Sashe 6
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai tsayeba, "Sannan kuma kai zayyad min hadu nida yan iwana min yanke shawarar cewa bazai taba yiwuwa kazauna kannenka duk sinada niyyar aureba kai bakada ita Dan haka min yanke shawarar kara baka hakkinka kamar yadda kake dashi nabaka nanda wata biyar wato bayan bikin yan uwanka, Zayyad Sai raba idanu akeyi jin yau hajiya ko Dan karemasar nan ma batayi " daga karshe Sai kai Iro ka rufe mana taro da addu,a" "Aa wannan yaron nima inada maganata dazanyi Dan haka abani dama",cewar hajjaju "Yawwa hajiya munajinki," Cewar baba ummaru, "Yawwa ni maganata umarnine bashawaraba Dan haka daga yau babu ruwan zaidu da Hadiza agidannan,inkuma Ku iyayensa Baku jamasa kunneba wllhy duk ranar da ya kara zagewa yajibgi Hadiza agidannan Sai nayimasa abinda bai taba tunaniba," "Yo inma banda zalinci INA zaidu INA hadiza,aiko abokinshi bazai zage yayimasa dukan dayayiwa hadizaba," Tunda tafara maganar gabaki daya falon yayi tsit kowa da abinda yake sakawa aransa, "Baba ummaru ne yayi gyaran murya tareda cewa zayyad meyahadaka da yarvuwarka hard a duka", Zayyad da kansa ke duke tunda hajiya tafarayi magana aransa yake sakawa da warwarewa, Shibama abinda ke bashi haushi irin yaji hajiya nacewa wai ya gwaje kwanjinsa akan waccan izzatun yarinyar, " aikuwa bazai taba maganaba saboda tsabar isa da takamar shi wanine, " "Nidai bukatata kawai ayimusu iyaka" inji hajjajun, "Shikenan hajiya kiyi hakuri insha allahu zai gyara", Cewar abban khadijar, Daga nan kuma taro yatashi kowwa yatafi sabgar gabansa,7 Dr zayyad ma dakinsa yakoma batareda maganar mahifinnasa tadameshiba kasancewar ansha yin irin hakan, Shi Yanzu abindama yafi damunsa bai wuce yadda zai kwanta cikin wannan sha,awarded dayake fama da itaba, Anya kuwa feelings din dayakeji zai iya rabuwadashi batareda yaji dumin mace akikinsaba,? Shin wai me zuciyarsa takesonyine gameda waccan yarinyar, Anya kuwa in xuciyarsa tacigaba da saka masa abinda yakeji ayanzun tayimasa adalci kuwa? Haka yayita juye2 ganin hakan bazai taba yimasa yasa ya lalubi wayarshi tareda dubawa Karfe sha daya da rabi yagani, Nmb Habib yakira tareda tambayarsa inda yake, Tashi yayi yakara watsa ruwa ajikinsa tareda canza wata shigar ta kananun Maya Wanda yakarbi jikinsa sosai da sosai P_cap yadaura akansa tareda feshe jikinsa da azababbun turarukansa yadauki mukullin motarsa yayi gaba, Har yakusa karasawa gurin ajiyar ababen hawan aka haskeshi da fitila tareda yin gyaran murya, Ko dar baijiba yatunkari inda fitilar take, Abbansane atsaye saida yakarasa gab dashi tareda Dan rissinawa yace "barka da dare" "Barka dai zayyadu,ina zuwa haka adarennan," "Abba wai wata tiyata CE aka kawo yanzu kuma emergency ne shine ake Neman," "Masha allahu allah yatsare yabada sa,a" "Amn Abba" Tafada tareda wucewa yahau motarsa yayi gaba abinsa Abban ma gida yakoma yanayiwa yaronnasa addu,ar nasara, Asjahararren club din na three sixty dake Sabin gari yayi parking,yajima acikin motar kafin tafito yakulle motar yawuce cikon club din, Yammatane da samari cunkushe acikin club din kowwa da abinda yakeyi, Kallon farko zaka kyamaci gurin amatsayinka na musulmi kasancewar gaba daya shedanne yabaza hajarsa agurin, Gaba daya mata da mazan gurin name shigar arziki acikinsu musamman Matan dayakasance shigarsu tafi muni in aka dangantata data mazan, Wasu zakagansu akan cinyar samarinnasu yayinda wasu kuma suketa tikar rawa, Gefe guda Dr zayyad yasamu akan wata kujera yazauna cikon isa tareda cigaba da amfani da wayarsa, Ko minti biyu baiyi da zananba feena tazo tazauna akan cinyarsa tareda saka yatsanta ayangance tatallafo habarsa tadaidaita fuskarta datashi, Feena itama wata shahararriyar rikakkiyar yar barikice wadda takeson tare da Dr zayyad, sai dai ita sabanin fareeda batama sawa rants son auren Dr zayyad dinba saboda tasan bazata samuba, Kasancewar feena gwana sosai a tsafta da iya gayu da kuma kasancewar bakowanne mutum takan kulaba yasa tasu tazo daya sosai da Dr zayyad afannin romance Ahankali feena tafara janye ra,ayinsa tahanyar kara tadomasa da mikinsa na sha'awa, Hannunta daya tafara sakawa tana zagaya akunnensa da babban yatsanta tareda kara narkamasa sexy eyes dinta tana Dan ciza lips dinta ahankali, To dayake feena gwanace awannan tannin tuni Dr zayyad yakara narkewa yana karbar dakin NATA batareda yadaga koda yatsansaba Cigaba tayi da wasa da hannunta acikin akunnensa saida tafara jin hucin hajiyar tasa sannan ahankali tafara sauko da hannunta tana kokarin turawa cikin rigarsa, Kama hannun ta yayi tareda zura mata mayun idanunsa wayanda shawa yasaka sukayi jawur gamida kankancewa, Mikar da ita yayi tsaye tareda tashi cikin dauriya sukayi hanyar cikin hotel din A reception yatsaya yakarbi mukullin ajiyayyen dakinsa sukayi gaba tana makale ajikinsa , Tum kafin su karasa takesakar masa zafafan kiss wayanda suke kara dabbaka yanayinsa, Bude dakin yayi tareda turawa da kafarsa suna rungume dajuna suka shiga, Azafafe yafara kissing din bakinta tareda hannuwansa na kokarin cire Mayan jikinta, Gaba daya yawani zauce sai lasarta yake tareda wani irin sambatu dabazaka taba tantance meyake fadaba, Ahankali yazare bakinsa tareda Dan rankwafawa yakafa bakinnasa dai dai kan nononta tareda cafkewa yafara tsotsa kamar wani karamin yaro, Nishi takeyi cikin tsabar kwarewa tareda sake tura masa nonuwannata, Dayan hannunsa yadaura akan duwawunta ahankali yake yawo da hannun nasa akan shatin daya raba tsakiyar duwawunnata Wanda inya dauka har sai yakusa danganawa da head quarter dinta, Aduk lokacinda yayi mata hakan takanji kamar zata shide saboda wani azababben dadi dayake ratsa har cikin kwakwalwar kansa, Yadauki mintuna yanayi mata hakan kafin daga bisani cikin kwarewa tasamu taraba bakin NASA da nononta tareda turashi yakwanta gaba daya akan gadon, Sanin halin Dr zayyad yasa kokusa feena bata nuna masa suyi sex saboda ita macece mai girmama ra'ayin mutum, Ahankali tafara kokarin rabashi da rigarsa tareda core masa best din dake jikinsa, Cikin wani salo na musamman tafada shafa masa nonuwansa tareda mammatsasu tana Dan jawo masa kan nonon nasa, Sosai kuwa salon yake tafita dashi da kuma imaninsa, Ahankali yayi nasarar rabasa da wandonsa yazama babu komai ajikinsu, Cikin salo tafara shafemasa dukkan jikinsa tareda yin kokarin hada jikinsu wake daya, Aikuwa rukunkume juna sukayi jin haduwar jikinnasu yabada wanivyanayin nadaban gaba dyansu bawanda yake iya sanin halinda yake ciki saboda kaiwa makura dasukayi abangaren shawa Banabare jikinta tayi tareda maida kanta tawajen kafafunsa ahankali take Lazar cikinsa Wanda take kaiwa har wajen hajiyarsa cikin salo, Idanuwansa alumshe suke gaba daya jikinsa yayi weak Batareda yashiryaba yaji hajiyarsa acikin bakin feena, Wani irin gwatso yasakar mat a Wanda yasa hajiyar kara shigewa cikin bakinta, Cikin zafin nama feena ke tsotse masa abar tasa datake fito datake fito da wani ruwa Wanda yake bawa feena damar kara kama hajiyar tasa sosai saboda silbin da ruwan yake karamata, Yadda feena takeshan bananar Dr zayyad kai zaka iya rantsewa alewa yasamu take mata irin wannan shan, Tuni Dr zayyad yamanta da duniyar dayake ciki ihu kawai yakeyi tareda sake tura mata bananar tasa cikin bakinta Cigaba tayi da sha tareda zagaya kan bananar tasa da harshenta, Tajima tana caccanzamasa style ganin yakai makura abukatuwa yasa tafara bude yankan dake jikin bananar tasa tana zira harshenta aciki tareda zarewa tana maidawa, Azabure yafara kankameta tareda runtse idonsa gam, Jin ruwansa yataho yasata saurin maida bananar tasa cikin bakinta tacigaba da tsotso ruwan, Da karfi zayyad yadanna kan feena cikin bananar tasa atake kuwa yafara yimata anbaliyar wani hamshakin.ruwa na musamman, Yakai minti biyu ahaka yana ambaliyar ruwan batareda feena tayi yunkurin dauke bakintaba, Ahankali jikinsa yafara saki kafin gabadaya jikinsa yayi kakwas alamar yagama fitarda jarabar tasa, Wani malalacin vaccine yadaukesa saboda jin Marar sa dayayi tayi sakayau, Ganin yayi bacci yasa feena tadauki kayanta tashiga bandaki tayi wanka tamaida kayanta tafice, Dr zayyad kuwa bai tashiba sai karfe shidda nasafe,aikuwa cikin kuzari da karfinsa yatashi agaggauce yayi wanka tareda maida kayansa yayi sallah, Yadade akan daddumar kafin daga bisani yatashi yadauki mukullin motarsa yayi waje abinsa, Baidamu da rashin ganin feenat ba saidayashiga mota yazauna sannan yadauki wayarsa tareda yimata transfer din naira dubu hamsin ya maida wayarsa tareda cilla motarsa kan titi yanufi gida, Abangaren su khadija kuwa tunda tayi sallar asuba bata koma bacciba kasancewar tasan lectures din ta yau mai zafice , Wanka tashiga tayi Wanda tadauki dogon lokaci tana saba jikinta daga bisani ta fito tareda hada garwashi tazuba turare tarufe jikinta da zani kamar yadda ammi ta gwada mata, Yakusa minti goma tana turare jikinnata gaba daya dakin tadauki wani sihirtaccen kamshi Wanda ita kanta khadija tayi mamakin kamshin turaren, Komawa tayi gaban mudubi Adam ahanzarce tafara shiryawa ganin bakwai saura minti biyar, Karfe bakwai da rabi tagama shiryawa cikin wani leshi mai adon fulawoyi blue tareda saka takarmi da mayafi blue tadauki Jakarta tarataya abakin kofar tata taxi karo da aminatu da sukashigo yanzu , "Yawwa harbkun shirya " "Wllhy mun shirya nazatama zaki batamana lokacine shiyasa nace bara naleko dakinnaki Ashe harma kin shirya," "Eh wllhy nashirya ainima baza yadda muyi latti ba saboda kinsan Dr arma akwai doka," Ahaka suka karasa falon ko zama basuyiba Fatima ta mike suka nufi hanya, Akofar falon sukaci karo da ummy,itama ashirye take tsaf hannunta daukeda Flak's din da ammi tazubamisu abin kari,kasancewar kullum haka takeyimusu inzasu fita da sassafe takan tashi da asuba tayimusu abin Karin su tafi dashi, "Sannunku ainazatama wllhy kuntafi shiyasa naketa sauri"cewar zainab, " haba sister kemadai kinsan mezaisa mutafi mubarki", Cewar amina da fateema, Khadija kuwa dauke kanta tayi ko kallon inda ummy take batayiba, Cikin sakin fuska ummy ta ce sannu yaya khadija, Dauke kanta takarayi tareda zumburar baki tayi gaba abinta, Dariya su ummy sukayi kafin daga bisani aminatu rayuwa ummy alama da hannunta meyafaru?, Itama ummyn alama tayimusu da hannunta akan zata basu labari, Aranar dai haka suka tafi makaranta khadija na fishi da ummy, Ko dasukazo cin abinci khadija cewatayi ita wllhy bazataciba juyin duniya tace ita bawanda ya isa yasakata, Dasuka takuramata saita barmusu gurin yawuce capteria tasiyi lemo da biscuits yazauna acan taci Sai alokacin kuma ummy take labartamusu abinda yafaru, Sunsha dariya da allah yakara kafin daga baya suka sake shiga wata lectures din, Abangaren Dr zayyad kuwa gidabyadawo yashirya tareda tafita asibiti, Sai acikin motama yake fadawa ammi cewar makara yayi shiyasa bai biyoba8 koda yaje office aiki yatarar birjik hakan yasa yadukufa akan aikinsa, Saboda Dr zayyad mutum ne da baya wasa da aikinsa, Yanayinsa aiki yasa kwata kwata basu samu damar zama da abokinnasa Habib ba, Sai karfe