Sashe 17
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa yayi cikin Shirin fita aiki, d'akin Fauziyya yashiga da sallama, zaune ya isketa tsakiyar carpet dindake shinfed'e a tsakiyar falon tana break fast, kunun gyad'a takesha Wanda yaji madara, suger Kuma bata zubashi dayawaba, shiyasa kunun yayi dad'i sosai,
Ajiye cup d'intayi gabanta, tareda amsa sallamar, zama Salim yayi kan kujerar dake fuskantarta, idanunshi suka sauka kan cup d'in ganin kunun gyad'a ne cikin cup d'in ranshi yabiya dan yakware dashan kunun gyad'a, had'iye yawu yayi ya kalli Fauziyya yace "kintashi lpy"
"lpy lao" ta amsa sannan tasake gaidashi ya amsa cikin fara'a da sakin fuska.
"Am akwai sauran kunun ki zubamin, yunwa nakeji" yafad'a Yana shafa cikinsa,
kallo Fauziyya tabishi dashi dan tasan ba'itabace mai hakkin ciyardashi da safe, lokacin khairat ne, ko lafiya Kuma yake neman abinda zaici a wurinta, kodai khairat din batabashiba, saurin kauda wannan tunanin tayi daga zuciyarta, kila dai kawai burgeshi kunun gyadar yayi shiyasa yakeso, tashi tayi tanufi kitchen tazubomashi cikeda cup, sannan tazubomash sauran dankali (erish) dinda tasoya a wani d'an 'karamin vowel takawomatashi, amsa yayi yafara Shan kunun gyadar dad'inshi na ziyartar kunnuwanshi, saida yashanye tass ya ajiye cup din yatashi yace zantafi wurin aiki, ga kud'in cefane, yami'kamata tareda du'kowa ya sumbaci goshinta yace "Nagode my wife Allah yayimaki Albarka yasakamiki da gidan Aljannah" sosai Fauziyya taji dad'in addu'ar da Salim d'in yayimata tace "Ameen Hubby, adawo lafiya Allah kikaye hanya yakuma bada sa'a" rungumeta yayi jikinshi tareda 'kara sumbatarta sannan yafice daga gidan.
Salim na fita Sani Yana zuwa, da sallama yashigo gidan, Fauziyya ta amsa ya gaisheta ta amsamashi, sannan tashiga kitchen tafara tattaro duk wani abu dake bukatar wanki, sani Kuma duk inda tayi sai binta yake da kallo, a zuciyarshi Yana fad'in Wai yaushe zan mallakeki Fauziyya, lokacifa yana k'urewa yakamata in motsa, Kara ayi mai yiyuwa awuce wurin.
Yana wannan tunanin Fauziyya tagama tattaro kayan wanke-wanke yafara wankewa itakuma takoma d'aki, dan yanzu tarage zama suyi wani labari da Sani, yanzu idan kaji ana fira tsakanin Sani da khairat saika d'auka itace tadad'e taredashi ba Fauziyya ba, idan labari yayi dad'i har duka irinna wasa zakaga khairat tana kaima sani tana fad'in Kai Sani bakada dama, tun sanin na damuwa Yana ganin abun wani banbarakwai (Namiji da suna Hajara) har yakaiga yasaba bayajin kome, Fauziyya Kuma tana ganin ikon Allah.
Har misalin karfe goma da Yan mintoci khairat bata tashiba, Sani Kuma sai dubawa yake yaga ta ina zata bullo, dan yaufa bayajin dad'in aikin babu abokiyar fira, ahaka harya gama wanke wanken yanasa ran ganin fitowarta amma bai ganiba,
kud'in cefane, Fauziyya tabashi ta lissafamashi duk abunda take bu'kata, kallonta Sani yayi Yana murmushi Yana Sosa Kai, Koda Fauziyya taga haka tasan kwanan zance, dariya tayi tace "hala yauma yunwar kakeji" "hmm Aunty ai 'kara infara sama cikina wani abu kafin inshiga kasuwarnan, kinsanfa ci nagaba da kome" "to sarkin ci, Ina zuwa" Fauziyya tafad'a tana nufar kitchen, kunun gyad'a tazubashi tahad'o mashi dawani sauran bread dan dankalin (erish) data ajiyemashi shine tabama Salim.
Gefe guda yakoma ya zauna yafara d'a'amin yanayi Yana kallon d'akin khairat lokaci zuwa lokaci ko zaiga fitowarta.
Sallama yaji anyi amsawa yayi tareda kallon wurinda yaji sallamar, wata budurwace daganinta kaga gogaggiyar Yar duniya, dan kallo d'aya zakayimata kasan farinta na siye ne a kanta dan 6au tayi, har wani yellow yellow takeyi ga wani uban attached daya zubo kan gadon bayanta, taci kwalliya cikin wani matsiyacin had'adden less, dinkin Riga da siket sai wani d'an 'karamin mayafi mai Kama dana yara data yafa, takalminta masu mugun tsini kasancewarta gajera sai suka karamata tsayi, tunda tashigo take kallon Sani, shima kallonta yakeyi sunkai minti hud'u ahaka sannan tace "dan Allah Khairat fa"
"Tana ciki Sani yafad'a" tareda nuna d'akin khairat d'in.
Nufar d'akin zuby tayi tana wai-wayen Sani harta shige, sallama tafara kwadawa taji shiru, batareda wani tunaniba tanufi bedroom tabud'e bakowa aciki, jawo kyauren tayi tanufi gudan bedroom d'in tana tura kyauren ta hango khairat kwance kan gado tayi d'ai-d'aya daga ita sai rigar baccinta wacce tasa jiya, dukta yakice illahirin cinyoyinta a waje suke, gashin kanta Kuma dukya baje kan gadon, magana zuby take amma khairat ko motsawa batayiba baranta zuby tasa ran zata tashi, hawa tayi kan gadon ta d'aga hannu ta d'ad'ama khairat duka a cinya.
A firgice tatshi zaune tana kallon Wanda yayimata dukan, Salim takawoma ranta dan tasan shine kemata wannan kalar tadin, amma Kuma saitaga sabanin haka domin zuby tagani tana binta da kallo, itama zubamata nata idanun tayi cikeda mamaki, zama zuby tayi gefen gadon tana murmushi tace "oh ke khairat badai kina nufin har yanzu baki tashiba, eh lallai alamu sun nuna jiya kwana kukayi Kuna midi'ddikar juna keda Salim, watako gajiyarce har yanzu bata sakekiba, to dama zuwa nayi kibani kud'in mutane in kaimasu da alama magani yayi kwalliya tabiya kud'in sabulu, aidama Laure agyara mata tagayamin 'karfin maganin"
Ganin Zuby sai zuba take ba kwama ba fullstop ne ya'kara 'kular da khairat batasan lokacinda tafashe da kukaba tafad'a jikin Zuby tana cigaba da kukan.
Cikeda mamaki zuby ke kallon khairat "ke lafiyarki kuwa, nida nazo inji good result kawai saiki fashemin da kuka nikam banison haka wlh, ko bai biya kud'in bane" dan lokacinda zuby takawomata maganin ta tabbatar mata indai tayi amfanidashi Kuma Salim ya kusanceta to shine zaibiya kud'in da hannunshi.
Girgiza Kai khairat tayi tace "koya biya kobai biyaba Ni kud'i ba matsalata bane, kinsan inada kud'i, Amma ina cikin matsalarda da alama kud'ina bazasuyimin maganintaba"
"Wace matsalace haka 'kawata"? Zuby tafad'a tana dafa kafad'ar khairat.
Batare da wani tunaniba khairat takwashe duk abunda kefaruwa tsakinta da Salim tun farkon zuwanta gidan har abunda yafaru jiya tsakaninsu, gashi ahalin yanzuma matse take batasan yanda zatayiba...
Shiru Zuby tayi nad'an wani tsawon lokaci sannan tace "Amma wallahi khairat mijinnan naki mugune, in banda mugunta yaushe zaka ajiye mace agida tsawon wata d'aya baka kusancetaba kamar ka ajiye icce"
Shiru sukayi na wani mintittika sannan Zuby tagyara zama tamatso kusada khairat tace "kawata waye wancan nagani a gidannan,?"
"Wah" khairat tafad'a tana kallon zuby.
"Wani kyakkyawan saurayi wani d'an fari mai idanuwa, yanzu dana shigo naganshi zaune shinema na tambaya ko kinanan yacemin eh"
"Oh wai Sani kike nufi, ai *ALMAJIRIN GIDANA* ne"
"What..... Almajiri fa kikace, wannan saurayinne Almajiri, gaskiya ban yardaba dan ko kad'an beyi Kama da Almajirai ba, gashi kyakkyawa gashi tsaf-tsaf nifa tunda naganshi.......
"Dakata malama" khairat tafad'a cikin d'aga murya, sannan Kuma tayi 'kasa da muryarta tacigaba da magana "yaya ga matsalar dake gabana zaki Isheni da wani zancen banza, kamata yayi kibani shawara bawai kirik'a nemama kanki abunda kikesoba"
Murmushi zuby tayi tareda dafa 'kirjin khairat tace Allah huci zuciyarki, aike kinada kayan biyan bu'kata a gida kece kawai bakisoba"
"Bangane me kike nufiba" abunda nike nufi shine" bakinta takai saitin kunnen khairat tagayamata wata magan, dariya naga khairat tayi tace "Nagode 'kawata naji dad'in zuwanki Kuma zanyi amfani da shawarar dakika bani wlh ko yanzu matse nike, nema kawai nake kota halin 'ka'ka insamu biyan bu'kata"
Dariya Zuby tayi tace "yanzu dai inji dumus dan sauri nake zan wuce" tafad'a tana mi'kama khairat hannu, dallah kada kidamu indai kud'ine zanmiki transfer ta Bank dinki"
"Wane irin kada indamu kinsan halin Laure agyara batada mutunci indai dangane da kud'ine" tafad'a tana mi'kewa nizan wuce sainaji alert, Kuma sauran bayani sai munyi waya.
Rakiya khairat tayoma zuby tsakar gida suka iske Fauziyyar da Sani Wanda yadawo daga kasuwa da kedoji yanamata bayanin kayanda yasiyo, wani mugun kallo suka watsama Fauziyyar khairat harda Jan guntun tsaki sannan suka wuce,
Kallo tabisu dashi ta girgiza Kai a zuciyarta tace "idanna raina kasuwa ko sabtu cikinta bana badawa"
Ran sani yabaci sosai akan abunda khairat tayima Fauziyya, amma zeyimata magana indai tanaso su dai-daita dole ta bar yima Fauziyya Koda kallon banza barantana Kuma wata magana marar dad'i.
Har 'kofar gida khairat taraka zuby saida taga tafiyarta sannan tadawo gida.
D'aki tawuce tana tunanin yanda zatayi tayima Sani tayin kanta, wata dabarace tafad'o mata.
Dagewa tayi iya 'karfinta tafasa 'kara, tana fad'in "wayyo Allah nashiga ukku ataimakeni....
Dagudu Fauziyya da Sani suka nufi d'akin tsaye suka iske khairat tsakiyar d'akin tana maida numfashi, tambayarta Sani yayi "lafiya Mike faruwa?"
"Kadangare ne... Tafad'a tana dudduba jikinta, "Yana Ina"? Fauziyya tafad'a tana kallon d'akin.
"Ina ruwanki da inda yake zakizo ki ishi mutane da shegen surutu, kamar idan angayamata inda yake wata tsiya zaki iya tsinanawa, dallah malama ficemin daga d'aki tun kafin inmaki rashin mutunci"
"Sani Yana can d'akin yashige" tafad'a tana nunama sani bedroom,
Fauziyya fita tayi daga d'akin jikinta a sanyaye, yakamata ace zuwa yanzu tafita harkar khairat Koda kuwa gani tayi tanaci da wuta kada tazubamata ruwa danta lura haka khairat d'in ke bu'katar zaman nasu ya kasance, amma zuciyar musulunci Bata barinta tayi haka, zatacigaba da ha'kuri da halin khairat d'in watarana sai labari kome yayi farko Yanada 'karshe.
Sani Yana shiga bedroom yafara kalle-kalle Yana neman ta inda zai hango 'kadangaren sai jiyayi an rungumeshi tabaya, khairat ce takai hannunta kan abunshi tafara murzawa tana wani maida numfashi, Hankalin Sani idan yayi dubu yau yatashi dan wani ba'kon abu yaji Wanda tunda uwardata haifeshi baitabajin irinsaba.
*Reader's inatajin 'korafinku akan kunaso a'kara yawan typing, inaga hakan bazai samuba kudaiyi hakuri da wannan Dan ahalinda muke yanzu tunda nafara typing wannan littafin bamuda NEPA transformer d'inmu yasamu matsala kullum saina Kai charge nabiya kud'i sannan nakemaku typing, wasuma har shawara sukabani akan in maidashi na kud'i Amma inkara tsayin typing nace a'a subari dai acigaba dayi haka d'in, idan Kuma kunaso amaida nakudi sai amaida ari'ka read more takwas* 🤣
Mmn khady ce 👎🏻
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 25
Hankalin Sani idan yayi dubu yau yatashi, Dan wani ba'kon abu yaji Wanda tunda uwardata haifeshi baitabajin irinsaba.