Sashe 16
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
farinciki, Khadija CE tace, "Gsky nidai dady(sunan da take Kiran baba iron kasancewar ta ta hannun damansa)bazan hau motarsaba ni gwamma in hau adaidaita" Dariya baba Iro yayi kasancewar yasan halin darun khadija yasa yace toshikenan in nafito zan biyo part din hajiya sai natafidake nasakaki Dan sahu, Aransa kuwa cewa yayi kwa karata keda hajiyar, Ahaka suka kama hanyar part din hajiya khadija na kuncin ance tahau motar yaya zayyad yayinda Amina kefarinvikin zata kasance da Wanda take kauna, Hajiya suka iske zaune a part din har ta shirya tana zaune da radio ahannunta tanaji, To dayake shirin yadauki hankalinta yasa sallamrsu kawai ta amsa tacigaba da jin abinta, Khadijama direct daki ta wuce aminatu kuma tasamu kujera tazauna, Ko minti biyar batayi da zamaba shahararren kamshinsa yadakammata hanci tuni jikin aminatu yayi likis duk wani kwarin gwiwa datake ji dashi yabar jikinta ko ido takasa dagawa takalli hanyar da kanahin yake fitowwa duk da kwadayinta nason kallon kyakkyawar fuskarta Dr zayyad, Muryarsa CE tadaki dodon kunnenta cikin daddadan among sautinshi daya ida karyamata sauran garkuwar jikinta yace, 'Assalamu alaykum" Hajjajuce kawai ta iya amsamasa tareda kaahe radion kasancewar angama shirin, "Amin alaykumussalamu" Dr zayyad yasamu guri yazauna akan kujera tareda jingina jikinsa da kujerar yace, "Hajjaju antashi lpy" "Lpy kalau zaidu yagajiya" "Babu" yafada atakaice tareda jawo wayarsa yafara latsawa, Saida aminatu tayi kokowa da zuciyarta dagaske kafin tayi nasarar rage fargabarda ke cikin zuciyarta ahankali cikin lankwasa murya tareda farrrrrr da ido tace, "Yaya zayyad inakwana" tareda Dan dukadda kai, "Lpy" Shine kawai abinda yacemata, Hajiyace tacafe zancen dacewa, "Waini Amina ko wani abune yafadamiki a idon naga kinata marmarashi" Sosai maganar hajjaju tabata ran Amina amma tadanne cikin sake kakalo wata kisisinar tasake lankwashe murya tace, "Uhymmn wllhy kodaya hajjajunmu" Hajiya tace, "Waini meyasa kukeson zama da murane inmunje asibiti da allah Aidu kabata maganin mura mana,jifa yadda muryarta gabaki daya tafara zama irinta tsuntsaye ko fita sosaima batayi" Hajiya takarashe zancenta tareda kallon zayyad da baima damu da me sukeyiba, yadaice to ne kawai jin an ambaci sunansa, Aminatu kuwa jitake kamar ta fasa kuma saboda yadda hajiya tawani yarfa ta, Watakam duk yadda take canza salo Dan birge yaya zayyad din amma abin baiyiwa hajiyaba barema Wanda tayidanshi data fuskanci ko kallo bata isheahiba, Lakwas takoma ta lafe jikin kujera batareda ta sake koda kwakkwaran motsiba, Khadijace tafito sanye da bakar riga mai fadi sosai tasaka mayafin rigar tayi rolling kanta gashin ta data daurene da ribom tayi donout dashine yayi das ajikin rolling din bawata kwalliya tayiba amma tayi masifar kyau, Blue din jakace karama arataye akafadarta sai blue din plate shoes, Sosai tayi kyau matuka, Tunda tafito sassanyan kamahin turarenta yadaki hancinsa baiji alamun takuntaba amma ya tabbatarwa da kanshi izzatuce, Samun kwayar idonshi yayi da zalamar son ganin yarinyar amma Sam zuciyarsa taha hangar jikinsa aiwatarda hakan, Kara tsuke fuskarsa yayi tareda basarwa tacigaba da abinda yakeyi, "Hajiya baba Iro baiahigoba" khadija ta tambaya, "Eh baishigoba" hajiya tabawa khadijar amsa tareda cigaba da cewa, "Kiyi sauri ki karya ke muke jirafa" "Hajiya nifa ba Ku zanbi ba ni baba irone zai kaini" "Bangane irone zai kaikiba Hadiza to Iro dai tuni kilama ya isa kasuwa" Sharrrrrrrr kwalla suka fara zuba a icon khadijar tuni kuma tafara yayyarfa hannuwa tareda bubbuga kafafu, "Ni wllhy hajiya bazan bikuba ai dai baba ironne yace injirashi zaizo mutafi ni kawai mutafi ko adan sahu zan taho" khadija tafada ashagwabe tana turo baki, Jin ta ambaci Kalmar Dan sahu yasa zuciayr Dr zayyad wani irin harbawa da baisan meyasa hakanba, Afusace yadago kansa gamida galla mata wata mahaukaciyar harara, Shiru kuwa tayi da bakinta tuno kashedin jiya dayayimata akan yimasa gardama, Aranta tayi tunanin tunda ga hajiya gakuma aminatu ai babu abinda zaiyimata hakan yasa aahagwabe tasake cewa, "To hajiya mutafi innaje asibitin zanyi break din" "Hmmm ai Hadiza dabansan halinki da abinciba wllhy nasan komunje can dinma ba ci zakiyiba" "Wllhy hajiya zanci" Zayyad ne yadago idonsa yakalleta suka hada ido, Saurin janye nata tayi tareda yin Mimi da baki, Sosai yakura mata ido kusan minti daya kafin yayi murmushi akasan ransa na zaki gane, Azahiri kuwa kara hade ransa yayi tareda cemata, "Ki soyomin kwai" Haka kawai yacemata yamaida kansa jikin wayar tareda cigaba da abinda yakeyi18 saroro ta tasaya tana kallonsa dan tabbatarda maganar daga bakin Wanda tafito, Baiko sake daga ido yakalletaba barekuma tayi tunanin zai sake maimaita abinda yafada, Itama bata damu da maimaitawar tasaba tajuya gurin hajiya tareda sake maimaita, "Hajiya Dan allah muje can na karya" Shekeke hajiya ta kalleta, "Wai Hadiza meyasa bakida kunyane" "Mekuma nayi hajiya" Khadija tafada cikin shagwabe fuska, "Hadiza injiyemiki ranar dazan mitu nabarki cikin wayannan mutanen dasuka tsaneki sanadin rashin kunyarki" Hade rai hkhadija tayi tareda cewa, "Wai yanzu kema hajiya kinyadda banada kunyar kamar yadda suke fada,toyanzu menayimikine hajiya" "Yanzu ba zaidune yace ki soyamasa kwaiba" Zaro ido khadija tayi tareda kallon hajiya tace, "Hajiya bafani yaceba,bakiga wadda yasaka tuni ta tashiba," Sai alokacin hajiya takai dubanta gurin da aminatu take, Wayam tagani bakowwa agurin hakan yasa ta girgiza kanta alamun gamsuwa, Shikuwa Dr zayyad da tunda Amina ta tashi yaganta Yakuma tabbatar da cewar tasan ba it's yasakaba hakan yasa baisakeyin maganaba yacigaba da abinda yakeyi, Itama khadija guri ta nema tazauna tanata hada rai ita adole ranta abace yake, Lokaci ziwa lokaci zayyad yakan Dan saci kallonta ta Kasan ido lallaima wannan yarinyar amma badamuwa, Duk hara far datake antayawa yaya zayyad yanaganinta takasan ido amma baima nunamata yasan da zamantaba, Har aminatu ta hada kwan, Sosai ta tsaida hankalinta wajen dakuma baje basirarta wajen siye zuciyar yaya zayyad din da daddadan suyar kwan dayaji albasa da magi, Tana gama ta hadamasa da ruwan ya'yan itatuwa kasanvewar tasan cewar shi ma'abocin son sune, A plate ta juye kwan akalla zaikai gusa boyar sai kamshi yake tashi ta hada da kofin ruwan ya'yan itatuwan ta nufi falo, Har kasa taduka tareda ajiyewa Dr zayyad agabansa tace, "Gashi yaya" Saida yadan basar tareda shan kamshi kafin yadago kansa da Dan murmushi afuskarsa yace, "Thanks" Sosai amimatu taji dadin yadda karon farko tafarantamasa amatsayin soyayya ba'a matsayin yan uwantakaba,koba komai dai tasan zata kasance mai nasara, Wani farrrrr tayi da idonta tareda rausaya jikinta yayinda zata tashi, Sosai tabawa khadija haushi akan abinda tayi tunda duk akan idon khadijar tayi, Musamman ma data kasance Wanda takeyi dansa ko kulawa da itama baiyiba, Batun yauba khadija ta fuskanci aminatu da abubuwa dayawa akan yaya zayyad din datake sai dai zuwa yanzu abinnata yafara canzawa kamar wata mai hauka, Lallaikam aminatu naso ta tsoma kanta awahala muddin yakasance abinda khadijar take tinani shine azuciyar aminatu, To inba wahala ba meye abin so anan, Tasaci kallon Dr zayyad, Kwata kwata batagano makusarsaba amma fa ita Sam baimataba, To ma mutumin da yagama tsufa agida meye abinso ajikinsa, Lallai aminatu kina tareda wahala muddin kikace wannan sarkin takamar zakiso, Duk tana zancennan me acikin zuciyarta India akarshen zancen zucinnata taja wani uban tsaki, "Mtsssss" Gabaki daya afalon kowwa yajita, Amma Dr zayyad ko dago kansa baoyiba barema yanuna yasan meyake faruwa, Aminatu CE tazauna kusada ita tareda cewa, "Yadai sister lpy" Tafada da alamun tura haushi ita adole Dr zayyad ya yaba da nata kokari, "Nifa gsky banason takura badamar into Abu saikun tankani to daga nayi tsaki kuma sai gabaki daya ki tsuramin na mujiya" Hajiya zatayi magana tags zayyad ya ajiye wayarsa tareda kallon khadija, Sosai rashin kunyar yarinyar take bashi haushi ada, Sabanin yanzu datake bashi mamaki,to itadai ba abin ka kama dukantaba, Kallon sakanni yayi mata kafin yacemata, "Zo nan" Tuni jikinta yayi sanyi tajuya ta kalli hajiya, Dauke kai hajiya tayi kamarma batasan meyake faruwaba kafin daga bisani tadauki yar radion ta tareda yin daki karma khadijan taganta tayi tunanin zata shiga shirginsu, Dr zayyad kuwa baisake ko kallontaba, Hakan yasata tashi ahankali tareda fara Jan kafafunta kamar kwai yafaahemata aciki, Sosai yaya zayyad yakure yatsun kafarta da kallon batareda kowwa yasan da hakanba kasancewar ta Kasan ido yake kallonnata, Ahankali takaraso tareda dukawa agabansa tace cikin Dan turo baki, "Gani" Shima cikin isa da takama yagama shan kamshi kafin yace, "Eat" Yacigaba da latssa waya batareda yakalletaba, Saidata dauki lokaci kafin tace, "Nakoshi" Sosai ran aminatu yakai makura abaci, wait dama khadijace zataci break din data tsaya bata lokaci tahadashi Dan farincikin zuciyarta, Wani zazzafan hawayene yatahomata Wanda bata shiryawa zuwansaba, Aboye tawayance ta share hawayenta, Dr zayyad kuwa ganin khadija dagaske zata bata masa lokaci yasa yasake kallonta ido cikin ido yace, "I said eat" Sosai ta firgita da kallon dayayimata sai dai kuma kwata2 batason cin komai kasancewarta ba ma'a boviyar cin abinciba, "OK yaya pls zanci" "OK now" "Dan allah yaya pls wllhy banasonci in munje asibitin zanci kaji pls Dan allah" Sosai halittar shagwabar khadija ta fito fili Wanda hakan yafara canza yanayin Dr zayyad, Ysayawa tayi cak yanayimata wani mayataccen kallo Wanda shi kansa baimasan yanayiba, Khadija kuwa ganin yatsaya kallontane yasa tayi tunanin kamar kara hassala yayi hakan yasa tasake mararaice fuska tareda yin kneeldown agabansa ita kanta batasan ta bankaro kirjintaba sakamakon Dora hannunta datayi akanta yasa ta bankaro kirjinta sosai gabansa idanunta sun fara kawo ruwa alamar zatayi kuka take cewa cikin narkakkiyar muryar shagwaba, "Kaji yaya pls" Wani uban tsalle bananar Dr zayyad tayi tareda dawowa mazauninta tazauna, Gabaki daya jin bananarsa yayi tacika gajeren wandonsa sai uban nishi takeyi da kokarin fasamasa wando tayo waje, Idanunsane suka kada sukayi jawur tini jarabarsa ta motsa, Gabaki daya jin yake kamar yakamo yarinyar yarungimeta, Sallamar yaya al'ameen CE tadawo da Dr zayyad daga duniyar dayake cikin amma fa Har yanzu a feeling din dayakeji babu abinda yaragu, Basarwa yayi tareda amsa sallamar Dan uwannasa tareda Dan sakar masa murmushi aiya fuska danbaikai koda cikin ransaba bare zuciya kasancewar azahiri dakuma badini wata dankararriyar shawar yarinyar ke tasomasa, Shima yaya al'ammen din bawani zama yayiba atsaitsaye auka gaisa kasancewar yanzu haka daga gurin aiki yake jikin ammine yakawoshi zai dubata kuma Yakoma baking aiki, Bayan sun gaisa yadubi khadija tareda cewa "yadai sarkin laifi,hala kinyi abinda kika sabane" Kamar kuwa jira take tace, "Wllhy babu abinda nayimasa fa kawai Dan nakicin abincine kuma wllhy