Sashe 2
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saboda izzarta lol!. Kwankwasawa yayi batareda yayi maganaba, jin shiru yadauka kobatajibane yasa yakarasa kwankwasaw. Itakuma khadija jin andameta da nocking yasa ta taso daga kan stool din datake zaune tana kwalliya, Har yanzu towel dinner ajikinta Wanda bai wuce ko sambala sambalan cinyoyintaba,kasancewar bata ida kwalliyarba yasa ko bra bata sakaba bare pant, Bude kofar kawai tayi tareda komawa dabaya ko kallon kofar batayiba tunda ita atunaninta hajjajuce... Ahankali take tafiya tanajuya illahirin jikinta dakuma ingantattun mazaunanta masu daukar hankali, Gaba daya Dr zayyad mutuwar atsaye yayi duk da cewar ba yaune rana tafarko daya fara San in cewar kanwar tasa tanada jiki me daukar hankaliba amma yaune rana ta farko daya tana ganinta a iron wannan yanayin. Koda kwkkwaran motsi kasayi yayi yakuramata mayun idanunsa yanayi mata wani jarababben kallo. Tuni idanunsa sukafara canza launi daga kalarsu ta farko tasss zuwa ja. Tsyuwar yaci gaba dayi batareda ya dauke idonsa daga kantaba. Itakuwa khadija data bude kofarda ita azatonta hajjajuce tayi gaba abinta, kasancewar tagama abinda zatayi agaban mudubin yasa takoma gaban gadon inda ta ajiye kayanta data dakko zata saka , Kamar ta matso inda zaifi ganinta kasancewar gadon yana fessing din kofar, Always tadauka tabare tareda dakko pant tafara daidaitawa sannan tasaka, wajen sakawarne towel din yadan daga kasancewar tana gyara zaman pant dinnatane, Hakanne yabashi damar hango manyan mazaunanta. Uyhmmmmm yasaki wani malalacin nishi Wanda badan hankalinta baya kan kofaba tabbas ba abinda zai hanata jinshi, Tuni ajiyarsa tafara harbawa Wanda hakan yakara rikita yanayin idanunsa kafafinsane suna fara rawa alamar Neman agaji,amma hakan baisa yadauke idonsa daga kantaba Bra tadago zata saka takalli kofar daniyar yiwa hajjaju tsiya sukayi ido hudu dashi!!! Wata mahaukaciyar kara tasaki wadda tasa yadawo cikin hankalinshi, fadawa tayi kan gadon tareda yayimo zanin gadon ta lullube jikinta dashi tanata karkarwa. Dr zayyad kuwa Wanda gabaki daya jinin jikinshi yatsaya dakyar yasamu yatattaro sauran jarumtarsa cikin mutuwar jiki yaja wani malalcin tsaki " mtsss"tareda fadin munafurcin banza kawai,dakyar yasamu yaja kafarsa yakoma falo yakwanta akan kujera 3seater yakusa minti talatin akwance har yanzu kuma bedainajin feeling ba, ganin kwanciyar bazatayimasaba yasa yamike cikin mutuwar jiki yanajan kara yanufi falo, Adaidai kofar fita sukayi kicibis da hajjaju baya yadan dawo ahankali Dan yabata hanya tashigo, Kallo tabisji dashi tareda cewa "lafiya zaidu" "Lafiya kalau" yabata amsa cikin yanayin mutuwar jiki "Aini nagankane kamar wata mace sai lankwashewa kakeyi Kodai bakajin dadine" Cikin yanayin kosawa da tambayar datakemasa yace "Waike likitace ne dazaki tsareni da tambayoyi kinki bani hanyama nawuce haba" Yafada adan zafafe "Allah yabada hakuri zaidu ninafikama Dana kulaka" "Amn kuma India wannan shisshiginne kulawa Dan allah nahakura adaina" yafada tana rabata zai wuce, "Yawwa zaidu nace da allah bara nakiramaka Hadiza kadan saukemin ita makaranta wllhy.....baki bude tabishi da kallo ganin ko tsayawa kulatama baiyiva3 "Oni Rabi anya zayyanu kuwa shima bashida iskoki?" Ya allah kataimakamin kada kajarabci rayuwar jikokina" Tafada yanayin gaba tashige dakinta. Abangaren khadija kuwa tunda ta lullube take kyarma takusa minti talatin ahaka kana daga bisani ta lallashi zuciyarta ta tashi,tasa yanzu kotaje makaranta lectura bazaitaba barinta shiga lecture ba hakan yasa tamaida Mayan datayi niyyar sawa tashiga kokarin dakko wasu tanayi tana tsinewa zayyad tareda cemasa kwarto, Ahaka tasamo wata doguwar Riga cooton matar nauyi tasaka tasa hula tareda faffeshe jikinta da turare tayi dakin hajjaju. Azaune ta tarar da ita afalo tanajin radio tanufi kusa da ita tazauna ,tareda cewa "hajjaju wai mekika samune na kalaci wllhy yunwa nakeji" Kallonta tayi shekeke tareda cewa"waike dama Hadiza baki tafi makarantarba?" Kamar ta fadamata abinda yasa ta makara saikuma tayi tunanin cewa komadai ya zayyad yake Dan uwantane bai dace tazama mai tona masa asiriba,musamman ma dabatasan takamaimai meyakawoshiba kuma bata saniba kila alokacinda taganshi lokacin yazo. Hakan yasa ta cewa hajjaju "wllhy hajiya kainane tunjiya fa yake ciwo shiyasa kikaga bantashima da wuriba" "Ayyya allah yasawake saiki nemi magani kisha kokyadanji kwari" "OK aaima da sauki sosai amma dai bara nayi break sai nasha maganin" "To sai dai kije can bangaren babanninki danni banida sauran wani Abu dama doyace tarage ta gurin babarki kuma najuye nakaiwa marar lpyr nan na gidan babaji" "Ayya allah sarki,wai yanzu harkinyimusu uban sammakon duba marar lpy?" "Eh mana to inba yanzunba yaushe kikeso najene?" Tafada adan zafafe "Allah yabada hakuri khadija Tafada tareda mikewa tayi hanyar waje, Kallo hajjaju tabitadashi agaskiya ko ita yanayin jikin khadijar nabata tsoro musamman yanzu datake ganin kamar kara budewa take. Bangaren baba iroro khadija tawuce da sallama tashiga, " assalamu alaykum" da gudu al'hussain yayo kanta Wanda dama yana taskar gidane yana wasansa, Cafeshi tayi da kyar Dan khadija badai ragwantaba, "Oyoyo yarona,wai tsayama meya hanaka zuwa school" "Ai makarantarce ta mutu" Yaron yafada cikin Dan gwarancinsa da har yanzu bai kwareba, "Makarantar kuma al'hussain" Aunty maimunatu datafito daga dakinta yanzu tanayi musu dariya tace, "Hussain kenan shine kekuma zaki biyemasa anan kita tsayuwa" "To ai fira muke aunty " "To ashigo sai muyi firar tare,INA wayarkine jiya da daddare nakiraki ince miki dasafe ki gitto kafin kitafi school amma najita akashe" "Wllhy wayarce aunty matsala gareta bata daukar caji, !saikuma ganima allah yakawoni" Tafada tana murmushi lokacinda take zama akan kujera Tashi aunty maimuna tayi tareda shiga dakinta ,itama khadija tazame takwanta akan kujerar tareda daukar wayar auntyn tafara kallon hotuna, Minti biyar dashigar auntyn tafito da Leda ahannunta , "Kedai khadija bakya gajiya da kwanciya wllhy" "To aunty yazanyi wllhy zauniyarce gajiya mutum yake" "OK to gashi inji aunty bahijja jiya damukaje sannu da zuwa tabani inkawomiki takumace tanajiranki sarkin rashin zumunci" "Allah sarki aunty bahijja tawa allah yabar kauna Insha allahu zanje sannu da zuwa shekara aiba kwanaba" Aunty bahijja yayar aunty maimunace,jininsu yahadu sosai da khadija tun zuwanta zaman sunan yan biyu lokacin sunzo dayake a Dubai suke zaune itada mijinta sakamakon shima za'ayi bikin kaninsa ,to daga nan haduwar jini dakuma kauna tashiga tsakanin khadija da aunty bahijja,yanzuma shekaran jiya tadira kasar dalilin rasuwar baban mijinta inda ajiya aunty maimuna taje musu gaisuwa, Ledar takarba tareda budewa wani hadaddden turaren garwashine najiki,babbar kwalbace sosai, bude turaren ne yasa yabude gabadaya dakin da wani sihirtaccen kamshi na musamman, "Kayyyyyy gaskiya aunty ba abinda zance da aunty bahijja sai godiya allah yabar kauna" "Amn Amn saikuma kishirya kije...kodan yanzu tana gidan gaisuwa sai dai bayan takoma" "Eh nima naji hajjaju tanacewa gone zakuje gurin sadaka gabadayanku ko?" "Eh hakane" Mikewa tati tareda cewa "aunty bara naje nagwadawa ammi " "To kigaishesu nagode" Mikewa tayi ahankali tareda lallabawa ta kwantarda al'hussain Wanda tundazu yafara bacci tadauki ledar turaren tayi gaba Abangaren Dr zayyad kuwa daga bangaren hajjaju dakyar yasamu ya isa BQ din yabude dakinshi yashiga direct gadon yanufa Tafada tareda sakin ajiyar zuciya, Lumshe idanunsa yayi watanda suna kankance gaba daya sukayi jawur yafada duniyar tunanin yanayin izzatun acewarsa, Hakika ba yau yanayin jikin yarinyar yafara daukar hankalinsaba sai dai yakanyi kokarin dannewa abin baitaba damunshiba saboda shi bazai iya nuna zslamarsa akan wannan year ficiciyar yarinyarba musamman ma dayake ganinta amatsayin kanwarsa,haba wannan ma ai bada Kaine, Amma baitaba ganinta ayanayi irinna yauba, Abin tambaya anan shine, Shin Dama yarinyar nan takai haka ne kokuwa tsabar jarabarsace tasa yaga hakan ? To amma ai yana ganin mata dayawa ayanayin dayafi hakama shin meyasa yakasa dauke idonsa daga kan waccan yarinyar? Mtssssssss yaja tsaki ganin bawanda zai bashida wannan amsar,. Ganin wannan tunanin ba abinda zai haifar masa yasa yatashi yayi toilet tareda sakarwa kansa ruwa koyasamu yadainajinshi acikin yanayin dayake, Kyawawan mintina goma yadauka sannan yafito daureda karamin towel akugunsa, Ganin har yanzu gimbiyar tasa bata rissainaba daga mugun gamon dayayi yasa yabude wardrobe dinshi yadakko magani yaballa yawatsa abakinsa tareda binsa da zuwa, Wata dakkakiyar shadda yadakko coffee wadda taji dinki irinna yan birni tasaka taje Kansa yayi tareda fesa turare kala kala kasancewarsa ma'abocin kanshi,mukullin motarsa yadauka da wyoyinsa yayi gaba abinsa, Agsky Dr zayyad Dan gayune Dan motarsama kanta abar kalloce bakace gaba dayanta sannan tana daukeda baking madubin sirri wato tintake Cikin takunsa na ingarman namiji Wanda yakejida samartaka yashiga motarsa tareda murzata yafice aguje Tafe yake yanajin wakar kawu Dan sarki mai taken,(sai da ido ake ganin hanya) Ahankali sautin kidan yake tashi inda yakebin wakar tareda kada kansa, Har yakaraso unguwarta sharada daidai kofar wani gida yatsaya tareda daukar wayarsa yakira wata nmb, Bugu biyu aka daga "Kifito INA kofa " shine kawai abinda Dr zayyad yafada tareda kashe wayarsa, Ko minti biyu ba'acikaba aka bude kofar,wata kyakkyawar budurwa tafito,fareeda kenan, Fareeda kyakkyawace sosai sannan kuma cikakkiyar budurwace datakeji da kanta, Yayi karatu akasar Malaysia inda acan tahada degree dinta takumayi masters, Sun hadu da Dr zayyad ne abikin abokinshi inda takansance aminiyar amarya, Fareeda irin matananne masu budadden ido sosai hakan yasa bata da kunya ko kadan, Tanason Dr zayyad sosai so bans wasaba Dan bata taba yadda ta bata masa rai, Ba zayyad ne kadai Wanda take taredashiba tana bibiyar maza sosai,Wanda take tunanin zayyad baisaniba, Sai dai a iya bariki irinta zayyad ba abinda baisaniba na rayuwarta, Bude motar tayi tashiga tareda Jan muffin ta rufe, "Morning dear!" Tafada cikin wata siga, Yanayin da yafara kara tadamasa da tsuminsa nadazu, "Morning" Kawai yafada tareda Jan motarsa yaharbata kan titi,bai zame ko inaba sai gidansa dake tudun yola, fitowwa yayi yabude gate din gidan tareda komawa yadanna hancin motarsa cikin gidan , Daidai gurinda aka tanada Dan ajiye motoci ya ajiye motarsa tareda budewa yafito, Fareeda ma fitowa tayi gamida kama hannunsa suka nufi hangar shiga gidan, Ahankali take murza cikin tafin hannunsa da yatsunta data shafawa man kara taushi kafinta fito, Salon datake masa ne yasa hankalinsa kara tashi dakyar ya iya daga idonsa dayakara rinewa yakuma kankance yakalleta dasu, Wani shu,umin kallo ta wurga masa tareda kama leso lebenta na kasa gamida Dan cizashi takashemasa ido, Azabure jakadiyarsa tayi wani irin motsi, Wanda yasashi yiwa fareedar wata irin rungumar da bai shiryaba, Uhmmmmmmmm tasaki wani shu'umin nishi cikin wani salo na rikita lissafi, Ai baisan sadda yacafke bakintaba yahadada nashi cikin wani zazzafan feelings yake tsotsar bakinnata, Cikinnashi salon yazira harshensa cikin bakinta tareda kamo harshenta yaci gaba da totsa, Ahankali fareeda yafara yawo da hannunta adukkan Sassan jikinsa tana shafasa gamida murzamasa hannunta dayakeda laushi kamar audiga,