Sashe 46
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannah keda bakida lafiya kike aikin dawainiya Haka?
Ga wadda yakamata tayi Nan tunda mijinta ne Amma tabarki kina fama gaki Baki Gama warkewaba,
Naj ki karba ki wuce ki kai kintsaya kina kallo wani na Miki aikinda kece kike Dole kiyi,son jiki yamiki yawa hajjo da Hanifa sun sangartaki." Taqarasa maganar tana kallon Hanifa dake basar da dariyarta ta hanyar fuskewa tana cewa"
Hajjo ce Bata Bari Naj na aiki a gidan Nan.
Hajjo qin Shiga tayi zancen tana kallon mum Malika tana cewa"
Me kike cewa Malika akan Kaya da Hajiya nafisat takawo?
Zankirata ta hado min set biyu na kayan kwatinan kayan biki Inshallah......
Duk da a rude mum din take da abinda Anty Amina tayi saidata juyo tana kallon hajjon cikin farin ciki tace"
Eh,eh, Haj nafisat tadawo daga UK kuna kayanta na Dubai ba duk sun iso komai akwai available kayan komai na sawa hidimar biki duk akwaisu latest wlh.
Hanifa data lurada halinda Naj tashiga ta miqe tareda karban kayan hannun Hannah ta saka cikin basket din abincin ta dauka basket din ta Kama hannun Naj suka nufi dakinta anty Amina ma na bayansu suna shiga dakin suka rufo anty Amina ta kalleta ganin yanda idanuwanta sukai jajir ta kalla Hanifa dake zaunar da Naj din da mamaki tace"
Kishinsa take kome?
Hannah na sonsa zata kula dashi fiyeda yanda ake tunani to menene na kishin hakan tunda bason....
Hawayen datake riqewane suka balle Mata ta rintse idanuwanta siririn kuka na balle Mata.
Cikin kulawa Hanifa tace"
Please Naj karkiyi kuka nasan kina cikin damuwa ta kowane bangare Amma kema kinsa aje hankalinki da tunaninki guri dayane ki rungumi aurenki,
Bansan meyasa kikejin zafin maganar auren Hannah ba idan anyi Amma Kuma Ina tabbatar Miki da idan aka cigaba a hakan komai zai iya tabbatuwa tunda ko yanzu din alamu sun nuna da maganar yiyuwar auren gashi Hajjo na maganar hada lefe.
Cikin kuka ta bude Baki tace"
Babu ruwana da aurensa Ni kawai idan zaiyi ya rabu Dani to.
Cikin zare idanu Hanifa ta bude Baki zatai mgn anty Amina ta katseta tana hanata da cewa"
To shikenan ma anhuta kifada Masa hakan,tashi kije kikai Masa abincin dakacan saiki fada Masa abindake ranki kuyi mgnr kukai karshe ko zaku Kai gobe zan jiraki anan saimu koma gida tare idan ya sallamokin.
Ga mamakin Hanifa kuwa miqewa Naj din tayi tareda goge fuskarta,
Anty Amina ta dauko turare taqara saka Mata tana cewa"
Qamshin abincin Nan kike Bari narage Miki.
Hanifama gyara Mata hularta da Bata Gama rufe gashinta tayiba tana miqa Mata qaramin siririn mayafi ta daukar Mata basket din suka fito suka fice hajjo tayi kamar bataga wucewarsuba tana magana da mum Malika wadda hankalinta yatafi gabaki daya gasu Naj din dasuka wuce itada Hanifa tana cewa"
Wannan hanifar anyi tsohuwar munafuka mara Imani.
Hannah kuwa kasa hakuri tayi ta miqe tabi bayansu da niyar itama zata dubo Marshal din tunda bayajin Dadine.
Suna kaiwa bakin sashen Kai tsaye Hanifa takai hannu ta bude kofar palon da wani irin sanyin AC da qamshin Rosalle roomfreshner da qamshin turarensa daya gauraya dashi suka daki Fuskokinsu zuciyarta na harbawa ahankali akaro na farko kenan tana saka ran dazata shiga sashen idan ba mantawa Tai ba.
Kama hannunta Hanifa Tai ahankali suka Shiga har cikin tsakiyar palon ta nufa dining ta ajiye basket din kafin ta juyo ta fito tareda rufe kofar.
Hanifa na fita bugun zuciyarta ya tsananta qamshinsa kawai take shaqa tako Ina a palon ta rintse ido tareda Dan dafe zuciyarta dake bugawa da qarfi taji bazata iya abinda yakawota din ba ta juya zata nufa kofa ta buge da center tablet dake palon take tayi gaba zata kife taji hannunsa dakeda sanyin ruwan wankan daya fito yayo palon yayi Mata kyakkwan riqo Yana dawo da ita jikinsa da babu riga sai towel.
Daidai lokacin hannah tayi Knocking tareda Kiran sunansa cikin salon shagwaba da daukan hankali Wanda yasa Naj din qanqamesa batareda tasan tayi hakanba.
#MAMUH#
####################
*DATA!!DATA!!DATA!! PROMO😍😇🤗💃💃*
*Assalamu Alaikum*
*Batools Net.S
*muna sayarda DATA bundle akan farashi mae sauki, tuntubemu dumin yin subcription dinku*
*💃💃
*📶MTN DATA🌕*
*500MB 👉₦140
*1GB 👉₦ 240
*1.5GB 👉₦ 400*
*2GB 👉 ₦500*
*2.5GB 👉 ₦650*
*3GB 👉 ₦750*
*3.5GB 👉 ₦900*
*4GB. 👉N1000*
*5GB 👉₦1250*
*6GB 👉₦1500*
*10GB. 👉N2500*
*15GB. 👉 N3800*
*20GB. 👉 N5000*
*30GB. 👉N7500*
*(Valid for 30days)*
Balance, *461*4#* OR
*131*4#*
💃
Airtel data plan
1gb—550
1.5gb—750
2gb—1100
2.5gb—1350
3gb—1550
4gb—2100
5gb—2400
6gb—2750
10gb—3300
Balance*140#
Glo Data price
1.gb—550
2.9gb—1000
4gb—1500
5.8gb—2000
7.7gb—2300
10gb—3000
Balance *127*0#
9mobile Data price
1.5gb—1000
2gb—1250
3gb—1550
4.5gb—2250
11gb—4750
15gb—5500
Balance *228#
(All valid for 30days)
*CALL/SMS/WHATSAPP -* *08034450108
👇👇👇
*MTN 1GB @ 240
*Ana biyan kudi ta✔Bank*
*ACCOUNT NUMBER:*
1130713591
*ACCOUNT NAME : Fatima Abubakar Ibrahim,
*BANK NAME :Polaris BANK👇*
*
*PLS BA BASHI ❌❌❌*
One to tell Ten and Ten to tell others💃💃
Pls Don't forget to share with family and friends🤝🤝
################
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 46_*
Ahankali ya saukar Mata da idanuwansa Yana kallonta Jin tafukan hannayenta ajikin nasa ta zagayosu bayansa,
Ta rufe idanuwanta tana qin kallonsa duk da tanajin Idanuwansa na yawo akanta gabaki daya ta Gama daga zafin jikinsa da dumin tafin hannuwanta....
Sake Dan buga kofa Hannah tayi tana Kiran sunansa cikin yanayi na sake shagwabar da murya,ya kalli kofar kafin ya maido da kallonsa kan Naj din dake jikinsa har lokacin Bata motsaba,Akaro na farko datake jikinsa batareda tafara kokarin kwacewa ba.
Zameta yake kokarin Yi ta sakar Masa jikinta gabaki daya daya Gama mutuwa da nutsuwar dataji tasamu a 'yan sekannin sbd qamshin shower cream dinsa da yayi wanka dashi dake tashi ajikinsa na _TomFord Neroli portofino shower gel_ dayake shiga hancinta yana sata Jin dadinsa.
Kokarin budo kofar tashigo Hannah tafara kokarin Yi Naj din ta bude ido tana kallonsa da fararen idanuwanta tana sake kallon jikinsa da Babu Kaya sai towel,ta sauke Kai tana kokarin kawarda yanayinta dake sauyawa har lokacin hannuwanta na jikinsa,
Tsaf ya lurada yanayinta dakuma nutsuwarta ajikinsa ya sake kallon fuskarta datake juyarwa, ahankali yasaki wani murmushin mamaki da takaicin rigimarta baice komaiba ya dauketa cak ya juya daidai shigowar Hannah wadda bayansu kawai tagani da wucewarsu zuwa dakinsa.
Rufe idanuwanta tayi tana girgiza Kai da qarfi sbd Bata fahimtaba harma da yadda da abinda taganin,
Uban me Naj zataje dakin Marshal din tayi yanzu da Rana tsaka daga kawo abinci bayan ga antynta can tana gidan Bata tafiba,
Wani wawan jirine ya debeta ta zube kan kujera tana zaman Yan bori kanta takoina da zuciyarta suna daukan zafi da tiriri,
Wane bala'i da masifa da kata'i ne wannan take gani Yanata qara kusanto aurenta dama soyayyarta da marshal dinta.
A bedroom dinsa kuwa Yana Shiga bayan ya tura kofar dakin da qafarsa makeken lafiyayyan gadonsa daya gama cakuda da qamshinsa ya kwantar da ita Yana kallon fuskarta da idanuwanta ke rufe ta kasa budewa ta kallesa sai hakan yasake kunna abin dayakeji akanta,
Ya sunkuyar da kansa ya ranqwafo fuskarsa daf da tata numfashinsu Yana sarqewa Dana juna, bugun zuciyarta ya tsananta bugu ta sake rintse idanuwanta tana Jan wani irin wahalallen numfashin data fixgo da qyar sbd hannunsa me sanyi daya shiga cikin rigarta ya shafo cikinta zuwa mararta ta qanqamesa da ahankali tana sake riqe numfashinta Dake neman fin karfinta sbd hannun nasa shafa cikinta yakeyi.
Riqon datai Masa yasashi kallon fuskarta yaqasa hade fuskarsu cikin qaramin sauti ya bude bakinsa da qamshin _AfferVescent Mint mouth wash_ ya Shiga hancinta ahankali ya furta"
Kina buqatan mijinki ne????
Kunya da takaicin zancensa yasata yunqurowa zata tashi fuskarsu ta qarasa hadewa Bai tsaya komaiba ga bude bakinsa yana hadewa da nata suka saki ajiyar zuciya kusan alokaci daya duk da tata ajiyar zuciyan ta sanyin jikinsane daya hadu da nata Yana qarasa hawowa gadon gabaki daya Kuma har lokacin bakunansu na manne Dana juna yana kissing dinta cikin sanyi da nutsuwar Dake tayarda dukkanin tsikan jikinta.
Ahankali ya Dan bude idanuwansa dasukai ja ya Dan kalli fuskarta a wahalce idanuwanta har lokacin a rufe ya sake shigar da ita jikinsa Yana zare zip din doguwar rigarta ya zame Yana jehowa qasa tayo saurin shigewa jikinsa tana boye nata jikin tsoro na cika zuciyarta na abin dazai iya faruwa dan kuwa Bata manta irin jigatar dataiba a so biyun daya kusanceta wancan ba'a saniba tayi jinyar kanta yanzu idan wani abun yafaru kowa zaigane menene yafaru.....
Wuyanta dayake sakarwa numfashinsa me dumi ta Dan motsa tana neman rasa nutsuwarta har batasan tana sake manna Masa qirjinta ba dayashi sake hade bakinsu Yana binta da hannuwansa na yawo jikinta koina musamman wuyanta zuwa kirjinta da cikinta dayakejin kamar a haifo Masa abinsa yau.
Sosai al'amarin yayi nisa, tsoronta Kuma Yana qaruwa akan yanda zata kalla su hajjon idan Takoma sbd tabbas zasu ganeta sbd sanin yanda zata jigatu,kowama zai San metayi,
Ahankali ta dafe hannunsa dake Kan cikinta tareda Dan rintse ido ta budesu ahankali takasa kallonsa sbd wata irin kunya me girma datake ji
Ta dakatar dashi ta hanyar Dan janye jikinta kadan tana kasa kallonsa.
Wani irin boyayyan numfashi ya sauke tareda rufe jajayen Idanuwansa ya bude ya miqe Kai tsaye ya nufi toilet yashige ya rufo kofar yabarta kwanci tsakiyar gadon idanuwanta na cikowa da hawaye.
Ya Dan dauka mintuna sosai kafin yafito da sabon wankansa fes Yana sake zuba qamshin gel din wankansa fuskarta fresh Babu wani alamar bacin Rai ko damuwa
Kai tsaye gaban madubi ya nufa yafara shiryawa kaman yanda yasaba turaruka da oil kawai yashafa ya Sanya three quarter navy blue da farar designer polo shirt ya dauki wayarsa yafito Palo Kai tsaye
Yana zuwa ga mamakinsa Hannah na zaune a palon ya Dan yamutsa fuska cikin mamakin zamanta Kai tsaye Yana nufar dining yace"
Me kikeyi anan?
Ina nufin, how did you get in here??