← Book details Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 59

Sashe 47

Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da jajayen Idanuwanta Dake tsiyayan hawaye ta kallesa saikuma takasa mgn ta fashe Dan siririn kuka tana dauke Kai daga kallonsa zuwa kallon hanyar bedroom dinsa da Batama tana sanin Yaya takeba ga Naj da Babu zato Babu tsammani hartayi Mata tazarce ta rigata Isa.

Dan dauke Kai daga kallonta yayi cikin Yar kulawar dayake Mata yace"

Akwai matsalane?
Kina lafiya?

Girgiza Masa Kai tayi tana share hawayenta dake sake tsananta gudu tace"

Matsalana shine Aurenka Marshal,
Rashin lafiyana son kane yake neman yimun illa, gskia nidai Nima auren nakeson ayi nasan matsayina agurinka.

Wani irin kallo yayi Mata na mamakin rashin sanar dasu da Dad Alfa baiyiba akan ra'ayinsa na rashin buqatan qarin aure zaiyi mgna bude kofar bedroom din Naj yasashi Jin ba zai fadawa Hannah dinba hakan yanzu ya kalleta cikin irin 'yar kilawan daya Saba Bata Yana nufar dining yace"

Zanci abinci idan nagama Zan fita zakixo Dani.

Jin hakan yasa Hannah din hallonsa tana qarasa share hawayenta cikin Jin Dan farin cikin hakan da yayi Mata a gaban Naj wadda tafito sanyeda shirt dinsa datai Mata mugun yawa sbd bataga inda ya jefar Mata da doguwar rigartab...

Wani mugun yawu Hannah din ta hadiye zuciyarta na neman bugawa tana kallon dogayen fararen cinyoyin Naj din Dake fili bayyane suna daukan ido da haskensu sbd rigar da iyakacinta tsakiya zuwa Rabin cinyoyinta.

Naj kuwa Saida takawo tsakiyar palon ta lura da Hannah a palon cikin tsananin mamakinta daya kasa boyuwa a fuskarta duk da batai mgna ba take kallon Hannah din kafin ta Dan juya ta kalla inda Marshal din ke zaune a dining Yana cin abincinsa,
Juyawa tayi Takoma daki sbd yanayin kayan dake jikinta zuciyarta na 'daci,
Kai tsaye tana Shiga ta ringa duba rigarta ido rufe sbd ta sanya tabar sashen kafin takaicin zuwanta ma tun farko yasan yanda yayi da ita.

Bataga rigartaba Dan Haka ta zare rigarsa Dake jikin nata ta Sanya wata jallabiyarsa fara data sauka sosai ta zube har qasa,ta tattara rigar ta rige ta nufi kofa ta fito.

Tana isowa palon ko kallon inda suke bataibata ta nufi kofa zata fita harta riqe handle na bude kofar taji anriqota tareda dawo da ita ahankali...
Ko Bata dagoba tasan shine tunda zuwa yanzu ta haddace qamshinsa da taushin jikinsa.,
Dan qwacewa takeyi tana mutsu mutsu Yana kallonta batareda ya kalla Hannah ba idanuwansa akan fuskar Naj din data bayyanarda matuqar bacin Rai da fushi yace"

Hannah Zaki iya bamu waje,
And next time karki sake shigowa Nan din,idan Zakiyi mgn Dani ne just call me basai kinzo Nan ba......

Sabbin hawayen baqin cikin Naj ne na dazu datake riqewane suka Dan gangaro Mata ta goge tana miqewa tsaye idanuwanta akan Naj data dakata da mutsu mutsun datake Jin abin daya fada ta juya zata fice ta tsaya tace"

Fitar dazamuyi fa???

Je ki shirya ganinan fitowa.

Tana rufe kofar bayan fitarta ya kalli Naj din data dago itama shi take kallo idonta wani iri ya Dan kame fuska ya bude Baki a natse yace"

Like seriously????
Ahakan Zaki fita daganan ki ratsa haraban gidan Nan ki Isa sashen hajjo?
Sake kallon wuyanta zuwa kirjinta yayi dasuka fito sosai sbd yawanda rigar Tai Mata yasake kallon qafafunta fili data Dan tattare rigar ya dan saketa Yana dauke Kai yace"

Kina buqatan tunanine acikin kanki?
Sbd nakasa gane Kan yara gareki kokuma na tsofi daya Gama tashi aiki.

Maganarsa tasata Bata fuska tana dagowa ta kallonsa kamar zatai kuka ta bude Baki zatai mgn ya zubawa bakin ido maganar takasa fitowa tahau hadiye numfashi,
Ya kalla cikin idonta Yana cewa"

Uhum fada abinda Zaki fadan??

Juyar da idanuwanta tayi dasuka kusan sakashi loosing balance ya dafa kujerar dake bayansu Yana Mata kallon mamaki duk da ita batamasan tayi ba..

Ta sake bude bakin ahankali Cikin wata qaramar murya me taushi tace"

Stop looking....sake loosing balance yayi suka zube zaune kan kujera tana Kan cinyoyinsa ya Dan rufe ido yana sauke ajiyar zuciya ya bude ya kalleta cikin yanayi nason tabbatarda wani Abu ya matso da fuskarta zuwa tasa ya hade goshinsu Yana kallon idanuwanta data kasa dagowa ta kallesa dasu yasakar Mata iskar bakinsa data Kuma kashe nata jiki da yanayin datakeji akansa
Ahankali ya hade bakinsu Yana kissing nata tareda zagayo hannuwansa qaramin qugunta ya rungumota suka matse sosai tana sakar Mata jikinta gabaki daya.

Daqyar ya iya controlling kansa ya saketa tareda dagowa ya kalli fuskarta datai 'dan ja sbd yamutsarta da yayi
Ta sauke Kai tana kokarin miqewa cikin kunya ya riqota tareda dawo da ita yabata lafiyayyan light kiss a kumatu kafin ya bude Baki ahankali yace"

Kinason hanani fitane???

Dan kallonsa tayi tana rabuwa da jikinsa ahankali ta bude Baki tace"

Bansan me kake mgn akai ba.

For the first time daya sakar Mata murmushin dayasata kasa dauke ido akansa harsaida ya riqo hannunta yakai bakinta bakinsa yayi kissing cikin yanayin daya sake Hargitsa zuciyarta da wasu sabon feelings yace"

Karki damu zata bar Miki space dinki na baby maamah dina.....

Wani Dan qaramin numfashi ta hadiye daqyar ahankali kafin ta juyo ta kallesa da idanuwanta dasukai wani iri....

Kama hannunta yayi ya nufa dining da ita ya zaunar cikin kulawa yace"

Kici abinci Hanifa texted me cewan bakici komaiba.

Zuba Mata faten Irish da Naman kaza Babu qashi ko daya sai cabbage dasu carrots Dake ciki.

Kallon agogon dake hannunsa yayi sbd akwai inda zaije yayi wani aiki sbd tafiyansa dazaiyi jibi Dan Haka ya miqe ahankali ya nufi kofa Yana cewa"
Kici a natse okay??

Ficewa yayi yabarta zaune tana cin abincin badan hankalinta na kaiba.
Sosai taci abincin kafin ta miqe ta tattara kayan tamaida basket tadawo palon ta zauna tana tunanin yanda zata koma can cikin gida gurinsa hajjo sbd rashin suturar arziki Kuma gashi takasa tilasta kanta akan ta bijirewa maganarsa ta tafi a hakan,
Idan ma taje bazata iya shigaba I data fito da kayanta tsaf yanzu Kuma Takoma da wasu daban tace Ina nata sukeje??

Wasa Wasa sai gata har kusan la'asar a sashensa danma baccin qaqanikayi ya dauketa Amma Bai wani jimata ta tashi
Cikin sa'a ana la'asar saiga Hanifa takawo Mata wayarta da aketa Kira tana ganin Hanifan bayan tayita knocking tazo ta bude Mata kofar saitaji sabuwar kunyar kanta da takaici ya kamata ganin kallo daya Hanifa Tai Mata tana murmushin neman mgn tace"

Bacci kike Naj Kika bar anty Amina tanata jiranki haryanxu.¿

Kasa cewa komai tayi ta karbi wayarta tana komawa ta zauna cikin damuwa tace"

Dan Allah Hanifa kije kikawomin wata doguwar rigar nasaka tuntuni inason dawowa Bazan iya komawa da wannan kayanba.

Mayafin jikinta Hanifa ta zare ta Bata tana cewa"

Ki yafa wannan akan wuyan rigar saiya rufe shikenan.

Karba tayi ta yafa suka fito Naj din nata Kama jikinta kunyar hajjo na dawainiya da ita tun Basu qarasaba.
Suna shigowa palon Allah ya taimaketa hajjo Bata palon sai anty Amina data fito daga kicin sbd yau itace tayiwa hajjo tuwan Alkaman datakeso da miyan zogale tana ganinsu ta qarasa aje kulan dake hannunta kan dining tana fuskewa tace"

Bari banqarasa nazo mu tafi ko Naj?
Tun dazu nayita jiranki namayi tunanin ko kinwucene daga can.

Banza tayiwa anty Aminan sbd tagano kunyar dasuke Tula Mata itada Hanifan tareda ingizawa.

Dakinta tashige ta rufo tareda sakin ajiyar zuciya tana lumshe idanuwanta qamshinsa na shigar Mata hanci sbd rigarsa dake jikinta.

Sallah tafarayi har lokacin rigar tasa na jikinta takasa cirewa ta sanyo doguwar hijabi akai ta fito ta nufa kicin ta dauko cake da samosas da aka gama soyawa daga fridge taci tadawo dakinta tashige tana jin Anty Amina da Hanifa na mgna taqi tankawa ta shige sbd hajjo ta fito lokacin Kuma tasan ta fahimta komai itama.

A gidan Anty Amina ta wuni har dare sukai sallar magriba da ishai kafin suka fito cin abinci Wanda da qyar ta iya danne kunyarta ta fito zuwa dining din.
Tana zama taji shigowarsa a jikinta sbd qamshinsa da idanuwansa dataji ajikinta ta sauke wani boyayyan qaramin numfashi tareda ajiyar zuciya tana daukan cup din ruwa Tasha sbd bugun zuciyarta ya daidaita.

Sanye yake da wata jallabiyar fara sol dake sheqi Yana fitar qamshi me sanyi
Fuskarsa tana cika ido da kwarjini ya qaraso dining din ya zauna Yana kallon qatuwar hijabin dake jikinta
Ya saki wani sirrantaccen murmushi sbd gane har lokacin rigarsace ajikin nata.

Suna fara cin abincin Hanifa tace"

Tafiyan na Nan jibin kuwa?

Gyada Mata Kai kawai yayi Yana cin abincinsa cikin nutsuwa.

Hajjo dataji amsarsa ta Dan kallesa tana cewa"

Hannah ma tafiyar nata nanan kenan?

Itama gyada Kai yayi ahankali batareda yabude bakin ya amsaba..

Dagowa hajjo tayi gaba daya tana kallonsa tace"

Idan har Hannah zataje inaga zakaje da matarka itama koba komai zataga wani likitan acan tunda tafiyan bame dadewa bane..

Sai alokacin ya dago tareda kallon hajjon kadan kafin ya kalli Naj da cin abincin kawai takeyi ta Rasa appetite dinta.
Maida kallonsa kan hajjo yayi cikin nutsuwa ya bude Baki yace"

Bana tunanin hakan idan har ba itace da kanta tafada zataje dinba.

Kusan atare dukkaninsu suka kalla Naj wadda itama shi ta dago tana kallo zuciyarta na harbawa sbd batai tunanin ya fada hakanba tana tunanin umarnin hajjon kawai zaibi.
##MAMUH#

#############################

*DATA!!DATA!!DATA!! PROMO😍😇🤗💃💃*
*Assalamu Alaikum*
*Batools Net.S
*muna sayarda DATA bundle akan farashi mae sauki, tuntubemu dumin yin subcription dinku*
*💃💃
*📶MTN DATA🌕*
*500MB 👉₦140
*1GB 👉₦ 240
*1.5GB 👉₦ 400*
*2GB 👉 ₦500*
*2.5GB 👉 ₦650*
*3GB 👉 ₦750*
*3.5GB 👉 ₦900*
*4GB. 👉N1000*
*5GB 👉₦1250*
*6GB 👉₦1500*
*10GB. 👉N2500*
*15GB. 👉 N3800*
*20GB. 👉 N5000*
*30GB. 👉N7500*
*(Valid for 30days)*
Balance, *461*4#* OR
*131*4#*
💃
Airtel data plan
1gb—550
1.5gb—750
2gb—1100
2.5gb—1350
3gb—1550
4gb—2100
5gb—2400
6gb—2750
10gb—3300
Balance*140#

Glo Data price
1.gb—550
2.9gb—1000
4gb—1500
5.8gb—2000
7.7gb—2300
10gb—3000
Balance *127*0#

9mobile Data price

1.5gb—1000
2gb—1250
3gb—1550
4.5gb—2250
11gb—4750
15gb—5500
Balance *228#
(All valid for 30days)
*CALL/SMS/WHATSAPP -* *08034450108
👇👇👇
*MTN 1GB @ 240

*Ana biyan kudi ta✔Bank*
*ACCOUNT NUMBER:*
1130713591
*ACCOUNT NAME : Fatima Abubakar Ibrahim,
*BANK NAME :Polaris BANK👇*
*

######################
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*

*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_

*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_

*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_

*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_

*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
Chapter 47 · 0% Book details