← Book details Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 36

Sashe 28

Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

anje ko ina ba Allah ya nuna mana munada magajin da zai ri e amanar bayan mu ya bawa bayan mu tarbiyya fiyeda yadda zamu basu yakuma kula da bayanmu," Sai da ya anyi shiru yaja numfashi kafin yaciga ba da cewa, "ha a yau nayi alfahari da zayyad dakuma abinda ya aikata ari bisa ari,musamman yadda ya auki hukunci a gaban idanunmu dan nuna mana yadda muke ganin irin wannan kura'kuran amma muna kauda idanunmu muna nuna ba komai bane,Allah yayi masa albarka ya bashi mata ta gari" ga baki aya falon aka amsa da amn kafin yasake kai dubansa ga yaya shams, Kai kuma shamsu karka auki abinda zayyad yayi maka da wani fuska aunace tasa yayi maka dan haka idan ya huce kaje kabashi ha uri" A hankali yaya shams yace, "insha allahu abba," "Yawwa ai dare ma ya soma yi dan haka zamu iya tafiya kowwa yaje ya kwanta allah ya tashemu lafiya," Gaba ki aya aka masa da amn kafin kowwa ya fara neman hanyar fita,sai mutanen an batta kawai da zasu kwana a part in hajjaju, angaren oga zayyad kuwa tunda ya fita da wannan fushin bai zame ko inaba sai part insa,gaba ki aya zuciyarsa a jagule take da damuwa a haka ya shiga wanka yana ayyyanawa a ransa, "gsky wannan yariyar batada tunani bare hankali,inba rashin tunani ba ace ke bazaki ta a sanin kin girma ba?," haka dai ya ringa sa a zantuka a ransa har yagama wanka ya fito a gaggauce ya shirya jilinsa cikin riga t shirt da gajeren wando tareda saka turaren miziyan mai sassanyan amshi, kafin ya shimfi a dadduma tareda gabatar da sallar magarib da issha, yana arasawa ya auki wayoyinsa ya nufi angaren ammi, Da sallamarsa ya shiga,ya samesu a falo igaba ki ayansu mamman'ummy dakuma maryam sai ammin da abba, maryam ce tayi saurin mi ewa tareda nufarsa da gudu, Aikuwa da fara'arsa ya cafe ta tareda aga ta sama ya fara juyi da ita, Da fara'a ammi take binsu da kalli kafon tafara magana cikin raha, Wllhy kasauke ta itama dayake batada tausayi zata wani areka bayan yanzu ka dawo daga aiki a gajiye," Ganin basu tankataba yasa tayiwa maryam in magana a an tsawace, "wai bazaki sauko daga jikinsaba saikin karyamin yaro" A hankali dr zayyad in ya sauke maryam yana fara'a da jin gabaki aya damuwar datake tattare dashi tana barinsa, Gsky ammi uwace da duk wanda yasameta dolene ya godewa allah, A kan kujerar 2seater da abba yake zaune ya zauna tareda sake gaisheda abban da shima yajeyiwa dramer su dariya, Yaya mamman ne yasake gaisheshi tareda mu ewa yayi waje,ummy ma gaisheshi tayi tareda mi ewa zata shiga aki, "ummy ki aukowa yayanku abincinsa kafin kishiga aki" amsawa ummy tayi tareda an kallonsa tace, "yaya insauko maka dashi ko na yi saving adining" Kamar bazai amsaba haka ya an ja iska kafin yace, "ki kawomin nan," an hanzarce tayi hanyar dining dan cika umarninsa Falon ya rage daga shi sai abba sai kuma ammi kasancewar maryam tabi ummy, Abba ne ya kallesa da alamar maganar dazaiyimasa tanada muhimmanci, Hakan yasa ya maida hankalinsa gabaki aya kan abban, "zayyad?" "na'am abba" "Watakam azu kayi wani hukunci wanda banji da inshi ba kuma sai nake ganin kamar bakayi tunani ba ka yanke hukuncin da kwata kwata ba shi yadace kayiba,bawai nace abinda kayi baiyi daidaiba a'a ko ka an saima gyara danakeson yimaka kasancewar kaine babban uba wataran a gidannan," Sai da abban ya an nisa kafin yacigaba da magana, "Bawai shams ya dace kayiwa hukuncinba face yarinyar da abin yafaru a kanta duba da ita tafi shams laifi saboda ai itace ummul aba isin komai dan haka a kiyaye gaba," Tunda ya fara magana kan zayyad yakr a du e sai yanzu da yakai aya jafon dr zayyad ya ago kansa tare da cewa, "angode abba Allah ya ara girma" "Amn amn allah ya tsare" ewa shma abban yayi tareda yimusu saida safe yanufi akinsa, a hankali suke an ta a hira tsakanin zayyad da ammi yana cin abinci har ya gama tayi mata allura tarda bata magunguna, Sai da ya tabbatar ta shiga aki kafin ya nufi part insa ya keanta, Tunda ammi ta shiga aki take tunanin tattaunwar dadyn da zayyad a ranta tasan dole ko dadyn ya oyemata to ba shakka akan khadijane saboda ko bata san me yafari ba tadan a gidan babu wanda yake shiri da shams sama da lhadija, inkuwa hakane tabbas akwai abinda yake faruwa wanda batada hanyar jinsa tadai san koda ace wani abune babba bazasu ta a fa amata ba saboda yanayin ciwonta, A haka dai taketa tunane2 kafin ta yanke hukuncin dolene zata jawo arta jikinta sosai dan gudun danasani dakuma nunamata yadda rayuwa take kodan gaba saboda ta tabbatarwa kanta rashin wayau na damun rayuwar khadija,tunda har yanzu da sauran yarinta a kanta, Haka dai ammi tayita tunane2 kafin ta tashi ta auro alwallah ta fara kaiwa allah kukanta, angaeen khadija ma tinda ta shiga aki take shar ar kuka dakyar ta tashi ta auro alwallah tayi sallar magrib da issha kafin tasha magani ta an kwanta a kan dadduma, aikuwa tuni wani bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita da yar ma aunty shamsiyya data shigo zata kwanta tasamu ta tasheta ta maida ita kangagado tareda yimata addu'a, angarensu merry ma tunda suka tafi fareeda taje famfata akan ciwuwwukan jikinta, A gsky awata yakamata mu canza wa zayyad salo akan maganar nan musan inda aka tsaya dole fa sai munyi amfani da hotunan nan kafin zayyad ya yadda da maganar aurenku, Sosai damuwa ta bayyana akan fuskar fareeda, A hankali ta sauke wani gwauron numfashi kafin ta fara magana, A gsky merry ina matu ar son zayyad son da bazan iya tantance ni kaina wanne irine ba, Hakan yasa banason sainayiwa zayyad barazana akan maganar aurena nafiso na cigaba da nuna masa irin tsantsar son danakeyimasa a haka nasan zai gaskata zuciyata," Tunda ta fara magana merry keyimata wani kallo na sannu shashasha! "gsky fareeda bakida wayau! watakam ke a haka kike tunanin zayyad zai soki ya kuma aure ki ko? to bari kiji wllhy kima farka daga wannan azamin bacvin dakike wannan mummunan tunanin dan zayyad ba aramin tantirin an duniya bane, Shin ke inkina tunanin samun zayyad a gurinki haka yake da sau i wllhy ina dunanin da kin da e da samun zayyad da mata sama da guda biyu,dan yadda zayyad ya ha u haka wllhy na tabbatar da yanada sau i gurin samun aurensa da baima sankiba dan da tuni wata ta gama zama matarsa kinga kuwa ko kinsansa badai da aure ko soyayya ba," Sosai yanayin maganganunta suka ara saka fareeda cikin damuwa dakuma tashin hankali, A gsky maganganun merry gskyne amma gsky saidai su samu wata hanyar badai wannan ba dan ita gsky bazata ta a iya biyowa zayyad inta ta wannan hanyarba, Isowa da sukayi ofar gidansu fareedar ne yasa zancen katsewa, hakan yasa merry cewa, awata ki shiga gida inyaso gobe idan nazo dubaki zamu gama maganar insha allah," "Ok ba damuwa nagode awata" fareeda ta fa a tareda alle murfin motar ta fito tayi cikin gida, "sakarya kawai!merry ta fa a tana wtsawa bayan fareedar wata muguwar harara tareda yiwa motarta key ta nufi gida, *** A haka rayuwa tayita tafiya kullum khadija na shiga part in ammi dubata tareda an kama mata aikace aikacenta, hakan yasa ammi sake jaan khadija ajiki tana sake kwatantamata yanatin rayuwa dakuma yanayin mu'amaka da al'umma musamman daya kasance tanada sura mai aukar hankali, Sosai khadija taa fara sabawa da rayuwa da ammi da jin dad in zama da ita musamman yadda ta fahimci amminta na matu ar Sonta, Itama ammin sosai ta fahimci akwai abubuwanda bazata ta a oya raba kjadija da suba musamman son jiki dakuma da kuma ahagwa Khadija bazata ta a iya zama a kusada mutum batareda ta ra eshiba hakan yasa duk lokacinda suka zauna da ammi sai ta shige mata tun tana ra a jikinta har a hankali sai kiga tayi are2ajikin ammin, a yanzu sosai take kiyaye abinda zaisaka ta ke e da zayyad in duk da yanzuma suna yawan ha uwa sosai amma babu abinda yake ha aau sai gaisuwa duk da har yanzu tana kama yaya zayyad in da satar kallonta amma bata auki hakan da wani abuba saboda bata saka komai a zuciyarta gameda hakan, ******* To a angaren su mama babba ma har yanzu aminatu na nan da soyayyar yaya zayyda a zuciyarta saima abinda ya atayin gaba, Inda yanzu salo ya canza sosai aminatun take shsshigwwa yaya zayyad in dan yanzuma ta la abawa kanta kullum saitaje ta gyara masa akinsa ta turareshi da turaen amshi amma hakan baita a sakawa yaya zayyad ya fahimci abinda take nufiba, Haka kuma ta abawa kanta zama a part in ammi kulkum musamman ma idan yaya zayyad ya kusa dwwowa daga gurin aiki, Sosai shisshiginta yake atawa khadija rai dan yanzu ta gama fuskantar abimda aminatu ke nufi saidai ita a gsky bataga abinso a gurin yaya zayyd ad ba, Ba wai tace yaya zayyad bashida kyau ko qualities in daza'a soshiba a'a, Ita kanta tasan yaya zayyad mutum ne da mata dayawa sauke bu atar kasancewa dashi duba da yadda ya yayi ta ko ina, Amma ita sam yaya zayyad in baya birgeta ko ka an saboda bashi acikin irin jerin mazajen datake bu atar aure, musamman ma yadda yake da raini dakuma disgi uwa uba kuma halayensa da kwata kwata basuyimata ba,mutum sai shegiyar masifa, "mtsssss" Ta ja wani mugin tsaki a zuciyarta,itafa anacewa mace tana canza namiji amma ita kanta tasan duk wadda ta auri yaya zayyad wahala kawai zatasha dan bazata ta a iya canzaahiba,musamman na ace su samu wadda taje mutuwar sonsu kamar aminatu, tabbb ai wllhy zatasha wahala,hakan yasa ma yanzu dazaran lokacin dawowarsa ya yi take barmusu part in ta nufi part in aunty maimuna, AR MUTAN MURAYECE ALHERIN MUTANEN DAURA GARKUWAR MUTANEN MASHI A DANNIN MUTANEN KANO*DR ZAYYAD* *38&39* *NA* *HAJARA MURAYE* ( *MRS AMINULLAHY)* *SADAUKARWAR* *TEAM KHADIJA* kamar dai yau data kama alhamis kuma yakasance da yawan an matan gidan basa makaranta hakan yasa
Chapter 28 · 0% Book details