Sashe 19
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Amma taji dadin maganarda Yaya Zayyad yayi, Ahankali takai hannunta takara kamo nasa hannun ta rike gam, Sosai take jin Zayyad din har cikin zuciyarta, Todayake ma bata jima da shan maganiba ahaka bacci yakwasheta, Yajima azaune yana kallonta, Agsky Ammi uwace bashida abinda zaiyimata yasakamata anan gidan duniya Allah dai yaja da girma, Ahankali yasamu yajanye hannunta saga nata ganin baccinnata yafara nauyi sosai, Fotowwa yayi saga dakin har zai wuce Hajiya tace, "Yawwa Zaidu dama dazu wata yarinyar kirki tazo har takawo mana abin kari,wallhy yarinya kamila Zaidu allah dai ya ida nufi" Duk acikin maganganunta Kalmar karshece tadanyimasa tasiri,kasancewar yasan mata daban2 zasu iya zuwa musamman yadda suke cusa kai ya auresu, Sannan kuma yasan tabbas koma wacece ziwantane yasan zata yi shigar kirki tunda yaji hajiya na yabonta,aransa yace'any way dai shi kowacece bata dameshiba, "Angode" Shine kawai abinda Dr Zayyad ya iya furtawa yayi gaba abinsa, Sosai Mama babba takureshi da kallo,so take kawai tagano amsar da Dr Zayyad zaiyiwa maganar koda bakinsa kokuma da fuskarsa amma takasa. Office dinsa yanufa kaitsaye yatura yashiga, Agyare take Fess's kasancewarsa ma'abocin tsafta Dason gyara, Addu'a yayi yazauna kafin yadauko wani file yafara dubawa, Abangaren merry kuwa awani masifaffen gudu takarasa gidan,tanayin parking tafito yashiga gidannata, Afalo tayada zango tareda cire tulin tsummunan jikinta acewarta, Kan thee sitter tafada tareda kwanciya rigingine tafara tuno maganganun aunty maimuna, To me hakan yake nufi,kuma wanne Orin maganganune wannan, Sosai kanta kemata wani masifaffen ciwo,amma maimakon Neman mafita said tadakko kwalbar syrup tadaga ta shanyeta tas, Tuni idanunta suka fara kadawa atake kuwa tamirgine. Bangaren fareeda ma tundazu take kiran aminiyarta amma wayan baya shiga, Saboda merry dazata tafi kashe wayarda fareeda take kiranta da ita tayi ta ajiyeta gidan, Hakan yasa koda fareeda takira bata samunta, Zaune take agefen gado da wando three quarter ajikinta rikeda wayar datake kiran Merry, Ahankali ta tashi ta tashi tareda zuge zip din Jakarta tadakko wani envilop tabude, Hotunane guda biyar aciki gabaki dayansu babu Wanda zaka kalla batareda ka tsinewa najikin hotunan ba, Fareeda ce da Zayyad ajikin kowanne cikin mummunan yanayi suna manne da juna, Sosai take karewa hotunan kallo musamman ma Wanda Dr Zayyad yadora harshensa kan nononta, Gabaki day an hotunan babu Wanda Dr Zayyad yasan andauka saboda merry saida takara jaddada mata karta sake tabari Zayyad din yasani, Gsky tanajin zayyad sosai avikin ranta sannan kuma tanajin zata iyayin komai saboda zayyad din, Dan haka dolene zatacigaba dayiwa kawarta biyayya kodan son mallakar Dr Zayyad, Tasan halin kawar tata sosai hakan yasa tayanke shawarar daina kowacce irin hulda da ita muddin tasamu tamallaki Dr Zayyad din amatsayin mijin aurenta ciki kuwa harda yanke alakar gaisuwa kwata2 atsakaninsu. A can asibiti kuwa har yanzu babu Wanda yashiga ganin Ammi saboda yadda gabakidaya aka hana kowwa shiga gurinta sai nurses saboda dubada matsalarta ta zuciyace bata kuma son hayaniya, Sukkansu suna wajene azaune bakin dakin akan wasu kujeru Inda kowwa da abinda yake tunani, Dr Zayyad kuwa tunda yasuba file dinnan babu abinda yasakeyi dan gsky har yanzu jikinsa yana Neman taimako, Hakan yasa gabaki daya wata muguwar kasala ta lullubeshi gawani jarababben feeling dayakeji Wanda yafara haifar masa da daurewar Mara, Tindazu yake dakon zuwan khadijar amma dayaji motsin mutum saiyazata itace sai anshigo yakanga sabanin hakan, Sosai yake mamakin iron taurin kan yarinyar dakuma yadda shi da kansa yabude baki yacemata ta zo takarbi magani sannan kuma ace wai taki zuwa,lallai zaiyi maganin rainin da tayimasa, Jin shirun yayi yasan ba zuwa zatayiba yasa Dr zayyad fita yanufi gurinda yan gidannasu suke, Koda yaje sai umma da mama babba da hajjaju kadai ya iske, Zama shima yayi tareda yimusu sannu, Hajiya CE ta amsa shima tayimasa ya aiki, "Alhamdulillah" kawai yace, Ahankali cikin yin kasa da ido yagama Cuba gurin kaf amma baiga ko mai kama da itaba, Ahaka Dr Zayyad yashare saboda shi baimasan tayaya zai fara tambayarsu INA khadijan ba, Mikewa yayi da niyyar tafiya yahangota ta taho otada goggo halima hannunta rikeda basket babba, Daga ganin zakasan tanajin nauyin faukar basket din, Zaka iya rantsewa da allah cewar ba ita yake kalloba amma shi da Kansas yafara tuhumar kansa, Meyasa yanzu yafara sakawa ransa maitar son ganin yarinyar, Wani bangare na zuciyarsa ne yacemasa, Saboda kana dandana saga romonta, Sosai ya yadda da kalaman zuciyar yasa hakan yasa yabasar tareda komawa yazauna ganin goggo halima nakarasowwa, "Assalamu alaykum" Kahadija tafarayin sallama cikin zazzakar muryarta, Sosai among sautin muryarta yashiga kunnen Dr Zayyad,amma hakan baisa yadaga koda yatsansaba, Umma CE ta amsa, Itama goggo halima sallamar yayi tareda samun gefen kujera tazauna, Hajiya tafara gaisarwa kafin ta gaisheda umma da kuma mama, Dr Zayyad ma gaisheda ita yayi, Saida ta amsa masa kafin takalleshi tace, "Babban Dr kenan ya aiki, Murmushi Dr Zayyad yayi kafin yace. " lpy kalau goggo ya gidan" "Masha allahu yakuma patient" "Alhmd tana ciki inajinma yanzu ta tashi" Yana fadar hakanne lokacin dayake duba agogon hannunsa, Mikewa yayi tareda yin hangar dakin, Ahankali yadaga idansa yakalleta, Aikuwa yayi daidai dani harara data banko masa, Sukayi ido biyu, Cikin sauri tajanye idaonta gabanta nawani mummunar faduwa,22 Murmushin gefen baki yayi batareda yasaka kallonta ba yazo gittawa tagabanta, Yanasani ya takamata yatsun kafa tareda murzawa, Wata mahaukaciyar kara tasaki, Baiko juyo yakalletaba yayi gaba abinsa, Dukkansu sun tsorata dajin kara da khadijan tasaki hakan yasa umma da googo halima tambayarta meyafaru, Kuka tasaki tareda kama yatsunta daaukayi jawur abinka da farar fata, Sosai take yayyarfa hannunta tareda dakin kuka Dan har ga allah taji zafi, Hajiyace tace, "Lpy Hadiza meyafaru" Cikin kuka tace, "Yaya zayyad ne yatakanifa kuma wllhy da karfi" "Gsky Hadiza anyi ragguwa,yoshi zaidunma bai luraba bawan allah hankalinshi gabaki daya yatafi kan marar lafiya" "Gsky wllhy INA tausayawa yaronnan zaidu allah kabashi masu jin kansa fiyeda yadda yajikan ahalinsa" Amn goggo halima da mama sukace, Sosai ran khadija yabaci dakin abinda hajjaju tace, Cikin zumburo baki tafara cewa, "Aidama ke ma hajiya naga kinfara shiga layi in a haka ace komai yaya zayyad ko Abu yayi maka Kaine bakada gsky koda kuwa ahikeda laifi,wllhy tunda haka kikace sauna rama nima" su mama ansamu abinda akeso cikin son gwaninta tafara cewa, "Gsky khadija kinsamu sake dayawa,yanzu ace mitum kamar zayyad zaki ringa fadawa magana haka kuma in ance za'ayimiki fada sai anuna ke shafaffiyace" Umma CE itama tace, "Agsky maman yara saidai fa inkuntake gsky amma ai zayyad din shikeda laifi kuma wllhy koda rantsuwa zanyi bazan kaffaraba yana sane yatakata" "Lallai ma hajara to aikuwa wllhy zakiyita jera azumummuka Dan ni inada tabbacin zaidu baisan yataka Hadiza ba,Neman fitinane kawai irinna Hadiza da tsabar Neman dalili," Yaya zayyad ne yaleko tareda cewa, "Yawwa zaku iya ahigowwa amma pls banda hayaniya sosai Dan kanta zai oyayin ciwo" "Masha allah" Sukace tareda bin bayansa suka rankaya cikin dakin, Azaune take tajinginada jikin gadon, Tana ganinsu tafara asakin murmushi,ahankali tadan fara yunkurin mikewa tazauna, Dr zayyad ne yataimaka mata tazauna daidai,tareda kamo hannunsa tana sa masa albarka, Gaggaisawa suka farayi dayimata yajiki, Murmushi kawai take saki har yanzu hannunta rike Dana zayyad, Khadija CE tashigo tana Dan gyasa kafa ahankali, Ganin zayyad din ajikin Ammi yasata yin jikin umma talafe aranta tanacewa, Aifa makwakwaci kawai yawani mannemata kamar karamin yaro, Sosai mama babba take Harar Ammi afakaice saboda ganin yadda zayyad yawani kwakwafemata kamar wata uwarsa,itafa agsky abinnan yanasamunta ganitake zayyad ko uwarsa baidamu da itaba kamar yadda yadamu da Ammi, Goggo CE takalli zayyad tareda cemasa, "Yanzu zata iya yin abinci" "Eh zatacimana" Yanada tareda kallon khadija takasan ido, Tawani lafe ajikin umma gabaki daya ta makalkaleta kamar wata macijiya, Kadan yadan tabe bakinsa tareda cewa a can Kazan makoshi, "Magen kawai" Radau Ammi taji maganarsa acikin kunnenta, Murmushi tadanyi tareda kallon khadijar, Itafa zuwa yanzu abin khadija da zayyad yafara bata dariya, Ganin ta kalli khadija tana murmushi hakan bakarmin kara kuladda mama yayiba, Ahankali khadijar da umma tayiwa rada tabude baki kamar zatayi kuka tace, "Sannu da jiki Ammi yajikin" Dariya ma abin yaso bawa Ammi watakam khadija kishi take da zayyad saboda yana nkusada Ammi yasa fushin yashafi Ammi, Cikin guntse dariya Ammi tace , "Lpy kalau jiki alhamdulillah,yason jiki da rigima" Zunburo baki khadija yayi tareda sake mannewa da jikin umma, Hajiyama tabe baki tayi tareda yiwa khadija fatan shiriya, Dr zayyad kuwa zame hannunsa yayi saga cikinna Ammi tareda kallon goggo halima yace, "Taci abinci yanzu zatasha magani" Kallonsa yamaida kan khadijar yace, "Kibiyoni ki karba magani" Dasauri mama tace, "Gsky zayyad duk hanyar dazakabi danganin ka kebe da khadija iya kakebi" Cikin Sauri hajiya tadago idonta tareda wurgamat wani mummunan kallo, Umma ma saurin kallonta tayi, Haka ma goggo halima, Amma Ammi data San halin mama yamafi gaban hakan sai kawai tasunkiyarda kanta kamarma bata fuskanci komaiba, Shi kansa Dr zayyad din kasa cigaba da tafiyar yayi sanjin maganar mama kamar saukar aradu, Ganin gabaki daya halinda sukashiga yasa cikin kankanin lokaci mama ta tariyo maganarta, Tabbas tsabagen taya yar'tata kishi watarana zaisaka tafadi abinda zaija ahalin su tsaneta, Cikin sauri tagyara maganarta kamar bata fuskanci halinda aukashigaba, "Haba zayyad daga tace ka takata bakaganiba shine zakanemi hanyar dazakaga ba idonmu Dan ka hukuntata" Wata nannauyar ajiyar zuciya umma babba taaauke tareda hamdala acikin zuciuarta, Gaba daya kowwa dake cikin dakin yasan wayancewa tayi inkacire umma da bata wani kawo komai arantaba, Saikuma khadija datake tabbatarda zancen umma zayyad akwai manufarsa tason tabishi office dinnasa, Itafa wllhy gabaki daya ma nonuwanta zafi sukemata tsabar azabar tsotsarda zayyad din take must acikin kwanakinnan, "Mts" Tasaki wani siriri tasaki tareda dagowwa, Ido biyu sukayi da Ammi tagalla mata wata hararar zakisani tareda bin hanyarda zayyad yabida idanunta alamun kibishi, Kamar babu lakka ajikinta haka takejan kafafunta tayibhanyar fita, Abazata gabaki dayansu sukaji mama nacewa, "Dawo khadija karkije yadakeki bara ninaje nakarbo" "Haba maman yara Wai mekikeyi hakane yanzu kamar zayyad yace khadija taje amma taki zuwa?" "Duk tsiya dai ainasan zayyad bazai kawomana gawar khadijarba ko?" Jiki amatukar mace mama takoma tazauna tareda sunkuyar da kanta kasa aranta takecewa, Lallai yakamata tabi duk hanyar dazatabi ganin takawo karahen komai, Halimace yau take fadamata haka,tomeyajawo hakan,gsky inhar bata bi ahankali ta canza takuba to nan gaba kadan kowwama zai