Sashe 10
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dake gardama yayine,kayyyyy ke dai wllhy Hadiza bakiji dadiba" Iya kuluwa khadija ta kulu gashi kuma Abba yabata umarni akan ta tashi sutafi , Wani kukane na shagwaba yazomata tafigi Jakarta aguje cikin zumburo baki tace, "Kuma tunda mutum bashi yaradamin sunana ba nidai adaina kirana da Hadiza tunda dai iyayena ba haka suka saminba" "Nacemiki Hadiza zoki dakeni marar kunya kuma tafiya sai kinyita munafuka kawai" Khadija batama San hajjaju na yi ba tanufi motar yaya zayyad tanata zumbure zumbure, Acikin motar ta iskeshi yazuro kafafunsa waje yana ta latsa wayarshi, Ko kallonsa batayiba tashiga bayan motar ta hakimce, Abin yayi mugun bawa Dr zayyad haushi,iskancin yarinyar nan fa yana Neman yayi yawa, Ko motsawa baiyiba bare yayi niyyar tada motar saboda shi bazaice mata tadawo gaba ba tunda ai shi ba tsarantabane, Suna zaune ahaka khadija nata zumbure zumbure,aminatu tafito cikin shirin ta kasancewar yau ita kadai take da lectures zataje makaranta, Hango khadija acikin motar yaya zayyad yasa taji gabanta yayi wata mummunar bugawa, Danne zuciyarta tayi tareda canza tafiyarta ta fara karya jikinta tareda wata iriyar rangwada, Ahaka takaraso gurin bata kalli abangaren khadija ba direct gaban zayyad ta tsaya tareda canza salon maganarta tace, "Yaya zayyad sannu da hutawa" Abazata zayyad taji magabar kasancewar shi bai ma ga tahowwar yarinyar ba, Ko dago kansa baiyiba bare ya tabbatarda wacece yadai San bazai wuce acikin kannen NASA ba, "Lafiya" Kawai yace tareda cigaba da danna wayarshi, A haka aminatu tacigaba da tsayuwarta tareda dauke kanta kamar bataga khadija ba, Khadija kuwa ta Riga tagama cika jira kawai take a taba ta ta fashe hakan yasa ko kula Amina batayiba, Yaya zayyad kuwa ganin har goma takusa gaahi wannan yar rainin hankalin yarinyar yana Neman bata masa lokaci yasa yafito daga motar afusace, Da Sauri Amina ta matsa ganin yadda yaya zayyad din ya fisata, Bangaren khadija tayi tareda fisgota da karfi tafado jikinsa ya banka murfin motar yarufe tareda bude kofar gaba ya wullata yarufe yakoma bangaren dayake yashiga yatashi motar afusace yaja motar Wanda hakan yasa gaba daya gurin yatir Nike fa kura, Ita kuwa khadija dama jira take Dan tunda yaya zayyad ya wullata cikin motar ta fara aikin kukannata tareda bubbuga kafafunta da yayyarfa hannuwanta asha gwabe, Arayuwa in kawai abinda yafi tadawa zayyad shawa samada shagwaba hakan yasa gaba daya yafara rasa nutsuwarshi yakasa koda daga idonshi yakalleta saboda yatabbatar kallon NATA zai iya sakashi acikin wani hali gakuma bakin cikin kiran sunan yaya munir datunda tafara kukan shi take kira, Akwai shakuwa sosai atsakanin munir da khadija hakan yasa koda tashiga wani hali bawanda yake fara fadomata arai sama da yaya munir din, "Wai meyasa yarannan basa Kiran sunan koww samada munir?" Yaya zayyad ya ayyana hakan azuciyarsa , "Saboda shi yake rarrashinsu sannan yakan zaunadasu taji matsalolinsu yakuma jasu ajikinsa" Cewar wani bangare daga cikin zuciyar Dr zayyad, "Aikuwa bazan taba rarrashin wata banzaba zatamayi tagama", Kamar kuwa khadija taji me yafada takara volume din kukanta Wanda yajishi har cikin aransa, " shot up!!!" Yaya zayyad yadakawa khadija wata mahaukaciyar tsawa, A maimakon tayi shiru sai ma tacihgaba da diddira kafafunnata tanacewa, Toni katsaya mana insauka aidama baninace kadaukeniba," By mistake yaya zayyad yadago zai kwada mata mari, Aikuwa tayi sauri tafada jikinsa tareda makalkaleshi tunawa da Marin dayayimata jiya, Gaba daya hannunsa yasauka daga daga kan stirring motar tafara yawo, Baisan lokacinda yataka wani uban birkiba tareda tsaida motar, Fadar halin da yaya zayyad yashigama bata lokacine gabaki daya wani mugun shocking yakeji har cikin jinin jikinsa, "Wai wannan wacce iriyar mahaukaciyar yarinyace" Yaya zayyad yafada azuciyarsa, Ganin bata da niyyar sakinsa gashi kuma idan yacigaba da tsayawa ajikinta shi kansa baisan abinda zai faruba yasa yakara daka mata wata mahaukaciyar tsawa wacce tafi ta farko, Aikuwa gaba daya ta kara rukunkumeshi tareda manna masa gaba daya nonuwanta akirjinsa tanaci gaba da mutsutssuku Wanda hakan yakebawa nonuwanta damar yawo ajikin kirjinsa, Dr zayyad kuwa gabaki daya bata cikin hayyacinsa hakan yasa baimasan lokacinda yawani rarumi bakin khadija ba yamanna danashi a mugun fusace cikin matsananciyar shawa yafara tsotse bakinnata Wanda tunda yake yawace yawacensa baitaba haduwa da lips mai taushi kamar na khadija ba, Khadija kuwa jin abinda yaya zayyad din yake shirin yimata Wanda ko amafarki bata taba tunanin hakanba yasa tayi mugun tsorata tafara kokarin tureshi, Da karfi yaya zayyad din yakuma rarumo kanta yarike GAM tareda kara tura bakinsa cikinnata yacigaba da tsotsa, Mayafinda tayi rolling kuwa tuni yafice daga kanta yazamana babu komai akan ta said tulin gashinta da rabinsa yake ahannun Dr zayyad din, Sosai khadija ta tsorata da lamarin Dr zayyad ganin yanata kokarin kai hannunsa kan Brest dinta, Da karfi khadija tafara kokowar fisge bakinta ganin tayi nasarar kai hannunsa yana shafa nononta aikuwa garin kokowar kwacewar ta tabo masa ministry of maji dadin, Haba tuni hajiyar ta zayyad tayi tsallen albarka tareda kara motsa ingarmannata Wanda shikuma Dr hakan yabashi Damar matso kan nonon khadijar da karfi, Aikuwa tasaki wata mahaukaciyar kara wadda saidata maido zayyad cikin hankalinsa,12 Turata yayi tafada kan kujerar aikuwa gaba daya ta matse jikinta guri daya tana shasshekar kuka, Cikin mutuwar jiki Dr zayyad yakoma dabaya yajingina da kujerar tareda daga kansa sama, Gabaki daya ma kansa yakulle yama rasa wanne tunanin zaiyi, To wai mema yayi ai ita tajawo tunda ita aiba mahaukaciyabace dazata ringa yin Abu kamar karamar yarinya kuma tace dole sai an rarrasheta, Shifa bashida lokacinda zai bats wajen rarrashin wani yaro agidan haba kodai al'hassanu yanzu ai yawuce ace za'a tsaya ana lallashinsa, Kuma ma inbai mata hakanba tomezaiyimata, Yanzu haka da dukanta yayi da sai ta hadamasa wata masifar, "Mtsssssss munafuka kawai" Jin tacigaba da kukan yasa yace, "Waike wanne irin kunne ne dake wllhy inbakiyimin shiruba sainayimiki abinda yafi hakama banza kawai," Mukus khadija tayi kuwa ko tari bata sakeyiba Dan gsky tayi matukar razana da lamarin yaya zayyad, A hankali yafara Jan motar Dan gsky har yanzu jikinsa amatukar mace yake bama zai taba iya gudun dayafi hakanba, Wayar khadijace tayi kara aikuwa taba dubawa taga yaya baffa ne tadauka tareda fashewa da wani kukan da kai zaka iya rantsuwa da allah kukan shagwabane amma itafa tsakaninta da allah kukan takeyi, Tuni baffa yarude yafara tambayar khadija, "Baby lapiya ?" "Meya farune?" "Khadija!" "Ma'am yaya baffa" "Are u ok" "Yes bro" "So tell me what happen" Yaya baffa yafada cikin sigar lallashi saboda sanin yanzu haka bawani Abu akayiwa khadijan ba kilama rigimar race, Da karfi yaya zayyad yakara cin wani masifaffen birki Wanda yafi wancan, Arazane khadija takalleshi tareda marairaice fuskar ta matse jikinta GAM, Wayar hannunta yakai hannu zai fisge azatonta itakuma bres dinta zai sake cakuma hakan yasa tayi wurgi da wayar tareda sake matse jikinta gam2, Hannunsa yakai yadauki wayar Inda tayasar da ita yabude kofar widow tareda wullata saman titi atake kuwa mota tabi takanta yamaida window din ya rufe, Gabaki daya zuciyarsa wani azababben zafi takeyimasa kwata kwata yama rasa wanne tunanin zaiyi, Wai meyasama aka hadoshi da wannan Mayyar yarinyar, Kukan data kara fashemasa dashine yadaeo dashi hayyacinsa, Afusace yakalleta tareda cemata, "Waike bazaki dainayiwa mutane wannan masifaffen kukanba, OK watakam dama abinda yasa kiketa dokin zuwa gidan goggon kenan ko?" "Hmmm bashakka ai dama biri yayi kama da mutum," "Amma wllhy banzata a irin tarbiyyar damukayimiki zaki dauki wannan tsintaccen halin ba," "Shikenan ai yanzu tunda nasan me kike bukata badamuwa Dana koma gida zanfadawa Abba halin dakike ciki nakuma cemasa aure kike bukata Dan gsky gwara mu auraddake tun kan kisamu kunya," Duk Dr zayyad ne yake wannan maganganun afusace , Tunda yafara maganarsa khadija bata fuskanci me yake nufiba sai da yace zai fadawa Abba Cewar aure takeda bukata, "To wai ni menayine aidai bawani abun kaga nayiba bakai ban......" "Dallah malama ki rufemin baki anan kokuma wllhy nacanzamiki kamanni, bani bane nayime" Yaya zayyad yakatseta tareda dakamata wata uwar tsawa, "Bani bane nayime?," "Bakyajina ne INA tambayarki?" Arazane takara hade jikinta guri daya tana cigaba da shasshekar kuka, "OK tunda bazaki fadamin ba badamuwa,nasan dai bai wuce kice ga abinda nayimiki ba ko?" "To inma kince haka ai nima gani nayi kin rigada kinsaba yimiki abinda kike da bukata shine kadai hanyar da zata rabaki da mummunan halin da like kai Wanda inhar ba'ayimiki abinda kike da bukata din wata rana zaki iya jawo mana abinda yafi karfinmu" Yana kaiwa nan yafigi motarsa da matsiyacin gudu, Mukut khadija tahadiye duk wani guntun kukanta saboda gaba daya kwakwalwarta takasa fahimtar abinda yaya zayyad din yake nufi, Toma meye abinda takeda bukata ne?, INNALILLAHI WA'INNA ILAYHIRRAJI'UN,kawai take maimaitawa har sukazo baking gate din gidan, Horn din da yaya zayyad yayine yadawo da ita daga duniyar tunanin datatafi, Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tareda zubo da wasu siraran hawaye, Duk da Dr zayyad nakallonta ta gefen ido hakan baisa ya nuna cewar yaga abinda takeyiba ko yayi yunkurin hanata kukanba, Ko parking bai gama daidaitawaba yafara kiciniyar bude kofar amma takasa kasancewar yayimata Lock, Saida yagama daidaita motar sannan yabude lock din, Aikuwa kamar jira takeyi tabude mortar tafito ta tsaya tana gyara rolling din kanta, Fitowwar yaya zayyad yayi daidai da karasowwar yaya baffa, Dasuri yaya baffan Wanda ko lura da Dr zayyad baiyiba tsabar rudewa da jin kukanba khadijar awaya, Yakarasa gurinta tareda "cewa lpy babyna?," "Wai meyafaru naga idanun ki sunyi ja alamun kinyi kuka" Yaya baffa yafada yana me kai hannunsa zai taba fuskarta , Cikin zafin nama Dr zayyad yasa kafarshi yadaki gwiwar yaya baffa da karfi, Atake kuwa yaya baffa yaduke agurin tareda sakin wata kara, Ko khadijar dake gurin bazata taba cewa Dr zayyad ne yayiba kasancewar yana latsa waya tunda yatsaya agurin kuma har yanzu wayar yake latsawa, Jin karar da yaya baffa yayi ne yasa dasauri takai dubanta ga Dr zayyad din, Wani kyakkyawan warning yayi mata da idonsa Wanda yayi matukar tasiri ajikinta, Da ido yayi mata nuni da tashiga gida aikuwa ko second daya bata karaba tayi hanyar gidan, Sai da yatabbatar tashiga gida kafin yadago yaya baffa daga durkushin da yake, Kallonsa yayi ido cikin ido tareda sakar masa murmushin gefen baki yace masa "Last warning" Yasakeshi yashige motarsa tareda janta da karfi, Dasauri me gadin yabude masa