Sashe 48
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 47_*
Kallonsa take tana juya maganar tasa a zuciyarta kafin ta Dan dauke Idanuwanta daga kansa tana kokarin basarda yanayin data Shiga akan tafiyar tasa da Hannah.
Cigaba tayi da cin abincinta ahankali cikin sanyi da nutsuwa
Tanajin idanuwansa akanta Amma taqi dagowa tana cigaba da cin abincin,
Hajjo ta kalleta Kai tsaye itama tana cigaba da cin abincinta tace"
Najma?
Zaki iya binsa kuwa?
Ko Dan sbd yanayinki kinji??
Kije can kiyi awon cikinki acan kafin kudawoma Zaki Dan samu hutu me kyau.
Hadiye ruwan data kurba abakin ahankali tayi tareda dagowa ta 'dan kalla gefen gefen Hanifa data zuba Mata ido tana jiran Jin amsarta,
Shikuwa maida hankalinsa Kan cin abincinsa a natse yayi fuskarsa na bayyanarda wani sahirtaccen murmushin dabai bayyana ba duk da hakan Yana jiran yaji amsar tata.
Ahankali ta gyadawa hajjo Kai tana Jan numfashin Dake sarke Mata sbd kunyar zancen ta bude Baki ahankali ta Dan 'dora da cewa"
Zanga likitan acan tunda kince.
Wani lafiyayyan murmushi ya sake ahankali lokacinda tagama fadar hakan,
Hanifa ma murmushin tasake tana boye dariyarta hajjo kuwa komai batai ba taci gaba da cin abincinta tana cewa"
Eh nace Kam,
Kije can kiga likita ki Dan huta.
Qarasa shanye ruwan cup dinta tayi tareda miqewa tsaye ahankali tabar dining din ta nufi dakinta tashige tareda rufo kofa tana sauke ajiyar zuciya da numfashi.
Zare hijabin daya isheta tayi ta aje tareda nufar kujera ta zauna tana Dan lumshe fararen idanuwanta ta bude ahankali tana Jin kunyar kanta sbd tuno irin amsar data Bata Kai tsaye batareda tayi nazarin maganar ba,
Yanzu shikenan kowa zaiji Kuma Ana gani zatabisa zuwa wata qasar bayan ansan idan sunje gida daya zasu zauna daga ita saishi....
Ita Kam Yaya zatai da wannan kunyar¿
Tun ranarda aka daura Mata aure dashi take Shan kunya kala kala musamman da cikin Nan ya bayyana shikenan gidansu yazama abin tsoron zuwanta sbd Dadah har ko yaushe taqi daina fadar taci Amanarsu tasakasu rarrashin banza suna tada jijiyan wuyan fada akan taqi auren saiga ciki,
Zancen mummunan hali na kunya me girma yake sata Amma Dadah taqi Bari.
Miqewa tayi ta zare jallabiyar jikinta ta daura towel ta nade rigar ta ajiye cikin wardrobe ta nufi toilet ta shige Dan tayi wanka ta kwanta da wuri ko zata samu baccin.
Bata wani jimaba acikin toilet din ta fito jikinta koina da ruwan wankan datai da ruwan zafi Wanda suka saka jikin nata har dumi yayi ta qarasa gaban mirror tana Dan tsane ruwan jikinta da qaramin towel ta shafa _Revitalizing body oil_ na _Tata Herper_ ta shafa khumrahs masu sanyin qamshi ajikinta ta nufi gurin kayanta ta bude wrdrb ta dauko kayan bacci riga da wando guntaye ta saka ta nufi bakin gado ta zauna tana daukan wayarta dake vibrating alamar Kira tana dubawa no dinda tagani yasa gabanta Dan faduwa tana sake kallon no din sbd idan har ta canka daidai Kamar Numbern marshal ne Dan yabata kiranta dashi tana office lokacinda akai rigimar Abbas.
Ajiyan zuciya ta sauke kaman bazata dauka ba saikuma ta dauka ahankali ta Dora a kunnenta batareda ta iya bude Baki tace komaiba.
Numfashinta Dake sauka cikin kunnensa yasashi jingina da kujeran dayake zaune a palonsa ya dago kansa ya kalli agogo yaga time ya sauke Dan numfashi kadan tareda kashe wayar Yana ajiyewa gefensa.
Cire wayar tayi daga kunnenta tana kallonta da yanayi na Dan basarda da yanayinda tashiga na blushing.
Numbern ta qurawa ido tana kallo zuciyarta na neman ingizata ga saving no din,
aka turo kofar dakinta ahankali cikin nutsuwa Bata dagoba sbd tunanin Hanifa ce
Sai daya tako Yana tahowa gurinta taji qamshin turarensa yashiga hancinta ta dago da sauri ta kallesa shikuma wayarta yake kalla Yana dauke girarsa daya ganin yanda take zaune a natse ta qurawa numbern wayarsa ido..
Basarwa tayi tana shigar da wayar key ta aje gefenta tana dauke idonta daga kansa tana Dan kame kamen fatan Kar yayi mgn ko wani tunani akan hakan,
Ta bayanta ya ranqwafo da fuskarsa ya zuro kansa ta cikin wuyanta ya Dora bakinsa Kan kunnenta cikin wani irin sauti me tsananin taushi da son qara Mata kunya sbd kunyarta na kashe dukkanin nutsuwarsa yace"
Basai kin saka kiranba gani nazo.
Kasa dagowa tayi ta kallesa tana kokarin miqewa tabar gurin sbd tafara fahimtan koyaushe da gayya yake Mata wasu maganganun.
Hannunta ya riqo yadawo da ita Yana zaunawa ya zaunar da ita Kan qafafunsa Yana kallon fuskarta dake cikeda kunyar datake basarwa har lokacin ya riqe hannunta Yana sauke numfashi me sanyi na samun nutsuwar dayayi bayan zuwansa gurinta ahankali ya kwantar da kanta kan kafadarsa ta lafe tana sauke ajiyar zuciya boyayya itama
Bude bakinsa yayi cikin nutsuwa har lokacin hannunta na sarqe da nasa yace"
Yaya yarona ko yarinyata?
Lafiya kalau right?
Wani yanayi na mutuwar jiki tambayarsa ta sakata aciki sbd wannan shine Karo na farko da maganar cikin nasu take shiga tsakaninsu bayan wancan tashin hankalin dasukai a asibiti,
Ta Kai hannunta kan cikin ahankali ta Dora tana qaunar cikin naqara mamayeta ta dago ta kallesa daidai lokacinda ya Dora hannunsa akan nata hannun Dake Kan cikin yasake cewa"
Kin shirya zama uwar babyn?
Zame hannunta tayi tana barin nasa hannun akai ta dauke idonta daga kansa ahankali ta furta"
Meyasa Jake tambayan hakan yanzu?
Kwantar da kansa yayi a jikinta cikin nutsuwa yace"
Ina tsananin son cikin ne bayan yakushi da dukan danasha gurin Samar dashi...
Bata taba sanin yakai hakaba a gurin iya magana me nauyiba sai yanzu taqara tabbatarwa takasa danne girman kunyar maganar tasa ta miqe tsaye tana barin gurin ta nufi bakin gadonta tana kokarin hayewa ta kwanta ta shige bargo ko ta rage Jin girman kunyar zancen
Yabi dogayen cinyoyinta Dake fili bayyane sbd gajeran wandon kayan baccin Dake jikinta da wani mayen sanyin kallo Yana tasowa ya riqota Kai tsaye ya juyo da ita Yana kamo fuskarta ya hade bakinsu guri daya Yana sakar Mata qamshin mint mouth wash dinsa kafin ta sauke Kai tuni ya dauketa Yana hayewa gadon da ita hannuwansa na cire dukkanin botiran rigar baccinta ya jefar qasa Yana binta da zafafan romance dinsa data kasa qwatan kanta.
Asubar fari da kansa ya taimaka Mata tayi wanka sbd sabon yanayin data Kuma shiga ko ayau din daya Kuma kusantar tata taji jiki matuqa
Bayan tayi wankan Kaya masu Dan kauri ya dauko Mata tasaka sbd sanyin asuba yakuma kashe AC na dakin yakoma yayo nasa wankan yafito daureda towel dinta a qugunsa qaqqarfan jikinsa a bayyane ruwa na diga ta sauke Kai ahankali tana daukewa daga gefensa ta tayarda sallah dan dama akan dadduma take.
Bayan fitarsa sallar asuban tanata fatan kada yadawo sbd karsu hajjo su fahimci kwanansa anan din tana Gama sallah tayi adduointa ta miqe ahankali ta nufa gado ta Haye ta kwanta tana sauke numfashin wahala kafin ta rufe idanu ahankali tanajin baccin na zuwar mata.
Bacci Sosai tayi har batasan lokaci yajaba sosai sai qarfe goma Sha daya da mintuna arbain ta tashi jikinta duk ba qwari ko kadan
Kasalar data tashi da ita tasa Hanifa da hajjo daketa yawon duba lafiyar wannan baccin datake sukai tunanin batada lafiya Dan Haka tana saukowa gado wanka tafara Yi Dan tasamu qarfin jikinta yadawo,
Tashirya cikin riga da skirt na atampa me coffee brown ta fito Palo
Ruqayyat ta kawo Mata Cocoa Krispies dayaji madarar ruwa data gari sosai Babu sugar sbd batason zaqi cikin farin glass bowl ta karba tana gefen hajjo data damu da yanayinta da tunanin batada lafiyane akwai wani matsalar Kuma.
Ki kawo Mata samosas dinda anty Amina ta Aiko mata dazu" Hanifa dake zaune tafada tana kallon yanda Naj din ke Shan Cocoa Krispies din ahankali kamar baya Mata Dadi bayan itace tace akawo Mata shi zatasha.
Samosas din aka kawo cikin plate manya manya da ita tacika da nama Amma batajin cinta taci gaba Shan abinda takesha tana amsa tambayoyin hajjo ahankali na cewan lafiyanta kalau...
Shigowarsa palon ne yasata tsarguwa taqi dagowa duk da tanajinsa gefenta ya zauna Yana kallon hajjo da itama shi din take kallo ganin fuskarsa na wani sheqin annuri duk da fuskarsa yawanci koyaushe a kame take yau dinma a kame take saidai tana iya hango nutsuwar da zuciyarsa ke ciki a fusakarsa cikin tambaya tace"
Ka fitane yau kaima baka fito da wuriba ko breakfast baka samu zuwaba kaci?
Kafin yabata Hanifa ya kalla da hankalinta Yana Kan qawarta yace mata"
Zanci wannan yanzu da normal drink Mara gas.
Maida hankalinsa Kan hajjo yayi yana cewa"
Bansamu bacci bane da wuri jiyan shiyasa yau da safen na kwanta nasamu hutawa.
Tissue Hanifa taje ta dauko Masa tareda orange juice dinda Babu abinda matarsa Kesha a drink bayanshi takawo Masa ya karba Yana cewa"
Thank you.
Zama tayi tana cewa"
Anjima Zan shiga gurin umma na dubo anty Amina ta kone a hannu Amma inaga ba sosai bane tunda itacema da kanta take fadamun.
Cikin mamaki da 'yar damuwa Naj ta kalli Hanifa din da muryarta me sanyi tace"
Yaushe ne ta kone?
Dazu da safe tace,taface ba wani sosai bane Dan konewa ne a yatsanta ahaka gurin aikin snacks dinta.
Zanje Nima na dubata nagani....
Kallon Marshal hahifa tayi Dake cin samosas dinsa tayi Yana jinsu Yana Kuma kallon yanda take juya abincin Bata wani ci Hanifa zatai mgn ya katseta a cikin Isa da nutsuwa da cewan"
She's not going anywhere until she finish all the Krispies Dake cikin abindake gabanta.
Tsit tayi tana son satar kallon yanayinsa Amma kunyar hajjo ta hanata ta share tana cigaba da sha tabatareda tasan umarninsane take cikawaba,
Hajjo kuwa cewa Tai"
Idan kunje Ina gaisheta anjima zanjira Dr sa'id yazo ya duba Mata hannun tunda konewa ce ba'a Wasa da ita.
Babu Wanda yayi tunanin zata iya shanye bowl din duka sbd yanayin cin abincinta dasuka sani Amma saigashi ta shanye hajjo batasan lokacin mamakinta yasata cewa"
Sannu Najma,yasaki Dole kin...