Sashe 8
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Fauziyya tadawo tana tambayarshi "lafiya miyafaru" hannunshi tagani yarike inda jini keta zuba daga babbar Yar yatsarshi wacce ya yarbe da wuka garin kallon Fauziyya, "subhallah garinya haka yafaru" Sani baiyi maganaba saima yakara zubamata mayun idanunshi, komawa tayi da sauri d'aki saigata tafito da wani guntun kyallen yadi maid'an tsayi tace amshi ka d'aure saboda jinin yadaina zuba.
Kallonta yayi yanda take magana da alamar tausayinshi a fuskarta hakan bakaramin dad'i yayimashiba, ya wani shagwabe fuska yace "aunty bana iya daurewa yanamin zafi sosai kozaki taimakamin" cike da tausayi Fauziyya tayimashi nuni daya mi'ko Hannun ta d'aure mashi.
Shiko dama abunda yake jira kenan, saurin mi'kamata hannun yayi Yana wani lumshe manyan idanunshi itakuma tasa guntun yadin tana nad'e yatsar daya yanke din.
Juyowa Fauziyya tayi danjin 'kamshin turaren Salim datayi wanda batsan lokacinda yashigoba, Ido hudu sukayi dashi, shima Sani juyowa yayi danyaga miye Fauziyya ke kallo, Salim yagani tsaye wani mummunan fad'uwar gaba yayi Wanda kad'an yahana fitsari ya kubcemashi........
_Tofah reader's ana wata gawata, hmm Fauziyya kibi asannufa gsky Salim Yanada hakuri matu'ka kada kikaishi bango_
*Mmn khady ce* 😎
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 12
*Ansamu typing error a page 11, inda narubuta sannu da zuwa Fauziyya tayima Sani, No basani nake nufiba Salim zan rubuta a gafarceni, Ina fatan kungane*
Wani matsiyacin kallo Salim yabisu dashi Wanda yasa Hantar cikin Fauziyya kadawa, da sauri tasaki hannun sani tayi d'aki gabanta na dukan tara-tara, dan tasan ba abunda zai hana Salim yau yacimata mutunci tunda dama da haushinta yakwana Kuma gashi takarama kanta laifi.
Shigowa d'akin Salim yayi, Wanda yasa Fauziyya makurewa kuryar gado tana jiran abunda zai biyo baya,
Ga mamakinta saitaga Salim baishigo bedroom dinba iyakarsa falo, taga yajuya yabar gidan.
Wata irin ajiyar Zuciya ta sauke, da sauri tatashi tanufi gaban mirror tashafa Mai tayi simple make-up, doguwar riga tasaka ta wata jar atamfa, tayi matukar yimata kyau dukda bawani kwalliya tayiba, danma kallo daya zakayimata kasan bata cikin kwanciyar hankali dukda kikarin datake na kada afahimci haka din.
Falo tadawo ta zauna, takarda ta hango ajiye kan kujera da kud'i naira dari 500, zuwa tayi ta d'auka takardar tabud'e taga anrubuta *ga kudin cefane Nan kidafa abinci iya cikinki danni bazan dawoba sai lokacin baccina yayi*. Wasu siraran hawayene suka gangaro kan fuskarta, Wai yaushe Salim zai fuskanceta, yaushe Salim zaigane kazafi akayimata akan abunda akace ta aikata, yakamata ace Koda da gaske ta aikata salim yayafemata, barantana abune Wanda batajiba bata ganiba aka lakabamata sharri.
Sani Kuma ahaka yakarasa wanke-wanke yanufi d'akin Fauziyya yatsaya daga bakin kofa, itakuma lokacin tana bedroom tana gyara, yace "Aunty nagama abada kudin cefane,
Daga kuryar ta amsamashi "yauwa sani naira 500 nanan kan kujera ka dauka saikayomin cefane da nama yau Miya zanyi, "to Aunty" yafad'a tareda shigowa d'akin hango kudin yayi kan kujera tareda takardar da Salim ya rubuta, maimakin ya d'auki kud'in kad'ai saiya had'a da takardar duka ya d'uka.
Yana fita daga gidan yabude takardar ya karanta, dan sani ya iya rubutun Hausa Kuma ya iya karantawa, saidai idan yayi rubutu bazai karantuba haka zaiyishi a gwamitse kamar kadangare yasha giya.
Bayan yagama karanta takardar wata shu'umar dariya yayi yace "anzo wajen, wlh anzo inda nakeso azo, yanzu kome zai iya faruwa"
Linke takardar yayi yasaka Aljihu, haka ya isa kasuwa yayo cefane cikin farinciki da annashuwa.
Bayan yadawo daga cefanen, Fauziyya tahadamashi tea da biredi Dan itama shine tasha, zama yayi yasha sannan yadauko pure water yasha yayi wata mahaukaciyar gyatsa, wani dogon tsaki Fauziyya tayi dan tajiyo karar gyatsar tashi dukda tana d'aki shikuma Yana waje, tace "Wai kai sani wane irin abune wannan, nagayama banison wannan abun dakakeyi wlh mugun batamin rai kakeyi"
Dariya Sani yayi "afwan, agarfaceni bazan kumaba daga yau tunda bakiso" "da dai yafi" Fauziyya tafad'a daga cikin d'aki.
"Kinsan wani abu Aunty" sani yafad'a Yana Kara gyara zama.
"Saika fad'a" Fauziyya tabashi amsa ataikace,
"Sonike inje kauye cikin 'yan'kwanakinnan, kinsan inada kiwo inada tumaki da awaki sonike inje in siyardasu inzo nan infara sana'a, dan abokanina yanzu babu wanda yake zaune hakanan"
Fauziyya daga cikin d'aki tace "da dai yafiyema"
Haka sani yacigaba da zuba kamar kanyar daba dadi, duk yanda yaso Fauziyya tabiyemashi ayi surutu abun yaci tura Dan yanzu batada nutsuwar dazatayi wani dogon surutu.
Sani dai dayaga yau baisamu Fauziyya ba yanda yakeso, wayarshi yafiddo yafara Game, yayi yagaji yatashi ya kakkabe rigarshi yacema Fauziyya zaitafi, tace "to sai anjima.
Yana fita daga gidan wurin kolo yanufa, dan tun lokacinda yasayi maganin zubarda ciki wurinshi suka kulle, yanzu sani bayada wurin zuwa sai wurinshi, nan yake zama da Yan shaye-shaye yayita kallon yanda sukesha suna buguwa, amma Koda wasa shi baitaba kwatanta Shan wani abun maye ba, Kuma ko kad'an baya burgeshi.
***. ***. ***.
Wasa-wasa yau kimanin sati biyu kenan babu jituwa tsakanin Salim da Fauziyya, bayacin abincinta baya kwana tare da ita, kullum idan yafita dasuba baya dawowa sai dare, kudin cefanema sai dai ya ajiyemata kamar yanda yasaba, ba irin ban hakurin da Fauziyya batayima Salim ba amma ya kekashe kasa yaki saurarenta, Sani kuwa yadad'e da fahimtar irin zamanda Fauziyya takeyi da Salim, Kuma yananan Yana gyara makamansa Dan hakarsa takusa cimma ruwa.
Yauma kamar kullum karfe Sha daya darabi na dare Salim yadawo gidan lokacin har Fauziyya tafara bacci, shigowa yayi bedroom din ko kallon inda take baeyiba, ya canja kayan jikinshi zuwa kayan bacci yakoma falo ya kwanta kan carpet.
Da asubah yatashi yayi alwala yanufi masallaci, itama tashi tayi tayo Alwala tazo tayi sallah, tana zaune kan abun sallah tana addu'oi taji dawowar Salim din, tayi mamakin dawowarshi dan hartafara sabawa da yanayin zaman nasu dukda ba dad'i yakemataba,
Jikka trolley taga ya d'auko yaje gaban wadrope yafara dibar kayanshi Yana zubawa, saida yagama shirinsa tsaf yasaka duk wani abu dayasan zai bukata sannan yashiga toilet yasheka wanka yafito yashirya cikin kananan Kaya, yadawo falo ya zauna kamar Mai jiran wani.
Fauziyya kuwa tunda yafara Shirin takebinsa da kallo, batadai tankaba amma tunani barkatai azuciryata, "inakuma Salim zaya haka?" Tayima kanta wannan tambayar wacce batada mai bata amsarta.
Misalin karfe takwas dayan mintoci sani yashigo gidan da sallama, da sauri Salim yafita kamar dama zuwan sanin yake jira, gaidashi Sani yayi Salim baiko saurareshiba saima wata uwar tsawa daya dakamashi, "Kai Sani kake Kowa, dama zuwanka nake jira daga yau sai yau kada inkara ganinka gidannan nakoreka tunda ba gidan ubanka bane, idankuma ka kuskura ka Kara zuwa saina karyama kafafuwa, kato dakai kazauna cikin mata saboda mutuwar Zuciya" Fauziyya tana tsaye bakin kofar d'aki tana kallon yanda Salim kema sani korar kare, duk sai tausayinshi yakamata, da dane bazata taba bari Salim yakori Saniba amma yanzuma ba hakura tayiba idan suka shirya da Salim din zata rarrasheshi yabari sani yadawo tunda bawani laifi yayimashi ba.
A matukar zuciye sani yabar gidan, Yana fita yace "Salim zakasan kayi da d'a bashegeba, sainasaka kuka da idanunka, wlh saikayi nadamar rayuwarka sai kayi danasanin sanina arayuwarka"
Salim Yana ganin fitar Sani daga gidan juyowa yayi zaishiga d'akin dagudu Fauziyya tashige kurya tana zubarda hawaye, tasan Salim yayi hakane danya bakanta mata rai.
Kud'i masu yawa ya ajiyema Fauziyya kan kujera tareda takarda, sannan yaja trolley dinsa yabar gidan.
*Tofah reader's, Ina Salim yatafi, shin Fauziyya zata hakura da korar da Salim yayima sani, wane mataki Sani zai dauka akan Salim, kudai kubiyoni ZANAB ElKASIM YAR MUTANEN KATSINAWA domin jin yanda labarin zai kare.*
~kuyi hakuri Reader's inajin korafe korafenku akan kunaso akaramaku tsayin typing, inaso inbaku hakuri kuyi hkr da duk yanda kuka samu, duk randa naji Ina free inshaAllah zanrikmaku 2 page, idankuma bansamuba kuyi hakuri da yanda yasamu, Nagode da nunamin 'kauna Ina Ina sonku iya wuya~
Mmn khady ce 🤪

Page 13
Kuka Fauziyya tafashe dashi, kafin tatashi tafito falo, ido biyu tayi da kud'i dakuma takardar da Salim ya ajiye kan kujera, ahankali ta Isa wurin tasa hannu ta d'auki takardar, budewa tayi tafara karantawa.
*Anyimani transfer wurin aiki anmaidani wani kauye, saboda haka natafi ga kudi nan nasan sun isheki har lokacinda zandawo, dan bazan rika dawowaba sai weekend* tana gama karanta takardar wasu sabbin hawaye suka ganagaro bisa kumatunta, cikin matsanancin bakin ciki tace "Haba Hubby ya isa haka, hukuncin ya isa, Koda dagaske na aikata wannan laifin ai hukuncin dakayimin ya hukuntani, yakamata kahakura mucigaba da rayuwarmu yanda muke ada.
Daukar kudin tayi ta had'a da takardar ta rike tacigaba da kuka, jitake kamar tahada kudin da takardar ta 'kone, sai-dai hakan ba dacewa bane.
Wayartace tayi Kara alamar shigowar Kira, amma ko kallon inda wayar take batayiba barantana ta dauka, harta tsinke aka Kara Kira nanma batada niyyar dagawa, saida aka Kuma Kira karo na ukku sannan tasa hannu ta dauka, sunan sani tagani akan wayar, saida tagoge hawayen idanunta ta dai-daita nutsuwarta sannan ta danna Alamar Kore tare da karawa a kunne, sani yace "Hello aunty ya kike"
"Lpy lao sani, ya safiyar"
"Safiya ba dad'i Aunty, kina ganin yanda oga Salim yayimin cin mutunci ya koreni batareda nayimashi wani laifiba"
"Kayi hakuri Sani, dama kobaka kiraba inada niyyar inkiraka, ingayama kadawo dan Allah kacigaba da aikinka kayi hakuri da abunda Hubby yayima"
Wani balai'itaccen kishine yatasoma sani jin fauziyya takira Salim da Hubby, jiyake kamar ya aza hannu bisa Kai yace wayyo, amma saiya daure yace "amma kina ganin hakan ba matsala, idan yaganni Kuma fa?"
"Kada kadamu baya garin, an canjamashi wurin aiki yanzu idan yatafi baya dawowa sai 'karshen mako"
Wani irin farincikine ya ziyarci zuciyar sani, dan yanzu yakeda damar tarewa gidan Fauziyya yaci karenshi ba babbaka.