← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 36

Sashe 36

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ta fa
a a
asan ma
oshi wanda babu wanda yaji acikinsu,
Kamar bazata tashi ba amma dai ta daure saboda idanin ammi taje ta ha
o masa ta kawomasa,
Yakusa minti biyar kafin ya mi
e yafara ci,
Bai wani ci sosai ba ya koma kan kujerar yasake kwanciya,
Ganin ya gama yasakata tashi ta
auke kayan tun kafin ammi tayi
orafi,
Ko kafin ta dawo ma ammin ta tashi a hanya suka ha
u dan haka tace mata ta je
akin abbansu ta
akko manyan kayan cikin basket
insa ta kawo gali zai zo yanzu ya kar
Ammi na gama fa
a ta wuce
aki dan gabatar da nata uzurin kafin khafija ma tawuce
akin abba,
Tana zuwa ta kwaso kayan ta taho,
Lokacinda tazo falo ya sauko
asa yawani baje
afafu,
Ai kuwa tsautsayi tana gittawa yasa mata
afa ta fa
a kan kujera kayan kuma suka zube,
Zubewar da kayan sukayine yasaka emblope
in tarwatsewa aikuwa hotunan suka bayyana a
asa a watse,
aramin tashin hankaline ya ziyarcesu gabaki
ayansu ba ganin wannan mugun bala'in a
asa kuma daga cikin kayan abban,
"INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN,shine kawai kalmar da suke maimaitawa gabaki
ayansu,
tuni zayyad ya ji
e da wani uban gumi wanda zaka iya rantsuwa ruwa aka kwara masa,
anin khadija da hawaye suka
allewa fuskarta kamar famfo,
jin motsin ana shigowwa shi ya
ara tada hankalinsu gabaki
aya musamman ma dasuka fara jiyo mitar hajjaju,
Har ta zuro
afarta cikin falo gabaki
aya zayyad ya gama sarewa dacewar yau ranar tonon asirinsa ce wadda bazai ta
a fatan ko ma
iyinsa ya kasance aciki ba,
Wata uwar sifa khadija tayi ta baza babbar rigar abban gabaki
aya a
asa tareda malalewa akanta ta rife hotunan,
Har lokacin kuma hawayen basu daina ambaliya a idanunta ba,
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
CAM-L21
TECNO LD7
WPS Office
31a29a1afcef486988ef34614d49d2ea
Chapter 36 · 0% Book details