Sashe 27
Ban Saketa Ba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr Isma'il yayma d'ansa wanka fes, yanad'o kayansa a tawul, saman gado suka zube ya shafa masa mai, ya shiryashi cikin blue d'in wando jins da jar riga, ya d'ora masa falmaran d'in riga Mara hannu itama Jins, ta wandonce , yasaka masa Jan takalmi mai k'yau, brosh d'insa yasa ya taje masa kai, musayeef kanka yatara suma da yawa bari muyi break munje aski ko?.
Musayeef ya jinjina masa kai.
Yauwa to tashi muje ko kanunama mama da aunty deexerh gayunka da Yaya marwan, harzasu fita ya ce, "daddy ba'a turareba.
Oh sorry big boy na mantane, komawa yayi cikin d'akin yad'auki turarurrukansa ya faffesa masa sanan ya d'aukesa suka fito.
Raihan ta na zaune afalo, cike da haushin gwalon da musaueef yay mata, amma tana ganin sun fito tamik'e tana murmushi, har kun gama?.
" eh mungama Dr Isma'il yafad'a.
Ta mik'a hannu danta amshi Musayeef amma saiya k'ara mak'al k'ale daddynsa.
Ta ce, "miyasa Baka son zuwa wajena Musayeef kodan ni ba mamanka bace?.
" a'a bawani danba mamansa bace bai sanki bane kawai, barikiga kuyi kwana biyu tare, zai saki jiki dakene, Dan yanada saurin sabo yaronnan.
To ALLAH yasa.
6angaren mama suka nufa, kowa ya hallara su ake jira, Yaya yamik'a hannu yakar6i musayeef, yana fad'in oyoyo yarona, suka gaggaisa, Dr Isma'il ya ce, "INA 'yan biyuna?..
Suna can suna barci basu tashiba, aii nagama k'ok'arin musayeef daya tashi da wuri, yaranan aii sunsha hidima jiya, maman su deexerh CE da wanan maganar.
Wlhy kuwa sunsha momy, deexerh tafad'a, shiyyasa aii idan suka kwanta kamar matattu.
Marwan ya ce, " musayeef fa harya fara bacci muna game, amma kamar an tsikareshi yatashi wai wajen daddy zashi, babu lalla6ar daban masaba amma yasamin kuka, aii dole saida nakaishi.
To dama maigida aii rigima harda ta siyarwa akwai awajensa, mama tafad'a tana Jan k'afar musayeef yana dariya, Yaya kuma yana rik'ewa, a'a mama karki katsa mana k'afa kirage mana kasuwa.
Mama ta ce, "yo dama aii bakuda wata kasuwa, Dan banason miji mai kama da mata, dariya akayi gaba d'aya wadda aunty da Raihan sunyine kawai Dan kar ace basuyiba.
Deexerh da marwan suna kula dasu, deexerh ta CE, " munafukai a zuciyarta.
Bayan anci ank'oshi Dr Isma'il ya mik'e yana fad'in bari nakai Musayeef aski.
Mama ta ce, "o, danna CE mai kama da mata shine za'a kaishi aski?, to aii kun makaro.
A'a mama dama can da niyar zuwa askinmu muka fito ko Musayeef?, kai musayeef yad'aga yana kama hannun daddynasa.
Mom d'in su deexerh ta ce, " k'anina ka k'yale mama kawai tana kishine.
Gskiyarki aunty babba, dariya nanma akayi gaba d'aya.
Dr Isma'il ya d'auki musayeef suka fice yana d'aga musu hannu, suma sukace adawo lafiya.
Wani bak'incikine ya turnuk'e zuciyar Raihan da aunty, wato ko saiya dawoma bazai cemataba, dolenefa ta d'auki gaggawar saita guy d'innan.
Dr Isma'il kam aii yamanta dawata Raihan matarsa, yabud'e mota suka Shiga, yasaka d'ansa Agaba suna tuk'i tare suka fice.
Suna tafiya suna hira, saida sukayi tafiya maid'an nisa, harya gotasu yadawo baya.
Iman ce da Xoxo tsaye abakin titi da Alama adaidaita suke jira, suduka suna sanye cikin bak'ak'en dogayen riguna irin na larabawa, sun nad'e Kansu da gyale na zozo fari na iman jaa, kowacce rataye da jakar suwaga kalar gyalenta, hirarsu suke sunata murmushi.........
*_"kuyi hak'uri dajina shiru jiya, anduba fayil d'inane, amma na warke"_*
*luv u oll my fan's*
*(((S)))........2017*
[8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._*
*NA Bilyn Abdul*
_sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)*
https://mrsbilkisa.blogspot.com
*miya kamata nayi*.
_karka yarda kazama abokin shaid'ain, domin duk wanda yamaida sa6on ALLAH k'aramin abu yazama abokin shaid'an._
_karka aikata zina domin zina shaid'ancice, duk Wanda yayi da uwar wani sai anyi da uwarsa, Wanda yayi da matar wani sai anyi da matarsa, Wanda yayi da yayar wani sai anyi da yayarsa, Wanda yayi da k'anwar wani sai anyi da k'anwarsa, Wanda yayi da 'yar wani sai anyi da tasa 'yar._
_nasan babu wani mahaluki dake fatan hakan ta kasance ga wad'annan 'yan uwa NASA mafi kusanci Dana lissfo._
_to *miya kamata nayi?* karna aikata Kawai, domin zina bala'ice, arzik'i da zina BASA zama a waje d'aya, ga d'unbin zunubi awajen ubangiji._
_to karkayi, karkiyi, nima insha ALLAHU bazanyiba, karmuyi gabad'aya domin tserar da kammu, da iyayenmu, matanmu, 'yayanmu, kannenmu, yayyenmu._
*ALLAH yasa Mugane*
*{page 25}*
Wai Dan ALLAH miye haka _doctor!?_.
Idanunsa ya lumshe, danjin takirasa da sunan datake kiransa ada, ya sauke numfashi ahankali sanan yabud'e motar yafito.
Baya yabud'e yashiga itakuma tana k'ok'arin fita, yay saurin rik'o hannunta tareda rik'e k'ofar, kinga kwantar da hankalinki magana zamuyi kitafi.
Hararsa tayi.
Kinga kidaina min wanan Harar Dan tayarmin da hankali take, zakija nadinga miki abinda bak'yaso wlhy.
Shiru iman tayi.
Saida yakalli musayeef sanan yadawo da kallonsa gunta.
Ya janye hannun rigarta yana kallon k'unshin cike da sha'awa, sumbatar hannun yayi, iman tayi saurin janye hannunta tana k'ara d'aure fuska.
Murmushi yayi, kai my life mai k'unshinanfa ta iya wlhy, kinganki kuwa, inga k'afar?, yafad'a yana duk'awa zai lek'a k'afarta.
Da Sauri tajanye k'afarta ta tura k'ark'ashin kujera.
Yad'ago yana kallonta, Indai bazaki bani naganiba tofa zamu kwana a motarnan.
Baki ta murgud'a MASA.
Bata ankaraba taji bakinsa akan NATA.
Fisge2 tafarayi amma takasa kwatar kanta, tsotsar le6enta yake da harshenta tamkar zai ciresu, duk iya k'ok'arinta nata kwace takasa, Dan haka tahak'ura saida yayi mai isarsa sanan yasaketa yana sauke numfashi.
Itakuma tafara hawaye.
Ya ce, "nunamin konayi abinda yafi haka wlhy...... Kafin yak'arasa ta d'ago k'afarta.
Murmushi yayi yajanye rigar yana kallo, yayinda ita kuma tarintse idanu tana hawaye.
Shikam sai shafa k'afarta yakeyi, daga bayama saiya d'auki wayarsa yad'au k'afar ta da hannunta photo, tanajinsa tai masa banza.
Xoxo kam tanacan sunshiga gidan makwafciyarsu Zara kar6o abu awajenta.
Saida yagaji dankansa sanan ya ajiye kafar, fuskantarta yayi sosai.
My life magana nakeso muyi.
Bana buk'ata tafad'a idonta arufe.
Saboda mi bak'ya buk'ata muyi?.
Haka kawai.
A'a akwai dalili dai.
Banida wani dalili nikam.
Aii duk abinda kikaga d'an Adam yayi akwai dalili.
Toni banidashi, tafad'a cike da k'osawa.
Tom shikenan tunda bak'yaso ambar maganar, yanzu yaushene tafiyar taku?.
" jibi Idan ALLAH yakaimu".
Hummm dabamu had'ubama saidai naji alabari ko?.
Bud'e ido tayi tana kallonsa batareda tace uffanba, ita aganinita mizaisa tasanar dashi...... Yakatse mata tunani dafad'in koba hakaba.
Tad'an yatsine fuska, ai baizama dole saika saniba danbamuda wata alak'a.
'Yar dariya yayi tareda fad'in "ko?."
Kanta tsaye ta gyad'a MASA kai.
Yad'an cije le6ensa, Ashe kuwa zan hana tafiyarnan wlhy.
Da Sauri ta ware ido tana kallonsa.
Ya ta6e baki, ya ce, kallonfa?.
Kauda idonta tayi tace mizan kalla anan.
K'yau mana yafad'a cike da murmushi.
Ta ce, "Ashe";.
Asheme?.
Shiru tayi babu amsa.
Zanbarkine kawai kije Dan ALLAH amma badan halinkiba, kuma kema idan kin dawo kifara shirin komawa naki gidan.
Wata 'yar dariya tayi mai Nuna alamun ka ta6u, tamurd'a k'ofar zata fita.
Yasake damk'e hannunta, INA zuwa kuma?.
Batareda tajuyoba ta ce, " Dan ALLA kabarni inada abubuwa masu muhimmanci agabana.
Nima aii hakantake.
Batace komaiba.
Nifa zan wuce tafad'a kanta yana kallon waje, Nima aii ba kwana zanyiba anan, kaika sani tafad'a azuciyarta.
Ya ce, ''gobe idan ALLAH yakaimu zan shigo, kuma Nima inada zuwa d'aurin aure Adamawa nida Nabeel jibi. Dan haka kubari mutafi tare.
Nikam bazan hau mortar kowaba.
Humm karki hau mana, nidai nagama magana, ki had'oma musayeef wasu kayan Dan dashi zanje.
Bata tankaba tabud'e tafice, daidainan xoxo tafito.
Shima Dr Isma'il yafito, hannunsa rik'e da ledoji guda biyu babba da k'arama.
Xoxo yabama k'aramar sanan yamik'ama iman babbar.
Kallo d'aya tayi musu shida ledar ta kauda kai, nifa bana buk'ata, baki ya ta6e tareda ajiyewa kusada k'afarta, idan kingadama ki yarda yafad'a yana nufar mota.
Xoxo tak'ara masa godiya, harya tada motar ya ce, "af na manta hafsat!.
Xoxo ta ce, " na'am tareda zuwa jikin mortar talek'a kanta.
Jibi dayaushe zaku tafi?.
Tunda sassafe.
Okey kujirani, dannima zanje Adamawa d'aurin Auren wani d'an uwan Nabeel, saimu tafi tare.
To shikenen mungode sosai fa, ALLAH yak'ara lfy.
Ameen saikunjini.
Bayan tafiyarsa Xoxo takali iman datayi gaba tabar ledar a Inda Dr Isma'il ya ajiye.
Dauka kawai tayi suka Shiga gidansu Xoxo..
Afalo suka iske umman su Xoxo, fuskarta cike da fara'a ta ce, "kun dawo?.
Eh wlhy Umma munyi sauri ko?.
A gsky kunyi Sauri.
Kunshin suka Shiga Nuna mata, itakuma tana yabawa.
Ta ce, " kunsamu adaidaita dawuri kenan d'azu?.
Inafa Umma, wlhy sai daddyn Musayeef ne yakaimu, muna tsaye munata jira harmun fara gajiya saigashi shida musayeef zasuje aski, aiko shiya kaimu Yakoma ya d'akkomu.
ALLAH sarki bawan ALLAH, ALLAH yasaka MASA da alkairi, amindai Umma, kingama abinda ya saya mana.
Xoxo tamik'ama Umma ledanta, Umma tabud'e ledan saiga doguwar Riga mai d'anbanzan k'yau, da takalma, harda turare guda biyu, da kayan kwalliya.
Kai amma kin code wlhy, wanan bawa akwai kirki, ALLAH dai yagyara wanan lamari iman ki koma d'akinki ki rungumi d'anki kema.
Ameen Xoxo tafad'a tana dariya, iman kuma tayi k'asa da kai tanajin kunyar zancen Umma, amma dukda haka saida ta ce, "ameen azuciyarta, Dan itama tana fatan faruwan hakan, tana bala'in son Dr Isma'il sosai.
Xoxo tamik'ama Umma ledan iman, kinga NATA itama wai bataso.
Umma ta ce, " kai habadai, itama fad'a take kawai, Umma ta ce, "jeki ajiye mata zata bud'a anjima, murya kasa2 ta ce, " Umma kibud'a kigani mana.
Dariya Xoxo takwashe dashi, kai iman akwai gulmar tsiya, anason daddyn musayeef ana kaiwa kasuwa, keda kikace bak'yaso.
Hararata IMAN tayi, ita kuma Umma tabud'e ledar.
Itama dogayen rigunane guda uku masu azabar k'yau, sai hijjabai Biyar manya, sai takalma biyu da kayan kwalliya.
Umma ta ce, "ALLAH yasaka da alkairi, kukai d'aki Ku ajiye ga break d'inku can.
To Umma Xoxo tafad'a tana mik'ewa.
Anan gidan iman tawuni, Dan saida sukaje suka wanke kai sanan ta tafi gida da ledar kayanta, dakuma wasu turarurruka masu k'amshi da umman Xoxo tabata, *(so kunsandai kanuri sun had'u a wajen turare😉, Xoxo kuma kanuri ce😁)*