Sashe 20
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara khairat tabi bayanshi da ita, sannan taja dogon tsaki tace "Baka sanniba Salim, labarina kakeji wlh nakusa inyi maganinka, kaida munafukar matarka, badai ka'ki kulaniba kaki bani ha'k'kina a matsayina na matarka ta sunnah, hmm idan kasan wata bakasan wataba, idan nakori matar taka, yayinda sha'awarka taciyoka bakada inda zaka sauke nauyi kaga dole kanemeni, nikuma lokacin zan gasama aya a hannu dan bazanbaka ta saukiba, dole duk lokacinda kakeda bukatata kabiyani kud'ad'e masu tsoka, dan nima nasan abunda nake, d'age nake kallonka Salim.
Tashi tayi tagyara d'akinta tsaf, tashiga kitchen nanma ta gyara ta fiddo kayan wanke-wanke, sannan tafad'a toilet tayi wanka tafito ta shirya cikin riga da siket na wani had'adden boyel maroon colour, yamasifar yimata kyau, abunka da farar fata sai haskenta yakara fitowa kyawunta ya bayyana.
Kitchen tashiga ruwan tea kawai tahad'a tazuba madara mai d'an yawa da Milo, shi kad'ai tasha bata wani had'a da bread ba.
Da sallama Sani yashigo gidan, da khairat yafarayin tozali, tana ajiye cup dinda tagama Shan tea wurin wanke-wanke, Yana kallonta yaji wani abu yarrrr ya tsirgamshi take yaji wata irin sha'awarta ta kamashi, cikin 'kan'kanin lokaci idanunsa suka canja launi zuwa ja tsabar jaraba dake cinsa.
Khairat na kallonshi tagane halinda yake ciki, basarwa tayi tacigaba da Yan hidindimunta, shima Sani ba yanda ya iya, dole haka ya daure yayi wanke-wanke a daddafe yagama, d'akin khairat yashiga karbar kudin cefane, yana shiga ya isketa kwance kan kujera three seater idanunta lumshe da alama tayi nisa cikin tunani, dan batasanma yashigoba.
Du'kowa yayi dai-dai saitin fuskarta ya sumbaci kumatunta Wanda yasa tabud'e idonta ta saukesu kan Sani tareda sakarmashi murmushi, shima murmushi yayimata yace "Alkhairi na ya akayine miye yasaki tunani"
"Miye zai Sani tunani nikam yanzu bayan inada gwarzon namiji kamarka a hannu" tafad'a tana mashi wani irin kallo Wanda sukad'ai sukasan abunda yake nufi.
"Hakane khairat bakida damuwa, tunda kinriga kinasamun abunda kike bu'kata kodayaushe Kuma ko dawane lokaci kikaga dama, tabbas bakida damuwa tunda Ina biyamaki bu'karki amma ni kingagara biyamin tawa bu'katar......
"Haba Sani duk 'ko'karin danake akanka baka gani, kaduba kaga jiya dubu nawa nakashe wurin Laure agayara nasiya mana sinadarai duk dan muji dad'i"
"Indai wannane khairat Ni kinsan nawa nake kashewa wurin gyaramaki kaina" Sani tunda sauka Fara harka da khairat yazama gwani wurin Shan maganin maza, yanzu babu kalar Wanda baisaniba.
"Wannan ya nunamin kin manta da Al'kawarin da kikayimin, jin dad'in duniya ya sha'amtar dake, kinriga kinsan babu wacce nakeso duk duniya sama da Fauziyya, kinyimani Al'kawarin fiddata daga gidannan nikuma in aureta amma har yanzu shiru babu wani labari, haba khairat ya kikeso inyi da soyayyar Fauziyya acikin zuciyata.
"Dakata Sani, yazaka tasani gaba kari'ka gayamin soyayyar Fauziyya azuciyarka, kasan Nima ina sonka Kuma Ina kishinka, baniso ko kad'an wata mace tarabeka, sonike kazama nawa ni kad'ai"
"Abunda bazai taba yiyuwaba ne wannan"....... Sani yafad'a cikin d'aga murya
Da sauri khairat tami'ke tsaye cikin tsananin razana da firgici tasa hannu tarufemashi baki.
Sannan tayi kasa da murya tace "Haba Sani kayi ahankali mana kasanfa gidannan bani kad'ai bace idan Fauziyya tajiyomu me kake tananin zai faru.
"Naji Kuma nayima Al'kawarin daga yau zanfara gudanar da aikin"
Murmushi Sani yayi yace "hakan shine zainunamin kinaso tarayyarmu tad'ore nidake har abada, dan auren Fauziyya bashi yake nufin rabuwata dakeba, nidake ai mutu karabane takalmin zaka"
Dariya khairat tayi taji dad'in maganar Sani sosai, dan ita dama fargabarta idan Sani ya auri Fauziyya ya manta da ita.
Kud'in cefane tabashi ta lissafamashi abubuwan dazai sawo, Yana fitowa yaga Fauziyya zaune taskar gidan kan kujera tazubashi kyawawan idanunta, wani irin shock yayi, da kyar ya tattaro nutsuwarshi ya saita kanshi, kunsan marar gaskiya akace ko cikin ruwa ji6i yake, wani fuskewa yayi yanufi hanyar 'kofar dazata fiddaka daga gidan,
"Sani"..... Fauziyya takira sunanshi, afirgice ya juyo, tasowa tayi tazo inda yake tami'kamashi kud'i "dan Allah gashi katahomin da klin daga nan"
"To" kawai yace ya amsa yafice daga gidan, zuciyarshi na bugun tara-tara dan gani yake kamar Fauziyya tasan abunda suke aikatawa shida khairat dakuma Wanda suke Shirin aikatawa nan gaba.
Komawa d'aki Fauziyya tayi, falo ta zauna, ta d'auko littafin hisnil Muslim tana dubawa.
Khairat tashigo d'akin da sallama, amsawa Fauziyya tayi,
Zama khairat tayi kan d'aya daga cikin kujerun d'akin, tacema Fauziyya "antashi lpy"?
"Lpy lao" Fauziyya tafad'a tana cigaba da duba littafin hisnil Muslim dinta.
Ta6e baki khairat tayi a zuciyarta tace "daga yau kingama zaman lafiya a gidannan, ganin nad'agamaki 'kafa shine har wani d'ad'd'agamin Kai kikeye, bakisan tuggunaba, amma gaf kike dakifara gani"
Marairace fuska khairat tayi murya 'kasa-kasa tace "Dan Allah Fauziyya idan kinyi ajiyar paracetamol kibani mana, tun jiya da dare kaina kemin ciwo, Kinga Ina zicci-ziccin inba Sani yasiyomin harya tafi na manta banbashiba, Kuma nakira wayarshi akashe"
"Eyyah sannu" Fauziyya tafad'a cikin tausayawa tace "Bari nadubamaki bani rasawa" mi'kewa tayi tashiga bedroom inda take ajiye maganinta tashi khairat tayi da sauri ta fiddo wani package din magani ta ajiye gefen tv stand din Fauziyya, sannan tadawo ta zauna kamar bata aikata wani abu ba.
Fitowa Fauziyya tayi hannunta d'auke da maganin tam'ikama khairat, amsa tayi tace "nagode"
Fauziyya tace "bakome Allah sauwa'ke"
"Ameen" khairat tace sannan tabar d'akin zuciyarta cikeda farinciki.
*Mmn khady ce* 🙆🏻
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 28
*Kuyi hakuri Fan's kunji shiru jiya, nashiga busy ne, nagode da yanda kuka nuna kulawarku gareni kwana dayane tak bakujiniba amma kun nuna damuwarku akaina, tundaga Wanda suka kirani akan suji lafiyata basu 'kirguwa, da Wanda sukayimani text massage dakuma masumin magana prvt chat, dakuma masu cigiyata a group duka nagode Allah saka da Alkhairi*
Komawa khairat tayi d'akinta tacigaba da hidimominta, tagama girkinta tsaf, tashe'ka wanka tasha ado tana jiran zuwan angonta Salim.
Misalin karfe biyu dai-dai Salim yayi sallama gidan, Kai tsaye d'akin khairat yanufa tunda girkintane.
Tarbarshi tayi cikin tsabar duniyanci taredayimashi sannu da zuwa ta amshi jakar Hannunshi ta ajiye, toilet taje tahad'a mashi ruwan wanka yayi ya canja Kaya zuwa masu sauki sannan yadawo falo yafara d'ibar girki.
Sallamar Sani ta fiddo khairat daga d'akin kanta ko d'ankwali babu hannunta d'auke da plate Wanda ta shakemashi shi da abinci, Dan Sani cin bala'e gareshi kamar jaki.
Tana mi'mashi plate d'in tayi kasa da murya yanda babu Wanda zaijiyota tace "kada kayi nisa yanzu aikina zaifara dan inaso kagani da idonka"
Tabe baki Sani yayi yace "to mugani a'kasa dai ba cika bakinba"
"Zakaji Kuma zaka gani bani minti goma kacal"
Komawa tayi d'aki ta iske Salim harya gama cin abincin ya kishingid'a kan kujera, Zama tayi saitin 'kafarshi tafara wasa da 'kafarshi, zuwa can kamar wacce aka tsikara tatashi ta kunna switch din tv tareda d'auko remote control, dannawa tafarayi tana 'ko'karin canja tasha amma remote din ya'kiya, bubbugashi tafarayi tana fad'in "ko lafiya remote dinnan ya'kiya", kallonta Salim yayi yace "maybe batira sun mutu"
"Jiyafa nasaka sabhin batir, dama remote dinnan yanabani matsala, Bari inje in aro na Fauziyya nagwada ko zaiyi"
Batajira me zaifadaba tafita daga d'akin, bataje d'akin Fauziyyar ba tad'an gewaya baya tayi jim tadawo tacema Salim "ashema batada lpy Fauziyyar"
"Batada lpy Kuma"?
"Eh tace kanta Yana ciwo"
"Subhanallah Bari inje ingani Salim yafad'a Yana nufar d'akin Fauziyyar"
Binshi khairat tayi daga baya tana tsallen murna dan tariga tasan bom d'inda ta d'ana lokacin tashinsa yayi.
Sani Yana zaune yaga wucewar Salim, khairat na biyedashi, nuni tayimashi da hannu akan yale'ko ta window yayi kallo.
Salim nashiga d'akin baiga Fauziyya ba Yana Shirin shiga bedroom khairat tace "nace Dan Allah idan ba damuwa kadubamin remote d'in tacemin Yana kan TV stand naduba banganiba"
Juyowa Salim yayi cikeda haushin khairat d'in, in banda tsabar iskanci matarshi batada lpy itakuma tana maganar abata remote, da kamar yacimata mutunci saikuma yaga rashin dacewar hakan, 'kara kawai yabata taje can tayi kallonta shikuma yaji matsalar Fauziyya dakuma abunda ke damunta.
Kan TV stand din yafara dubawa, karon farko idanunshi suka sauka kan maganin Hana d'aukar ciki ( combination 3 fills) d'auka yayi yafara dubawa take kanshi yafara juyawa tabbas wannan maganin planning ne, kuma gashi cikin na wata d'aya ansha kusan rabi.
Shiru yayi da maganin ga hannu, khairat yitayi kamar bataga wane hali Salim d'in yake cikiba saita juya kan kujerar dake bayanshi taduk'a ta ajiye wani magnin kan kujerar sannan tace "lah kaga ashema ga remote din nan" juyowa Salim yayi ya kalleta lokacin harta d'auki remote din tabar d'akin.
Hango wani maganin kan kujera yasa Salim yanufi kan kujerar yad'auka "Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un" yacigaba da mai-maitawa ganin maganin zubarda ciki, yanzu dama abunda Fauziyya kemani kenan ashe niketa haukana Fauziyya batasona tunda batason tahad'a zuri'a dani, tabbass abunda likitannan yafad'a gaskiya ne.
Khairat Kuma dawowa tayi ta window kusada Sani sunajiran abunda zaibiyo baya.
Fauziyya baiwar Allah tana d'aki tunda tagama cin abincin rana tayi sallar azahar wani irin bacci yari'ka fizgarta Nan kan abun sallar ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita.
Wata irin muguwar Zuciya ta turnike Salim, wani tu'ki'kin ba'kinciki yakeji acikin zuciyarshi, yama rasa ta inda zai bulloma al'amarin kwalama Fauziyya Kira yafarayi da iya karfinsa "Fauziyya....... Fauziyya....... Fauziyya........
Cikin bacci Fauziyya tajiyo yanda Salim ke faman kwalla mata Kira afirgice tatashi tafito dan dajin Kiran bana lafiya bane, dan ita batamasan dawowar Salim dinba gidan.
Tana fitowa tazo gabanshi tace "lafiya Hubby mike faruwa naji kana faman kirana haka"
"Lpy ce takawo haka, miye wannan? Iye tambayarki nakeyi maganin miye?"
"Bansan kona miyeba, taya zaka tambayeni akan abunda bansaniba"
Fauuu......saukar Mari taji a kumatunta, kallon Salim tayi cikeda mamaki dafe da kumatunta tana Shirin yin magana yakara saukemata yatsunshi biyar akan kumatunta, Wanda har saida tafad'i 'kasa tafashe da wani irin kuka mai ban tausayi.
Sani daga bayan window dafe kumatunshi yayi yayi zaman dirshan a wurin dan marinda Salim yayima Fauziyya jiyake kamar shine akayimawa, har cikin ranshi yakejin ciwon abun.