← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 36

Sashe 35

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

aramin kofin ta
auka tafara tsiyaya black tea aciki kafin ta
auki plate ta bu
e flask
in farfesun kayan cikin,
aikuwa dandanan
amshi ya bu
e gabaki
ayan illahirin falon,
sosai shima yayi maraba da
amshin tunkafin ta kawo masa,
zubawa ta fara yi cikin sai
i take yi komai kamar mai tsoron yin laifi ko mai koya,
yadda take saraffa hannunta ne ya shagaltar dashi da kallonta har baisan sadda aunty maimuna tayiwa su zainab alama dasu tashiba,
bai lura da fitarsu gabaki
aya daga
akin ba sai da tagama zuba masa zata mi
e kafin yayi azamar
auke idanunsa daga kanta,
wayam! yaga
akin babu kowa sai dai bai damuba dan baisan uzurin su kuma ma ko ba komai shi hakan yayi masa,
kamar mai koyon tafiya ya
araso gabansa tareda dire plate da cup
in a hankali lafin ta mi
e da nufi fita,
kawai jin tausasan hannunsa tayi cikinnata wanda hakan yasa ta sauke wata ajiyar zuciya batare da ta shirya ba tareda lumshe zara zaran gashin idanunta,
Jin shiru bai saketa ba bai kuma yimata magana ba hakan yasakata juyowwa da nufin yimasa magana,
Kawai tsintar idanunta tayi cikin nasa wanda hakan yasaka jijiyoyin jikinta daina aiki,
Bazata ta
a iya jurewa kallon cikin idanunsa ba hakan yasaka tayin azamar zare nata idanun daga cikin nasa,
"sit down"
Haka kawai taji ya furta wanda har ga Allah da ace bata kusa dashi sosai bazata ta
a jin abinda yace ba,
Bata wani musa ba ta zauna a kusa da
afafunsa tareda zurawa yatsun
agarta idanu tana wasa da su
Shima cup
in shayin ya
auka ya fara kur
a batareda yasake yin magana ba,
sosai yake jin da
in shayinhar cikin ransa hakan yasa baimasan ya shanye ba,
sai da yaji babu komai a cup
in kafin ya ajiye tareda jawo plate
in farfesun,
Shima dai yayi masa da
i hakan yasa yaci sosai har sai da yaji cikinsa ya cika sosai kafin ya ture tareda kai dubansa gareta,
"zan wanke hannu da baki"
Kawai jin maganar tayi ta doki kunnenta,
Ita fa har ga Allah ta fara gajiya daga kuma tayi laifi kuma ta bada ha
uri dan dai kar ace bata da kunya fa yasa duk abinda akace tayi takeyi amma kuma sai mutum yayita wani ikon banza da wofi yana gadara tsabar miskilanci da gadara da muguwar ba
azantar tsiya ruwan wanke hannunma sai ankawowa mutum kan gado,
wllhy bazata iya ba,
haka tayi biros dashi kamar bata ki me yace ba,
ya kusan minti biyar a haka kafin yasake maimaita mata a
an harzu
"nace miki zan wanke hannu da baki ko"
Sai da ta
an kumburo baki kafin ta tashi,
Shima
an tsaki yayi a ransa kafin yace,
"yarinya daga an sakarmiki rai sai raini da raahin mutunci"
Bayi tashiga har ta
ebo ruwan a bokiti kuma ko me ta tuna oho,
Da sauri ta koma ta juye ruwan cikin masai tareda kunna hot water ta tara bokitin kafon ta
auko tana murmushi ta nufi gurinsa,
tana zuwa ta ajiye a gabansa tarefa cewa yaya gashi,
kamar wata ta Allah,
haka ya ambata a ransa tareda
an kallonta ta wutsiyar idanu,
Gani tana murmushi baisa ya kawo komai a ransa ba da dukkan comfidence
insa ya tsoma hannunsa a bokitin da niyyar wanke hannunsa,
sai dai kuma yana tsoma yaji wani zafi ya zoyarci hannun nasa aikuwa bashiri yayo saurin cire hannunsa yana yarfawa dan gaskiya yaji zafi sosai
yanayin yadda yake yarfe hannuwa da yadda ya kya
e fuska yasaka ta kasa ri
e fariyarta aikuwa ta kwashe dariya,
Tun tanayi daga tsaye har takai da du
awa ta dafe cikinta tana ta dariya,
Tunda ta fara dariyar ya shagala da kallonta gabaki
aya ma ya manta da zafin da hannunsa yakeyimasa dan a zahirin gaskiya ta tafi da imaninsa,
jin shiru yasakata tsagaitawa da dariyar tareda
aga kanta,
da sauri ta mi
e tareda tsayadda dariyarta,
cikin in ina ta fara magana,
"dan Allah yaya zayyad kayi ha
uri"
sauke ajiyar zuciya yayi kafin yasamu guri ya zauna a gefen gado gami da mi
a mata hannun,
da mamaki tabishi da kallo kafin taji yace,
"oya kiyita hura iska wa hannun nan da bakinki har sai ankira sallar magrib"
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"
khadija ta furta ganin datayi a jikin agogon dake manne a bangon saura kusan minti arba'in a kira sallah,
bu
e baki tayi da niyyar bashi ha
uri ya katseta,
"wllhy muddin kikayi magana anan zamuyi magrib da issha nidake"
Ba shiri kuwa taja bakinta ta rufe,sai dai kuma da gani ba alkhairi take sa
awa ranta ba,
Yadda take hura masa iskar slow ba
aramin ratsasa yakeyi ba da shiga jikinsa,
Sosai yayi dauriyar ganin bai jawota jikinsa ba,
Wani ni'imtaccen bacci ne ya kwashesa wanda baisan lokacin da ta sulale ta gudu ba,
Sai da aka fara kiraye kirayen sallar magrib kafin yayi firgigit ya tashi,
Ganin bata nan yasa yayi hanyar ban
aki,
Bai wani jima ba ya fito
aure da towel kafin a gaggauce ya shirya jikinsa ya nufi masallaci,
Ana idarwa ya nufi part
in hajiya dan shi kansa ya gaji da zaman
akinnasa,
A part
in ya tarar da da yawan yaran gifan musamman maza inda kowwa yayi masa sannu kafin aka shiga hirarraki,
suna haka su baba ummaru da
an uwansa suka shigo inda yaran suka sassakko dan basu gurin zama,
To shima dai zayyad mi
ewa yayi saida suka zazzauna kafin ya zauna ya gaishesu suka yimasa ya jiki,
daga haka aka cigaba da hira har lokacin sallar issha,
bayam sun dawo daga sallar issha nan ma part
in hajiya suka dawo amma har yanzu shiru baba isuhu bai dawo ba,
hakan yasa baba ummaru ya lira ya tambayeshi ko lafiya?
bayan sun gaisa yake basu uzurin dubo abokin kasuwancinsu da gamayyar
ungiyar kasuwa ta wakilta su amma yanzu zai dawo,
Da haka baba ummaru ya kashe wayarsa kafin suka cigaba da hira,
___________________________________________________________tun bayan issha suka gama shirin su kaf tareda saka farin gam ajikin emblope
in kafin suka hawo motar merru suka kama hanyar gidansu zayyad,
ba
aramin nisha
i da farinciki merry takejiba yayinda ga baki
aya fareeda ta rasa abinda yakeyimata da
Gaban tane ke wani mugiwar fa
uwa gani take batayiwa zayyad halacci ba datazama mai tona asirinsa amma wata zucoyar nacemata in batayi hakan ba zayyad zai ku
uce mata na har abada,
Sai wajejen
arfe tara suka
araso
ofar gidan kasancewar sun taradda ho slow akan hanya,
Sim
an jima a
ofar gidan amma shiru babu yaro,
Suna nan wata mota tayo gidan wanda hakan ya tabbatar musu
ayane daga a halin gidan,
but amma ta ya zasu bashi sa
on babu yaron aiki,
har ya
araso basu gama yanke hukunci ba,
sai da ya kashe motarsa kafin ya bu
e gate
in yashiga da motar,
bai
jima da shiga ba suka sami almajiri suka bashi emblope
in tareda bashi naira hamsin sukace duk wanda yasamu ya bashi yace abawa baban zayyad,
Sai da suka tabbatar yaron yashiga gidan kafin suka ja motar suka bar layin,koda yaron ya shiga gidan baiga kowa ba hakan yasakashi yin
an dabur dabur alamar neman wanda zai bawa,
daga can wajen parking space ya hango ana rufe mota hakan yasakashi nufar hanyar parcking space
da sauri ya fara nufar wanda yagani dan ya nufi hanyar shiga gidan,
Ganin yana neman shigewa yasaka yaron
aga murya yace,
"wai gashi abawa baban zayyad inji wasu
an mata a waje"
Karaf maganar ta sauka akan kunnen mama babba wadda take a la
e tana waya da aminiyarta hajiya ru
ayya,
Da mamaki tasake nanata maganar yaron,
"inji wasu
an mata kuma abawa baban zayyad?"
Cikin sauri ta fito daga mala
arta tareda yo inda yaron yake dan kar
ar sa
Sai dai kuma ko kafin tazo ma tuni baba isuhu ya rigata tana
arasowwa yana mi
a hannu ya kar
i emblope
in tareda kallon yaron,
"
ammata kuma"
Cikin rashin wayau irinna yara yace,
"eh acikin mota ma suke suka kirani sukabani"
Baba isuhu ya dafa kan yaron tareda sake cemasa,
"to kuma baban zayyad suka cemaka kodai ka manta zayyad sukace?"
"A'a wllhy baban zayyad sukace nabawa"
"Shi kenan jeka abinka ba damuwa angode kaji"
Ba tareda wata damuwa ba yaron ya kama gabansa kafin shima ya juya da nufin shiga gida,
Gamin mutum a tsaye yaso ya
an razana shi saboda bai ga kowwa ba a farko,
Auziya yayi kafin yace,
"waye"
A daburce mama ta fara kame kame,
"uhm ummm dama uyyymmm dama na
an fitone"
Da
yar tasamu ta ha
a kalmar kafin tayi saurin yin gaba,
Sosai mamaki ya kashe baba isuhu ya tsaye shin me hakan yake nufi kenan,
Ganin ba amsa yasakashi yin gaba tareda mamakin wannan emblope
in kuma ace wai inji wasu
ammata abawa baban zayyad shin kodai yaron yayi kuskurene?
To amma in zayyad suke nufin a bawa ai yasan bazasu rasa contact da zayyad
in ba dan haka koma meye zasu iya yinshi a waya ko yasamesu,
Any way dai bazai ta
a bawa kowa emblope
in ba batareda ya duba yaga abinda yake ciki ba,
koda ya shiga gidan direct part
in hajjaju ya wuce wanda hakan shine tamkar al'adar mutanen gidan,
Bayan
an gaishe gaiahe tsakaninsa da
an uwansa akan
an ta
a hira kafin kowwa ya fara tashi dan zuwa ga iyalansu,
Kamar kowa shima baba isuhu haka ya mi
e ya nufi
angarensa da nufin inya gama ganin abinda ke cikin emblope
in da safe ya bawa yayannansa,
To kasancewarsa ajazi dakuma kasancewar mutim mai iyali yasa yana shiga part
in bayan
an abubuwan al'ada da yagabatar kamar yadda yasaba sai kuma yashiga wata sabgar shaf ya manta da maganar emblope
in kwata kwata,
Kasancewar kayan daya ke jikinsa dama yasakasu wannan maimaicine yasa yana cirewa ammi ta sakasu acikin doesving
akinsa na wanki,
daga haka kuma aka mance da wani babi na emblope,
Washe gari tun da safe mama babba tashirya da nufin zuwa asibiti dubo wata daga danginsu,
Tana fita ta kirawo wayar hajiya ru
ayya ta fa
a mata inda zasu ha
u dan zuwa gurin boka,
angaren zayyad kuwa yau ba laifi ya
an tashi da sau
i hakan yasa yana dawowa daga masallaci yayi wanka kafin yasake kwanciya,
arfe tara ammi da abba suka ahigo part
in dan duba jikin zayyad saidai ganin yana bacci yasa suka juya da nufin komawa,
Jin motsin mutum yasa zayyad shima ya farka tareda yin mi
a gami da salati,
Ganin ya farka yasa suka dawo,
tashi yayi zaune cikin girmamawa ya fara gaishesu,
Suma dai kamar koqane lokaci cikin nuna tsantsar so da kulawa suka amsa da yimasa ya jiki,
Sai a lokacin aa
on kiya ya fa
owa baba isuhu a rai,cikin hikima ya fara tambayar zayyad
in shin ko akwai wani sa
o dasukayi da wani za'a kawo gidan?,
Cikin alamun rashin damuwa zayyad
in ya amsa masa da a'a,
Jin hakannema ya
ara
arfafawa baba osuhu gwiwa akan lallai ya duba sa
on gudun kuskure,
Ganin yana niyyar makara yasa sukayiwa zayyad
in sallama ammi na sanar
asa cewa brek first
insa na part
inta,
Shima zayyad
in ya amsa mata da cewar idan ya kimtsa zai shigo ya karya,
Suna fitowwa baba isuhu ya nufi gurin motarsa da nufin idan ya dawo zai duba sa
on ganin yanzu ya makara,
So bayan kowwa ya fita masu lactures
im safe ma sunfita sa
anin su khadija da zasu shiga
arfe
aya da rabi,
ita dai aminatu ganin mama ta fita yasa itama yau kwata kwata bata fito ba ta
ule a
aki tana tunamin da bazai amfana mata komai ba,
Kamar kullum yau ma khadija ta gamawa hajjaju aikace aikacenta kafin ta shirya tsaf cikin riga da sket na atamfa tareda murza
auri mai matu
ar kyau,
Duk da bawata kwalliya tayiba face hoda data shafa amma dai kunsan shi mai kyau kome yayi kyau yake,
A hankali take tafiya cikin talunta mai
aukar hankali ta nufi part
in ammi,
A falo ta iske ammin dan itama tuni suka gama dukkan aikace aikacen su itada ummy kafin ummyn ta wuce gurin aminiyarta fateema,
Da sallama tashigo falon ammi ta amsa,ta du
a ta gaisheda ammin kafin tasamu guri a kusa da ammin ta zauna,
Sun
an fara ta
a hira cikin dabara ammi ke sako mata magamar yaya zayyad da irin karamcinsa da
aukar ammin dayayi a matsayin uwa,
cikin salon manyance da dabara take muna khafdijar ba wai zayyad ya tsaneta bane a'a sai dai wasu halaye nata da bayaso dasuke sakawa tana ganin kamar tsana ce,
Suna cikin wannan maganar zayyad
in yashigo cikin shigar
ananun kaya datayi matu
ar kar
arsa,
da sallama yashigo suka amsa itada ammin yasami kujera ya zauna ammi na tambayarsa
arfon jiki,
Cikin dabara ta
aga idanunta ta
an saci kallonsa dan tun a shigowwarsa shigarsa ta
an birgeta,
A rashin sa'a kuwa shima ita yake kallo hakan yasa taji wata muguwar kunya ta lullu
eta,
Sai da ta
an murgu
a masa baki kafin ta
auke idanunta daga kansa,
Sosai murmushi ya kusa
wace masa kafin yayi nasarar danneshi ya wani ha
e rai,
an mintsininta ammi tayi kafin tayo firgigit tace,
"yaya zayyad ina kwana,ya jiki"
Ta fa
a tareda turo baki wanda ammi bata ganiba amma shi sarai akan idanunsa,
omin breack ki kawomin"
Shine kawai abinda yace mata,
an iko mugu kawai"
Chapter 35 · 0% Book details