Sashe 43
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta Hanifa tayi tana daukan Mata tea din ta miqa Mata cikin kulawa tana cewa"
Komai zai daidaita kawai ki cire damuwar komai ki nutsu ki karba wannan rayuwar Haka Allah yariga ya tsaro Miki,
Jalal shine zabi mafi kyawu da alkhairi da Allah yayi Miki Kuma bana tunanin hakan zai sauya duk da dai nasan kinyi ba daidaiba tunanin zubar da cikin Kuma da boyemun,shin harminyi nisa Haka da Zaki kasa sanardani sirrin abin dayake faruwa a rayuwarki?
Nasan nauyin fada hakan kikaji sbd abune dayazowa kowa da mamaki da shock tunda duk Babu Wanda yayi tunanin kebewarku Nima danasan Kuna kebewan banyi tunanin kun samu kusanci da junaba irin Hakan,
Duk da hakan kowa yayi farin ciki da wannan qaruwar,muna farin ciki da wannan cikin Naj,
Shin kinsan irin tsananin so da qaunar da MARSHAL kewa cikin Nan naki?
Yana son na haihu sbd yanada son yara duk da kamewarsa da miskilancinsa saidai Ni Allah Bai baniba shiyasa yanzu yake yiwa cikin Nan naki qauna me girma duk da baya nuna hakan ne sbd me din dakika bayyanarda tsanarki akansa da cikin ta hanyar yunqurin zubarwa, Naj gskia bakiyi tunani anan ba.
Rufe idanuwanta tayi ahankali tanajin 'dan sanyi na sauka a zuciyarta data samu tayi mgn da Hanifa ta rage damuwarta da nauyin zuciyarta ahankali tafara shan tea din ta kalli Hanifa tace"
Thank you.
Murmushi Hanifa tayi cikin kulawa tace"
Anytime my baby maamah.
Har dare sosai Hanifa na dakin Naj din tana tayata Yar fira da taimaka Mata Tasha maganin da Dr sa'id yace abata Saida Naj din tayi bacci kafin ta fice tayi Nata dakin
Tana fitowa palon har lokacin Yana zaune Yana duba wayarsa ya dago ya zuba Mata idanuwansa ta sauke ajiyar zuciya ahankali tareda qarasowa gurinsa tace"
Kaman yanda kafada akwai zazzabi sosai ajikinta Amma ya sauka tayi barci.
Gyada Mata Kai yayi tareda miqewa ya nufi kofa ya fice bayan yace Mata goodnight ahankali.
Ajiyar zuciya tayi bayan ficewarsa sbd ko Babu fada tasan irin so me qarfi dake cikin zuciyarsa,ita kanta Naj din wahalarda kanta kawai takeyi tana cutar kanta sbd tunanin girman banzan da shedan ke saka Mata.
Daki ta nufa ta shigewarta tareda rufo kofar.
Washe gari tunda safe Hannah ta shirya Masa breakfast zuwa karfe Tara da rabi harta kammala komai ta nufa dakinta tayo wanka ta shiryo cikin riga da skirt na atampa dasukai mata kyau sbd shape dinta daya fito Ras aciki ta feso turaruka ta fito kanta yafe da Dan qaramin gyale sosai Wanda ko gashinta Bai Gama rufewaba sbd Bata daura dankwalin Kayan native idan tasaka.
Ta fito Kai tsaye ta nufa sashensa tana Isa ko knocking bataiba aqeel me aikinsa daya bude kofar zai fito da kayan wankinsa dazai tafi dasu yace Mata baya ciki Yana sashen hajjo.
Ko tankasa bataiba ta juya ta wuce sashen hajjon tana Jin baqin cikin zuwansa can din tunda safe.
Da sallama tashigo palon bayan ta bude kofar tashigo batareda tayi Knocking ba
Da Dr sa'id idanuwanta suka fara yin Karo ta kallesa tareda kallon Marshal dake taredashi suna mgn sbd tunda safen yakirasa akan yazo ya duba Naj din sbd zazzabin data samu jiyan.
Baishigoba sai da Dr sa'id yagama dubata takoma daki kafin yashigo sashen.
Qarasowa tayi tareda nufar hanyar dining ta ajiye basket din data shigo dashi tadawo tana wani irin juyarda ido tace"
Good morning Marshal¿
Batareda ya kalletaba yace"
Kinga inada baqo ko?
Kallon Dr sa'id tayi tareda Dan qaqalo murmushi tace"
Ina kwana Dr?
Waye ba lafiya Naga Dr a gidan tunda safe?"tafada cikin nuna damuwar qarya.
Hanifa data iso gurin tace"
Uwar 'yayansa ce ba lafiya.
Waiwayowa tayi cikin wani irin bayyananen yanayi na mamaki da rashin fahimtar zancen tace"
Uwar 'yayansa? Yanada wata uwar 'yayance dama bamuda masaniya?
Murmushi Hanifa tayi tana cewa"
Seriously Hannah???
Zakice bakisan matarsa nada ciki ba bayan kece Kika fara sanar Masa da maganar cikin idan natuna maganar danai da Dan uwana daidai.
Idan bakisan uwar yayansaba ai kinsan matarsa ita nake nufi.
Kiyi Murna Hannah Zaki zama Aunt.
Wani mugun ashar ta saki batareda tasaniba Allah yasa marshal baijiba sai Hanifa kawai datace"
Nagode.
Waiwayawa tayi tana kallon Marshal dake sallama da Dr sa'id zai tafi
Idanuwanta suka fara ganin wani dishi dishi sbd yanda zuciyarta tadauki zafi take tana bugawa kamar ma ta fara fashewa take ta yanke jiki agurin ta zube jikin Marshal daya tareta batareda yasan meyake faruwaba tsakaninta da Hanifa Dan gabaki daya hankalinsa nakan Dr sa'id suna maganarsu basusan me su Hanifan ke fadaba.
Dan jijjigata yayi Yana kallon Hanifa yace"
Meya sameta?
Naj data fito daga daki Kamar wadda aka Kira Hanifa tafara kalla ganin ta tsaya kallon Marshal da Hannah ke jikinsa a sume Yana Kiran sunanta.
Juyawa Hanifa tayi ta nufi kicin ta dauko robar ruwan sanyi tana fitowa ta bude ta zubawa Hannah din gabaki daya a fuska take taja wani irin numshi tana bude idanuwanta ahankali tana ganin Marshal ne ke rungeme da ita wani irin kukan girmammen baqin ciki ya kufce Mata tana qanqame hannunsa take ya zuba Mata ido kafin yayi mgn saiga mum Malika da Hanifa tasa ruqayyat taje tafadawa dan tazo ta tafi da Hannah.
Cikin tsananin tashin take cewa"
Babyna me nake gani?
Meya sameki?
Lafiya?
Dan Allah kufan meya sameta.
Sai alokacin Marshal ya zareta daga jikinsa mum Malika ta rungumeta ganin irin tsananin kukan datake dayake basa mamaki shima sbd baitaba ganin Hannah a irin wannan yanayin na damuwaba harda kuka me tsanani irin.
Cikin kulawa ya dubeta zaiyi mgn sai alokacin ya lurada tsayuwar Naj agurin tun dazu wadda itanuwanta sukai wani iri sbd abinda takeji na toshewar numfashi ta dauke Kai daga kallon gurin da abin ke faruwa ta juya takoma dakinta tareda rufo kofa Bata tsaya koina ba sai toilet tana sake wanke fuskarta sbd zafin dataji Yana sauka koina a garin.
Fitowa tayi ta qarawa AC dinta qarfi kafin ta Dan rage kayan jikinta sbd zafi takeji Sosai ta kwanta sanyin ACn na shigarta koina.
Hannah kuwa daqyar suka koma sashensu zuwa lokacin hankalin mum Malika yagama tashi tako Ina sbd kukan da Hannah keyi ya wuce Wasa ko abun sauki Dan Haka itama gurin dad tanufa Kai tsaye ta sakar Masa kuka tana sanar dashi halinda Hannah ke ciki akan Marshal da afarko ita zai aura yanzu Kuma ko tada zancen anqiyi itadai tanason ayi maganar auren Nan asan me yiyuwa.
Dad alfa Bai wani damu ko daga hankalinsaba akan zancen mum Malika din ya kalleta cikin kulawa da nutsuwa yace"
Ki rarrasheta ki fahimtar da ita bawai alqawarin aurene akai ba Amma dai zaiyi magana da marshal din yaji ra'ayinsa akan zancen,idan yanada niyar aurenta sai a saka lokaci ayi auren,idan ma Babu sai abawa masu neman Hannah din Dama su shigo aga Wanda za'ai dashi.
Wannan maganar tasa baqin cikin mum Malika ninkuwa tazo tafadawa Hannah yanda sukai da Dad Alfa din wani sabon baqin ciki me girma yaqara rufe Hannah tasake Jin sabuwar qiyayyar Naj na shigarta
Cikin baqin ciki tace"
Wlh mum Malika idan har Marshal yace Bai zaba aurenaba bazan Bari Naj ta Haifa cikin Nan ba saina zubar dashi tareda fatar tabi cikin zuwa inda zasa.
Da wannan Hannah da mum Malika suka daga hankalinsu suka Shiga tashin hankalin abinda zai biyo baya gashi dad Alfa din Kuma baice dasu komaiba har zancen na maganar sati
Gabaki daya Hannah ta rasa nutsuwarta akan ta qwallafa ran wannan karon auren takeso Kota Yaya,
Gurin Marshal da kowa na gidanma cewa sukai Hannah batada lafiya sosai sai Marshal din yadan rage kamewarsa akanta Yana Dan kiranta a waya yaji Yaya jikin nata sbd yariga yasan irin Nacin sonsa datake sbd hakan yasa baya wulaqantata Dan koba komai Wanda yace Yana sonka yafi Wanda yace baya sonka.
Hakan Dake faruwa yataru yasake sakarwa Naj wani ciwon rashin sukuni da walwala ta Rasa inda zata saka ranta gashi ummanta Bata daukan wayarta idan zata shekara tana Kira sbd fushin datake da ita har yanzu.
Shikuma Dad Alfa Yana sane yaqi yin maganar sbd duba da yanayi na juna biyun Naj din bayason taji maganar auren Marshal da Hannah ta fita tashiga wani hali ga ciki ajikinta gefe daya Kuma ga mum Malika ta daga hankalinta ta damesa da koke koken rashin lafiyan Hannah Wanda yake na qarya Dole ya yanke shawaran magana da marshal da niyar zancen bazai fitaba sai bayan haihuwan Naj.
Yau da daddare Zaune suke a dining suna cin abinci gabaki daya Naj cin abincin kawai takeyi batada wani appetite,
Hajjo ta Dan dago ta kalli Marshal din dake Shan Ginger tea me Zuma ahankali,
Cikin nutsuwa da maida dukkanin hankalinta akansa tace"
JALAL dazu mahaifinka yamun maganar Aurenka da Hannah shin......
Wata mummunar sarqewa Naj tayi tana jero wasu wahalallun tarin dake fitowa da qarfi da zafi...
Da sauri hajjo tace"
Hanifa maza Bata ruwa tasha,
Abincin yamiki yaji ne Najma??
Ruwa Hanifa ta zuba da ssauri tana kaiwa bakinta tana bata,
Kadan Tasha ta janye hannun Hanifan
Idanuwanta sunyi jajir take sbd zafi da radadin tarin sarqewar dan wani irin zafi takeji a kirjin nata
Ta dago jajayen idnauwan ta kalli Inda yake zaune har lokacin Bai dagoba tea yake Sha ahankali,
Ta miqe tsaye tareda barin gurin taqarasa dakinta ko gani Sosai batayi sbd zafin da kirjinta ke mata
Tana shiga daki toilet ta nufa direct ta sakarwa kanta ruwan sanyi a shower sbd abun Dake ciko Idanuwanta da batason su sauko.
Tana barin gurin ya dire cup din hannunta tareda miqewa batareda ya bawa hajjo amsar tambayarta ba gabaki daya zuciyarsa zafi take dauka da abinda ya farun.
Hajjo kuwa da wani kallo tabi inda dukkaninsu sukabi tana girgiza Kai tareda sharesu tana cigaba da cin abincinta hankali kwance dan tana sane tayi maganar.
##MAMUH#
Na shekaran jiyane da banyiba na biya bashinsa🙏
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*