Sashe 13
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su khairat yau ake dinner, sai shirye-shirye aketayi itada kawayenta Kowa kagani cikin nishadi da farinciki Amma Banda amarya dan tarasa wace dabara zatayi wacce Salim zai halarci wannan dinner d'in, shiru tayi na tsawon wani lokaci kafin ta kalli 'kawayenta dake zazzaune zagaye da ita anata hada-hada, tace "Ina zuwa baby's" tafad'a tana barin d'akin.
Wani 'karamin d'aki tashige Wanda ke can gefe guda ba mutane sosai kusadashi, tana shiga ta turo kyauren d'akin, zama tayi kan buhunnan shinkafa dake ajiye cikin d'akin da alama store ne, wayarta ta fiddo number maman Salim takira, ringing biyu ta d'aga takara a kunne tana fadada fara'arta "a'a amarya kinsha 'kamshi ya hidima?"
Ko amsa maganar da mama tayimata khairat batayiba, barantana Kuma tasamu arzikin gaisuwa a wurinta, sai kawai tafashe da kukan 'karya.
A kidime Mama ke tamabayarta "lafiya khairat mike faruwa, ya ana hidima Kowa cikin farinciki ke kina kuka, gayamin wani abu akayimakine, haba 'yata"
Gwalo khairat tayima wayar sannan tacigaba da rera kukan 'karyarta harda sheshsheka,
Hanakalin Mama fa idan yayi dubu yatashi tafara rarrashinta "haba kekuwa 'yata kigayamin Mike damunki, ko Salim dinne yayimaki wani abu, kigayamin wlh yanzu inkirashi incimashi mutunci shida baisan arzikiba ana nunamashi hanya Yana kaucewa, yafiso yabiyema wannan 'kodaddiyar matar tashi juya wacce Bata Haihuwa"
Wani tsalle khairat ta daka dan murna yanda Mama bazata iya ganewaba, a zuciyarta tace anzo wurin.
Sai-saita nutsuwarta tayi sannan tafara magana cikin muryar kuka "mama Salim bayasona inaga kawai 'kara afasa wannan auren....
Wata irin razana Mama tayi tare dafe kirji tace "haba khairat dan Allah kidaina fad'in wannan maganar, meyayi zafi haka Shiba wutaba idanma wani abu Salim d'in yayimaki kigayamin nizanyi maganin abun amma kada inkarajin kinyi maganar fasa aure kinji yata" ta'karashe maganar cikin sigar rarrashi.
"Mama kiduba kiga yau kwana biyar ana program ba Wanda Salim yaje, anyi *Arebian night,* anyi *water melon party* da *'kauyawa* sannan anyi *kwallo*, jiya anyi *kamu* wai dan yau nace yazo wurin dinner shine yayitamin fad'a Wai bazaizoba Kuma idan nasake nakuma kiranshi ko awayane saiya sa'bamin...... Ta 'karashe maganar cikin sheshshekar kuka.
"Yanzu Salim dinne yayi maki haka kibarni dashi, wlh zaya sani, idanma wannan munafukar matar tashice ke hanashi zuwa duka zanje inci mutuncinsu dagashi har ita, Kuma kicigaba da shirinki dinner kamar yajene yagama" godiya khairat tayima mama tareda tsinke wayar tana tsananin farinciki dan tasan tunda tasanya mama cikin wannan maganar dole yau Salim ya halarci dinner din.
Mama tana gama waya da khairat takira wayar Salim ranta amatu'kar bace, ringing daya yad'aga tun kafin yayi magana mama tarufeshi da fad'a ta inda take shiga batanan take fitaba.
"Ka saurareni dakyau Salim wlh kafita a idona inrufe, Nizaka rainama wayo, to kasani dole yau ka halarci dinner d'in, idanba hakaba saina sabama, haka kawai kasa yarinyar mutane cikin damuwa ana tsaka da farinciki, kakirata ka zazzageta Wai bazaka dinner ba, to wlh idan bakajeba Allah ya isa tsakanina dakai"
Tana kaiwa nan ta tsinke Kiran batareda Salim din yayi maganaba,
Dafe kanshi yayi Wanda yafara juyawa saboda maganar da mama tafad'a cikeda mamaki yake nazarin maganganun da mamar tafad'a cikin fad'an nata, kenan khairat tafad'amata 'karya kenan.
Lallai zanyi maganin wannan 'yar iskar yarinyar, badai tadage saitasani abunda banyi niyyaba, hmm zamu had'une wlh saita kwashe kashinta a hannu.
Cikeda bacin rai Salim yadawo gida, tarbarshi Fauziyya tayi cikin fara'a wacce batakai cikiba, dan dauriya kawai takeyi bataso tanunama Salim halinda take ciki, 'kasan zuciyarta kuwa wani mugun kishine ke addabarta.
"A'a'a yanaga kamar ranka abace ango guda, cikin farinciki yakamata aganka haba angon khairat baikamata ace naganka hakaba, gobefa kamar yanzu ....
Wata uwar harara Salim ya watsamata wacce tasa taja bakinta tayi gum.
Wucewa yayi d'akin Fauziyya kaitsaye bedroom yanufa yacire kayanshi dagashi sai boxer yafad'a toilet yasheka wanka, yafito ya zauna bakin gado Yana shafa mai, lokacin Fauziyya tashigo jikinta a sanyaye kamar kazar da kwai yafashemawa aciki, kallonta Salim yayi yace ki shirya anjima zamuje dinner.
Sani Yanada labarin dinner d'in, shima Yana so yaje danya kashe kwarkwatar Ido, sai dai baisan inda akeyiba, saboda haka ya yanke shawarar Kiran Fauziyya ya tambayeta.
Wayarshi ya d'auko daga aljihu number Fauziyya yakira tambayeta inda ake dinner d'in, gayamashi tayi,Yacemata zaije inshaAllah, Nan itama take gayamashi ai zataje.
Fauziyya zataje dinner d'in, Aiko naji dad'i Sani yafad'a Yana murmushi kamar ance zaihadu da uwarshi ta 'kauye, kodayake Koda ita zaihad'u baya wannan murnar dan da alama yamanta da ita.
*liyafa hotel* nanne wurinda aka shirya yin dinner d'in wurin yatsaru matuka decration d'in yayi matu'kar k'ayatuwa, kome na wurin blue ne da golden, mutane ancika ma'kil amarya tadad'e dazuwa zaune take kan kujerar da aka tanada domin itada angonta, sanye take cikin wata arniyar doguwar riga fitted, tayi matukar fitoda surar jikinta, rigar blue ce wacce Tasha ado da fararen flowers, sai faraen takalmi a kafarta masu mugun tsini, hannunta rikeda purse Fara wacce tasha adon duwatsu blue, wayyo yaka hango khairat amaryar salim, kanta kuwa farin head ne,
zare namujiya take tana duban ta inda Salim din zai bullo, wasu hawayene suka Fara cikamata idanu, watako Salim bazaizoba shiyasa ya'ki yarda sutaho tare, itadai ya watsama 'kasa a Ido, hmm zanshiga gidan naka salim sainayi maganinka Salim saika kwashi kashinka a hannu (Tofah khairat keda Salim waye zai Kashi kashinsa a hannu, shiyace ke kekuma kince shi) wlh saina gyarama zama duk wukakancin dakamin saina rama.
Lokacin Sani yashigo hall d'in yasha wata munafukar shadda, tad'au guga kalar ruwan 'kasa hakama takalminsa, hularshima tayi kala da shaddar, sai 'kamshin turarensa ke tashi, wow Sanifa anfaso gari shimafa yazama mutum...
Kujerar gaba yasamu ta gab da amarya ya zauna, khairat yazubama mayun idanunshi "gaskiya kyakkyawa ce, miyasa Salim Koda yaushe yake zabo kyawawa, wannan karonma yazabo wata Mai zafi, Kai kema inayinkifa Mai kyau, inayinki sosai, ammafa ba Sonki nakeba, Ni duk soyayyata nabarma aunty Fauzy.
Kallon khairat yake bayako 'kiftawa, hawaye yaga nabin kumatunta, "to itakuma wannan miye yasakata kuka? Yayima kanshi tambayar dabashida amsarta.
Duka kallon mutanen hall din Yakoma kan wasu taurari guda biyu kokuma ince wata da Zahra, Wanda haskensu ya disashe hasken fitulun dake haske a hall d'in, Salim sanye da shadda maroon colour wacce Tasha aiki da bakin zare, sai bakar hular daya d'ora akanshi, takalmin kafarshima bakine, Fauziyya Kuma Marron d'in less tasanya Mai zanen flowers golden, d'inkin Riga da siket Wanda yayi masifar yimata kyau, kafarta sanye da takalmi golden, head din kantama Golden ne.
Khairat dake zaune hawaye yagama wankmata fuska hangosu tayi suna taku cikin kasaita, hannwansu ma'kale dana juna sunata sakarma junansu wani tsadadden murmushi mi'kewa tayi tsaye tana binsu da kallo zuciyrta na 'kuna
Sani ma mi'kewa yayi yazubama Salim da Fauziyya mayun idanunshi, wani irin kishine ya turni'ke zuciyar sani ganin yanda Salim kewani rungumeta jikinshi, itakuma ganin yanda idon mutane yadawo kansu duk saita daburce santsin tiles ya d'ebeta tatafi luuuu zata fad'i da sauri Salim ya tarbota tafad'a jikinshi, riketa yayi bayada niyyar sakinta fuskarshi na kallon tata Yana sakarmata wani irin tsadadden murmushi, cikin kunar Rai sani yafigi wata kwalbar lemu dake kan teburin gabanshi yanufi inda Salim yake, dagudu itakuma khairat tanufi inda duka switch da wearing din hall d'in yake ta fizge wayoyin wani irin shock da tartsatsin wuta suka tashi, hall d'in yayi tsit Kowa ya du'ke lokacin Kuma akaji 'karar fashewar kwalba tareda fasa wani irin ihu.......
*Mmn khady ce* 💃🏻
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 20
.....cikin 'kunar Rai sani yafigi wata kwalbar lemu dake kan teburin gabanshi yanufi inda Salim yake dagudu itakuma khairat tanufi inda switch da wearing din hall d'in yake ta fizge wayoyin wani irin shock da tartsatsin wuta suka tashi hall d'in yayi tsit Kowa ya du'ke lokacin Kuma akaji'karar fashewar kwalba tareda fasa wani irin ihu......
Hasken wutar ne yadawo sakamakon ma'aikatan wurin dasuka kawo taimakon gaggawa suka gyara, sani Kuma kwance yake kasa ri'ke da goshinshi daya fashe jini nata zuba gefenshi Kuma ga fasashshiyar kwalba, abunda yafaru shine lokacinda sani ya d'auki kwalbar yanufi wurinsu Salim bama Wanda yalura daya d'auka, itakuma khairat tsananin kishin ganin Salim da Fauziyya dakuma yanda duk illahirin kallon mutanen hall din Yakoma kansu yasa tafizge hasken wurin Wanda sai akwaishi za'a gansu, sakamakon hasken day yanke yasa sani yin karo dawani abu acikin duhu ya buge goshi, yafad'i kwalbar hannunshi tafashe saboda masifar zafi daya ziyarci wurinda yabuge yasashi fasa ihu...
Da sauri mutanen wurin sukayo kanshi suka kamashi, Fauziyya hankalinta bakaramin tashi yayiba ganin yanda jini ke ambaliya daga goshin sani zuwa jikinshi, Salim ma hankalinshi yatashi da sauri yanufi inda Sani yake yakamashi Yana tambayarshi "lafiya garinyaya haka yafaru", sani kasa magana yayi shidai yanda kanshi ke radadi da zugi duk ya isheshi.
Cikin tsananin rud'ewa Salim yakama sani yace mutafi akaika asibiti, cikin mutanen dasuka halarci dinner din wani yadaukesu amotarsa, Fauziyya Kuma sai sannu takema sani, amma ba bakin amsawa ciwon dake kanshi ya isheshi, wani k'aramin asibiti sukaje Wanda ke kusa da wurin.
Dressing akayimashi, sannan akasa bandage da plaster aka rufe wurin, daga Nan gida suka wuce suka sauke sani, sannan suma suka wuce nasu gidan, dan tun faruwar wannan al'amarin Kowa yakama gabanshi yabar hall d'in, dinner dinda ba'ayiba kenan, khairat kuwa ranar tasha kuka kamar zata si'ke wata irin muguwar tsanar Fauziyya ta d'arsu azuciyarta Kuma daga ranar talashi takobin saita raba Fauziyya da Salim Kota halin yaya.
(Tofah Fauziyya abunfa yazamemaki biyu, ga Sani ga khairat)