Sashe 34
Dr Zayyad Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
da fareeda ko ta wacce hanya ma koda kuwa zatabi ta arfin tsiya kai itafa a wannan karon ma zata iya nuna fareeda manufarta kai tsaye muddin bata yadda an bada hotunan nan ba, to ganin kiran fareedar ne yasa merry saurin agawa tareda nunamata damuwa akan jikinta, A ayan angaren fareeda tafara magana, " awata dama akan maganar zayyad ne yanzu kwata-kwata ma ya daina aga kirana tun jiya hakan yasa na yanke shawarar kawai zamu shirya ne muje mukai wannan sa onda kanmu, Kamar anzuba merry ruwan rahama haka taji wanisanyi na ziyartar ruhinta, Da wani salon duniyanci ta ka a idanunta tareda sauke kan wayartayi wani fito irinna an bariki kafin ta maida wayar kunnenta, Cikin nuna halin ko inkula da zance tacemata, "to awata yadda kika gani sai ki fitar da lokaci sai muje mukai, amma fa zamu tsaya nesa ne da gidan sai mubawa yaro yakai" " Sannan kuma zai fi kyau ki fitar mana da lokacin da gabaki aya an godan sunanan musamman iyayensu maza"qDate: Jul 30, 2022 Subject: DR zayyad 42&43 Har baccivya fara dan daukar hajiya da khadija, da ummy ta shigo part din Wanda hakan yasa su firgita suka tashibda sauri, Cikin kidima da rudewa ummy ta fara korawa hajiya bayanin halinda yaya zayyad din gudu ciki, Ko kafin ummyn ta kai karshema tuni hajiya ta rabata ta fice hankali a tashe, Ganin hakannema yasa ummy ta bi bayan hajiyar itama hankalinta a tashe, A tsaye suka bar khadija a sake da baki tana tunanin mafita, Ba kalar shawarar da batayi da zuciyarka ba kafin daga karshe taja matasan kafafunta ta nufi dakinta, A can part din yaya zayyad kuwa a rude ammi ta isa part din, Ba karamin sakw tashi hankalinta yayi ba ganin halinda zayyad yake ciki, Da sauri ta karasa gareshi tareda tallafoshi ta samu ta maidashi saman gadon kafin ta fara aikin gyara gurin daya bata da amai, Tana tsaka da aikin gyara gurinne hajiya da su ummy suka karaso sosai itama hajiya tashiga damuwar ganin jikin yaya zayyad din, Gefen gadon dayake hajiyar ta zauna tareda kai hannunta ta dafa jikinsa, Sosai har yanzu zazzabin yake jikinsa cikin tausaya wa hajiya tace, "Sannu zaidu! Allah ya bada lafiya ubangij yasa kaffarar jikine" Bai iya amsamata ba saima sake dukunkune kansa cikin bargon dayayi, Ana hakane su umma karama da aunty zainab da aunty rukayya suka shigo, Sai dai sanin halin zayyad din akan wannan taron dasukayimasane yasa ammi yi wa yaran magana ceqar gabaki dayansu su koma cikin gida, Haka kuwa akayi kowwa ya tashi amma banda aminatu da take zaune tundazu tana faman kuka, Ganin hakan yasa hajjaju yimata tsawa, "Watakam ke bazaki tashi ba kenan gaki isassa kowa ya fita amma ke kintsaya kina kukan munafurci, kokuwa ancemiki zqidun mutuwa zaiyi!?! Ko su sauran ba yan uwansa bane ke kikafi kowa sonshi? " Kamar bazata tashiba kuma sai ta tashi tana tura baki ta nufi hanyar fita, Da kallo hajiya ta buta kafin tace, "Asssha wllhy amina kam kinyi asarar halin munafurcin kinnan,mtsss" taja tsaki tareda sake maida kallonta kan zayyad dayake kwance, Ko sallama babu mama babba ta banko a firgice ta shigo part din kai tsaye gaban zayyad din ta nufa ba tareda tayiwa kowwa maganaba, Da azama takai hannunta tana kokarin yaye bargonda zayyad din ya lulluva dashi, Cikin sauri hajiya dake kokarin yiwa zayyad din magana ta mika hannunta tareda yin azqmar kama hannun Mamar, Da sauri Mamar ta dago kanta a fusace, Sai dai kuma ganin fuskar hajiya yasata yin sarander gabaki daya jikinta ya mutu, Ta dan jima a haka kafin a hankali ta janye hannunta tareda yin baya ta zauna akan kujera, Daganan babu Wanda yasake magana sai ammi datake faman gyara guri tagama tasaka turare kafin ta dauki wayar Dr zayyad din yafara neman nmbr abokinsa, Tunda mama babba ta zauna babu abinda takeyi face aikawa da ammi wata uwar harara a fakaice, Itafa ba karamin bata mata rai ammin nan takeyiba,sai yanzu ma take datasanin barin ammin tashigo gidan har ta zauna take neman nuna mata isa da takama,lallai dolene tasan abinyi tun kafin lokaci ya kuremata, AYIMIN AFUWA WANNAN MA KOKARI NAYI SABODA MATSALAR WAYA DANA SAMU, NA TUNA DAKUNE KAWAI DAN KUNA RAINA,INA KAUNARKU NA HAR ABADA MY FANS, YAR MUTAN MURAYE CE Shared using https://www.writediary.com/getappyadda aunty maimuna ke kallon khadijanne yasakata tashi a hankali kamar wadda wai ya fashewa ta nufi inda suka ajiye food flaks