Sashe 31
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
uwanka,wllhy basau aya ba bakuma sau biyu ba gata nan a gabanta nasha nuna mata irin abinda takeyi bashida amfani amma har yau ta gagara fahimta" sosai jikin hajiya yayi sanyi da maganganun ammi sai dai kuma duk da haka tana kan bakanta na bawa ammin ha uri hakan yasa itama tacigaba da cewa, "Nasan da haka kuma nasan duk abinda kike fa a akan gaskiyane sai dai fa kisani nunawa hadiza acin rai bashi zaisa zucoyarta sauyawa ba," Sai da ta ara tsahirtawa kafin ta dubi khadija tace, "Hadiza wuce gurin maimuna kafin innemeki," Da sauri khadija ta nufi part in aunty maimuna wadda itama yazuwa yanzu ummy ta sanar da ita gabaki ayan abinda khadijan ta aikatawa yaya zayyad hajiya ce ta kalli ammi da tsantsar fahimta kafin ta cigaba da magana, "ha a naso ace nasamu gabaki aya surikkaina halinku aya sai dai kuma kash! tun ba'aje ko inaba nafara samun nara gurbi da kuma tangar a wanda bazan ta a lamuntar hakanba, ALLAH yasani gabaki ayanku daidai kuke a guna sai dai kuma ita kyatatawa da biyayya kansa kaji wani sama da wani a ranka, Ha a nasan ina tauyeki akan abubuwa dadama musamman akan hadiza, Sai dai kuma inaso ki fahimta ni inaji ajikina cewar akwai wani oyayyen lamari da hukunci zartacce akan hadiza da zaidu, Dan haka kisani bawai da arfi zaki iya cire iyayyar zaidu daga ziciyar hadiza ba,aa zai fi kyau ki auki wasu dabaru a matsayinki na uwa wanda zaki tisa wa hadiza aunar zaidu ki kuma yi nasarar cire iyayyarsa azuciyarta, Muddin kikayi haka ni kika taimaka da kuma wani oyayyen sirri na wasu zukata masu tarin yawa" Tunda hajiya ta fara magana ammi take saurarenta tareda yiwa maganarta kyakkyawar fahimta dakuma aurata a mizani na tunani da hankali, Sosai ta kar i maganar hajiya tareda yimata mazauni a gurbin tunaninta wanda hakan yasakata yiwa hajiya godiya tareda nunamata insha allahu abin yariga ya wuce, Itama hajiya sosai taji da i tareda sake bawa ammi an shawarwari kafin tayi mata sallama ta nufi part inta, Tunda hajiya tafita ammi ta koma ta zauna tashiga tunanin maganganun hajajju tabbas komai na babba yafi na yaro ha a ita kam tafi khadija tinani amma itama hajiya tafita tunani da hangen nesa, Sannnan kuma muddon abinda hajiya ta fa a tayimasa kyakkyawar fassara dakuma fahimta to tabbas a kwai ura dankuwa uru uru ta hango wutar soyayya daku aunar zayyad a idanun aminatu da mahaifiyarta dake muradin da goyon bayan arta, Any way dai aminatu da khadija harma da zayyad antane dan haka bazata ta a son ganin an ata wa kowwa ba dan haka zata dage da addu'ar Allah ya za a musu mafi alkairi baki ayansu, Amma dolene zata dagewa khadoja kamar yadda hajiya ta fa a ta hanyar ara jawota a jiki da nuna mata illar abinda take aikatawa uwa uba zata dage mata da addu'a sanin kowace mama babba akan burin datasa a gaba, Da wannan tunanin daia ammi ta tashi tacigaba da aikinta ganin lokacin tashin zayyad ya arato, Tunda khadija tashiga parta in aunty maimuna suka ule a aki tana nuna mata kuskuren da ta aikata da kuma illolin iyayya ga an uwa, To dayake dai ance mai laya kiyayi mai zamani tuni auntu maimuna ta samu kan khadija a hankali take cusamata wasu ra'ayiyyika cikin tsabagen wayewa da hikima, A haka dai suka ci gaba da hira har aunty maimuna ta shawo kan khadija akan zata je tabawa zayyad in ha uri akan abinda ta aikata kodan ammi ma, Bata barta ba har sai da ta yadda suka shiga khitchen dan ha awa marar lafiya delicious, tun khadija na ari ari harta saki jikinta dayake aunty maimuna ma gwanace haka suka ata lokaci wajen yimasa farfesun kayan ciki dayaji kayan yaji da attaruhukafin akayimasa an snacks da shayi mai kayan amshi, Sai da aka kusa gama kafin aunty maimuna ta cewa khadija ta wuce part in hajajju ta gyara jikinta kasancewar sun shiga khitchen kafin su wuce part in yaya zayyad, Haka kuwa akayi part in hajajjun ta wuce sai dai batayi mamakin ganim babu hajjaju a part inba ta tabbatar tana part in yaya zayyad, Ba tareda ata lokaci ba ta yi wanka tareda turare jikinta kafin ta shirya jikinta cikin wata A sharp ta less bluee mai adon fulawoyon sky blue tareda taje gashinta ta aureshi a can asan eya kafin tayimasa aurin ture kaga tsiya, Gsky khadija kyakkyawa ce ta ajin arshe dan shigar ba aramin kar arta tayiba, plate shoes ta saka ba i tareda ma ala fashion an kunne ba i mai an yalwar girma, ba tareda ata lokaci ba ta fito dan a ofar part in aunty maimunan ma ta ganta, Tunda ta taho aunty maimuna ke issi a abubuwa dayawa a zuciyarta akan khadijar gaskiya khadija kyakkyawace dan haka ma babu da wanda ta dace face zayyad, Da murmushi ta tareta tareda ko a iron kyanta kafin suka kama hanya, Har suka isa aunty maimuna na jaddadawa lhadija akan tabawa yaya zayyad ha urin abindatayimasa, A falon auka sami kusan rabin gidan amma banda umma babba kasancewarta mace mai kara da kawadda kai, Da sallama suka shiga wanda dayawa daga cikin mutanen falon sun amsa amma banda mama babba da aminatu, Da suke aikawa khadijar dawata muguwar harara sosai kishin kyawun khadijar ke takurawa mama babba, A hankali khadija ta gaisheda mutanen falon sai dai kuma kowa ya kula da otin amsawar da maman tayi, Ganin batayiwa zayyad maganaba yasa ammi bamka mata wata uwar harara wadda saida an hanjinta sukayi zallo, Babu shiri wani siririn hawaye yazubomata, Auntu maimuna gamin khadija zata ata musu shiri akan hu ubar sirrin datayimata yasata an mintsinar khadijar, A hankali kamar wadda wai ya fashewa tami e tareda komawa kusada yaya zayyad in da tunda tashigo yake aremata kallo ta asan idanu tareda addabarsa da fitinannen amshinta yayi, Jin ta akusadashi ba aramin tsinkewa zuciyarsa tayiba tareda kar ar dukan take masa wanda yake daidai da ariwar ciwonsa, A hankali ta auki hannunta ta ora akan afafunsa wanda yakasance daga cikin hu ubar aunty maimuna, Cikin airoroyar shagwa iyar muryarta mai kamada anyi gudun tsere tace, "pls kayi ha uri yaya zayyad" Da sauri ya rumtse idanunsa dalilin wani tsimkewa da jininsa yayi gabaki aya ji yake kamar ya rumgumota saboda jin wani abu dayake addabar zuciyarsa, A hankali hawayenta suka sauka akan afarsa wanda ya kasance tamkar saukar mashi a ahon zuciyarsa dan kuwa jin danshin ruwa a afarsa ya tabbatar masa da hawaye take, Kenan akwai abinda tayi masa wanda baisaniba, Koma dai menene shi kansa ransa fansa ne akan annensa musamman ma ita dayake jinta har cikin on zuciyarsa, A hankali ya kai hannunsa saman kanta yasake jawo kanta zuwa kan dantsen afarsa yana bubbuga kannata alamun sorry batareda yayi magana ba,