Sashe 7
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Biyar da rabi yafito daga office,agajiye tilis yafito yashiga motarsa tareda bats wuta yacillata kan titi yanufi gida abinsa, Direct part dinsa yanufa yayi wanka ya canza shigarsa zuwa three quarter da T-SHIRT yafesa turare gamida daukar wayarsa yazauna abakin gado tareda kunnawa, Ko minti daya beyi da kunnawaba TeX din fareeda yashigo,bayan tarin missed calls datayimasa tun yana office, Tex din yafara dubawa, "Slm ykk ya aiki fatan dai kana lpy,tunjiya nake kiranka baka dagaba haka yauma,sannan kuma karshe saima naji wayar taka akashe, Zayyad kasan nafada maka cewar zamuyi magana dakai , Batun yau ba sannan shine karo na ukku amma kana zullewa, Gsky abin yanadamuna amma wannan karon inason mu hadu gobe misalin karfe hudu a CHICKEN REPUBLIC, nagode daga fareedarka mai kaunarka bar abada mai kuma burin kasancewa dakai" Yana karasa karanta sakon yatsurawa screen din wayar idanu kaikace fareedar ce akan wayar, Shifa har ga allah ba fareedar ce bayasoba, Dan soyayya zayyad yanason fareeda amma bazai taba iya zama da ita amatsayin matar aureba, "Haba yarinyarda batada kamun jai kwata2,sannan kuma yamarasa wadda zai aure sai wacce tagama tambadewa da lalacewa da wasu mazan banza atiti, Ina gsky bazai taba yiwuwaba, shi gsky fareeda bata data daga cikin jerin Mayan dayake tsarawa zai aura arayuwarsa, Amma zaije yabata damarta kodan jin me zata fada masa, Sai dai muddin yakasance maganar aure data kawomasa to wllhy Sai tati nadamar da bata taba tunaniba," Duk Dr zayyad ne yake sannan zancen azuciyarsa, Uhmmmmmmn yasauke wata nannauyar ajiyar zuciya tareda furzarda wani huci , Mikewa tsaye yayi tareda daukar wayar taka yazira takalmi marar nauyi yayi gaba abinsa, Bangaren ummansu yanufa , Afalo ya iske gabadaya yaran da iyayen, Zainab ce ta tashi tabashi kujera yazauna, Kamar sun hada Baku wajen cewa yaya zayyad sannu da dawowa, Fuska Adan sake yadubesu tareda cewa, Yawwa sannunku da gida, Yafada lokacinda yake mikawa yaya munir da yaya al'ameen hannu sukayi musabaha, Yazauna tareda jingina jikin kujera Suka gaggaisa dasu umma dakuma umma karama, Rukayya ce tadauko masa cruwan faro tareda Kofi ta ajiyemasa gabansa, Yawwa auta sannu kinji allah yayimiki albarka" Inji zayyad kasancewar wani lokaci yakan kirata da autar, Hirar su sukaci gaba dayi shima yakan saka bakinsa kadan kadan a inda yadace yasaka, Aguje tashigo part din ko ganin gabanta batayi sakamakon biyota da yaya mamman yayi, Dr zayyad yakara ibar ruwan zai kai bakinsa tafado dakin, Aikuwa batayi auneba tahankada mass ruwan ajikinsa, Batama San abinda tayiba tayi kan umma da gudu tareda fadawa jikinta takara rukunkumeta tana kurma wani mahaukacin ihu, Sosai ran Dr zayyad yakai matukar kololuwa baci musamman wannan mahaukacin ihun datakewa mutane, Yaya mamman ne yashigo afusace yana huci saboda gudu dayayi kasancewarsa mai cutar asmer Kara matseta umma tayi tareda duban yaya mamman tanacewa, "Kai mamman dakata mana bafa Mason shashancin vanza , Waiku Dan allah me yarinyar nan take tsare muku ne dabakwason kuga ta huta" "Amma dai umma ai zaki tsaya kiji metayimin da har nabiyora ko" "Mezanji mamman yau nafara sanin iron tsanar dakukayiwa yaeinyar nan ne aiba yau ne farauba , Dan haka bawani abinda zan tsaya saurara," Gaba daya falon muryarsu kawai kakeji , Hankalin sauran gaba daya yayi kan zayyad ganin abinda yafaru dakuma jiran matakin dazai dauka, Wasu acikinsu nayiwa khadija addu'ar allah yakubutar da ita yayinda irinsu baba karami suke murnar abinda yafaru, Kasancewar yau ta tabowa kanta. Afusace Dr zayyad yamike batareda umma ta luraba yafisgo khadija gamida daga hannunsa zai zundumamata mari, Khadija kuwa ganin Dr zayyad zai mareta yasa atsorace tafada ajikinsa gamida cukuy kyeshi gaba daya tahada jikinta danashi ta kadaddabeshi sosai, Tuni wani mahaukacin shocking yaziyarci Dr zayyad Wanda yasaka ajikinsa gaba daya mutuwa, Gaba daya khadija tasaka Dr zayyad rasa zafin zuciyar dayamike dashi, Banbareta yafara kokarinyi daga ajikinsa amma ina, Ita kara kokarin manna masa gaba daya nonuwanta takeyi akirjinsa, Jin tudun nonuwanta akirjinsa sosai bakaramin tada masa hankali yayiba, Tuni bananarsa tafara Neman malasa, Dr zayyad ganin yarinyar nan nema take tasakashi cikin wani hali batareda tasaniba yasashi banbareta da karfi daga ajikinsa tareda yin wurgi da ita gefe guda, Fuuuuuuuuuuu yayi waje abinda tareda nufar dakinsa, Abangaren fareeda kuwa suna zaune adaki itada kawarta maryam wacce suke kira da merry, Kasancewar mahaifin fareeda yarasu itakuma mahaifiyarta batada wata kula saboda itama ba tarbiyyar gareta ba, Itadai kawai abinda tasani shine fareeda takawo musu kudi yasa bata damu da koma me fareeda takeyiba, Zaune suke sun saka wasu hotuna agabansu, Merry ce take ta sababi akan cewa, "In wllhy kawata kin bani mamaki ban taba tunanin cewar wait zaki iya zaucewa haka akan namiji ba wllhy," "Uhm merry kenan bazaki gaba ganewaba,kinsman cewa zayyad makura ne ahaduwa sannan ke kanki kinsha jin cewar iron zayyad ne namijin da nake bukatar aure arayuwata, Merry INA me tabbatar miki dacewa zan iya yin komai gameda zayyad koda kuwa kisane " Merry tadafa kafadar fareeda tareda cewa , "Hmmm kawata kenan abinma bai kai nakisaba, Muda Mike da makami ahannun mu, Ao shiyasa nace miki ki yaudari zayyad ta hanyar daukar hotonku kedashi alokacin da kuke tsaka da harka, To kisani matukar kawai wannan hoton dolene zayyad ya yarda ya aure ki ko musallama har gida mu mikawa mahaifinsa" "That's good kawata shiyasa wllhy nake sonki saboda kinada basira wllhy," "Haba kawata karki taba damuwa da hakan meye taren in har zakiso wani Abu in masa taimakamiki akai , Kedai kawai kisha kuruminki, Dr zayyad kuwa kamar kin aureshi kingama kawata" Ahaka suka cigaba da hirar tasu duk dai akan Dr zayyad Daga karshe Sai karfe Tara suka shirya suka tafi yawon kwana, To abangaren Dr zayyad kuwa yau abinna khadija baimasa tasiri kamar jiyaba kasancewar jiya yasamu yadan rage zafi sosai, Wsnka yayi tareda alwalla yafito da Sauri2 yawuce masallaci kasancewar anata kiraye2 sallar magarib, A can ya iske yan uwansa saida akayi sallar issha tukunna suka fito daga masallacin, Tafe suke suna Dan taba hira tsakaninsa da baba Isuhu akan yanayin rayuwa dakuma yanayin aiki har suka shiga part din ammi, To afalo suka iske ammi da ummy, Ammi CE zaune akan kujera 2seater ummy nakwance ta daura kanta visa cinyar ammin suna taba hira, Jin shigowarsu Abba tareda yaya zayyad yasa ummy mikewa zaune tare da cewa, "Abba sannu da shigowwa,yaya zayyyad barka da dare" "Yawwa" shine kawai abinda Dr zayyad yafada ganin cewar kamar yaran sun fara rainashi tare da kara tamke fuskarsa tunawa da abinda yafaru tsakaninsa da waccan yarinyar,tsaki yaja Wanda baimasan yafitoba saida Abba yace, "Zayyad lafiya dai ko? Yaso daburcewa amma kasancewarsa jarumi yasa ya wayance tare da cewa , " bakomai Abba kawai dai natuna wani abune" "OK badamuwa amma in antuna wani Abu addu,a yakamata ayi bawai tsaki ba" Sosa kai yayi tare da cewa , "Ayi hakuri Abba insha allahu za'a gyara" Ammi CE tadawo daukeda kayan abinci acikin kwando kasancewar Abba ba'a nan take con abinciba, Mikewa Abba yayi tare da cewa , "Am zayyad dauki abincinnan mutafi part din hajiya, Gsky da'ace ason ran Dr zayyad ne to bazai ta zuwa bangaren hajiyar yanzuba saboda shifa baya son haduwa da wannan Mayyar yarinyar Dan komai ma zai iya faruwa..........YAR MUTAN MURAYECE9 Sabin bashida yacce zaiyine yasa yamike cikin mutuwar jiki yadauki basket din suka yi gaba, Har sunkai baking kofa ammi takira sunanshi, "Zayyad" "Na'am ammi" yajuyo tare da amsawa, "Amma inka kaimasa abincin zaka dawo nan kaci naka ko?" Abba be yayi saurin karbe zancen da cewa, "A'a wanna abinci zai dawo ci bayan ga abinci anan ai duk zai isa aci" Badan son ran Dr zayyad ba amma haka suka dunguma zuwa part din hajiyar, Tafiya suke Abba nayimasa hira amma zayyad acikin ransa ayyanawa kawai yake wllhy idan har sukaje yarinyar nan takawo masa raini saiya ci ubanta koda kuwa hajjaju zata ji haushinsa, Abangaren hajiyar kuwa ana idar da sallar issha baba Ummaru yayi part din,Inda yasamu hajiyar da sauran yaran mata tare da aunty maimuna gaba dayansu azaune sunata hira da raga gwanin dadi,kasancewar aunty maimuna Mayan gidan duk sun girmeta yasa a irin wannan lokacin sukan hadu a part din hajiyar itada yammatan gidan suyita sharholiyarsu, Al'hussain yana jikin aunty zainab amma ganin baffan kamar yadda yake fada yasa aguje yasauka daga jikin aunty zainab din tare da fadawa jikin baba ummaru, Rungumesa yakarayi tare da zaunawa akan kujerar da khadija ta tashi tabashi, Khadijar CE tadawo jikin kafafunsa daga kasa tazauna tareda rungume kafar tasa da hannuwanta biyu, Aunty zainab CE tadubeta cikin raha tace, Gsky khadija kincika mage,yanzu kiduba daga zaman Abba har kinsamu naraba, Dukansu dakin dariya sukayi,yayinda fateema tafakaici ido tayimata gwalo "Shagwabe fuska da murya yayi tareda cewa hajiya kindaiga Fatee ko?, "Aifa sun fara tsokanarki kenan,nidai wllhy khadija da inada Inda zan maidaki Dana kaiki" "A'a hajiya kekuwa kikeda gurin kaita,kyace bakida gurin kaita kuwa?" Cewar yaya munir dayake shigowwa yanzu, Kafin kace me gabaki daya falon yacika sai hira akeyi anata raha, Sallamar baba Isuhu da Dr zayyad CE tasa falon yin tsit,kasancewar Dama anacewa Dr zayyad din yadebo zafin zafin baba Isuhu ne, sai dai shi baba Isuhu bakowanne lokaci yake kasancewar baya wasa ba,sabanin Dr zayyad dabaya son wasa da kannensa ko kadan, Guri yaya al'amin da yaya aliyu ne suka basu kujera suka zauna, Dr zayyad ne yafar gaisar da iyayenshi suka amsa cikin aakewa, Saida yasakko wayarsa yafara dannawa kafin yace "Hajiya barka da wuni", kansa yana jikin screen din wayarsa batareda yadago yakalletaba, Batareda yadamu da yanayin dazata amsaba yacigaba da latsa wayarsa, Baba Isuhu ne yayiwa yan'uwansa musaba yagaida hajiya tareda amsa gaisuwar da yarannasu keyimasa, Dr zayyad kuwa cigaba yayi da danna wayarsa batareda yasake koda kallon wani daga cikin yan dakin ba, Danshifa har ga allah zamannan dayakeyi takuramasa akayi Shifa bayamaso yadago idonsa Dan kar yayi gamo da wannan jarababbiyar yarinyar, Sosai wal walar yaran gurin taragu kasancewar dodon gidan naxaune kamar yadda hajiya take cewa wani lokacin, " gsky zaidu kana tareda wahala muddin haka kace zakayi taka rayuwar,yo INA mafani ace kai kazama dodo acikin yan uwanka,"taci gaba da cewa, "Yanzu Dan allah zaidu ji nan gurin gaba dayansu kacire iyayenka kowwa jikinsa yayi sanyi saboda kai,zaidu INA dalili kazama kamar