Sashe 23
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata ganshiba Amma hancinta ya shaqo Mata qamshi _Tom Ford_ turarensa Dan Haka ta rage takun tahowar tata tana Dan Kai idanuwanta kujerar dayake zama a dining din wadda ba'a hangota sai ankawo cikin dining area din tana Kai idonta gurin tagansa zaune da tea gabansa Yana tiriri cikin Dan qaramin cup,Bai dagoba bare ya nuna yasan da zuwanta saidai ta tabbatarda yaji zuwan mutum agurin ta 'dan dakata kadan zata koma saikuma ta fasa ta qaraso ahankali tana Dan fuskewa batareda itama ta kalla inda yakenba tace"
Sorry nabarku jirana.
Bata zaunaba ta zubawa hajjo abincin kafin tazubawa Hanifa fruit salad da tuwon Dan kadan sai ta zuba itama Dan kadan Takoma ta zauna sai alokacin ya kalleta baice komaiba ya qarasa Shan tea dinsa ya miqe ahankali hajjo ta kallesa tace"
Abincin fa?
Najma kiyi serving mijinki abinci yagama Shan tea din.
Wani irin kallo yayi Mata dayasata kusan sarqewa duk da Bata dagoba Amma tanajin kallon ajikinta ga rigar jikinta duk tasata Jin haushi da takaicin fitowa ahaka.
Da muryarsa me kamewa yace"
Takaimun abincin acan ba anan zanciba.
Yana Gama fadar Haka ya wuce yabar gurin batareda yasake kallon inda takeba yabarta da wani irin takaici,baqin ciki da takaicin rashin gane meyake nufi da "Takaimun"
Wa yake nufi da kalmar Dan Bata tunanin da ita yake Dan kuwa bataga ranarda hakan zata faruba takai kanta sashensa to tace tazo ubanme.
Ganin idon hajjo akanta dake nuni da zallar rashin Wasa na tayi abinda yace din yasata sarqewa tana sakin tari ahankali
Hanifa ta dauki ruwa ta miqa Mata ta a cewa"
Sorry sweetie,sannu bi ahankali kije kidawo tukuna saiki qarasa.
Da manyan idanuwanta ta dago ta kalli Hanifa wannan karon Kamar sun sauya da yin Dan ja da Kamar hawayen takaici dasuka Dan ciko aciki sbd halinda take Jin zuciyarta aciki na takaici saidai Kuma Bata hango ranarda zata iyayiwa hajjo gardamaba.
Hanifa dakanta ta miqe taje ta dauko Kaya ta hada Masa abincin da komai aciki tasaka a basket ta miqawa Naj din tana cewa"
Bari na dauko Miki wayarki da hijab.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 24_*
Da wani irin kallo tabi Hanifa dataje dauko Mata wayar da hijab din datace zuciyarta na wani irin tsallen takaici da bacin Rai.
Miqewa tsaye tayi tareda Dan shafa kirjinta dake Dan Mata zafin sarqewan datai tabar gurin qafafuwanta a harde
Hajjo dai kallon mamaki tabita dashi kafin ta miqe daukeda basket din Takoma Palo ta zauna tareda ajiye basket din Kan table tana jiran fitowan Naj din.
Mintuna shida zuwa bakwai ta Bata tana juyayin zuciyarta dake cikin bacin takaici gashi dai batada wani zabin bayan na zuwa Dole Amma sbd hajjo kawai.
Jin shiru yasa hajjo daga muryarta da babban sauti tace"
Naj kifito ba kafin abincin Nan ya rage zafi ki Kai masa sbd lokaci na tafiya bayacin abinci idan dare yayi sosai.
Fitowa tayi sanyeda hijab har qasa fuskarta a kame Babu wata alamar dazata baka damar sanin halinda zuciyarta ke ciki Kai tsaye ta dauki basket din ta fice batareda race komaiba,ko Hanifa dake cewa ga wayarki Bata tsaya tankawaba ta fice.
Kai tsaye hanyar sashensa ta nufa
'daya daga cikin sojojinsa dasuke tsaron second gate na gidan Yana hangota ya taso da gudunsa Yana Mata barka da fitowa
Batareda ta kallesaba ta amsa yana qarasawa kofar Marshal din da saurinsa ya bude Mata kofar Kai tsaye ahankali sbd sanin Marshal bayaso Ana buga Masa kofa cikin sa'a Kuma dayake yasan zata kawo abincin Bai saka key a kofar ba.
Dan dakatawa tayi tana kallon kofar ahankali kafin ta Dan juyo ta kalla Wanda ya bude Mata kofar yayi saurin matsawa daga jikin kofar cikin girmamawa Yana cewa"
Good night ma'am.
Juyawa yayi yabar gurin ta rintse idanuwanta tana furzar da numfashi me dumi ta saka qafa Kai tsaye tashige tareda rufo kofar ta tsaya tana kallon inda zata ajiye abincin ta juyawarta sbd gabaki daya Babu numfashin da mutum zai shaqa Babu qamshin turarensa daya Gama kame koina na sashen nasa Dan Haka sanyin Aircon ma Dake tashi Kamar da qamshinsa yake feso mata.
Qarasowa ciki tayi ahankali ta nufi dining dinsa dake can kusada hanyar bedrooms dinsa tana kaiwa ta Dora basket din akai ta juyo sai ganin mutum tayi a bayanta tsaye daf da ita sanye da kayan bacci Yana kallonta da fararen idanuwansa dasuka sanyata dauke nata idon akansa tana matse fuska tareda juyar da Kai zata wuce
Taji yazura hannuwansa yariqo qugunta ya cirata duka ya nufi kujera ya zauna tareda zaunar da ita Kan cinyarsa Yana kallonta ahankali ya bude Baki yace"
Ina wayanki?
Kallonsa ta waiwayo tayi fuskarta a tsuke tana miqewa da qarfi daga jikin nasa
Ya dawo da ita ya zaunar Yana riqe qugunta da kyau cikin salon dayasata Jin zazzabi na neman kamata tasake miqewa Amma riqon da yayi Mata bazata iya kwacewa ba Dan Haka tasake juyowa ta kallesa da fuskarta a matuqar daure zatai magana ya matso da fuskarta daidai tasa suna shaqan numfashin juna takasa maganar tana juyar da kanta gefe ya juyo da kanta ahankali Yana hade goshinsu cikin nutsuwa yace"
Kina sane Kika kawomin abincin latti sbd bakyason naci.
Miqewa tayi gaba daya daga jikin nasa tana nufar kofa da Dan sauri saidai ko kofar Bata kaiba ya dawo da ita jikinta Yana dauketa gabaki dayanta ya nufi bedroom dinsa da ita Yana Kai bakinsa kusada kunnenta yace"
Idan bakiyi mgna Zaki kwana a dakin Nan yau.
Da sauri ta kallesa tana zillewa batasan lokacinda ta bude Baki zatai mgna ba ya kwantar da ita Kan lafiyayyan gadon Master bedroom dinsa cikin fushi tace"
Wannan abin dakakeyi yana wuce gona da iri please stay within your limits....
Bai kalletaba ya zauna bakin gadon Yana janyota ya zaunar Kan qafarsa Yana zare Mata hijabin ya jefar Kan kujera Yana kallon rigar jikinta kafin ya dago ya kalleta Yana Kai hannu kan hannunta dake kokarin banbare nasa akan jikin nata ya juyar da ita Kan gadon suka kwanta Yayi Mata rumfa da jikinsa Yana kallon wuyanta zuwa kirjinta dayake bude sbd rigar jikinta da Babu hannu,
Numfashi me zafi ya sakar Mata a wuya dayasata rintse idanuwanta dasukai jajir da baqin ciki.
Jin dumin bakinsa tayi Kan wuyan nata ya sakar Mata wani irin kiss bayan yagama shinshinarta qamshinta na shiga kowace kusurwan hancinsa zuwa gangar jikinsa batasan lokacinda ta qanqamesaba da qarfi tana rintse ido da qarfi hawaye na gangaro mata,
Hannuwanta dake jikinsa sukasashi kallon kyakkyawar fuskarta ahankali kafin ya tsaida idonsa kan idanuwanta dake rufe yakai bakinsa ya Dora Kan wuyanta Yana sake ruda jikinta da kisses dinsa dasukasata qoqarin turesa daga jikinta tana neman tashi
Tana yunkurowa ta tashi fuskarsu ta hade ya hade bakinsa da nata Yana Bata wani irin sumba data sakata fashewa da wani irin kukan baqin ciki
Ganin hakan yasan abin datakewa kukan Dan Haka saiya fasa sakinta yakai hannu ahankali yazare daurin rigarta daga baya rigar ta zame take jikinta ya bayyana musamman dayake Babu bra a jikinta take yashiga ruda Mata jiki yanda yakeso tun tana kuka har taji Yana neman haukatar da kanta daya kasa daukan abinda yakeyi ta sake fashewa da kukan baqin cikin dayafi na farko tana turesa.
Dagowa yayi da idanuwansa dasuka sauya ya kalleta Yana wani tunanin kafin ya juya ahankali ya sauka daga kan gadon ya nufi toilet ya tube yasakarwa kansa ruwan dumi Yana lumshe idanuwa.
Daure da towel yafito iya qugunsa ya kalli gadon har lokacin tana kwance cikin bargo tana hawayen yanda zata iya komawa bayan su hajjon sunga irin jimawar datai.
Wasu kayan baccin ya sauya ya fita zuwa fridge ya dauki drink yasha yakashe komai na palon ya nufi bedroom din Yana kashe wayarsa daya dauka a Palo daya Bari.
Yana shiga tana fitowa sanye da kayanta data maida tsaf ya kalleta tana wucesa
Bai ce Mata komaiba shima ganin yanayinta ta nufi kofa ta fice yabita shima suka jera Batama nuna tasan da mutum tareda itaba duk da tasan tanajin tsoron fitowa dagacan din zuwa Nan yanxu da daren.
A kofar shiga ya dakata saidata shige ta rufe kofar ya juya yakoma Yana duba agogon wayarsa daya nuna karfe goma Sha daya da arbain.
Sai datai wanka ta iya kwantawa jikinta na Mata Ba Dadi ta samu ta kwanta tanajin nauyi da radadin zuciya har wani wahalallen bacci ya dauketa.
Qarfe Tara da rabi ta fito shirye cikin Luis chiffon shirt da pallazo trouser me shegen Fadi daya koma kaman skirt saidai daga gurin qugun a kame yake sai D&G scarf me Dan girma datai rolling tana ganin yanda Hanifa ke kallonta ta kame fuska sbd Kar Tai Mata zancen komai
Hajjo kuwa Kota kansu batabiba abincinta taci Takoma aikin karatun littafan addininta.
Kodata fito Bata tsaya biyawa gurin dad Alfa ba tunda zasu hadu office din yau sauri takeyi sbd tayi latti tunda zasuyi shirye shirye kafin shareholders dinsu su iso qarfe goma da rabi daza'ai meeting din.
Kafin ta Isa ahanya tana ganin no din data tabbatarda itace ta jiyan da Abbas yakirata yanata kiranta taqi dauka Amma Bai daina kiranba Dan Haka Kai tsaye tasaka wayar flight mode gabaki daya sbd tasan koyaushe Abaas cikin neman fitina da tashin hankali yake.
Ko data Isa Kai tsaye office dinta tashige tacewa Sarah duk Wanda yazo karya shigo tana buqatan duba wasu files cikin tsanaki.
Dukkanin wani Shirin meeting dinsu sun Gama har shareholders dinsu sun iso Dan Haka ta miqe zata fita saiga Abbas yashigo office din ta kallesa tana dauke Kai tace"
Lafiya?
I mean gani Nan zuwa can yanzu basai kazo ba kaje gani abayanka tareda Sarah.
Qarasowa yayi gaban table dinta Yana kallonta dakyau yace"
Meyasa naketa Kira bakya dagawa?
Kinsan dalilin dayasa nake kirane?
Matse fuska tayi tana matsawa tareda kaucewa ta nufi kofar fita tana cewa"