Sashe 27
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NAJMA tana fama ne da zazzabi me qarfi plus gabobinta na ciwo sosai kaita asibiti zai sake wahalar da ita banason hakan I hope akwai taimakon da za'a iya Bata anan gida batareda an wahalar da ita zuwa asibitin ba?
Kallon tsanaki Dr sa'id yake Masa jikinsa na matuqar yin sanyi zuciyarsa ta saki sbd idan ya karanci yanayin Marshal din dakyau zai iya cankar cewan ciwon Naj din yanada alaqane da kila marshal din ya kusanceta Wanda dama hakan a gurin wasu matan is normal ciwon zazzabi Dana gabobi a ranar farko da aka fara kusantarsu.
Sauke boyayyan numfashi yayi Yana Dan taqaita kallonsa ga Marshal din Kai tsaye yace"
Pain relief Zan Bata kawai Inshallah zai sassauta zazzabin da ciwon gabobin zuwa gobe Inshallah duk zata warke
Idanma jikin baiyi saukiba zuwa goben idan tasamu karfin jikin zaku iya zuwa asibitin sai aduba jikinta acan din.
Mota yaje ya dauko maganin ya bawa Marshal din Yana cewa"
Hot milk zai taimaka Mata shima da abinci Mara nauyi shima dai me Dan zafin, Allah yabata lafiya.
Thank you" ya furtawa Dr sa'id din Yana juyawa shikuma ya fada mota ya fice jikinsa a mace Dan kuwa Deen Marshal ba namijin da mace zata iya rabuwa dashi bane duk da yasan Naj dinma Babu Wanda zai sameta yayi gangancin rabuwa da ita idanba Abbas da Allah yayi Mara rabo ba a duniya.
Da kansa yabata maganin Tasha ya maidata ta kwanta baccin wahala na sake daukanta ya miqe yakoma kan sofa Yana duba saqonni a laptop dinsa daya dawo da ita jiya daya dawo.
Yana buqatan komawa Hawaii zuwa jibi Dan aikin dayake gabansa dakuma tafiyar dazasuyi Cyprus akan wasu sabbin sojojinsu da za'a qaddamar....
Dagowa yayi ahankali ya kalli gadon datake kwancen tana bacci ya Dan zubawa fuskarta datake kumbure ido ya Dan lumshe idon Yana daukesu daga kanta Yana rufe laptop din ya miqe ya fice zuwa balcony dinsa na qatoton windown dakinsa Yana amsa wayar Hanifa dake tambayarsa Naj ya bude Baki a natse Kai tsaye yace"
Tana bacci batada lafiya ne?
Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa"
Please Marshal ka kuka da ita tanada rauni.
Yaya jikinki?
Fatan keda babyn lfy?
Murmushi tayi Jin ya basar da zancenta Wanda tasan lokacin amsarta ne baida hakan Kuma na nuni da itace kenan zata fada Masa abin daya kamata da matarsa.
Kashe wayarta tayi tana cewa"
Ku kula da kanku I love you both bye.
Sai bayan sallar azahar sosai Ana gaf da la'asar ta farka lokacin zazzabin ya rage tasake yin wanka da ruwan zafi sosai ta fito tayi sallar azahar tana kokarin miqewa yashigo ta dauke Kai daga kallonsa tana komawa bakin gadon Bata qarasa zamaba ya dauketa Yana cewa"
Zo kici abinci tunda kinyi sallah.
Abincin da Hanifa ta Aiko musu ya zuba Mata white rice da kidney sauce dataji kidney din sosai dasu carrot ta miqe tana cewa Bata ci
Ya janyota tana qwacewa cikin masifa da qyar yasa taci kadan Tasha tea me zafi sosai takuma Shan magani batareda ta kalli duk inda yakeba tabar gurin tana tafiya ahankali ta Isa daki ta dauka hijab din datagama sallah tasaka ta fito tana Shirin nufar kofa ya rungumota ta baya Yana sauke ajiyar zuciya a hankali yakai fuskarsa Kan wuyanta Yana cewa"
Karkiyi wahalan tafiya Zaki qarawa kanki ciwone basai kintafiba nasan irin fushi da masifan dake cinki zo ki zauna ki huta idan kin warke Zaki iya sauke duka fushinki ba damuwa bane.
Daukanta yayi yadawo da ita palon ya zauna Yana kwantar da ita a jikinsa yace"
Ki daina Bata ranki Babu Wanda zaisan me qanin qawarki yamiki bare a rainaki Kiji kunya nasan duk wannan ne damuwar ko???" Yafada Yana shinshina wuyanta da sauke Mata numshinsa me dumi da qamshi tanajin hannunsa na yawo Kan shafaffen cikinta Yana shafawa tafara kokarin miqewa ya riqeda Yana kwantar da kansa a bayanta.
Yamma nasake dosowa zazzabinta ya dawo me qarfi ya sake Bata magani tareda kwantar da ita cikin jikinsa ya rufe zafin jikinta na shiga jikinsa nasa Dan daga ita sai qaramar shimin daya Sanya Mata kuka yadawo sabo dama Kuma tunda garin ya waye take tsiyayar hawaye Bata dainaba baqin cikin duniya ganin takeyi yau yaqare acikin zuciyarta da rayuwarta datake ganin ta rushe saidai har cikin ranta bazata iya wannan rayuwarba dashi sbd Babu Randa matsayinsa na qanin qawarta zai goge a ranta yanzu Kuma yakai kololuwar wuce hurumin haquri da juriyarta Dan Haka yakai maqura bazata Bari wannan abin daya faruba yabasa damar ji da daukan kansa cikakken miji me iko agareta,
Bazata Bari yasake samun wannan damarba dan Haka ya dauka hakan amatsayin kuskure zata sanarda iyayensu araba auren kawai Koda hakan zai kawo bacin Rai tasan zai wuce.
Koda gari ya waye ta bude idanuwanta akan fuskarsa suka sauka ta juyar da Kai tana cire jikinta daga nasa ta sauka Kan gadon tareda ficewa dakin ta koma dayan dakin tayi sallah tahirya cikin hijab ta fito palon da niyar ficewa saigashi tagansa a tsaye cikin jallabiya da waya da laptop dinsa a hannu sai key din mota ya kalleta da fararen idanuwansa kafin ya tako ahankali ya qaraso gabanta Yana kallon fuskarta ya ranqwafa ahankali yakai bakinsa saitin kunnenta ya furta"
Yanzune kike Kama da matan sure cikkaki Dan Haka be very careful idan bana nan,
Maganar aikinki Kuma Zaki iya komawa kafin wani dalilin na hanaki zuwa ya bayyana.
Kallo ma Bata samu damar binsa dashiba ta nufi kofar ta fice Allah yasa driver zai jasu Dan Haka tana fitowa motar ta nufa ta shige Koda yafito fuskarsa a matuqar kame sai zuba qamshi da kwarjini yake kamar bashine yagama maganaba aciki yanzu ta hade fuska sosai tana kallon gefe harya shigo aka tada motar suka bar gidan Babu Wanda yasake magana acikinsu suna barin anguwar suka hau titi ta bude Baki tareda Dan kallon drivern ta dauke Kai tana cewa"
Kayi parking Zan sauka anan.
Ta madubi ya kalla uban gidansa yaga ko kallonsa baiyiba yasan ba wannan maganar Dan hakan Bai tsayaba yaci gaba da tafiya har Saida suka Kai gida ta kallesa cikin bacin Rai zatai magana Deen din ya waiwayo ya kalleta Kai tsaye yace"
Bakya gane shiru ne idan anmiki?
Koba yau ba duk ranarda na samu labarin anganki a hanya bazaki Kuma marmarin ko fita ba.
Anayin parking ta fito ta daidai fitowar Hannah zata fita a mota ta gansu zuciyarta na wata irin bugawa da ganinsu tare suda akace musu Naj tayi tafiyar aiki tareda Sarah ko hajjo ma Haka Hanifa ta fada Mata to daga Ina suka hadu suke tahowa gida tare da sassafen Nan bayan shi Daren yau jirginsa zai tashi na komawa.
Dannewa tayi tana qarasowa gurinsa cikin wani irin yanayi na Jan hankali tana cewa"
Good morning my Zawj.
Kota kansu batabiba tayi hanyar sashen hajjo tana tafiya ahankali Dan har lokacin Bata Gama warkewaba.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 28_*
Da wani irin kallo yabi bayanta da fitinannin idanunsa Yana karewa tafiyar datakeyi ahankali kallo wadda ke sake tabbatar Masa da ita din tasace tako ina,wannan hurumin nasane iya shi daya.
Saidata shige ya dan sake kamewa Yana kallon Hannah kadan wadda tagama shagwabe Masa tana cewa"
A hanya ka hadu da Naj ne ka rage Mata Hanya?
Sbd nasan dai cewan tayi tafiyane tareda secretary dinta yakamata ace tare suka dawo.
Wucewa yayi hanyar sashensa batareda ya Bata amsar tambayar dataiba cikin muryarsa datake bayyanarda kamewarsa Yana tafiya tana biye dashi yace"
Tambayan nada mahimmanci ne?
Zatai mgna ya bude kofar palonsa tareda waiwayowa kadan sai alokacin ya kalleta dakyau tana sanyeda Gucci pencil jeans da farar long sleeves me yankakken hannu sai scarf qarami dake kanta daure ya dauke Kai Yana nuna Mata kofar da ido da alamar kosawa da ita yace"
Kinada abin yi ne idan kinbini ciki?
Dakatawa tayi tana kallonsa cikin tsananin sonsa dayasa Sam batajin haushi ko zafin duk abinda zai Mata ta saki wani yalwataccen murmushi tana kashe Masa ido daya tace"
A yanzu dai banidashi Amma zuwa gaba nice nakeda abinyi aciki
Zan fita,bye,take care I love you.
Juyawa tayi ta bar gurin tana murmushin farin cikin ganinsa Dan kwananta biyu rabonta da ganinsa saidai waya shima idan ta nace da kirane yake dagawa.
Rufe kofarsa yayi bayan ya shige ya aje wayarsa da key din mota ya nufa hanyar bedroom dinsa Yana zare jallabiyar jikinsa.
Maimakon ta nufi motarta datai niyar fita saita juya ta nufa hanyar sashen hajjo tana ayyanawa ranta son sanin meyake faruwa.
Naj ko data shiga palon Babu kowa saisu ruqayyat dake aikin gyara koina hajjo na daki,hanifa ma tana dakinta tana bacci Dan Haka Kai tsaye dakinta ta wuce tana amsa gaisuwar dasu ruqayyat ke Mata da Kai Dan bazata iya bude bakin ba Yar tafiyar datai tasa tanajin Kamar ciwon datakeji ya dawo sabo ta lallaba ta shige dakinta tareda rufowa.
Hijab dinta tafara cirewa kafin ta zare kayansa dake jikinta takai cikin water ta jefa ta shige toilet tareda hada ruwa masu shegen zafi ta shige tana sauke ajiyar zuciya tareda rufe ido ahankali sbd Dan sauki da rahamar dataji sai hawayen dasuka balle suna tsiyayo mata ta rasa Ina zata saka ranta taji saukin abinda takeji a zuciyarta Dan bazata iya wannan aurenba,suqeta al'amarin keyi gabaki daya.