Sashe 23
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su ha a kayansu da arfe biyu zaau tafi gida" " Yawwa alhamdulillah" angaren su merry kuwa tun arfe goma merry tazo gidansu farreda wai dan ta ara yadda ta damu da ita da matsalarta, Meeryn ce ma tasaka fareeda ta sake nacewa kiran zayyad in har ya aga sun ffara waya su aunty maimuna suka ahigo wanda hakan yasa ya kashe wayar gabaki aya ma, Sosai hakan yatadawa farreda hankali wanda merry ta turata wai ta shirya suje aaibitin, haka kuwa akayi a take farreda ta tashi ta ahiga wanka, Tana ahiga merry ta bu e wadrobe inta ta za o mata wasu matsiyatan fitinannun kaya, koda fareeda ta fito tasoyin orafi akan kayanda merry ta za o mata amma merryn ta i bata dama, Kasancewar itama merryn danata wayon akan fareeda tasaka wannan shigar banzar, Tunda tasan oyayen zayyad suna nandan haka dole zasu ga fareedar kuma hakan zaisaka su takurawa zayyad akan sai yayi aure, To daga nan ita kuma sai taci gaba da ahigemusu a mtsayin saliha kuma mai son ansu har tasamu damar aureshi,28&29 khadija kuwa sai arfe biyu suka tashi dafa school ganin ana wala rana yasata nufi gida da nufin idan ta sake shiri saita nufi aaibitin, A gajiya take sosai koda taje gida ba kowwa a gidan sai su mama babba dasuke part insu da umma arama, Hakan yasa direct tanufi part in hajjaju ta, kanta ne yakeyimata wani irin ciwo hakan yasa tanayin wanka ta sha magani tafa a kan gado da nufin ta an huta sai ta nufi aaibitin, Aikuwa tana kwanciya bacci yayi awon gaba da ita. Sai arfe ukku da minti goma ta farka ganin lokacin da agogo ya nuna yasata mi e cikin sauri tafara shirin zuwa asibitin. Ba wani ata lokaci ta turare jikinta da turaren wutar ta kafin saka wando da riga na pakistan ba i da adon golden, Ba wani kwalliya ta tsaya yiwa fuskartaba iya powder da lipstick kawai tasaka sai ta ahafe jikinta da turaren gold amber gabaki aya amahin jikinta ya riki e yabada wani ni'imtaccen amshi na musamman, Ganin yanayin ahigarta yasa ta dakki wani aah in hijabi mai kyau kalar na zamani tasaka dogone har asa, Gsky khadija nada kyau na ban mamaki dankuwa as ta fito acikin hijabin kamar zaka saceta ka gudu. A can asbiti kuwa koda aunty maimuna ta kama hannun aminatu suka nufi komawa akin da ammi take. Gabaki aya aminatu batasan inda take ora afarta ba jinta take kamar ba itaba. Babu abinda takeji sai maganganun su aunty maimuna da yaya zayyad wanda takejinsu kamar zasu fasa mata kunnuwa. Itafa tama rasa me zata tunana. shin wai me suke nufine,anya kuwa zuciyarta nayimata adalci akan soyayyar zayyad kuwa, A gsky bazata ta a iya jurewa ganin zayyad inuwa aya da wata ba itaba ta aukarwa ranta alwashin ganin bayan dukkan wanda yake burin rabata da soyayyar zayyad ko waye. A haka batasan sun iso akin da aka ajiye amminba, saida aunty maimuna ta an ta ota kafin tayi wata iriyar firgita. Hannunta aunty maimuna ta an murza da arfi kafin ta daidaita amma daka kalleta zakasan tana cikin damuwa, Hajiya ce ta kalleta cikin sigar lallashi tace, "wai ni kam amina meyake damunkine naga duk kin canza kamar wadda batada lakka ajiki,ga wata fa awa dakikayi" a yanzu dai duk iya duniyaci na aminatu ta kasa koda ya enma sai raba idanu datake famanyi a tsaye, Gudub karta sake fa uwa yasa aunty maimuna nuna mata kujera da idanu. Aikuwa kamar me jiran umarni ta zauna akan kujerar kamar sa ago, Aunty maimunace takalli hajiya tace, "wai kantane yake ciwo shinefa duk tashiga damuwa" Ba tareda tabawa hajiyar wata dama ta yin maganaba tacigaba dacewa, "uhmmm hajiya kingafa har zanshiga zance na manta zayyad yace mu ha a kaya za'a sallamemu" Hajiya da umma ne suka ha a baki gurin cewa, "Masha allahu" cikin raha aunty maimuna ta an kalli ammi datake lazimi tace, "a'a fa hajiya kubar murna naga kamar har yanzu jikin ammi bai arasa watssakewaba" Aikuwa da sauri ammi ta ago idanunta tana murmushi ta kalli aunty maimuna tace, "hmmm haba aunty ai wllhy ninasan nafiki lafiya" "Kayyy ammi anya kuwa to kuma ai naga babu alamun hakan a jikinki" A jiye carbin hannunta ammi tayi tareda yin bissimillah ta sauko daga kan gadon datake ta kalli aunty maimuna da murmushi, "na sauko anwata mezanyimiki a tabbatar nasamu lafiya" "hmmm ammi anya kuwa" "kina tan tamane" "To goyo" Aunty maimuna tafa a da yar dariya, Gabaki ayansu dariyar suka yi kafin mama ta tashi tafara ha a kayansu, ana hakan dr zayyad ya shigo akin da sallama a bakinsa daga ganinsa daga masallacin asibitin yake, Ganin ammi a tsaye yasashi komawa daga gefenta a tsaya tareda kama hannuwanta ya aura kansa a kafa arta, "ammina ya naganki a tsaye" Zayyad ya fa a da husky voice insa, "hmmmm to yarona ai jiki yayi kyau kaga gwamma in ringa arfafawa ko?" "kumafa hakane gaskiya" Ya fa a yana kallon ammin,kafin yajuya kallonsa ga aunty maimuna, "auntyna maigidanki fa zaki kirawo yazo yatafi daku saboda gsky inada ooeration banda arfe ukku da rabi dan haka bazan samu damar komawa gidaba sai zuwa dare" "Ok ba matsala bara nakirashi sai yazo mutafi" ammi ce ta kalli aunty maimuna tace, "a'a gsky ba sai ankirashi ankatse masa kasuwarsa,sai dai ko akira ahmad ina ila yadawo daga school sai kabashi motarka yakaimu imyaso sai yadawo maka da ita shikuma ya hau abin hawa yakoma gida" Tunda ammi tafara magana hajiya ke sakamata albarka da yaba baiwar hankali irinna ammi dama sauran pan uwanta sirikkan hajiyar, "yadda kikace haka za'ayi ammina" DR zayyad ya fa a yana aga wayarsa dankiran ahmad, bugu biyu wayar tayi ahmad ya auka cikin girmamawa, "Assalami alaikum" "wa'alaykassalam" "Yaya ya aiki" "Maaha Allah,inason ganinka asibiti yanzu" "OK badamuwa insh.... " araswa baiyiba zayyad yakashe wayarsa gamida maidata cikin aljihunsa, Yasake kallon su hajiya yace, "bara na je office yanzu za'a kawo muku takardar sallama" Bai tsaya jin me suke fa aba yayi gaba abinsa ya nufi office insa, "hmmmmmm" Aminatu ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya wadda tasasu gabaki aya kallonta, Ita har ga allah bama tasan me yake faruwaba, Tunda zayyad ya tsaya idanunta suka tsaya akansa zuciyarta na ara azalzakarta da soyayyar zayyad in. A ranta take cewa, "gsky yaya zayyad duniyane ta tabbatar babu macen da zata iya ora idanunta akan yaya zayyad in batareda ta saukesu da cikakkuyar aunarsa ba, She aniyar zuciyarta tacigaba da hanka a ta akan ra'ayinta na tabbatarwa kanta dole ne ta mallaki zayyad kota halin ammi ce ta an matso jikinta tareda dafa ta tace, "Sannu kinji iyata" firgigit ta yi saurin aga idanu suka ha a ido da ammi, "sannu iayata kinji bari muje gida sai ki samu ki ab kwanta lozakusamu reliep" e ta anyi kafin a ranta ta fara tsinewa ammi saboda a ganinta ammin katangace dake tsakaninta da zayyad. A gsky ba namijiba ko mace ta kalli irin shigar da fareeda tayi sai taji wani tanayi ajikinta, irin shigarda tabbas idan ke uwar kirkice kika kalli fareeda saikinyi gaggawar nema mata shiriya daga Allah, Riga da wando tasaka wa anda sukayi matu ar kar ar jikinta sunti masifar yimata kyau rigar aramace sosai wadda muddin zatayi kyakkyawan motsi sai ka hango cibiyarta, Sai wani arnan wando data saka wanda yafitar da gabaki aya sharp injikinta sosai ya ameta sai wata top mai dogon hannu wadda taji duwatsu mai kyau sosai wadda batada maraba da rariya, Takalmi tasaka high hill mai shegen kyau wanda yaji duwatsu a samansa, Sai kuma jakarta arama datasaka wadda tayu daidai da tsarin sgigarta dakuma takalminta, Sosai aurin ankwalinta ya zauna daram akanta gakuma wivon na atach data saka, Gsky ba arya fareeda tayi kyau sosai ga wani sihirtaccen amshi datake bazawa nai aukar hankali, A yangance tafara juyi tana nunawa awarta merry tsarin, A gsky da ace zaka bu e zucoyar merry to da zaka tabbatar da itama ba baya bace a fagen dan ararriyar aunar zayyad in saboda yadda wani ba inciki ya narke acikin zuciyarta da azababben kishin dayake taso mata, Wai yanzu tana gani farreda zata tafi gurin mijinda zata aura kuma mallakin zuciyarta da wannan shigar, gsky da badan plain inta akan fareedar ba babu abinda zai hanata wula anta fareedar dakuma nuna mata iyakar ta akan zayyad Sai dai kuma akwai lokacin da sai tasaka fareeda hawaye da idanunta wannan alwashine sai ta nunawa fareeda ceewar zayyad ba kalarta bane, Lokaci na zuwa da fareeda zatayi nadamar saninta sannan kuma zata tabbatar mata itafa cikakkiyar ar barikice, "gsky awata dolene yau innan zayyad yashiga tarkinmu.irin wannan ado haka dole mu nuna wa zayyad mufa ba asgin yar wa bane, Sosai farreda taji da in yabon da merry tayimata ta wani washe baki tare da yin farrr da idanu, A fa kaice merry ta bankamata wata muguwar harara kafin ta wayance da yin murmushin ya "wannan farin a ajiyewa zayyad dan na tabbatar zai masa amfani" Bata bata damar yin maganaba ta diba agogo tareda yin saurin cewa, "gsky yakamata mutafi kingafa har arfe ukku da rabi" "ok ba matsala mutafi" Itama merry ewa tayi suka nufi hanyar fita, asibitin kuwa tuni sun gama ha a kayansu har ahmad ma yazo yafara fita da kayan yanasaka su mota, Sai da ahmad ya kammala tsaf kafin suka fito daga akin, A cikin corridoor akin suka ha u da zayyad yati shirinsa cikin kayan da zai shiga aikin, Sosai kayan sun amshi tsarin jikin zayyad in da farin glas im dayake ma ale da idanunsa, "masha allah" duka suka fa a amma muryar ammi tafi ta kowwa fita dayake tafa ane da an sauti tana murmushi ta kamosa jikinta, "Allah yayimaka albarka da annenka gabaki aya ana," Mirmushi yayi yace, "ammi na sai gida ko?" "to ana tunda jiki ya warware ai zaman asibiti ba da i damma dakai" Murmushin jin da i ya fitar me sauti, hajjaju ce taja afarta gaba tana mita, Wanda hakan yasasu yim aramar dariya, A hankali suke tafiya sai da zayyad yaraka ammi har bakin mota yaga ahigarta da tafiyarsu kafin ya koma cikin aaibitin, A