Sashe 6
Ban Saketa Ba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 8:00am nafarka sainajini ajikin doctor, da sauri nazare jikina daga nasa amma bai farkaba, dan haka na nufi bayi danyin wanka, harna fito na shirya cikin riga da siket na atanfa bai farkaba, ganin haka yasa na nufi falon dan inga tsarin gidan, na tsaya cak atsakiyyar falon inabin ko ina da kallo babu 'karya komai yayi atalauce ba'a sarauceba, iyayena sun taka rawar gani saidai fatan ALLAH yabiyasu da mafificin alkairinsa, an k'awata falon da wasu manya2n hotinanmu nida doctor, wanda nibammasan lokacin danayisuba, wata zuciya tacemin tsarin computar ne kawai, jinai anbuďa k'ofa, da sauri na juyo azatona shine yatashi.
Amma sainaga wata matace 'kyakykaywa, tanada ďan jiki babu laifi, na ce sannu, fuskarta babu walwala sosai ta amsa min da yauwa, na rissina ina gaisheta, batareda ta amsaba ta ce, "min ina isma'il ďin??, na ce, "yana barci.
Barci kuma?, ta maimaita ayatsine, na ce, "eh".
Ta kalli agogon dake manne afalon, ta ce, "karfe takwas da rabi mutum bai tashiba, yana inane??, da hannu na nuna mata ďakina, kai tsaye ďakin ta nufa, niko nayi sakake ina binta da kallon mamaki, saiwata zuciyata ce, "kibita kiga abinda zatayi.
Aiiko nabita amma natsaya akofa, tana shiga ďakin tanufi bakin gadon, doctor yanata barcinsa hankali kwance, tasa hannu ta yaye bargon daya lullu6a dashi, ALLAH yasama dogon wandone ajikinsa da doguwar rigar dayaje masallaci.
Tasa hannu taja yatsansa na kafa, yabuďe ido ahankali yana faďin iman yadai??, ta ce, "aii ba itabace, da sauri ya mik'e zaune danjin muryar auntynsa, cikin mamaki ya ce, "aunty kece?".
Ta ce, "eh nice, saboda kayi sabon aure zakabar tsohuwar zuma.
"Kamar yaya aunty?".
Tokaga amarya ka manta da uwar gida mana.
Azuciyata na ce, "uwar gida kuma?.
Maganar doctor ta katseni a'a ni rabani dawata uwargida kije can kiji da tsohon mijinki, nima naji da amaryata.
Naga alama maganar ta sosa mata rai amma saita dake, fuskarta ta 6oye fushinta, ta ce, "oh masu amarya, santin amarcin haryasa kafara mantawa damu?, to ka mi'ke".
Breakfast yakammala kaida amaryarka kawai ake jira.
Yaďan ja hancinsa to muna zuwa, yafaďa atakaice.
Maimakon ta tafi saita zauna abakin gadon, tana faďin a'a bari najiraku anan salon ku kara shanyamu.
Yarage fara'arsa, kinga aunty kije zanyi wankane, idan mungama zamuzo, duka yanzu karfe nawa?, kuma nasan yau yaya ba Zaije kasuwaba ya faďa tareda kallon agogon dake manne aďaki".
Ganin fuskarsa ta nuna alamun 6acinrai yasata mik'ewa ta fito, ina kallo yarakata da harara sanan yay magana wadda nikaina banjitaba.
Nashige cikin labulale dankar taganni, tafito tanabin falon da kallo tana ta6e baki, idanunta suka sauka akan hotunanmu ta kalla sainaga taja tsaki ta fice.
Nabita da kallo ina tambayar zuciyata wanan kuma wacece??".
Ina nan tsaye yafito, yabini da kallo a'a iman tunanin mikikeyi haka?, nayi 'kasa dakai ina murmushi na ce, "babu komai, narissina ina gaishesa.
Ya ce, "bazan amsaba, tunda kika tashi kikaki tashina.
Na ce, "to kayi ha'kuri bazan sakeba.
Ahankali yak'araso tareda rungumeni, cikin kunnena ya ce, "to kin tashi lafiya??, na ce, "lafiya 'kalau, hannuna yakama zomuje ďakina nayi wanka, muje muyi breakfast kinga su yaya suna jiranmu, na ce, "kaje kayi wankan, nikuma bari nagyara ďakin kafin kafito.
Yayi murmushi kedai bari kimin wayo kawai", a'a bahaka bane nafaďa ina murmushi dake kara bayyana kyawun fuskata, to shikenan jeki gyara bari nayi wankan.
Dakina nanufa inata 'kokarin gyarawa, saboda sabo da gyara gadon gwaggo yasani gamawa da wuri, har falo nafito nakara gyarawa.
Babu daďewa saiga doctor yafito cikin kananun kaya, yayi kyau sosai, sai tashin kamshin turarensa yake, ya ce, "taso muje nasan suna jiranmu, na ce, "to, naďakko gyale zansaka, ya ce, "anan gidannefa, kike niyyar saka mayafi, nađan kalleshi ina faďin kayi hakuri ALLAH inajin kunyar zuwa haka, yay murmishi to sarkin kunya mije.
Munfito daga 6angarenmu muka nufi wani 6angare dayake iri đaya danamu, kuma zasu iya zuwa girma ďaya, saikuma wani acan gefe wanda bai kai girman namuba, tabaya yabi damu zuwa wata 'kofa wadda nake da tabbacin tanan zamu riski falon mai gidan, wato yayansa, k'ofar doctor ya kwankwasa, babu daďewa akazo aka buďe, matar dataje 6angarenmuce ďazu tabuďe, taja baya muka shiga sanan ta maida 'kofar tarufe.
Falon ya haďu iya gwargwadon hali, sai tashin k'amshi yake, wajen wani k'ak'yk'yawan mutum muka k'arasa zan iya cemuku yafi doctor k'iba da haske sosai, suna tsananin kama, daka gansa kasan yayansane, saidai doctor ya nuna masa k'uruciya kawai, yana ganinmu yafara fara'a yana faďin oyoyo k'anwata sannunnku.
Nikam cikin jin kunya na'kara nesa dashi kaďan, nazauna saman kafet ina gaisheshi cikin ladabi.
Da sauri ya ce, "tashi kihau kujera kinji.
Nak'ara k'asa da kai ina faďin nanma ya isa yaya".
Shikam doctor kusada yayansa ya zauna, yawani narke ajikinsa kamar k'aramin yaro, yaya yarungumo doctor jikinsa yana faďin auta kuntashi lafiya kaida k'anwata??.
Lafiya lauw muka tashi yayana".
Alhmdllh yaya yafaďa".
Yaďora da faďin k'anwata yagajiyar biki??.
K'asa nayi dakaina saboda inajin nauyinsa sosai.
Doctor ya ce, "ka gantanan yaya tacika kunya dayawa wlhy.
Tokai idan banda abinka auta aii anason kunya, domin kunya tana ďaya daga cikin alamun tarbiyya.
Hakane kuma yayana, doctor yafaďa yana masa jinjina👍🏻........
Aunty ta katse doctor da faďin to kutaso breakfast yana jiranku, muduka muka kalleta sanan muka mik'e.
Doctor ya ce, "wai ina yaranane??, yayansa ya amsa masa da faďin suna 6angaren mama, kasan suna ganin ba'ki bazasu tuna damuba, sai bak'in sun tafi sanan.
Doctor yaya dariya, yarana kenan sunaso sudai suga ba'ki.
Munzauna cin abinci nidai duk akunyace nakecin abincin, dan ban saba dasuba.
"Yaya ya ce, "k'anwata miyasa bak'ya son cin abinci?, ko baki son wannan acanja miki wanine?".
"Da sauri na ce, "a'a".
Yayi murmushi to kisaki jiki kici abincin nan gurin duk family ďinki ne, kuma gidankine.
Na ce, "to.
Doctor ya ce, "konazo nabaki da kaina??:"
Da sauri na girgiza kaina.
Ina kallon matar yayansa ta ta6e baki, dama tunda muka fara magana bata tankaba, abincinta kawai take dannawa.
Hakadai muka gama.
Yaya ya ce, "yakamata kuje 6angarenku, dan ba'ki zasu ringa shiga yimuku sallama, wasu yau zasu wuce.
Okey doctor tafaďa yana mik'ewa.
"6angarenmu muka koma.
Muna shiga doctor yakwanta saman doguwar kujera wai yagaji, ya kalleni ko kema kinajin barcinne??.
Kai na girgiza masa batare danayi maganaba.
Yayi murmushi shikenan matana gwanar kunya.
Muka ďanyi shiru zuwa wani lokaci, dan ni inajin nauyinsa, yajuyo idanunsa matsakaita yana 'karemin kallo, tafin hannu nasa na kare fuska, ya tuntsure da dariya, my iman rowar fuskarki kikemin??.
Na kaďa kai alamar a'a".
Yatashi zaune yana faďin babu waninan, bagashi dan ina kallonkiba kin rufe fuska, ban bashi amsaba saima na k'ara cusa kaina cikin cinyoyina, yataso tsam daga inda yake, ban ankaraba sainaji ya ďaukeni cak, yamaye gurbin inda nake zaune, nikuma ya ďorani saman cinyarsa.
Da sauri na buďe idanu, kallo ďaya na masa nayi k'ok'arin kauda kaina, amma yarik'e fuskata yahanata juyawa.
Ahankali yafurta wanan kunyar taki tayi yawa iman, yakamata naďan rageta, yana gama faďa yak'ara matseni ajikinsa.
Kafin nayi wani yunk'urin kwacewa ya haďe bakina da nasa, hummm, ba tsoroba har ruďani nashiga, jikina sai karkarwa yakeyi, gashi yahanani wata damar dazanyi motsi bare nayi yunk'urin kwatar kaina.
Yanda yaso yake sarrafa bakina da harshena, tamkar yasamu alawar lollipop.
Sai ambatar sunayen ALLAH nake a zuciyata, dan banta6a tunanin faruwar hakaba tsakanina dashiba.
Munkai tsawon minti shabiyar ahaka doctor yana abu ďaya yayinda tuni fuskata ta gama jik"ewa da hawaye, har shima tasa fuskar tasamu tsaraba.
Ya zare bakinsa dak'yar yana maida numfashi asark'e, nikuma nayi saurin direwa daga jikinsa dan bashida karfin dazai iya rik'eni awanan lokacin, saboda laushi da nauyi da kasalar da suka kanainayesa.
A ďari na afka ďakina na kulle, na haye gado can k'arshe kamar wadda tayi gamo da dodon mayu, sai maida numfashi nake da sauri da sauri..
Shikam ďan murmushi yayi saboda ganin gudun danakeyi, ya maida kansa ya jingina da kujera ya lumshe idanunsa yana cigaba da murmushi tareda 'kara lashe la66ansa (yayi k'yau 👍🏻😁likita bokan turai) lol😜.................✍🏻
Kucigaba damin uzureeeee!!!👌🏻!
Plzzzzzz!!!!!!!🙏🏻
Luv u oll my fan's
((S))........2017
battery low🔋😜👌🏻
[8/6, 6:00 PM] mrs bilkisu: ________________________________
BAN SAKETA BA!!!
________________________________
NA
BILKEESA IBRAHEEM
{Bilyn Abdul}
________________________________
https://mrsbilkisa.blogspot.com
Sadaukarwa ga~ya Abdul {city phone's}
MIYAKAMATA NAYI???.
gyara kayanka bazai zama sauke murababa, idan wani yayima ďanka gyara karka zargesa, kojin haushinsa, gode masa domin kuwa jihadi yatayaka, tarbiyyar 'ya'ya jihadine ga kowace uwa ko uba, bakasan miya aikata aka tsawatar masaba, dan haka kada kazama mai fifita son 'ya'yanka akan gsky.
"Kaso naka duniya tak'isa."
"Kak'i naka duniya tasosa."
ALLAH yasa mu gane.
Page.....7⃣.
..........iman tayi shiru tareda k'ok'arin mik'ewa, da sauri xoxo ta rik'eta, wai inakuma zakije?, dariya tayi haba my hafsy shikenan kuma bazamuyi barciba?, kofa sallar isha'i bamuyiba, karku manta kumafa gobefa idan ALLAH yakaimu monday, munakuma da luctures ďin safe.......
Reefat tai saurin tareta, amma dai aii k'ya k'arasa mana koda nan gurinne, tunda nasan dai saiya biki har bedroom ďin.
Iman taja numfashi mai nuna alamun gajiya, please my sisters kuyi hak'uri sai gobe idan ALLAH ya kaimu, ALLAH bakina zafi yakeyi kaina har wani ciwo yake.
Xoxo ta kalli Reefat suka tuntsure da dariya, yayinda iman tayi galala tana kallonsu dan batasan inda dariyar tasu tadosaba.
Ta ce, "incedai lafiya??."
K'alau Reefat tafaďa cikin dariya.
Xoxo ta ce, "iman kinsan miya bamu dariya?.
''A'a..
Iman tafaďa.
Gudunkine yabamu matuk'ar dariya, wato dakika samu damar ku6ta saikika arce, suka sake kwashewa da dariya.
Itama batasan lokacin data shiga tayasuba, saboda hangen gudun datayi take tamkar a yanzu yake faruwa, tashige bayi tana dariya domin ďauro alwala.
♡☆♡