Sashe 14
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Habi taji labarin abunda yafaru wurin dinner d'in Koda khairat tadawo tana kuka tana gayamata abunda Salim yayi, masifa tadinga surfawa "wannan d'an iskan yaron nema yake ya raina mutane, dan ubanshi Shi waye dazayacimaki mutunci cikin bainar jama'a to wlh Bari inkira uwarshi inji dalilin dayasa ya wulakantaki cikin d'umbum mutane" wayarta taciro tafara dannawa, da sauri khairat tarike hannunta "a'a mama kada ki kirata dan wlh naga ranshi amatu'kar bace yake, idan Kika kirata nasan zata kirashi Kuma zata karamashi zafi akan Wanda ke kanshi, plz mama kada wannan yayi sanadiyyar fasa aurena.... Tafad'a tana share hawayen idanunta, itadai Allah ya jarabceta da masifar son Salim Koda wasa bataso wannan damar tawuceta, Kara kawai tayi hakuri duka gobe kamar yanzu tana gidanshi, wani guntun murmushi tayi, dan ko tunanin Salim tayi saita murmusa wani kalar so takemashi Wanda ita kanta batasan kalarsaba.
Tsanar da Salim yayima khairat yau taninku azuciyarshi, khairat batada tarbiya, bayan rashin tarbiyama ashe harda rashin hankali tahad'a, dan abunda tayi yau babu mai hankalin dazai aikatashi, amma zan gyaramata zama, ranar haka Salim yakwana yanata tunani kala-kala
Bangaren Fauziyya ma tunanine cunkushe azuciryata, abinda khairat tayi yau yadasamata tsoronta acikin ranta, zaman kishi da irinsu khairat sai masifaffe sabanin ita wacce batason tashin hankali ko kad'an, "ya Allah kakawomin d'auki" tafad'a tana share hawayen dasuka gangaro kan kumatunta.
Rana Bata 'karya sai dai Uwar d'iya taji kunya, yau an d'aura auren *Salim da khairat* Alhmdlh d'aurin auren ya halarci mutane da dama Kama daga abokan Salim yan'uwa da abokan aikinsa, dukda bawata gayya yayiba Amma yayi mamakin yanda akayi duk sukazo, (Niko nace wannan aikin Mama ne)
Yau khairat kamar tazuba ruwa 'kasa tasha saboda tsabar farinciki, jitake abun kamar amafarki Wai yau itace tazama matar Salim dinda tadade tana dakon soyayyarshi Yana hankadeta.
Fauziyya tashiga matsanancin tashin hankali, kallo d'aya zakayimata kagane tana cikin damuwa, Amma tana 'ko'karin dannewa dan bataso mutane su fahimci haka, saukintama 'yan gidansu sunzo hakan yaragemata damuwa sosai,
Misalin karfe biyar na yamma motocin kawo amarya suka dira a 'kofar gidan Salim, Wanda kuginsu yasakama Fauziyya wani mummunan fad'uwar gaba, saida tayi 'kokari ta tattaro nutsuwarta tareda karanto addu'oi daga bakinta.
Haka 'kawayen Hajiya Habi suka lullubo khairat suka shigo da ita sunata rangada guda, har d'akinta suka kaita.
Hakadai akayita Yan hadada, irin wacce aka Saba a al'adance akagama bayan sallar magrib duk mutane sun watse kowace tatafi gidanta gida yarage daga khairat sai Fauziyya.
Fauziyya batajira shigowar Salim ba tagyara sashenta tsaf tagyara ko'ina tafeshe da air freshener ta kullo d'akinta tahaye gado ta karanto aduu'oin kwanciya bacci tashafe jikinta ta kwanta, sai dai bacci ya gagari idanunta sai juyi takeyi.
Tanajin shigowar Salim, wani irin kishine yatasomata wani kududun Abu yazo ya tokaremata Zuciya, kasa koda kwakkwaran motsi tayi a inda take kwance, sashenta yanufo yataba 'kofar Amma saiyajita arufe, kiranta yafarayi tanaji amma tayi banza dashi dan yau wani mugun haushinsa takeji, khairat Kuma tana d'akinta tana kallon duk abunda ke faruwa dan tun shigowar Salim take tsaye jikin window tana le'kensa, ganin yanufi d'akin Fauziyya yasa ranta mugun baci, amma ba yanda zatayi dole tayi hakuri tasan dai dole yau tareda ita zai kwana.
Salim kuwa ganin yadad'e Yana Kiran sunan Fauziyya bata amsaba yasa yayi amfani da makullin hannunshi ya bud'e d'akin yashiga har d'akin datake kwance, yadad'e tsaye akanta tanaji amma tayi kamar bacci takeyi batasan da shigowarshiba.
yasan ba bacci takeba tayi hakane saboda wani dalili, wani guntun murmushi yayi ya ajiyemata ledar dayashigo da ita yafita daga d'akin yarufemata kofar kamar yanda tarufe...
Tanajin lokacinda yashiga d'akin khairat, wani irin kuka Fauziyya tafashe dashi tatashi zaune tabuga uban tagumi, shikenan nashiga ukku, yau Salim bataredani zai kwanaba, yau Salim zaikwana dawata mace baniba, zai mallkama wata mace duk illahirin jikinshi kamar yanda yake mallakamani, wani sabon kuka tasake fashewa dashi, hawaye kuwa wasu nabin wasu.
Khairat kuwa tanajin Salim yanufo d'akinta tayi sauri takoma bedroom tahaye gado tasa mayafi tarufe fuskarta.
Da sallama yashigo d'akin amsawa tayi tahaka yagane d'akinda take Nan yanufa ya ajiyemata ledar dayashigo da ita, sannan yashiga toilet dinta yayi wanka yafito yaje d'akinshi yasanyo kayan bacci yadawo, kitchen yanufa ya d'auko plate da wu'ka poke, da cups.
Ledar kazar dayashigo da'ita ya d'auko ya debi nashi a plate sannan yazuba lemunshi a cup ya mi'kamata sauran, gefe yakoma yaci yakoshi yakora da lemu, itama khairat fidda kunya tayi ta Zankari kazarta takora da lemu tabi da ruwa, sannan tatashi tacire kayan jikinta ta d'aura wani karamin towel tashiga wanka, tana fitowa taje gaban mirror tafeshe jikinta da kalaluwan turare taredayima jikinta barin humra sannan ta d'auki wata Yar kwalba taboye a hannu tashiga toilet tayo matsi dashi tafito tasanya wasu matsiyatan kayan bacci Wanda dasu da babusu duk dayasuke dan babu abunda baya bayyane ajikinta, duk abunda take Salim na zaune Yana kallonta ko kad'an bata burgeshi.
Zuwatayi kusadashi ta zauna tawani dora hannunta kan cinyarshi, ganin bai kulataba yasa tafara shafa jikinshi tana wani kwantowa jikinshi, tana shagwaba, tureta yayi yace "dallah malama kibarni inhuta nagaji.." Yana fad'in haka yatashi yakoma gudan d'akin ya maida kofa yarufe yahaye gado yayi kwanciyar shi, nanfa missing d'in Fauziyya ya addabeshi yafara juyi bacci ya gagari idanunshi.
Khairat biyoshi tayi tana Kiran sunanshi Amma kafin tazo harya rufe d'akin, kwankwasawa tarikayi ahankali tana Kiran sunanshi Amma yayimata banza, komawa tayi d'akinta tana fad'in "nashiga ukku, gashi nayi amfani da wannan maganin yazanyi gashi ance idan akayi amfani dashi dole sai anyi idan ba'ayiba akwai matsala, hankalinta bai tashiba saida tafarajin wata muguwar sha'awa na bijiromata, wayyo nashiga ukku tafad'a da sauri tanufi toilet tasa ruwa tafara wankewa Amma abanza dan tsarkin datake kamar tana karama kanta sha'awane, fitowa tayi ta zauna bakin gado tana mammatse kafa itakau yau tabani ga bacci ya gagari idonta, ahaka har aka fara kiraye-kirayen sallar asuba sannan wani mahaukacin bacci yayi awon gaba da ita.
Kiran sallar farko kan kunnen Fauziyya akayishi dan batawaniyi baccin kirkiba, tashi tayi tanufi toilet, lokacinda Salim yatashi yanufi d'akinta dan yatasheta tayi sallah sai yajiyo karar ruwa toilet dinta hakan ya tabbatarmashi data tashi, saboda haka wucewa yayi masallaci, Koda aka gama sallah zama yayi masallacin saida gari ya ida wayewa tas sannan yadawo gida.
*Reader's yanzufa labarin yafara ku kasance da sani da Fauziyya da khairat, domin zaben waye tauraronku aciki* 🤣🤣🤣🤣
*Mmn khady ce* 🙈
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 22
*Plz Dan Allah dan girman Allah masu bina prvt suna cewa inturamasu ALMAJIRIN GIDANA daga farko kuyi hakuri kunema a group group wlh zaku samu, nikam abubuwa sunyimin yawa wlh wani lokacima har rasa yanda zanyi nakeyi da sa'konnin mutane, Dan Allah kurika yimana uziri, idan mutum baiyi refly ba ace yayi wulakanci, ya kukeso inyi dame zanji da dumbum sa'konku masoya Koda typing, dan Allah kurika yimana uziri, kukuma masoyana idan har Kuna Sona har azuciyarku kamar yanda Sani yakeson Fauziyya to duk Wanda yanemi book d'ina indai kunadashi ku daure kuturamshi Koda ta prvt ne* 😀
Suna gama breakfast Fauziyya tatashi ta tattare kayan takai wurin wanke-wanke daga nan tawuce d'akinta dan talura dawani kallon raini da khairat kemata, itakuma ko kad'an batayi niyyar yin fad'a ko zaman jahilci da khairat ba, inshaAllah zatayi iya 'ko'karinta na ganin batayi fad'a da itaba.
Kud'i ta d'auko taba sani kud'in kayanda zai siyomata kasuwa, karban kud'in sani yayi harya kusa fita daga gidan yadawo, har Fauziyya takusa shiga d'aki yakira sunanta tatsaya tana sauraren mezaya fad'a "aunty cewa nayi ko amarya tanada sako a kasuwa kada intafi Kuma saina dawo inkoma"
Sai lokacin Fauziyya taga dacewar hakan, koba kome yakamata ta tambayi khairat din, amma sai batayi wannan tunaninba saida Sani yatuna mata, shiyasa koda yaushe takejin dad'in zama da Sani a matsayin *Almajirinta* dan Yanada tunani sosai, ga sanin yakamata.
(Niko nace Hmm, inji mai ciwon ha'kori)
Cewa tayi "hakane Sani Bari inje in tambayeta ko tanada bukatar wani abun" d'akin khairat tashiga da sallama kwance khairat din take kan kujera three seater tana daddana waya da alama chat takeyi sai murmushi take akai-akai da alama chat din yanamata dad'i, juyowa tayi ta kalli Fauziyya, wani dogon tsaki taja tagyara kwanciyarta tacigaba da chat dinta,
Fauziyya taji haushin abunda khairat d'in tayimata Amma saita danne zuciyarta dan ita burinta suyi zaman lpy itada khairat, koba kome ba abunda yakai zaman lpy dad'i a rayuwa, "dama Sani ne zaitafi kasuwa shine nace bari na tambayeki ko kinada sa'ko dan kada yayi tafiya biyu" tunda Fauziyya tafara magana khairat bata kalleta saima cigaba datayi da chat d'inta tana dariya, saida Fauziyya takai aya sannan khairat ta tashi zaune ta ajiye wayar gefenta, ta kalli Fauziyya daga sama har 'kasa, tawani yatsine fuska kamar taga abun 'kyama sannan taja wani dogon tsaki tace "ko inada sa'ko kezaniba, ai saiki turomin Sanin ingayamashi dakaina kokuwa banida sirri kome nawa a barbad'e wurin kishiya"
Wani guntun"
Murmushi Fauziyya tayi mai ciwo tace "bari inturomaki Sanin" tafad'a tana nufar 'kofar d'akin.
Dariya khairat tayi mai sauti tace "nifa arayuwata ba abunda natsana irin shishshigi da shegen sa ido, idan mutum naso mu dai-daita ba ruwanshi da shiga harkata"
Juyowa Fauziyya tayi ta kalli khairat wacce kecigaba da danne-dannenta a waya yanda kasan ba itabace tayi maganar,
Girgiza Kai Fauziyya tayi tafice daga d'akin, Dan saita biyemata sannan za'ayi da ita, kare dai baya haushi shi kadai saiya samu abokinyi, inshaAllah yanda tayima Salim Al'kawarin zaman lpy badai yaji tabiye anyi tashin hankali da itaba.
Sani Yana tsaye bakin 'kofar d'akin khairat yanajin duk abunda kefaruwa, haushin khairat ne yadira azuciyarshi jiyake dayanada hali daya rufeta da duka, dan aduniya ba abunda yatsana irin bacin ran Fauziyya.