Sashe 37
Deen Marshall Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana shiga koina nasa yadauka qamshi da sanyin AC sbd gyaran dame aikinsa yagama ya nufa bedroom shima Kai tsaye toilet din ya nufa Dan wanka sbd yasamu nutsuwa Dan gabaki daya kansa ya juye da wannan kukan datake.
Wankan ya fito ya saka jallabiya fara qal Yana zuba qamshi me sanyi ya tada sallar la'asar yayi Yana gamawa yafito palonsa daukeda wayarsa ya nufa fridge ya dauki Redbull drink dinsa ya balle yakai Baki yashanye tareda jefarda gwangwanin cikin ledar shara yafito Palo Yana kokarin zama da wayarsa daya saka Kiran Hanifa akai knocking kofar ahankali Wanda yasashi dan rintse ido Dan kuwa ya tabbatarda Babu me zuwa gurinsa ayanzun bayan Hannah wadda bayan ciwon Kai Babu abinda zata sakar Masa Dan Haka yaci gaba da wayar dayakeson Yi Hanifa data dauka wayar cikin farin cikin ganin numbernsa ta Nigeria alamar yadawo ba sanarwa kenan tace"
Hey Marshal,
Wannan zuwan bazatane kokuma kaida matanka kuka hada.
Kai tsaye yace"
Ya kike?ya baby?
Alhmdlh tafada Kai tsaye tana cewa"
Yaya dai? Naj na lfy kuwa?
Dan shiru yayi na sakanni kafin da murya me nutsuwa yace"
Menene yake damunta?
Dr sa'id yace Yana damunta?
Ajiyar zuciya ta sauke ahankali kafin tace"
Jikin yadawo da ciwon ne?
Dr sa'id baice komaiba kawai dai bayan zazzabin rashin hutu sai Kuma cewar da yayi idan tasamu time taje asibiti yayi Mata su gwaji Amma banasa ran taje asibitin gskia Amma za'a tambaya Sarah sai aji ko sunje asibitin daga office.
Ok ki turo no din Sarah din zanyi magana da kaina da ita.
Ok.
Kashe wayar yayi tareda miqewa ahankali ya Isa kofar da har lokacin Hannah na tsaye tana jiransa daukeda basket din snacks da Tai Masa taci ado cikin riga da skirt na atampa abinda Bata cika sakarwaba.
Shigowa palon tayi da murmushin farin cikin ganinsa dauke a fuskarta ta rufe kofar tana Isa dining ta aje qaramin basket din tadawo ta zauna palon tana kallonsa cikin shauqin ganinsa da farin cikinta dake bayyane tace"
Sannu da dawowa Marshal
Nayi kewanka sosai,
Ina maganan zuwa hutu qasarku saigashi ka dawo.
Wayarsa da Sarah ta dauka yasata dakatawa da maganarta sbd jin alamar da mace yake wayar.
Kai tsaye sarah tanajin muryarsa ta ganesa cikin girmamawa tace"
Barka da dawowa.
Thank you" yace Kai tsaye da kamammiyar muryay dayake mgn da ita da kowa bayansu hajjo sai matarsa yace"
NAJMA tasamu zuwa asibitin ganin likita????
Faduwa gabanta yayi tanason yin Shiru saidai Kuma Marshal din ba irin Wanda zataiwa Shirun bane ta bude Baki ahankali cikin nutsuwa tace"
Eh munje asibiti taga Dr sa'id.
Ok thank you,zan nema Dr sa'id din da kaina naji.
Katse wayar yayi Yana ajewa tareda Dan rufe idanu ya budesu ahankali Kan Sarah datai tsit tana saurarensa zuciyarta na Shiga qunci,
Kenan dai ciwon Naj ne yasashi dawowa da alamar datake gani,
Ciwon yayi tsananine Haka kokuwa dai Raina musu wayo Naj din zatai sbd janyowa kanta attention dinsa?
Aikuwa saitaji menene yake damun Naj din idanma qarya take saitaji dan ta sanarwa da Marshal din.
Kofa ya nuna Mata Yan sanarda ita hutawa zaiyi yanzu.
Badan tasoba ya miqe ta fice Kai tsaye ta nufi sashen hajjo tana ayyanawa aranta tagama Kai maqura akan Naj data shige tsakaninta da Marshal dinta.
Ba kowa a palon Dan Haka ta saki wani wulaqantaccen tsoki ta juya ta fice daga sashen tana Jin zafin zuciyar Yaya zatai da baqin cikin Naj.
Da daddare Haka ta lallaba tayi wanka ta saka riga da wandon bacci masu tsayi ta fito cin abincin sbd cikinta dake kukan yunwa.
Kicin tafara zuwa ta hado tea me zafi data zubawa madara sosai da Zuma ta fito ta nufa dining inda ba kowa ta zauna ahankali tana Shan tea din har sai data shanye kafin ta zuba abinci kadan taci ta qoshi ta miqe ta koma dakinta ta Haye gadonta tana Shirin kwanciya taji anturo kofar dakin Ana shigowa ta dago kanta ahankali sbd Jin qamshin turarensa daya fara qarasowa hancinta idanuwanta dasuka kumbura sbd kuka suka Shiga cikin nasa taji jikinta na saki ta dauke idon daga kan nasa tana kokarin kwantawa Kan gadon har lokacin tanajin idanuwansa na yawo jikinta.
Takowa yayi ahankali ya qaraso bakin gadon
Ta qarasa kwanciya tana rufewa batareda ta kallesa ba sai zuciyarta dake Dan bugawa da sauri sauri.
Ahankali ya zauna bakin gadon ya kamo hannunta ya riqe cikin nasa hannun tareda sauke qaramin numfashi yayi shiru ahakan dumin tafukan hannayensu suna shiga cikin na juna.
Dan rintse idanuwa tayi tareda budewa sbd yanda dumin tafin hannun nasa ke saka jikinta kokarin sanyi ta Dan motsa tana kokarin zare hannun nata sai alokacin ya Dan waiwayo ahankali ya zuba Mata idanuwansa dasuka sata dagowa ta kallesa.
Wani kallo yake Mata ta dauke idonta tana sake kokarin zare hannunta
Ya riqe hannun tareda tayarda zaune Yana janyota jikinsa ya rungume,
Bayason hayaniya nutsuwa kawai yakeson Yi sbd kansa na Dan Masa ciwo kadan sbd damuwar ciwonta daya zo dashi dakuma kukanta daya qarasa damar da nutsuwar cikin kansa.
Qwacewa take kokarin tana turasa ahankali ya kalleta Yana sake yimata kyakkyawar runguma ya bude Baki a natse cikin yanayi na rashin son hayaniyar yace"
Ki nutsu banason hayaniya,
Kema bakida lafiya,idan Kika qi nutsuwa Zan saki baccin gajiya.
Daure fuska tayi tareda son sake qwacewar amma Bai Bata damar hakan ba sbd irin rungumar da yayi Mata idanuwansa a rufe.
Qarfe biyu da Rabin dare ta farka ahankali tareda bude idanuwanta sbd yunwa da qishurwan daya tada ita
Ta motsa ahankali jinta cikin jikin mutum ta dago da sauri ta kalli fuskarsa sbd ta manta gabaki daya da zuwansa dakin da daddaren.
Fuskarsa ta kalla da qaramin hasken wutar gefen gadon tana Dan dauke Kai daga kan fuskar tasa bugun zuciyarta na qaruwa ta zare jikinta daga nasa tana kokarin saukowa gadon ya bude idanuwansa Yana kallonta a Dan kasalance kafin ya tashi zaune Yana kallonta yace"
Lafiyanki kuwa?
Ko kallonsa bataiba ta miqe ta nufi kofa tana kokarin fita ya tashi a natse ya riqota Yana kallon idanuwanta da bacci yagama sakinsu yasake tambayarta cikin kulawa Yana kallon cikin idonta dasukai laushi.
Dan rintse ido tayi tana rasa abin Yi Kai tsaye ta sake zamewa tana nufar kofa ta bude ahankali ta fice Yana binta a gefe da mamakin Ina zata cikin Daren.
Kicin suka nufa Yana sake kallonta da mamaki Yana kallon kitchen din sbd bazai iya tuna ranarda ya taba shigowa kicin din ba sai yau.
Fridge ta nufa ta dauko orange juice me sanyi ta zuba a cup ta maida sauran ta nufa inda cake yake ta dauko guda biyu ta fito Yana biyeda ita Yana kallonta da mamakin cin Abu cikin tsakiyar dare.
Karban cup din yayi daga hannunta sbd sanyin juice din Yana kallonta da ido yayi Mata alamar sanyin zai qara Mata zazzabi.
Zaunar da ita yayi a palon tagama ci da kansa yakawo Mata ruwa Tasha tana qin kallonsa tagama ta miqe ta nufa daki ta shige.
Tsayawa tayi tsakiyar dakin cikeda mamaki da tsoro ta kallesa bayan yashigo da ido shima yaka Mata wani irin kallo sbd gabaki daya kayan baccinta daketa damunsa da wani irin qamshi tuni
Tana bude Baki da niyar nuna Masa kofa ya ranqwafo ya hade bakinsa da nata Yana fara Bata wani kiss me sanyi da nutsuwa ta rintse ido da qarfi tana son qwacewa Amma takasa sbd jikinta dake mutuwa ahankali ahankali.
Ahankali hannuwansa suka sauka cikin rigarta ta dauke numfashi tana qanqame hannuwansa da qarfi sbd yanda tsikar jikinsa suka miqe ta bude idanuwa daqyar zata kallesa ko zata iya hanasa da idanuwanta Amma kallon dayake Mata yasa idanuwanta neman makancewa jikinta na saki
Ya dauketa gabaki dayanta Yana dorawa Kan gado bakinsa cikin nata har lokacin sai hannuwansa dake yawo cikin jikinta suna barazanar rabata da numfashinta.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 39_*
Qarfe shida tayi wanka tayi sallah daqyar sbd tsamin jiki da bacci me nauyi dake cikeda idanuwanta tareda kasala Takoma ta kwanta wani bacci me nauyi ya dauketa sbd tun asuba daya fita sallah Bai dawoba Yana sashensa shima baccin yakeyi me nauyi sbd tunda ya iso Bai samu hutuba da nutsuwa sai bayan asubar.
Hannah tunda uwar safiya ta tashi tana aiki hada Masa kayan breakfast a sashensu duk da gabaki daya hankalinta na Kan yanda zatai tasan meye manufar Naj akan Marshal dinta Dan kuwa wlh bazata yardaba Naj ta cike gurbanta a rayuwarsa.
Sai guraren goma tagama ta nufi dakinta tayi wanka tafito ta zauna gaban madubi tana shiryawa cikin adon kwalliya da turare masu qarfi da tsada ta nufi kayanta ta fidda wata doguwar riga me fadin wuya da roba roba ajikin yadin dayasa ta Dan lafe jikinta ta sake saka wasu turarukan ta daura qaramin scarf daya Gama fitarda gashinta me Dan tsayi ba laifi sbd itama kyakkyawar ce ta fito daukeda basket ta nufi sashen hajjo sbd tafi saka ran zuwa yanzu Yana can din sbd kusan Sha daya tayi.