar bazai amsaba Sai dayasha kanshi sannan cikin makoshi ya amsa , Gabadaya baya suka shiga tareda cewa "Yaya barkada ran....." "Ko karasawa basuyiba yace watakam nazama driver ko?" Sanin abinda yake nufi yasa suka fara kallon kallon,daga karshedai dole Amina takoma gaba, Ko gama rufe motar batayiba aja aguje tayi gaba, Kasancewar suna shakkarsa yasa ko tari ba wadda tayi har suka isa gida, Sauka sukayi tareda yimasa godiya,San in ba lallaine ya amsa ba yasa sukayi gaba Bayan tayi parking yazauna acikin motar tana amsa waya Da sallama tashiga bangaren hajiyar,afalo ta isketa tareda wata bakuwa, Hajjajunce ta amsa sallamar tareda cewa, "Yau kuma a INA kika labe Hadiza tundazu naketa jimantaki araina zuwan hajiya zakiyya ne ma yahanani zuwa nemanki" Khadija data turo baki jin sunan da hajjaju takirata dashi, Yake tayi tareda kallon bakuwar tacemata "INA yini" batareda ta kula surutun hajiyanba, "Lapiya kalau" hajiya zakiyya ta amsa da fara,a tareda cewa *gsky hajiya bakima damuba Dan dakin damu dakin nemo ta" Khadija data faki idon hajiya zakiyya tareda watsawa hajjaju harara gamida sake turo baki,tayi hanyar kitchen da Kular abincin hajiya , Sallamar su aminatu taji tana tsakada zubawa bakuwar hajiya abinci, Saidata karasa sannan ta fito da plate ahannunta tayi falon, Acan ta iskesu gabadaya su ukkun suna gaisawa da bakuwar hajiya tashiga ta ajiye mata abincin agabanta tamike tareda kallon su ummy ta yatsina baki gamida cewa, Waiiii ! Andai kwaso kaurin rana gaba daya ancanzawa falon yanayi tafada tana kunshe dariya gamida tartare rigarta," Ai tana karasa fada takwasa aguje tayi kofar fita part din gaba dayansu biyota sukayi da gudu, Dr zayyad dayagama amsa wayarsa yakulle motarsa yataho zaije dakinsa, Aguje take sunabintabata ankaraba kawai tafada jikinsa, Jinta ajikin mutum har ga allah tazata yaya munir ne hakan yasa takara kankamesa tana hakin gudun datayo, Gabadaya wuta ta daukewa Dr zayyad jin jikinta anasa musamman data kara kankamesa, Yakasance yanajin tudun nonuwanta ajikinsa, Jin motsi alamar gudun su Amina yasa takara kankamesa tareda kara tura masa nonuwanta ajikinsa Wani irin shock yaji tareda mikewar hajiyar tasa alokaci daya batareda yashiryaba, Hakan yasa baisan lokacinda yasa hannuwansa biyu yakara rungumetaba "Yaya munir wllhy ba abinda nayimusu kawai Dan sunga baka kusane hajiya tahadani dazu waisu zaneni, Innnnna Dr zayyad baimasan me khadija ke nufiba gabadaya baya cikin duniyar mutane, Turus sukaja suka tsaya ganin ajikin Wanda khadija take gaba daya tsoro yakamasu ,anya kuwa khadija tasan ajikin Wanda take, Jin shirun yayi yawa da kuma jin shiru har yanzu su Amina basu karasoba yasata fara kokarin dagowwa, Aikuwa by mistake khadija tabugemasa hajiyarsa da hannunta batareda tasan metayiba, Dasuri Dr zayyad ya hankadata baya saboda wani mummunan yanayi da ta haddasa masa sakamakon wata shafa dayaji tayiwa hajiyar tasa mai kamada kwalelemka, Wanda har ga allah khadija batasan mema tayiba, Afusace cikin wani yanayi da dukkansu suka dauka tsabar fishine gaba daya idanunsa sun kankance sunyi jajawur Yadaka musu tsawa " wannan wanne irin shashancine wawaye kawai, Yafada tareda yin gaba ahanzarce gudun kar hyanayinsa ya fallasa asirinsa agurin kannensa yajamasa raini, Tsaki khadija yayi Wanda tabbas dayana cikin hayyacinsa babu abinda zai hanashi junta yakuma dauki mummunan mataki, Tosaidai kasancewar baya cikin hayyacinsa yasa bayamaji bare gani kawai fatansa yaganshi adakinsa, Khadija kuwa ko ajikinta ta tashi ta kakkabe jikinta tareda cewa "mugu kawai Wanda baya kaunar yan uwansa," "Gsky khadija bakida hankali meyakaiki wannan gangancin wllhy kin kade" nidai kunga tafiyata inji ummy kasancewar matsoraciya sosai tayi gaba abinta bangaren ammi, "Kamar ya nakade? Tsoronsa nake kome?" "OK bakya tsoronsa ko?,"inji Amina " yes wllhy bana tsoronsa allah kadai nake tsoro"cewar khadija,tareda yin gaba abinta tanufi bangaren umma hajara wato mahaifiyar Dr zayyad, Afalo ta iskesu zaune itada yaya Yusuf da aunty zainab, Da sallamar ta tashiga falon,direct kujerarda umma hajara take zaune tanufa tareda kwantawa akan cinyar umman ashagwabe tace washhh Hararar wasa baba karami yawatsomata tareda cewa shagwababbiyar banza kawai, Kara narkewa tayi ajikin ummar da run shigowwar khadija take fadada murmushinta, Tareda cewa "umma kinji baba karami daga shigowwata yafara ko,?" "Karami bafa nason tsokana ya daga zuwan yarinya zaka fara tsokanarta kawai Dan dai kai bakason zaman lafiya," Aunty zainab datake duba wayarta tadago tana murmushi tareda buda baki zatayi magana...ganin khadija tafaki ido umma tanayiwa baba karami gwalone yasa tayi saurin daukar Hoton khadijar tana gwalo tareda cewa.... "Gsky umma kekike ja khadija na raina mutane wllhy,kingafa gwalo takeyiwa karami" "Ai wllhy dama nasan kema aunty zainab kina daya daga cikin wayanda basa sona agidannan kawai dai kinadan togewane saboda karnagane yanzu Dan allah a INA kikaga nayimasa gwalo keda kiketa aikin latsa wayarki," "Ke rabu da ita kinji ya'ta yamaza'ayi nayarda,bayan nasan sune sukejanki" "Hmmm aidama nasan umma bazaki taba yaddaba amma bari kigani" Zoom din hoton tayimata tareda nunamata tana dariya tace" yanzu kin yadda" Umma tana kallon hoton amma kiri kiri tace ita bazata ganiba sharrine, dama wanne irin sharrine ba'ayi da waya. "Ai wllhy sister dama nasan umma bazata taba yadda ba" ,cewar baba karami "Ai kabari Sai ranar da umma bata nan zanrufe kofa kazaneta " aunty zee tafada tana dariya, "Ai kuwa zanga me karfin halin dukar min ya'" "Hmmm umma kenan batun duka kuwa Wanda zai daketa sadda zaiyi ke kanki zakisanine" baba karami Yafada yana dariyar mugunta lokacinda da yake fita, "Hmmm karyar banza shima Wanda kake nufin bazaima faraba saboda yasan bazamu kwashe lpy ba" "Hhhhm umma kenan adaibi ahankali " aunty zainab tafada tana dariya itama lokacinda take daukar Jakarta tanufi dakinsu Umma karama ce yafito daga dakinta tanacewa " Waini meyake faruwane umman yara naji anata hayaniya", *nidasu karami mana duk sunbi sun takurawa yarinyar nan wllhy" "Hmmm aidama tunda naji kinata zuba nasan wllhy yar goal dinnakice tazo,aini duk ranar da akayiwa khadija aure naga yadda zakuyi" Dariya khadija tayi tareda cewa "ai dai ummana tare zamu tafi ko?," "Eh mana tarezamu diyar albarka" umma tafada tana dariya tareda kara jawo khadija jikinta Abangaren Dr zayyad kuwa dakyar yasamu yakai kansa dakinsu hannunsa daya dafe da mararsa data rike gam Fadawa yayi kan gado tareda kara damke marar tasa wadda yakejinta Kamar zata fado, Adaddafe yasamu yashiga bandaki tareda sakarwa kansa shower,yakusa minti sha goma a bandakin sannan yafito daureda towel, Wardrobe dinsa yabude yadakko magani yaballa yasaka abakinsa yabida ruwa, daganan yasake komawa kan gadon yakwanta yana fitarda wahalallen numfashi, Tadauki kusan minti arba'in akwance kan yaji ahankali jikinsa yafara saki,wani irin gumi yakeyi Wanda yasashi dole yakara watsa ruwa ajikinsa, Yadanji karfi ba laifi,yasjafe jikinsa da mayukansa masu kamshi tareda taje sumarsa, Blue din T-shirt yasaka mai layi Latin fari wadda tayi matukar karbar jikinsa tareda bakin wando, Wayarsace tahau ruri yalalubota akan gadon tareda daga kiran ganin sunan ammi yana yawo akan screen din Dasallama abakinsa ya amsa wayar, "Assalamu alaykum" "Ammen alaykassalam " aka amsa daga dayan bangaren, "Ammina anwuni lfy" "Lpy kalau zayyad,dama najika shirune bakazo kaci abinciba ko lafiya?" Akasalance yace"wllhy ammi kainane yakedan ciwo amma dasau..... Subahanallahi takatseshi zayyad shine baka fadaminba yanzu kana inane?" tafada ayanayin damuwa "Ammi dasaukifa sosai kingannima yanzu nayi wanka zan taho part dinki" Yafada adan karfafe "OK to allah yakara. Sauki" "Amn" yace tareda ajiye wayar yanadan murmushi tareda daukar turare yafesa yasaka takarmi combos fari kar yayi gaba abinsa, Bangaren ammi yanufa cikin takunsa na ingarman namiji, Da sallamarsa yashiga falon, Abbane ya amsa masa tareda yan gaishe gaishe da tambayar gurin aiki,daganan abbana yayi gaba abinsa Dr zayyad ma tanufi dining yazauna, Ammi CE takaraso bayan raka abban datayi , Sannan tafara saving din Dr zayyad tareda tambayarsa jikinsa, Itama
Chapter 4 · 0% Book details