Sashe 22
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dakata Fauziyya, yafad'a cikin d'aga murya, banison Jin kome daga gareki, kije kiyi duk abunda kikaga dama Allah bazai barkiba"
Ture hannunta yayi daga jikinshi yafita daga d'akin a fusace.
Lokacin khairat tashigo gidan da sallama, ganin Salim datayi yasa duk ta daburce gani take kamar zaigane inda taje.
Ganin ko kallonta beyiba yashige d'akinsa, yasa itama tayi saurin wucewa nata d'akin tashige bedroom ta canja Kaya dan najikinta duk sunyi squizing, Sani yagama tumurmushesu.
Fitowa tayi falo ta d'auko remote dinda ta d'auko d'akin Fauziyya, tanufi d'akinta zata maidamata,
sallama tayi, daga bedroom Fauziyya ta amsa mata, khairat daga falo tatsaya tace "dama remote ne dana ara d'azu shine na maidomaki"
"To ajiyeminshi Nan ko kan kujera"
"To" khairat tafad'a tareda ajiye remote din sannan tabar d'akin, tana kallon kofar bedroom dinda Fauziyya ke ciki.
*Bayan kwana biyu*
Salim fushi sosai yakeyi da Fauziyya dan ko magana bata had'asu yanzu ko gaisuwarta baya amsawa Kuma yaraba shimfida da ita, kud'in cefane ma idan zaibata sai dai ya ajiyemata, idan Kuma yanaso yayimata wata maganar sai dai yarubuta a takarda ya ajiye.
Duk wannan abun dake faruwa ba wanda khairat bata saniba, dan tana biye da duk wani motsin Fauziyya da Salim, Kuma lokacin data d'ibarmasu yakusa cika.
Yau khairat tashi tayi da wani irin ciwon Kai, ahaka ta d'aure tayi wanka tashiga kitchen tarasa miyema zataci, ga yunwa tanaji amma bata sha'awar cin abinci.
Indomie tafara tunanin dafawa saboda itace mai saukin sarrafawa.
Haka Kuma akayi indomie d'in tadafa, da kwai, tana gamawa jikinta har kyarma yake saboda yunwa ta juye a plate ko kitchen d'in bata bariba nan ta zauna tafaraci, taci kusan rabi taji zuciyarta na tashi, wani irin amai yazomata dagudu tanufi toilet tafara sheka amai ba 'ka'k'kautawa, saida ta amayar da duk abunda taci aranar, sannan ta wanke bakinta takoma bedroom ta kwanta kan gado taja bargo ta kudundune saboda wani fitinannen sanyi takeji sakamakon zazzabin daya rufeta.
Wayarta taji tana ringing, Amma takasa d'auka harta tsinke aka kuma Kira nanma ta tsinke, kusan Kira biyar amma takasa d'agawa.
Kira aka kumayi karar wayarma bayamata dad'i shiyasa ta lallaba ta d'auko takoma cikin bargon tana duba missed call din, duka Kiran Sani ne.
Tana Shirin kiranshine wani Kiran yasake shigowa, d'agawa tayi takara a kunne murya na rawa can 'kasa-'kasa tace "Hello Sani ya akayi"?
"Kina Ina haka inata faman kiranki baki d'agaba halan baccinne naki dakika Saba"
"A'a wlhy Sani ganinan kwance banida lafiya"
"Miye ke damunki?"
"Wlh zazzabi ne da ciwon Kai"
"Eyyah sorry khairina, Amma ai Zaki iya daurewa muhad'u ko, yauba gidan Zuby zamuba kawai muje hotel"
"Bana iyawa Sani, ban iya zuwa ko Ina wlh banida lpy sosai"
"Ok to Allah sauwake" Sani yafad'a yakashe wayar.
Ranar haka khairat takwana da rashin lafiya ba Wanda yasani, dan Salim itama yadaina kulata sosai tunda suka samu sa6ani da Fauziyya.
Saida gari ya waye Yana Shirin fita daga gidan yashiga d'akin khairat din zaibata kudin cefane dan yau zata 'karbi girki, isketa yayi kudundune cikin bargo,
"Kekuma lpy kike kwance"? Nan take sanardashi batada lafiya tun jiya.
Sannu yayimata sannan yabata kud'i yace taje asibiti.
A daddafe tashirya taje asibiti gwajin farko da akayimata likita ya tabbatarmata da tana d'auke da ciki na kimanin wata d'aya da sati biyu.
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un, khairat tafad'a jikinta na rawa tafito daga office din doctor din da takardar gwajin a hannunta, wuri tasamu ta zauna gidin wata bishiya inda babu yawan jama'a wayarta ta fiddo takira number Sani"
Ringing d'aya yad'aga cikin rud'ewa tace Sani kazo asibitin Amafin clinic inanan dan Allah kazo yanzu akwai matsala.
Kafin yayi wata magana ta katse Kiran, idan hankalin khairat yayi dubu yatashi dan tunda take harka da maza bata taba ko batan wataba, barantana Kuma ayi maganar ciki, lallai yau akwai babbar matsala kenan.
Minti ishirin yakawo Sani asibitin, khairat yakira tagayamashi inda take, Yana isowa tatashi a firgice tana fad'in "Nashiga ukku, yanzu yazanyi da wannan cikin?"
Murmushi Sani yayi yace "bangane mi kike nufiba"
Takardar hannunta tami'kamashi kagani Sani wannan sakamakon gwajin da akayimani ne Ina d'auke da ciki na wata d'aya da sati biyu"
"To saime, dan kinada ciki shine zakibi kiwani d'aga hankalinki, kamar dai bakida miji"
"Ko inada miji nasan ba cikinsa bane, Kuma shima yasan ba nashi bane tunda baitaba kusantataba"
Shiru sani yayi nawasu mintuna sannan yace "inaga kawai muje azubardashi"
A razane ta kalli Sani, "zubarwa fa kace....
"Eh inaga haka shine solution"
"Gsky Sani banshirya mutuwa yanzuba, kobansan azabar da akesha wurin zubarda cikiba, dukda bansaniba inajin labari, Kuma wasu har rasa rayuwarsu sukeyi, gaskiya ni bazan iyaba...
"Ke kika Sani cikin ai jikinki yake bajikinaba,...
Kada kadamu Sani kabar kome a hannuna nasan yanda zan bulloma Al'amarin"
"Ai dama kome a hannunki yake, yafad'a Yana wani kannemata Ido "Toya? zamu d'an shakata ne"
Haba Sani ina cikin wannan masifar kake fad'in wani shakatawa kabari inyi solving wannan matsalar data dosomu" ta doso mu kodai ta dosoki yafad'a a zuciyarshi.
Wucewa Sani yayi hidimar gabanshi hankalinshi kwance.
Khairat Kuma daga asibitin tarasa inda zata nufa, dubara ce tafad'o mata, Mai napep ta tsaida tashiga.
*Reader's dole muyi rawa mukwaso shoki, khairat ankusa zama mama, Sani Kuma za'a Zama baban baby* 🤪🤪🤪
*Bari muga yazasuyi da wannan ciki* 🤔🤔🤔
Mmn khady ce 👎🏻
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 31
*Game Started* ⚽
'kofar gidansu Salim napep ya ajiye khairat, sallamarshi tayi sannan tanufi gidan, ko sallama Babu tashiga gidan, tun kafin takarasa ciki tafashe da kuka, da sauri Maman Salim tafito daga d'aki Jin kukan khairat d'in,
"Subhanallah lafiya khairat miye ke faruwa, daga Ina kike haka?"
Kuka khairat tacigaba dayi baji ba gani, mamar Salim Kuma sai rarrashinta takeyi tana tambayarta abunda yafaru amma taki kulata sai kuka kawai take kamar wacce aka aikoma da sa'kon mutuwar uwarta da ubanta lokaci guda.
Rungumeta Mama tayi ajikinta tace "yau ni Naga ikon Allah, yanzu khairat idan kinsan bazaki gayamin abunda ke damunkiba miye amfanin zuwanki wurina, kodai baki d'aukeni amatsayin uwa ba"
Jin wannan maganar ta mama yasa khairat tad'an tsagaita da kukan datake, tana share hawayenta da gefen mayafinta.
"Muje daga ciki" maman Salim tafad'a, kama Hannun khairat din tayi zuwa d'aki.
Zaunar da ita tayi kan kujera, sannan taje pridge ta d'aukomata ruwa Mai sanyi tasha, kafin itama tasamu wuri ta zauna tana fuskantar khairat d'in.
"Inajinki d'iyata kigayamin abunda yasameki haka, ko wannan juyar matar ce tayimaki wani abu yanzu inje incimata mutunci"
Girgiza Kai khairat tayi tace "a'a Mama ni Fauziyya Bata tsaremin kome ba"
"To Salim ne, mi yayimaki"
Wani sabon kuka khairat ta dasa, hadda sheshsheka.
"Ki gayamin miye yayimaki Wanda yayi zafi haka kike wannan uban kukan, ko sakinki yayi"?
Cikin kuka khairat tafara magana "Mama abunda Salim yayimani 'karama ace sakina yayi nasan inada 'yanci, zan iya zuwa in auri wani, amma wannan auren na Salim shine ake Kira *AUREN JEKA NAYIKA* kawai dai munyi aurene amma wata mu'amula ta aure bata ta6a shiga tsakanina da Salim ba" sake fashewa tayi da wani sabon kuka, sannan tacigaba da magana "mama kiduba kigani yau wata biyu da 'yan kwanaki da aurenmu, kamar ya ajiye icce, nimafa mutumce ba gunki ba, sai kullum Yana wurin wannan matar gashi itada yakebi d'in abanza tunda gashinan bata ko batan wata, nidai kawai Mama kisa yasakeni inje insamu Wanda yakesona in Aura, nagaji da wannan wula'kancin"
Tunda khairat tafara korama mama bayani zuciyarta ke tafar-fasa take cika tana batsewa,
"Yanzu kina nufin ba abunda yata6a shiga tsakaninki dashi?"
D'aga Kai khairat tayi.
"watako abunda Salim yayimani kenan, niya maida abokiyar wasanshi, hmm zanyi maganinshi yanzu"
Wayarta ta d'auko ta lalubo number Salim ta dannamashi kira, ringing d'aya ya d'aga, kafin yayi magana tafara ruwan Bala'i "Salim nizakacima mutunci a garinnan, nizaka maida mutunniyar banza to wlh baka isaba, kayi maza duk abunda kakeyi kazo gida yanzu Ina nemanka" kafin yayi magana ta tsinke kiran tareda ajiye wayar tanacigaba da sababi "shashasha Wanda baisan inda duniya tadosaba, ana gwadamaka hanya kana kaucewa.
Minti goma Sha ukku yakawo Salim gidan, da sallama yashigo ba Wanda ya amsamashi, Kai tsaye d'akin Mama yanufa Yana d'aga labulen yaga khairat saida gabanshi yafad'i, ahaka ya karasa shiga d'akin yasamu wuri ya zauna ya gaisheda Mama cikin girmamawa.
Kasa amsa gaisuwarshi tayi saima rufeshi datayi da fad'a.
"watako Salim ka gama rainani, ka maidni abokiyar wasanka, yanzu saboda Allah ace ka auri yarinyar mutane ka ajiyeta kamar ka ajiye itace, yau kimanin wata biyu da 'yan kwanaki amma babu wani abu daya ta6a shiga tsakaninka da itaba amatsayinta na matarka, sai dai kullum kana jikin wannan kod'addiyar juyar wannan matar taka wacce ba abunda aurenta ya tsinanamaka tunda gashinan har yanzu takasa ajiyema d'a a gidan.
to wlh yau-yau basai gobeba Inaso inji labari ya canja idankuma ba hakaba Allah ya isa tsakanina dakai"
Jin mama tana jan Allah ya isa yasa Salim saurin d'agowa ya kalli mama, Yana Shirin yin magana ta kwatsamashi tsawa "banison Jin kome daga gareka maza ka d'auki matarka kuwuce"
Kallon khairat tayi tace tashi kutafi kinji 'yar Albarka Allah yayimaki Albarka, ai kinyi ha'kuri wlh, idan bakeba wacece zata iya zama da namiji baya kulata har wata biyu, nagode kinji zanzo gidan inji"
"To mama" khairat tafad'a zuciyarta cikeda farinciki.
Suna fita waje Salim yatada mashin d'insa tsuntsun soyayya.
khairat tahau yaja mashin d'in afusace, dan ranshi yagama baci akan wannan fad'an da mama tayimashi.
Cikin minti goma suka Isa gida,
a 'kofar gida ya sauke khairat tashiga gidan shikuma yakoma harkokinsa dukda ranshi ajagule yake.
Misalin karfe Sha d'aya na dare Salim yadawo gidan abunda baitayiba, dan duk inda yake karfe takwas yadawo gida, Amma yau saboda abunda khairat tayimashi yasa yaji bayason dawowa gidan, dama ga zafin Fauziyya akanshi sai abun yataru ya had'emashi.