Sashe 8
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Palon dad Alfa suka nufa inda suka samesa zaune Yana waya Dan kusan jama'arsa da yawa zasuzo daurin auren Yana ganinsu yasaki murmushi Yana kallon Naj datake murmushin Dole sbd saqon Sarah yabata matuqar mamaki shiyasa ta yanke shawaran Kiran Abbas din zatayi tana fita taji dalilinsa na korar Mata Sarah.
Zaunawa sukai Banda ita Naj din data zauna a qasa cikin biyayya da farin cikin zuwansa tace"
Dad Alfa barka da zuwa,ya Hanya?
Alhmdlh Najma ya hidiman?
Babu dai matsalar komai ko?
Babu komai Inshallah.
To shikenan Allah yasawa auren albarka yasa agama taron lafiya.
Hanifa ce tace Amin kafin suka Dora da zancen tahowar da Marshal zaiyi Wanda tun kafin suyi nisa Naj ta miqe tana cewa"
Zan Dan karba waya" ta fice.
No Abaas din ta Nemo Kai tsaye tareda Danna Masa kira tahau ringing.
Harta katse Bai dagaba ta sake Danna Masa Kiran sai akaro na uku ya dauka da cewa"
Hello.
Kai tsaye da muryarta me taushi tace"
Maganar office ce zanyi dakai akan Sarah ko Zan iya sanin abindaya faru ka dakatar da ita?
Takaicin zancen nata yaji Dan dama Yana sane yayi hakan Dan kuwa idan ba hakan yayiba yasan wlh har abada Naj bazata taba kiransaba har ayi auren kuwa to Amma yanzun data Kiran sai abin yabasa takaici ko gaidashi bazata iyayiba sai magnar Sarah Dan Haka cikin baqin ciki Kai tsaye yace"
Bana wannan maganar sai a office"
Kashe wayarsa yayi Yana sakin numfashi me zafi tareda komawa jifa da wayar Yana Jin tafasar zuciya.
Jin bazai iya hakura ba yasa ya zari key din motarsa ya fice daga palon mahaifinsa Kota cikin gidansu Bai bi ya fice sbd gidan Suma cikeda jama'ar biki.
Itama akaro na farko dataji bazata dauka wannan wulaqancin nasa ba cikeda takaici ta fasa sake kiransa ta wuce gidansu ranta a Dan jagule.
Washe gari akai gagarumar taron walima kawai sbd gabaki daya Naj din batada raayi na biki sbd komaima yafita kanta har akai waliman aka gama Bata cikin wani dadin zuciya sbd batasan me Abaas din yafadawa Dattijo ba yakirata itada ummanta a Daren yayi musu wani irin fadan cin zarafi duk da ummanta na cikin farin ciki na hidimar bikin Saida tayi kwanan bacin Rai.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 8_*
Washe gari kodata tashi miscalls din Dr sa'id biyar tagani a wayarta da text na cewan zaizo yau din yanason Mata fatan Allah ya Sanya alkhairi batai replying nashi ba sbd ganin massage din tun safe yayi Dan Haka ta share akan sai ya zo din.
Yau Bata leqo gidansu ba tunda tatashi tana tareda Hanifa data tashi da ciwon qafafu Dan Haka sai yamma tasamu fitowa ta da dogon hijab har qasa ta mask a fuskarta ta nufi gidansu inda acan tayi wani wankan ta shirya cikin wani brown lace riga da skirt saiga kiran Dr sa'id ta yafa gyale ta fito fuskarta ba kwalliyan komai sai Kohl dake cikin fararen idanuwanta.
Ko data fito Kai tsaye gidansu Hanifa ta shiga sbd tasan Yana ciki baya tsayawa waje musamman irin yanzu da komai zai iya faruwa.
Sabbin qarin securities tagani a waje da cikin gate na farko na gidan tareda ganin sabuwar motar gidan dake rufe a fili da alamun anfita da ita hakan yasa ta fahimci cewan DM na iso kenan ta Dan waiwaya hanyar sashen dayake matsayin nasa acikin gidan kafin ta dauke Kai ta qarasa sashen hajjo daidai shigowar Kiran Abbas tana gani taji bazata daukaba Dan Haka ta kashe wayar gabaki daya tana Shiga palon Kai tsaye.
Hajjo ce zaune a palon sai Dr sa'id shima suna maganar qafafun Hanifan daya duba ta kallesa tana cewa"
Dr barka da zuwa.
Kallon quralla yaso yimata Amma sbd hajjo na gurin yasa ya taqaita kallonsa fuska a sake yace"
Barka Amarya,ya hidima?
Murmushi kawai tayi tana qarasa dakinsu Kai tsaye tashige tana kokarin sake kunna wayarta Bata tsaya koina ba sai bakin gado ta zauna tana Kiran sunan Hanifan batareda ta dagoba.
Dakatawa tayi da abinda takeyi Jin shiru tareda Kuma qamshin turaren _TOM FORD Tobacco Vannile_ daya Gama gauraye dakin sanyin qamshinsa ko Bata dago ba tabbas tasan kodai DM Yana dakin kokuma yashigo ya fita sbd tsadar turaren kawai yasa Babu Wanda zata canka bayan shi Dan Haka ta miqe ahankali tareda juyowa akaro na farko idanuwansu suka shiga cikin na juna a bazata Yana zaune kan sofa gefen Hanifa da farin cikinta yasa ta daina Jin ciwon gabaki daya daga ita har shi Naj din suka zubawa ido
Ta dauke nata idon tana Dan dauke Kai daga kallonsa ta bude Baki Kai tsaye cikin dan sake fuska tace"
Barka da zuwa JALAL.
Dauke idanuwansa yayi daga kanta cikin muryarsa me Kai tsaye yace"
Ya hidima? Allah ya Sanya alkhairi.
Amin" tace Kai tsaye tana juyawa ta fice tana cewa"
Hanifan zanyi magana da Dr sa'id kafin kigama okay.
Tana fitowa palon Dr sa'id ma yagama mgna da hajjo suka fito zuwa harabar gidan inda suka tsaya suna mgna tsawon mintuna suna Shirin fita saiga taga Dr sa'id na kallon bayanta ta waiwaya ahankali daidai qarasowarshi zai wuce zuwa sashensa lafiyayyar fatarsa tana haskawa hakama qaqqarfan jikinsa dayake geaming yagama budewa tako Ina ta yanda duk qwaqwarka bazaka gano shekarunsaba sbd mugun miskilancinsa da kamewarsa dasuka shige da shekarun nasa Dan kuwa ko Dr sa'id daya girmesa da kusan shekaru shida koma fiye Yana ganin tsananin kwarjininsa da cika idonsa Wanda yasa manyansama suna bashi girman hakan.
Dauke Kai tayi suka nufi gate suka fito har jikin motar Dr sa'id din ta rakasa Tai Masa godiya harya wuce ta juya zata shiga gidansu saiga motar Abaas Tasha gabanta tana ganin hakan ta rabe ta shige gidansu sbd akwai jama'a sosai a waje musamman sbd securities din DM dasuka qaru suka cika layin gashi goben ne daurin aure batason hayaniya tasan tsaf Abaas din zai iya Tara musu mutane a wajen.
Cikin soron gidansu ya fincikota a matuqar hasale yace"
Me wancan likitan yazo Yi gurinki a Daren gobe aurenki shiyasa kenan naketa Kira kina qin dauka karshe Kika kashe min waya kokuwa abinda ba'a qarasa bane aka qarasa kokuwa hankalina da Kuka Saba rainawa wayo keda gidan riqonki dasuka koya Miki rayuwar qarya zaki sake cemun wadda tafi kowa ciwoce yauma batada lafiya yazo.......
Cikin tsananin bacin ran data dau lokaci tana dannewa ta Kira sunansa ta Dan daga murya idanuwanta dasuka sauya akansa tace"
Abaas kasan abinda kake fada sbd tsawon lokaci Ina kokarin daukan jahilcinka a matsayin kuskure da bacin Rai amma abinka Yana yin yawa
Kana qetare iyakarka da yawa
Kaje kawai banason Yin wata magana dakai karka Tarawa kanka mutane anan sbd idan halinka ya bayyana anan banajin iyayen nawa da kake bugun gaban su suka baka aurena zasu aurar maka Dani din so please just leave from here.
Juyawa tayi idanuwanta jajir zata bar gurin ya fizgota da qarfi take rigar jikinta tayi mummunar yagewa saiti da kirjinta Navy blue bra din dake ciki ta ta bayyana gabaki daya tana waiwayowa ta daukesa da wani irin mummunan Mari idanuwanta na cikowa da wasu irin hawayen baqin ciki
Hanifa dasuka iso tareda DM data janyo Dan zuwa gurin umman sunkirata a waya zata fito soron DM yanason ganinta itama idanuwanta cikeda hawayen bacin Rai ta sake saukewa Abbas din Mari tana daukewa umman Naj din ta sauke Masa nata barin itama hawaye na gangarowa daga idanuwanta.
Marshal kuwa dauke idanuwansa yayi daga gefen sbd jikin Naj din dake bayyane koda Abaas ya dago jikinsa haryana rawa sojojin DM sukai Masa muguwar damqa suka jasa waje Yana fizge fizge suka wuce dashi daidai dawowar Dattijo ya qaraso soron ganinsu cirko cirko
DM na ganin Haka ya juya ya fice sbd yasan hayaniya za'ayi.
Aikuwa Dattijo da idanuwansa suka Gama rufewa sbd dai ko iya abinda yagani yasan Babu shakka wannan auren sunansa Babu
Baqin ciki da takaici daya Gama dunqulesa ko magana baiyiba ya kalli ummanta da idanuwanta sukai jajir yace"
Bazance komaiba Amma wallahi tallahi ku sani matuqar gobe tayi Abbas suka fasa auren Nan wlh duk Wanda nasamu daura Miki aure dashi zanyi.
Juyawa yayi ya wuce tsabar bacin Rai idanuwansa ko gani basayi Sosai.

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_DM 9_*
*_MG's SKINCARE_*
*_Ina manyan Mata da manyan yara masu buqatan gyaran jiki da fata akan tabbaci da ingancin kyawu da aikin me kyau kuzo ga mg's skincare inda sukeda nagartattun sabulai da creams masu kyau da aiki,_*
*_mg's skincare nada black soap dasu molato soap hakama akwai gangariyar sabulu na musamman Mixed na Molato/black soap Wanda hadinsa da aikinsa karshene sbd mun gwada mun tabbatar 💯_*
*_Akwai Kuma herbal whitening black soap Wanda shima aikinsa na musamman ne,_*
*_Saikuma beauty kit gbdy nagyaranjiki su cream dakomai ne acikin shi,_*
*_Then akwai bridal kit shima abu 6 be aciki Wanda sai angwada za'a San kayan MG skincare qarshe ne agurin aiki._*
Chat
08062991549
07046881166
07067210195
Call
08064532391
Instagram: glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Location:kaduna buh we deliver Nationwide
Delivery is not free buh gamasu sari ko wnd yasiya Kaya dayawa kmn 20k above there will be free delivery+ gift
_*sannan sunada different varieties of frames gamai siyan daya Koh sari*_
_*Sannan muna karban order gamasu hidimar biki kmn dg abinci, snacks,juices nd so on*_
_*Kindly chat with us via 08062991549.*_