Sashe 3
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba abinda ke tashi agurin sai nishinda gaba dayansu suke saki,"ahhhhhhhhhhhhhh Uyhhhhhhhhmm. Ashhhhhhhhhhhhhh, Ganin tsayuwa na Neman gagararsu yasa Dr zayyad yayi namijin kokarin zare bakinshi daga cikinna fareeda wadda sakin Dr zayyad gaba daya yakashewa jiki, Sakinta yayi daga rungumar datayi mata, Ganin tana Neman faduwa kamar kafafunta bazasu ita daukartabane yasa yakara rungumota, Ahankali kamar masujin nauyiin kasa haka suke takawa har suka karasa kan steps din dazai sadaka da babban falon gidan, Makullin dayake hannunsa yasa yabude kofar tareda turawa sukashiga, Falone daya amsa sunanshi tsayawa fadar haduwarda falon yayima bata lokacine, Akan kujera 3seater suka yasa zango, Rungumeta yasakeyi tareda sake cafkar bakinnata, Cikin zafinnama yafara sarrafata,sosai yake murzata tareda lashe ko INA najikinta, Ahaka yayi nasarar ciremata doguwar rigar dake jikinta yacigabada sarrafata cikin gwanintar iya bariki, Gabadaya yafara fitarda ita daga hayyacinta,inda sabo yakamata ace tasaba da salon barikin Dr zayyad, sai dai INA,salonsa ya wuce tunanin mai tunani awannan fannin zayyad yaciri tutar GWARZON NAMIJI(littafina mai zuwa) Hannunsa yasakala ta bata tareda balle karfen brezia dinta atake kuma madaidaitan dukiyoyin fuaninta suka bayyana, Wata mahaukaciyar raruma yakaiwa nonuwannata da bakinsa Wanda said a tasaki wata kara,! Saboda wani irin yanayin daya ziyarceta, Hannunsa daya akan mamannata yayinda yake sarrafa dayan mamannata da bakinsa, Idan ya tsotsa sai yayi kamar zai saki saikuma yadan ciza niples din taredasa harshensa yana zagayawa, Ahankali yake yawo da dayan hannunsa adukkan sassan jikinta, Gaba daya tagama rudata,gurnaninsu kawai ke tashi ,bakajin komai sai nishinsu, Acikinnata salon itama take murzashi yadda taga dama wani salo takeyimasa amararsa, Inda take yawo da hannunta akan marar tasa kamar tafiyar tsutsa, Intazo daidai karkashin cibiyarsa ahankali sai tayi kamar zata karasa kan cibiyarsa sai tadawo, datayi hakan kuwa sai yadauke numfashi na wucin gadi ,lol Ahankali ta birki tashi cikin dabara da salo,takoma itace ajikinsa,tafara yawo da harshenta ahankali ahankali har tazo daidai cibiyarsa,kamar bazata karasaba tashammacesa takaiwa cibiyarsa wata iriyar wawura cikin wani salon nadanba, Wata iriyar matsa yayi mata wadda shi kansa baisan yayimataba tareda tura hannunsa cikin pant dinta, Itama wani shock taji tareda kara bawa rungumartasa muhadu,gaba daynsu sunkai makuara abukatuwa Wanda tuni suka fara zubarda ruwan ni'ima Sunkusa minti ukku ahaka ba abinda kakeji sai nishinsu Ahhhhh uyhmmnn , Ahankali jikinsu yafara saki, Yayinda Dr zayyad ahankali yadawo kan kafet din falon yayiwa kansa makwanci, Itama fareeda kara gyara kwanciyarta tayi tareda fadawa duniyar tunani,shin me Dr zayyad yake nufine? Shi kwata kwata duk yadda takai makura ga sha'awa bazai taba sex ba? Shin kodai bashida lpy ne? To aikuma gashi yanada karfin sha,away tokodai itace bata sex da ita? Aikuma yafadamata shi baitaba sex ba kuma tasan Dr zayyad bai iya karyaba!, Tana cikin tunaninnan taji motsi,ahankali ta juya , Dr zayyad ne agaban fridge rikeda Goran ruwa hannunsa dakuma magani, Maganin yaballa yawatsa abakinsa tareda korawa da ruwa, Baiko damu da kallon datake masaba Wanda yatabbatar badan warning din dayamataba cewar duk ranar data kara rokonsa akan tayi sex da ita sai yarabu da ita ba da yanzu tafara yimasa magiya akan sex din Mukulli yadauka tareda bude kofar wani daki yashige yakuma kullo kofar, Wanda a iya rayuwar fareeda da Dr zayyad bai taba bata fuskar shiga dakinba,danko abaya data taba nunamasa son shiga dakin Wanda dalilin hanata yasa tayi fishi ta fita arayuwarsa ko hakan zaisa yabarta shiga dakin, Sati biyu suka dauka ko kiranta bai tabayiba tunda abin yafaru hakan yasa ta ajiye girman kai takirashi takuma bashi hakuri ,Wanda daga karshe yanunamata akan shiga hurumin dayashafi sakin zai iya rabuwa da ita, Hakan dayafada yasa ko maganar bata sake yimasaba kasancewar agsky fareeda tanason Dr zayyad, sannan batason abinda zai rabasu, Juyawa tayi tagyara kwanciyarta ahankali kuma bacci mai dadi yayi a won gaba da ita Abangaren khadija kuwa tanabfitowwa part din ammi tanufa Dasallama tashiga falon,jin shiru kamar ba kowwa yasa taleka dakin ammin ganin bats dakin yasa tanufi khitchen, A can ta isketa tana kokarin daura girki, "Assalamu alaykum" Juyowwa ammi tayi tareda karemata kallo sama da kasa,daga bisani ta tabe baki tareda amsa sallamar, Abinda taga ammi tayine yasa ta tunanin tabbasa akwai abinda tayi ba daidaiba,tomey?ta tambayi kanta tareda karewa jikinta kallo ganin bawani abinda tayi yasa ta cuno baki taredacewa, "Ammi sannu da gida" "Yawwa yar ido" Ammi tafada tareda maida kanta ga abinda takeyi tacigaba, Khadija sarkin zuciya,tuni zuciyar tafara hawa, Cikin yanayin Bacin rai Wanda zaka iya rantsewa shagwaba takeyi race, "Waini ammi Dan allah menayi? Fisabilillahi mutum bashida damar zuwa yaga mahaifiyarshi kullum sai anyimishi fada?" "Jibeki da allah har yau bakisan kin girmaba,wllhy no wannan shagwabar taki had mamaki takebani, kuma dakike cewa kullum kikazo gurina sainamiki fada,kicanza halinki mana kiga inban dainaba,kindaisan cewar aduniya bawanda yake kaunar mutum sama da iyayensa" "To waini ammi laipin menayi"tafada tareda diddira kafafuwa akasa, " Aida kwanciya kikayi kika fara birgima akasa shine zansan kincika shagwababbiya" Hawaye ne suka fara zubowwa daga idonta,ahankali tafara shasshekar kuka, Ammi CE tajuyo sakeda baki !wani lokacin lamarin khadijar dariyama yakebata wllhy, Maurmushi tayi tareda ajiye wukar hannunta tajuyo gaba daya tana fassing din khadijar tareda cewa, "Yanzu khadija banda damar yimiki fada saiki kama kuka, meye abin kuka anan" Cikin shasshekar kukan tace "ammi taya bazanyi kukaba bayan kimatayimin fada kuma ni bansan abinda nayiba" Kama hannunta ammin tayi tareda share mata hawayen cikin sigar lallashi take cemata, "Khadija meyasa ke bakya ganin kin girma,so nawa zan fada miki yanayin halittarki daban yake Dana sauran mata, Amma kwata kwata bakyaji yanzu fisabilillahi jifa yadda kika taho bako mayafi tundaga part din hajiya har nan,bancemiki kiringa saka koda medium din hijab bane inzaki fito?" "Kiyi hakuri ammi bazan skeba insha allahu" "Allah yasa, sannan so nawa zan fadamiki kidaina wannan shagwabar bakya ganin kin girma" "Waini kam ammi yazanyine " Tafada tana yarfa hannu tareda bubbuga kafa, "Ya allah!"ammi tafada tareda dafa goshinta Mayan second sannan kome tayi tuna oho, To shikenan ya isa allah yayimiki albarka,amma Dan allah ki kiyaye musamman da zancen saka mayafi inzaki fito kinji" "Yawwa ammina inasonki" "To nagode" Turo baki tayi tareda cewa "ammi nima kicemin" "Kay khadija rgima to nima inasonki,amma meyasa kowa yatafi school kebakijeba?" Gabantane yadan fadi tunowwa da abinda yafaru dazu,saikuma tashare jin wata zuciyar tanacemata bama kallonki yakeba mutuminda yatsaneki kuma kema kinsan da haka, "Wllhy makara nayi ammi kasancewar jiya nakwana da ciwon kai" "Subahanallahi sannu,kindai sha magani ko?" Eh dabatshi nasha kuma yanzuma jina nake kamar nafi kowwa lafiya!" Tafada cikin yanayin raha "Masha allahu allah yakara sauki aringa dai yawaita addu,a" "Insha allahu" Ahaka sukaci gabada hirarsu gwanin dadi suna aikinsu, Karfe sha biyu da rabi suka gama, alokacin kuwa yara sunfara dawowwa daga makaranta Khadijace take shirya dinig ammi tace, "Yimaza kigama kishiga kiyi wanka kidauki abincinku kitafi kar hajiya tace narikeki" "Kayy ammi ni wllhy anan zanci" "Aa wllhy dacan anan kikecine kosai yau wata sabuwar kaunace ta tashi" Tafada lokacinda take ahigewa bedroom, Itama khadijan aikinta taci gaba dayi, tana gamawa kuwa tanifi dakin amminta, Lokacindata shiga dakin ammi tagama saka kaya tana bakin gado tanasaka sarka,lasancewar ammi macece data iya rike miji yasa takeda son gayu, Yawwa ammi kinga wani turare da aunty bahijja ta aikomindashi dazunnan aunty maimuna tabani,tamikawa ammi kwalbar turaren , Karba ammi tayi tana murmushi dayabawa aunty bahijjar tareda bude kwalbar turaren, "Kayyyy masha allahu gsky tursrennan tayi sosai naturara jikine,allah ubangiji yabiya allah yasaka mata da alkairi,saiki Adana aduk sadda kikayi wanka kisaka acikin garwashi ki turara jikinki sosai zai kamamiki jiki kikara zama year gayu kinji," Kasancewar khadija maison kamshi yasa tawashe baki tareda cewa "aukuwa yanzu danayi wanka zan turara" Ta ajiyeshi akan Murrow tareda fadawa toilet tafara gwalla wanka, Ammi bayan tagama shirinta tahada gawayin Leda na turare tazuba turaren tareda mikawa khadijar bandaki, Gaba daya sai dakin yadauki kamshin turaren na musa mman, Saida ta tabbatar ta turare ko INA najikinta sannan tafito daga bandakin daureda towel ajikinta tayi hanyar falon, Afalon tawuce ammin zaune dawaya ahannunta kallo daya tayimata tadauke kanta tareda addu,ar allah yatsaremata yarannata, Direct gaban mudubin dakin su ummi tanufa taja stool tazauna tareda daukar mai tashafawa jikinta,hoda kadai tadan murza sai kwalli data saka da lipstick kasancewar itaba ma,abociyar son kwalliya rambatsai bace Tashi tayi tabude wardrobe din bangarenda tan tsurarun kayanta suke Wanda wayancin kayanta na bangaren hajjaju, Wata fitate goant tasaka ta atamfa kalar hanta wadda taciza, Rigar ta amshi jikinta sosai da sosai Mataji tadauka ta taje dogon gashinta Wanda yakeda yawa ,kasancewar ba ma'abociyar son kitso bace tasa ribbon takama gashinnata kasa kasa bawai tsakiyaba Dankwalin atamfar tasa ta murza daurin soke Wanda tasokeshi asaman tulin gashinnata Wanda hakan yasa gashin bayyana, Masha allahu shine abinda kawai na iya fada Dan gaskiya khadija kyakkyawace gakuma diri, Turare tadauka tafesa tareda dakko plate shoes na ummi tasaka, Har ga allah khadija ta manta da batun ammi nasaka mayafi haka ta fito falo, Ganin ammi bata nan yasa tayi kitchen tadauki Flack's din abincin hajjaju ta fito kaimata, Abakin kofa sukayi kicibis da abbanta Wanda yadawo daga aiki, Dafara'arta ta tareshi tareda cewa "oyoyo abbana" Shima da fara'arsa yamikamata hannu sukayi musabaha tareda cemata "oyoyo year gidan Abba,irin wannan kwalliya haka ?" "Hajiya zan kaiwa abinci" Kayyy yau kace girkin aunty zamuci,to ayi maza akaiwa hajiyarmu NATA kinji allah yayimiki albarka" "Amin abbana" tafada tareda bashi hanya yawuce itama tayi part din hajiya5 Abangaren Dr zayyad kuwa karfe sha biyu dai dai yatashi daga daddadan baccin daya kwasheshi bayan shigarsa dakinda baya taba yadda fareeda ko wani yashiga, Fitowwa yayi cikin yanayin bacci tareda yin miki yayi addu'a, Ganin baiga fareeda Afalon ba yasa yayi dakin daya ke tunaninta, Acan ya isketa tafito daga wanka agaban mudubi take tsaye tana shafa mai ajikinta, Abayanta yatsaya yana karemata kallo, Abinda yafaru dazu tsakaninshi da izzatun yarinyar canne yafadomasa arai, To meyasa yanzu dayake agaban fareeda bayajin hakan? "Saboda ita fareeda kasaba daganin jikinta" Acewar wata zuciya, Juyowwar da fareeda tayi yasa shi wayancewa,tareda cemata "Yadai kykkyawata" Har zuciyar fareeda taji dadin wannan zance dayafito daga baking gwarzonnata, Farrrrr tayi da idonta tareda sake rausayarda kai, Ahankali ta tako cikin salon daukar hankali da tsabar iya duniyanci tazo gabansa tareda kama hannunsa guda daya tasakala yatsunta