← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 36

Sashe 33

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yasss!!! Hasken camera ya fallasa asirin aukar da aunty maimuna'aunty ru ayya da aunty zainab sukeyi, Wanda ya saukar da wani rugugin azaba da ra i a zuciyar aminatu, Da gudu ta mi e tayi waje wanda har ga allah dayawan mutanen gurin basu wani damu da hakan ba wasuma basu ganiba saboda yadda hankalinsu yakoma kan su zayyad, Hajajju ma a hankali ta auke wasu wallan farinciki ganin burinta naneman cika tarefa yiwa allah godiya, haskaen camera ne ya maido yaya zayyad duniyar tumaninsa kafin yayi nasarar sa ule hannunsa, a hankali dai itama mama babba tabi arta dan gaskiya tata zuciyar zata iya bugawa, To itama dai ammi ganin su aunty maimuna nason canza tashar datake ne yasakata sulalewa ita da umma da mama arama kafin aka barsu suda hajajjau, a ahnkali yaya zayyad ya aga kansa tareda kallon aunty maimuna yace, "Aunty me kika kawomin ne" dariya ta anyi tareda nunamasa khadijan ta wutsiyar idamu batareda gabaki aya an guron sun fahimta ba, So shima dayake an duniyane ya luma fahimceta sai yayi murmushi tareda basarwa yace, "wai ko bano kika kawowaba" "kodai banina kawoba dan inda ninakawo ma ai da tuni na mi o maka dan haka wanda yakawo maka da kansa zai baka" A ransa yace, kai wannan matar ar tada alli ce wallahy, kamar kuwa tasan me yace sai kuwa ta anyi murmuahi tareda cewa, "ai ni haka nake kamar ciwon ajali imnakama sai na kawas" "Hmmm ai kinma fishi" Hajiya dai ganin tana gyangya i yasakatayin part inta dankuwa ba lokacin bacci bane dan yamma tayi sosai, yadda aunty maimuna ke kallon khadijane yasakata tashi a hankali taredalallai ta tafka babban kuskuren barin ammi ta shigo gidan har take nemanzame mata arfen afa, inkuwa har ammin tafara neman kawomata cikas ko tsaiko a kan bu atar ta to yazama dole ta aura amarar kawaddda ita daga gidan.kai ita akan bu atarta fa babu abinda bazata iyayiba sannan kuma babu wanda bazata kara dashi ba ciki kuwa har da hajjajun data haifi uban zayyad takuma haifi uban aminatu take kuma a matsayin uwar mijinta, tir ashi!!! a haka mamatacigaba da an tunane2 Har zuwan yaya fu'ad, Bayan zuwan yaya fu'ad inne ya umurcesu da fita dan duba jikin yaya zayyad To haka dai suma gabaki ayan iyayen suka fita harda hajjaju, Kowa ya nufi parta insa da alhinin jikin yaya zayyad in musamman ammi da gabaki aya hankalinta da tunaninta suke akan zayyad Sosai yaya fu'ad ya shiga cikin aikin binciken jikin yaya zayyad in sai dai kuma kamar yadda yayi tunani haka yasamu watakam dai matsalar datake da un zayyad in ada yanzuma itace, Sai dai fa yanzu sosai ciwonnasa yayi girma yakuma canza salo duba da da ewar ciwonnasa dakuma yadda yanzu mataalar take ara ta'azzara dubada yadda arfin sha'awar zayyad in ke ara arfi, Kawo yanzu shi kansa fu'ad in ya fara tsorata da lamarin zayyad, Taya za'ace mutum ya karanta sannan kuma yasan matsalar datake taredashi babbar matsalace sannan kuma yasan bata da wani magani dayawuce aure amma yatsaya yana ata lokacinsa ta hanyar ahan wayoyin dayasan koda sun masa magani baaifi na an awannni ba kuma ciwon zai sake dawowz fiye dana da? Gsky yazama dole yayi wani abu domin ceton lafiyar abokinsa tundashi bazai ta aukar wani mataki ba, ba sau aya ba yasha bawa zayyad in shawarar tin aure tunda yasan halin abokinsa sarai bazai ta a iyayin sex da wata wadda ba matarsa ba, Haka dai fu'ad yayita an tinane tinane amma yakasa samun mafitar abin sai dai yabari har zayyad in yasamu lafiya kafin su tattauna sosai akan lamarin, Ganin yana bu atar hutu yasa ya ha a masa da allurar bacci kafin yasaka masa drip, Ya jima a zaune agurin kafin ya mi e zuwa part in ammi kasancewarsa tamkar an gida a gidansu zayyad Itama ammin daga part in zayyad part inta ta wuce dan sama masa abinda zai anci dan ta tabbatar baici komai ba sannan ga aman dayayi tasan yana bu atar abinci, A asan ranta kuwa sosai lamarin khadijar ya onamata rai wanda bata ta a tunanin iyayyar da khadijar takeyiwa zayyad takai har taganshi a halin dayake ciki sannan takuma yi biris dashi saboda tsabar iyayyar datake masa, ita kanta ta tabbatar da zayyad inne yaga khadija a cikin irin wannan halin bazai ta a barintaba, A haka ammi ta cigaba da sa e sa e dakuma alwashin hukunta khadijar akan abinda tayi, tana khitchen yaya fu'ad yayi sallama ganinta a khitchen yasashi nufar babban falon dan jiran ammi, Bata wani jimaba itama ta shigo falonbayansake gaisawa dasukayi ta tambayeshi jikin zayyad in da tambayar abinda yake damunsa, Ya so fa amata amma sai yayi runanin zayyad bazai ta a jin da in abinda zai yinba, Koda ace ma zai fa in to bai dace ya fa awa ammi ba yafi cancanta ya fa awa wani daga cikin iyayensa maza, Wannan tunanin dayayine yasakashi furzadda an zazzafan iska kafin yace, "ammi zazza ine kawai amma nama sakamasa ruwa tareda allurai nasan insha allahu idan ya tashi zai an warware,sai dai kuma zai an samu hutun kwana biyu saboda yanayin jikinsa, sannan kuma inya tashi yasamu ya anci wani abu ko ba yawa," "Ok badamuwa allah ya baahi lafiya insha allahu idanyatashi in zai an samu yaci wani abin" "ba damuwa ammi,nima bara na anje kafin yatashi insha allahu zan dawo" "OK badamuwa fu'ad sai kadawo Bayan fitarsane ammi ta aiki ummy ta kiramata khadija a part hajiya, __________________________________________________________tunda mama babba ta dawo part in ta takasa zaune ta kasa tsaye ta rasa ta hanyar da zata ullowa lamarin duk hanyar data ulla sai taga bazata ta ille mata ba, A haka dai tacigaba da an sa e sa e kafin daga bisani ta auko wayarta tareda latsawa ta fara neman wata nmb, Har wayar ta kusa tsinkewa kafin aka tun kafin tayi magana ma daga ayan angaren aka she e da wata dariyar duniyanci tareda cewa, "Dama nace ina nan zaune zaki neme ni hajiyata kuma gaki" Wata ajiyar zuciya mai sanyi mama ta sauke kafin tace, "look hajiya ru ayya dan allah kiyi ha uri kimance da dukkan abinda ya faru ellhyina cikin yanayin damuwa" Daga ayan angaren cikin yanayi na kwantar da hankali aka cigaba, Haba awata aini dama ban wani ullacekiba nadai barkine kawai kiganeda kanki cewar gidanku zumane dan haka dole saida wuta sannan kuma duk abinda nake fa a miki ada nasone ki zama shugaba a gidan ma'ana sai abinda kika ce amma kika i gashinan yanzu tun ba'aje ko inaba," Da sauri mama babba ta katse awarta hajiya ru ayya dacewa, "wllhy awata ima cikin matsala sosai musamman nakeso mu ha u muyi magana inasone kibani shawara" "shikenan awata amma fa kisani bazan zo gidankiba dan banmanta tsanar da wannan uwar mijin taki tayimin ba dan haka inkinshirya kya zo gidana" "Shikenan ba damuwa hajiya ru ayya nagode" "karki damu awata sai nazo" Da haka suka tsinke wayar mama babba natuna irin duniyanci da makirci na tsohuwar aminiyar tata wato hajiya ru ayya" A angaren hajiya kuwa tunda ta koma ta rufe khadija da fa a akan abinda tayi kafin daga bisani ta shiga lalla a khadijar da nunamata abinda takeyi in ba abune mai kyau ba da nunamata zayyad fa an uwantane bai dace tana nuna masa hakanba, Kamar wata ta allah haka khafija ta nutsu tana sauraren hajiya daabindatake fa a mata akanhalayen kirkin zayyad Sai dai fa kwata kwata babu abinda ke shiga kan khadija acikin maganganun hajiya na zayyad in kawai dai tana saurarene dan kar hajiya tace ta rainata, A haka ummy tayi sallama ta samu guri ta zauna kafin tace, "khadija kije ammi na kiranki" tunda ummy tashigo gaban khadija ke fa uwa, Hakan yasa tanajin an ambaci ammi cikinta yayi wani mummunan ka awa, Ai ba shiri ta kwasa da gudu zuwa ban aki gabaki ayansu binta sukayi da kallo cikin mamakin tsoron da syka gani a tattare da ita, Lallai yau kuwa khadija ba aramin sa awa ammi tayiba, Da yar ta fito gabaki aya gwiwoyinta sunyi sanyi sai data an tsugunna a bakin ofar ban akin kafin ta taso tana goge wallab idanunta, A gaban hajiya ta tsugunna kamar mai neman gafara tareda ora hannuwanta bisan cinyarta ta fara magana tana hawaye, "hajiya! kiyiwa allah dan annabi da al'qur'ani dan darajar tsohon mijinki dayake asa ki rakani gurin ammi kibata ha uri wllhy yau Innaje ni aya kasheni zatayi, ummy datake zaune tanakallonsu jitayi gaakiya idan tacogaba da ri e dariyarta zata iya mutuwa hakan yasa tasaki bakinta tareda she ewa da dariya, Ko hajiya da akewa magiyar kasa daurewa tayi saida ta dara dan gaskiya ba aramar dariya khadijan ta bata ba, dama haka khadika takeda tsoro haka?cabb, Duk dariyar da suke bai wani dametaba inda abinda yake damunta a yanzu bai wuce yadda zasu are da ammi ba, Ganin bata tashiba yasa ummy cewa, "wai kodai inje incemata bazakizoba?" A fusace ta juyo tareda cewa, "kutumar........" "Kai!kai!!kai!!!" hajiya ce ta tareta da sauri tareda cewa, "wllhy kika arasa khadija bazaniba" Ai da sauri itama khadijar tace, "wllhy hajiya bazan arasaba yi ha uri,dan allah ummy kiyi ha uri" Sosai dariya take sake neman wacewa ummy hakan yasa tayi saurin ficewa daga akin kafin da yar hajiya ta yadda zata raka khadija part in ammin, WAI INA LABARIN MERRY DA FAREEDA __________________________________________________________to har yanzu dai fareeda na kinyar ciwon da khadija ta jimata a ta ayan angaren kuwa tana tunanin bin shawarar awarta merry kawai zata yadda tasaka hotunan a emblope ta bawa wani ya kai gidansu zayyaddan hakanne kawai zai saka su su yanke hukuncin aurawa zayyad ita dan a yadda merry ta fa a mata a yadda mahaifin zayyad yake da adalci muddin yaga videos innan dolene zai tirsasa wa zayyad aurenta dan zata aura alhakin ata tarbiyyarta akan zayyad in dan har ga allah bazata ta a iya rayuwa babu shiba ta gwammaci ko wacce wahala a gidan zayyad in data rayu bataredashiba, Wannan hukuncin data yankene yasakata neman layin awartata, Bugu biyu merry ta aga dan kuwa itama a nata angaren tana zaunene tana tunaninta hanyar dazata raba zayyad
Chapter 33 · 0% Book details