Sashe 29
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yau ma khadija tunda ta tashi bata komaba ta fara gyara akinta kamar ko wanne lokaci ta wanke bayi kafin ta nufi babban falon hajiya, kasancewar jiya ansha fira sosai an ata falon dayawa yasa ta anji ranta babu da i amma dayake tasan dolene a kanta yasa ta fara aikin tanayi tana mita, ta gama tattare komai zata fara shara hajjaju ta fito daga akinta da tarin yar kwalemar maganungunan gargajiyarta datayi na cover, kasancewar fakan sharar yacika tsautsayi yasa hajiya zubarda ushin magani akan kafet dake tsakiyar falon wsnda khadijan ke niyyar du awa ta nanna e kafin ta fara sharar, har ta bu a baki da niyyar gaisheda hajiyar amma ganin hakan yasata canza akalar maganar tat cikin an fa "Gsky hajiya bakya kyautawa abinda kikeyi,yanzu fisabilillahi bayan ata falonnan dakukayi jiya duk bai ishekiba saikin ha a da zubarda shara da gangan haba hajiya kamar dai ba'a tausayina," Ta idashe maganar da shagwa Tunda ta fara maganar hajiya tayi sararo tana kallonrta har sai da takai aya kafin hajiyar ta yi mata wani kallon tsaf tareda kama ha a ta fara magana, "ohhhh ba shakka wata kam gani sarkin azamai ko? lallai hadiza wllhy kinsamu anci,watakam dan kinga kwana biyu na hana zaidu akanki shine zaki fara tatamin ruwan fetsara ko?" "Ni wllhy hajiya lamarinki na bani mamaki kamar bake bace kikace indai kincika ke lika haifi ubana bazaki sake kiran suna na ba amma wai abin mamaki kin kasa cikawa," Khadijar ta fa a tana an ta e baki kafin taci gaba, Ko danma akan mema zan ta wannan ha ilon bayan na tabbatar wllhy hakiya ko rayukan mutum goma aka baki mudfin kikayi minti goma bakijini ba ko bali kira ni da wannan ru en sunan ba wllhy sai kin mutu" Itama hajiyar a rene ta yi tafi tareda yin ar shewa tace, " yau naga masifa ni rabi!" "yo wai ke nan hadiza ji kike inba ke bazan iya rayuwa ba kome?" "hmmm hajiya kenan,to ai wllhy va takaran ni ba ko suna aka canzamin sai kin ida margayawa," Da azama hajiya tasake gyara tsayuwarta kafin tace, "yo wai hadiza bangabe ma'anar idawa ba yanzun kina nufin kice ni saura ce?" Wata iriyar daeiya khadija tayi da saida ta kaita ga du awa,sai da tayi mai isarta kafin tace, "hmmm gajiya kenan,to keda kina nufin rayuwarki mai tsayice,uhmmm tabbb!aikuwa wllhy ki canza dan kuwa mun kusa shan gumbar ki dan kin kusabin tsohon mijinki," "hmmm Allah sarki hadiza!aikuwa duk ranar da na muru na tabbatar sai kinfi kowa yin kuka hakan yasama nake ro on allah yasa na yi tsawon ran gani na aurar dake ga wanda zai lallasheki ko bayan mutuwata" I tama khadija murmushi tayi tareda zama kusada hajiya hannunta auke da tsintsiyar data gama tattara shara ta aura kanta a gefen kafa ar hajiya tareda cewa, Ai insha allahu ma hajiya bazaki mutu ba muna nan tareda ke masoyiyata, Wani an murmushi hajiya tayi mai kamada yaro yarone tareda cewa, "Allah ya shirya minke hadizata" "Yawwa hajiya in tambayeki mana? "Allah yasa na sani" "Wai meyasa bazaki iya kirana da khadija kamar kowwa ba? wllhy banason hadizar nan sunanfa tsaffine" "To zan koya insha allahu,yanzu dai kije kigama kitafi ki taya ummanju aikinta," ewa tayi ta nufi hanyar fita ta zibar dasharar kafin ta kwashe tasake zubarwa ta hau moping, A haka suna ta fira da hajjaju har ta gama duk abinda zatayi kafin ta koma akinta tayi wanka tareda turare jikinta da turaren garwashi kafin ta shirya jikinta cikin wata atamfa mai kyau datasha inkindoguwar riga, Rigar sakakkiya ce sosai dan gaka bata wani kamata ba koka an sai dai tayi mata kyau sosai, Gashinta ta taje tarda kamashi ta aureshi can asa sosai kafin ta murza aurin daya fito mata da gashin, Gsky ko ita kanta tasan tayi kyau dan sosai takeson faranta ran amminta, Plate shoes ta saka wanda yayi daidai da kayanta tareda da aukar turare tasake shafe jikinta gaba aya, Aikuwa a take ta fara saki wani fitinannen amshi, Ganin babu hajiya a falo yasa ta an le akin hajiyar saidai jin alamar motsin ruwa a ban akin ya tabbatar mata fa cewar wanka take, Hakan yada bata wani tsaya jirantaba ta fice r ta nufi angaren umma, A hanya ta ga aminatu da fateema aikuwa cikin fara'a da sakin fuska ta tarbeau yareda dafa kafa ar aminatun taba cewa fateema, " Dama yanzu zanje gurinku mu tafi part lin aunty maimuna musha fira,amma tunda yanzu gaku mu arasa ku rakani ingaisheda su umma da su mama," Kawai gani tayi aminatu tayimata kallon banza tarrda ture hannunta a fisace ta kalki fateema, "dallah fateema kizo muje inkuma bazakijeba ni inyi tafiyata" Aminatu ta fa a tana balbale khadija da harara, cikin sanyi fateema tace, "haba aminatu bai dace ba gaskiya abinda kikeyi,yakamata ace idan wani abu khadija tayi miki kisanar da ita bawai kiyi mata haka ba" da tsabar fushinita aminatun tasake hayayya owa, "bazan sanarba fateema!inhar bazaki tahoba ni kinga tafiyata" Ta fa a tanayin gaba, A wani mugun fusace khadija ta jawo aminatu baya tareda turata baya da arfi tayi taga'taga zata fa i Allah yasa tayi tsaye, Cikin tsabar acin rai da masifa ta fara magana, "ke kin isa ki fa amin kuma ki tafi ban mayar miki ba,wllhy ko haihuwarki ba'a yiba,kuma daki fa i abinda nayimiki da karki fa a uwar ubansu aya!matsalarkice ke tashafa,sgashasha kawai," Tana arasa maganarta ta balbalesu da harara gabaki ayansu tagi gaba, Itama aminatun gaba tayi abinta dan kiwa tasan halin khadija, A tsaye suka bar fateema sororo tana nazari kafin ta sauke gwauron numfashi ta nufi part aunty maimuna, Tunawa da nasihar ammi yasa ta tsaya bakin ofa ta daidaita fuskarta daga fushi kafin tashiga cikin part in da sallama, Umma babba ce ka ai a falon hakan yasa ta nufi kusa da ita ta zauna tareda an jingina da jikinta kafin tace , "umma ina kwana" Cikin so da auna da tsantsar jin da in data rasa dalilin da idan taga khadijar take shiga cikinsa,tasake jawota jikinta sosai tareda cewa, "lafiya alau iyata ya kika tashi" "lafiya alau ummanah" Suna haka aunty zainab da aunty ru ayya suka shigo daga akinsu, Suma zama sukayi aunty ru ayya na tsokanar umma tanacewa, "watakam umma anani ar ki tazo shine zaki watsaddamu ko" Cikin fara'a umma take cewa' "eh kuma kubari taku uwar tazo" "ai wllhy umma basai tazoba myma yaji zamuyi mukoma gurinta" A haka dai akayita raha kafin khadijan ta tashi tafito, Haushin aminatu ne yasa ta i shiga part insu dan a tunani ta ko zata gamu da itane, Da sallama tashiga part on ammi, Kamar yadda tayi tunani a falo ta sameta a zaune cikin shiga ta kamala, Sidai kuma da ka kalli fudkarta zaka san tana cikin damuwa, hakan yasa khadija saurin arasawa kusa da ita tareda tambayarta, "ammi lafiya naganki a haka" "Lafiya alau khadija me kika gani" "ya zakice lafiya ammi bayan na ganki cikin damuwa" a hankaki ta alo murmushi kafin tace, "wllhy kinga wayar yayankuce naketa kira tun safe amma har yanzu najita shiru tana ring bai agaba" Har ga allah khafija ta zata yaya mamman ammi take nufi hakan yasa tace, Kuma ai azu da sassafe najishi yana yiwa hajjaju magana,to ammi ke ammi ina kike tunanin yaya mamman zao shiga?" ta fa a cikin damuwa, Ammi cikin sake bayyanar da damuwa tace, "nifa ba shiba" "to ammi wa" "Ok mamman ne kalai yayanku" Ammin ta fa a a an tunzure, Sai lokacin gane tashar da ammin ta nufa, Kayy gsky ammi da orawa kai take yanzu dama wancan gardin ne yasa hankalinta tashi haka? lallai kuwa tanada aiki wama yasani ko a wani gidan karuwan ya kwana yasa ya aga wayar, Da sauri ta furta, "astagafirullah" Tunowwa da hadiain ma'aiki SALALLAHU ALAIHI WASALLAM, an ta e baki tayi kafin ta mi e tana cewa ammi, "naji kamar su fateena a gidan", tunda ta fara abinta ammi tana kallonta har ta e bakin datayi hakan yasa tana kai arsgen maganarta ammi tace mata, "khadija zo nan" A hankali ta koma ta zauna kusada ammin, Ammi tasoyiwa khadija fa a saidai kuma taga kamar lamarin khadija da zayyad bayajin fa a hakan yasa ta canza akalar fa an nata zuwa nasiha, a hankali ta jawo hannuwanta biyu ta ri e tareda ura mata idanu ta fara magana, "yanzu khadija abinda kikeyi yakamata,shin bbakisan zayyad an uwanki bane,meyasa kike haka,ko sokike a ringa kallonki a marar tarbiyya mai fa a da yayanta, shifa zayyad ba tsanarki yayi ba halayenkine bayaso kuma dakin bari zakiga kun daidaita yanayimiki kamar kowwa, Koba komai zayyad ya aukeni tamkar uwa ke maizaisa bazaki aukesa yaya ba," sosai ammi tayiwa khadija nasiha kafin tace taje part insu tagani ko yana nan, Hrar ga allah jikinta yayi sanyi da nasihar ammi amma ita wllhy batason ha uwa da yaya zayyad ko ka an,sai dai bazata ta a iya fa awa ammi tsakaninta dashiba amma taci alwashi ya u da abinda takeyimata, A sanyaye ta mi e ta nufi ha yar fita, Yau zayyad ya tashi da wani shegen zazza i da mura wanda hakan yasa ya kasa fitowwa daga akinsa dan gaskiya sosai yakejin zazza in, A takure yake cikin bargo yanata kyarma,sosai yake kyarmar dan hatta bargon jikinsa ya auki umi ga shi ha oransa sai ka uwa suke, Duk yadda yaso ya aga hannunsa ya auki wayarsa datake rurin neman taimako ya kasa duk kuwa da kiran dayakeji da ring daban daban amma yakasa auka, Gashi gabaki aya annensa ya haramta musu shigarmasa aki barema wani yasan bashida lafiya, MURAYE GIDA MASHI GARINMU _____________ *DR ZAYYAD* *40&41* *MALLAKAR* *HAJARA MURAYE* *(MRS AMINULLAH)* *nakune* *TEAM ZAYYAD ** *ina bada** *gaisuea* __________________tunda khadija ta taho taketa faman kumbura tana cika tana batsewa a haka har ta isa part in yaya zayyad ta da e a bakin ofa tana shawara da zuciyarta kafin tayi undum balar kutsa kanta cikin part A hankali ta gama arewa babban falon kallo wanda gabaki aya ya hargitsa shi sai kace wanda aka yi wasan tsere acikinsa, e bakinta tayi tareda cewa, azami kawai" Da sauri ta an dafe