Sashe 25
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunkuyawa yayi ahankali ya dauketa gabaki dayanta ya nufi dakinsa da ita Yana sake kallon fuskarta datafi komai tsaya Masa.
Bude dakin yayi yashige tareda rufowa ya nufi sofa ya kwantar da ita ahankali ya zare Mata qaramin mayafinta da iyakacinsa wuya zuwa kafada kadan yayi wurgi dashi Yana sawa aransa bazata sake saka ire iren mayafanba sbd qarancinsu yayi yawa.
Maballan rigarta yabi Yana cirewa ahankali gaba daya kafin ya zare Mata rigar idanuwansa suka sauka Kan fara tas bra din dake jikinta wadda take showing sosai sbd lace dinta transparent ne ya dauke Kai Yana Dan hadiye abin data tsaya a maqoshinsa ya zare Mata pallazo trouser dinta take yaji kamar zaiji zufa ya miqe tsaye tareda daukanta ya kwantar tsakiyar gadonsa yaja bargo ya rufeta tareda qarasa jikin qaramar bedroom fridge din dake dakin ya dauki ruwa me Dan sanyi ya bude yasha ahankali kafin ya maida sauran ya dawo bakin gadon ya zauna tareda lumshe idanuwansa dasukaso sauyawa ya Haye gadon gabaki daya Yana kwantawa gefenta tareda rufe Rabin jikinsa ya zura hannu ya kashe musu wutar dakin.
Bacci me nauyi yayi daqyar ya samu yatashi sallar asuba da ake gaf da tayarwa ya Dan waiwaya ya kalli fuskarta dake daf da tasa suna shaqar numfashin juna ya yakai bakinsa ahankali yayi kissing bakinta dayafi komai kunnasa idan ya jeho magana kafin ya zare yafita bargon ahankali ya sauka gadon ya nufa toilet.
Da alwalarsa ya fito ya sauya Kaya zuwa jallabiya da hula ya fice zuwa massalincinsu dake tsakiyar kamar estate din.
Harya dawo bacci takeyi sosai Dan Haka Saida ya maida kayansa na bacci kafin ya hau gadon yashige bargon ya kamota jikinsa ahankali ya shigar da ita qirjinsa Yana kallon fuskarsa yakai hannu ahankali ya shafo wuyanta cikin yanayin daya sata motsawa sbd Jin baqon lamari.
Sake shafa wuyan nata yayi tareda hura Mata iskar bakinsa a hankali cikin kunne take ta bude idanuwanta dake cikeda bacci suka sauka Kan kyakkyawar fuskarsa ta kafesa da idanu tana kallon fuskar tasa batareda ta saniba.
Gira daya ya daga Yana Mata alamar tambaya da ido da wata irin muryar daukan hankali can qasa ya furta"
Karki damu da yawa sun riga sun fada da kallo daya suke fadawa soyayyana me qarfi Dan haka naki ba damuwa bane tunda ke kinriga kin samu fadawanki son mijinki ba illa bane Ina tayaki murna.
Wani qaton takaicin kanta da baqin cikin maganarsa tareda kunya suka suka taru suka danne maqoshinta ta dauke Kai tana tashi zaune fuskarta a bace.
Kallon jikinta tayi ganin daga ita sai bra da wando da sauri ta rufe jikin nata da bargon tana kasa dagowa ta kallesa akaro na uku kenen Yana samun damarta,
Wannan wace irin jalalace take gani abin kunya da takaici kullum qaruwa yake a rayuwarta.
Kwanciyarsa yayi tareda rufewa ya rufe ido Kamar bashine yagama magana ba yanzun.
Duddubawa tafara yi Amma takasa ganin kayanta a koina cikin dakin gashi bangarenda closet dinsa take daban bazata iya zagayawa tabi bangarenda fuskarsa ke kalloba ahakan,
Sabuwar damuwa da baqin cikine yakuma dabaibayeta lokacinda idanuwanta suka sauka Kan jallabiyar daya cire daya dawo sallar asuban,
Batada wani zabin dayafi Mata daukan rigarsa ta Sanya sbd bataga kayanta ba Kuma bazata taba iya tambayarsaba Haka zalika bazata taba iya zama ahakan ba daga ita sai undies din Dan Haka ta Dan taka ahankali ta dauki rigar dake zuba wani irin qamshinsa me sanyi da dadi ta yamutsa fuska tana dauke kallonta kan rigar sbd idan tana kallonta zafin zuciyarta qaruwa yakeyi ta zura rigar datakai qasa ta zube sbd mugun yawan datai Mata ta daga hannuwan rigar dasuka rufe gabaki daya hannuwanta ko yatsanta daya ba'a gani ta dauke Kai tana sakin boyayyan tsoki ta tattara gaban rigar ta 'dan riqe ta nufa kofar dakin ta fice Kai tsaye ta nufa toilet din palon Wanda Tai amfani dashi tashige.
Da alwalarta tafito ta rasa abun rufawa tayi sallah Dole Takoma dakinsa acan tasamu qatuwar hijab din sallah cikin shopping bags dinda yashigo dasu jiyan da daddare ta Sanya akan jallabiyar ta tada sallah.
Tana idarwa tayi Azhkar ta miqe ta fito tadawo palon ta zauna tana bincike Jakarta sbd wayarta data kasa gani.
Duddubawa tashiga Yi Amma takasa ganin wayar gashi wayar takeson Yi kamar me dan kuwa Sarah zata Kira tasamo mota tazo ta dauketa kota Yaya bazata iya sake ko wuni anan din ba bare wani kwanan gashi babbar damuwarta da baqin cikinta bazata iya Kiran hajjoba ko Hanifa bare Dad Alfa tace suyi Masa mgn ya dawo da ita gidan ba sbd bazata taba son ma Susan cewar har yasamu kebewa da itaba Dan kada adauka rayuwar aure suke bazata iya daukan wannan kunyarba bazata iyama Bari Susan tana taredashiba koma Nan gaba bazata Bari wani yasan sun taba kwana gurin dayaba shiyasa takeson Kiran Sarah ta lallabo ta dauketa subar Nan tun ba'a ganeba Amma takasa ganin wayar Kuma tanada tabbacin tazo gidan da wayar.
Rashin mafitar wayar da madafa gareta yasa Takoma palon ta zauna bayan ta hada tea da shortbread biscuits Tasha ta koshi ta dunqule guri daya tana rufe idonta Dan tana Jin sauran gajiya da bacci har lokacin
Ahaka kuwa wani sabon baccin me nauyi ya dauketa.
Bata Farkaba sai Sha daya saura na Rana Dan Haka a kasalance ta bude idanuwanta tana tashi zaune gabobinta na Dan Mata ciwo sbd yanayin kwanciyar datai a kujeran Babu wani sakewa.
Agogo ta kalla tareda miqewa ta nufa toilet tashiga tayo fitsari ta wanko fuskarta tafito tanajin Kamar ta Dora hannu akai tayita rusa ihu sbd baqin cikin wannan al'amari daya sameta na zama Kamar a kurkuku.
Jin shiru Babu motsinsa yasa ta nufa dakinsa Nan ba baya Nan ta fito Palo ta duba harabar gidan motarsa daya batanan ta tabbatarda fita yayi Dan Haka ta tube tashige toilet din dayan dakin Wanda yadauka sanyin AC da qamshin Rosalle roomfreshner da alama shine ya kunna AC din dakin tunda Babu kowa,
Komai na dakin golden ne ita batada wani lokaci ko sha'awan Bata lokacinda kallon dukkanin wasu abubuwan burgewa na gidan Dan Haka wanka tashiga toilet tayo da ruwan zafi ta gasa jikinta koina ta Dade tana wankan saidataji ta sake sosai kafin ta fito ta kalli gaban mirror din dakin taga turaruka kusan guda biyar Kuma dukkaninsu wainda take amfani dasu ne sai qarin Tom Ford Oud wood Wanda tasan tsananin girman kudinsa sbd girman tsadarsa.
Sama sama ta fesa turarukan kafin ta nufa jakar siyayyar data gani a dakin ta bude taga duk cikin siyayyar kayan dayayi jiyan ne ta fiddosu tana dagawa taga wata fitinanniyar rigar baccin data sanyata maidata da sauri cikin jekar tana yamutsa fuska da zallar mamaki da qin gasgata me tunanin hakan ke nufi?
Yagama wulaqanta rayuwarta tako Ina idan har ya siyo wainnan kayan baccin ne Dan Yana tunanin ita tasaka.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 26_*
Akwai riga da wando three quarter red Wanda Suma kadaine kayan sawar ta fitar ta Sanya daqyar sai alokacin ta lura hadda bra da panties acikin siyayyar ta dago bra din ahankali tana dubawa cikin tsoro da mamakin ganin dukkaninsu size dintane,
Cikeda takaici da qin yadda da ya akai ya San sizes din nata ta maida kayan ta fice daga dakin tana Jin koina na gidan siqe Mata numfashi yake sbd tsananin kosawa da tsanar komai na gidan datake ji.
Sallar azahar Tai Takoma takuma hada tea tana cikin sha aka Danna doorbell ta waiwayo tana kallon hanyar kofar tana ayyana bashi bane
Idan shine baya buqatan doorbell din Dan Haka ta tashi da tunanin ko waye zai taimaka Mata ta nufa kofar bayan ta Sanya hijab ta bude Kai tsaye.
Sojace mace sanyeda uniform ta kalleta cikin tsananin girmamawa tace"
Good afternoon mah.
Qaton basket din hannunta dayake daukeda food warmers kusan guda uku sai ledojin fresh fruits ta nunawa Naj din tana cewa"
Marshal yasa akawo Miki wannan Yana meeting tareda sauran Marshals dinnmu dasuka zo.
Ahankali ta bude Baki ta furta"
Thank you" tana miqa hannu ta karba ta shige dasu sojar tabar gurin tana cewa"
Idan kina buqatan wani Abu Ina daga Nan waje tareda dayan soldier dinmu mune muke gadin Nan.
Tana ganin kulolin tasan na gidane take taji hankalinta a na neman tashi da fatar basusan tana Nan dinba gurinsa, daqyar ta iya takura kanta taci abincin sbd batason taqici takasa samun qarfin Hana kanta bacci yau bare yasamu damar kaita dakinsa.
Tana gamawa ta Kai kayan kicin tadawo ta zauna a palon lissafinta na neman mafita na ninkuwa Dan kuwa zuwa yanzu din tana ganin zai iya Kai hakurinta da rashin maganarta maqura Kuma batasan kwanaki nawa zai jata anan dinba tunda tasan ko ajikinsa tunda kamar tozarcine yakeson yimata Dan Haka kawai ta yanke hukuncin idan yadawo zatai masa magana Dan idan ya manta matsayinta na qawar yayarsa to ya tuna ita batada abin Yi dashi.
Hankalinta ko daya baya Kan TV dake aiki zuciyarta a cunkushe take bayan komawarta gida Babu abinda take buqata.
Sake daga Kai ta duba agogo tayi tana Jan numfashi me zafi ganin karfe hudu harda mintuna ashirin ta miqe takoma dayar dakin tayi sallar la'asar tayi zamanta Bata fito tana karatun wani littafin yaren French data gani a palon har akai sallar magriba Bai dawoba Dan Haka ta sake fitowa palon ta nufa dining ta zuba abinci kadan taci Tasha lemon tea da Zuma tana kicin taji dawowarsa taqi fitowa sai daya shige tafito ta nufa dakin tashige ta rufe kofar tana tayarda sallar ishai.