Sashe 7
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun bayan azahar takesa ran shigowar Salim amma baidawoba, har la'asar shiru, ga wata irin yunwa dake addabarta, tashi tayi tanufi kitchen jikinta duk ba kwari, tattasai ta jajjaga tadora tukunya, indomie jallouf tadafa, da kwai mintuna Sha biyar tagama ta sauke, kula ta d'auko tana Shirin juyewa aciki tajiyo sallamar Sani, ansawa tayi tare dafitowa daga kitchen.
Murmushi ta kakaro Wanda Bai kai cikiba tace "a'a sani Kaine"
"Eh nine aunty, Ina wuni"
"Lpy lao"
"Yanzu daga asibiti nake akace an sallameku"
"Eh wlh tun wurin azahar muka dawo"
"Allah sarki, Aunty ya jikin"
"Da sauki sani"
"Allah karo sauki, Kinga kuwa yanda Kika rame aunty Kika Kara fari, gsky kinsha ciwo, waima miye ke damunki?"
"Wlh kuwa sani, zazzabi ne da Dan ciwon Kai, Amma yanzu na warke, bari inzubama indomie ce nadafa"
"Kai aunty daga dawowarki keda bakida lpy har Kika samu damar dafa wani abu"
"Dole indafa sani Dan nasan duk inda Salim yake idan yadawo zai nemi abinci, kasan baisaba cin abinci awajeba" d'aure fuska Sani yayi dan Fauziyya ta ambaci sunan Salim, cikin zuciyarshi yace "akwai sauran aiki agabana dole nasaka tsanar Salim azuciyarki Fauziyya, dan Salim yanzu banida matsala dashi tunda ya yarda da kece Kika zubar masa da ciki nasan dole son dayakemaki yaragu da kaso sittin bisa dari......
"Sani... Wai tunanin me kakeyi haka... Firgici ya kalleta hannunta d'auke da plate din indomie, yace "wlh aunty rashin lafiyar kice ke damuna shiyasa duk nashiga wani hali, Allah dai yakaramaki lpy aunty" "Ameen" tace ta ajiyeminshi plate din gabanshi Wanda bayada niyyar amsa tawuce d'aki.
Haka sani yafaracin indomie, Yana yaba iya girki irinna Fauziyya, Wanda komiye tadafa sai yayi dadi idan kanaci kamar kunneka zai tsinke.
Daga Nan inda yake yaketa faman zubama Fauziyya surutu amma yau bai samu yanda yakesoba Dan bata biyemashi kome yace batabashi wata cikakkiyar amsa daga eh sai a'a sune kawai abunda take iya fad'a.
Duk yanda sani yaso suyi fira da Fauziyya yau dai bai samuba, dan ita hankalinta nakan Salim Wanda tunda tadawo bai dawo gidanba gashi har andade dagama sallar isha'i.
Mi'kewa sani yayi yace aunty Bari inwuce saida safe, Allah sauwake "ameen" ta amsa daga cikin d'aki.
Sallama Salim yayi yashigo gidan, gaisheshi sani yayi sannan yayimashi sannu dazuwa, ba Wanda Salim din ya amsa sai wani mugun kallon tsana dayabi sanin dashi kafin yawuce d'akin.
Tabe baki Sani yayi yace "Nina kashe zomon Kuma nine zan ratayeshi, babu yanda zakayi dani Salim, danni yanzu jina nake dai-dai dakai indai akan Fauziyya ne,
da kamar ya labe yanda yasaba sai yaga koya labe bayada amafani dan bazai iya jiyo komeba tunda suna d'aki.
Dole yabar gidan zuciyarshi cike da farinciki da Kuma haushin Salim, da tsantsar kaunar Fauziyya.
*(Oh ni yasu, sani a daiji tsoron Allah)*
~kira garemu mata masu d'aukar 'katon Almajiri dasunan aiki wlh kalubale agaremu, Dan kwana ukku danaje gida, wani kanina yake bani labarin Almajirin gidan wata mata Wanda yayimasu asiri, saboda abun duniya, saboda haka wlh mata da maza magidanta kusan irin almajiran dazaku rika dauka sanamaku aiki agida, idanma yazama dole adauki alamajirin kenan, Amma idan sonsamune wlh sister kidaure kiyi aikinki da kanki zaifimaki kwanciyar hankali~
*Mmn khady ce* 🥰
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 11
Sannu da zuwa Fauziyya tayima sani, kauda Kai yayi gefe kamar bai gantaba fuskarshi amurtuke, wuri yasamu ya zauna kan daya daga cikin kujerun d'akin, hular kanshi yacire ya ajiye gefe, tasowa Fauziyya tayi tasa hannu zata d'auke hular da niyyar takaimashi inda take ajimashi amma saiya rike hular tare dayimata wani mugun kallon kada kishiga gonata,
D'auke hannunta tayi takoma ta zauna, kusan mintuna Sha biyar suna zaune Babu Wanda yacema wani kala, Fauziyya ce tagaji da shirun tace bari nakawoma abinci, kitchen tashiga duk jikinta asanyaye ta zubamashi indomie a plate sannan tanufo d'akin zuciyarta cike da fargaba.
Durkusawa tayi ta ajiye gabanshi tace "nasan kanajin yunwa ga abinci nadafama"
A wulakance ya kalleta yace "yaushe nagayamaki inajin yunwa, ki kwashe kayan tsiyarki mayaudariya"
Wani irin kukane ya kwacema Fauziyya, tace "wlh tallahi Hubby ban aikata abunda wannan likitan yafadaba, wlh karya yakemin, kazafi kawai yakeso yayimin"
"Fauziyya miye hadinki dashi dahar zaiyimaki kazafi, kinsanshi dama, ko kintaba ganinshi?"
Girgiza Kai tayi, yace "to idan kau hakane miye ribarshi nayimaki karya, Fauziyya kinbani mamaki, wlh ko amafarki bantaba tunanin Zaki aikata wannan mummunan abunba"
"Ka yarda dani Hubby wlhy...... "Ke dakata dallah banison zancen banza zancen wofi, kinbi kindameni kincikamin kunnuwa, haba dan Allah kibarni da bakincikin dakika cusamin azuciyata" yafad'a cikin d'aga murya, tare damikewa yashige bedroom yabarta Nan falo tanata sheshshekar kuka.
Takai tsawon awa biyu tana zaune afalo, tarasa inda zata saka kanta, tunda sukayi aure da Salim kusan kimanin shekaru ukku kenan basu taba samun sabaniba, sai yanzu wani munafikin likita Wanda bata taba ganinsaba sai ranar yana neman yatarwatsa masu jindadin rayuwa.
Gajiya tayi dazama, tashi tayi itama tanufi bedroom din, wurin wadrop dinta tanufa tabud'e tadauko wata rigar bacci marar nauyi pink colour mai siririn hannu, tasanya sannan taje gaban mirror tabi duk illahirin jikinta tashafe da kalaluwan humra masu 'kamshin gaske, dan tasan Salim abocin San kamshine, bakamar humra dinta duk randa yaji kamshinta ajinkinta saiya yaba.
Duk abunda takeyi kan idon Salim dan ba bacci yakeba, yadai kwantane kamar Yana bacci azahiri, amma abad'ini bakinciki da takaicine suka taru suka cushe mashi Zuciya, Wanda sanadin haka yanemi baccin yarasa.
Jiki asanyaye Fauziyya tahawo kan gadon, bayan salim ta kwanta tareda mika hannuwanta duka biyun ta rungumeshi ta baya, idanunta nacigaba da zubarda hawaye.
Salim har cikin ranshi yakejin kukanta, bayason bacin ranta, yanayimata sonda baya tunanin zai iyayima wata mace aduniya, amma hakan bazai hana yanunamata kuskurentaba akan mummunan abunda ta aikata, dole ya hukuntata dai-dai da laifindata aikata.
Saukar hawayenta yaji dai-dai saitin kafadarsa inda tadora kanta, wani irin tausayinta yadira azuciyarshi, juyowa yayi ya rungumeta tsam ajinkinsa, matseta yayi sosai, yakuramata idanu kusan minti biyar yana kallon fuskarta, wacce tayi ja saboda tsabar kukan datasha, ga idanunta sunyi suntum, tureta yayi da 'karfi daga jikinshi, yasauka daga kan gadon yakoma falo kan three seater ya kwanta Yana takaicin yau zai raba wurin kwana da Fauziyya badan ranshi yasoba sai dan yanunamata kuskurenta.
Tashi tayi zaune tsakiyar gadon tanacigaba da kuka, jitake inama ace mafarkine wannan ba gaskiyaba, wai yau ace itace Salim ke kauracemawa, "Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un" tafad'a tareda goge wasu sabbin hawayen dasuka Kara gangarowa akan kumatunta, saukowa tayi daga kan gadon tanufi hanyar falo, kwance ta hangoshi kan kujera, ahankali take takawa har zuwa gaban kujerar dayake kwance, durkusa tayi tana sheshshekar kuka tace "Hubby dan Allah ka yafemin kada ka hukuntani hukunci mai tsanani akan laifinda ban aikataba, wlhy Hubby ban aikata abunda likitannan yafad'aba, wlh 'kazaf.......
"Ke dakata dallah, kin Isheni da banzan surutunki kin hanani bacci, kitashi kibani wuri kokuma wlh yanzu nalahira yafiki Jin dad'i"
"Dan Allah kayi hakuri mijina, wlh ban aikataba, Dora hannuwata tayi kan nashi tarike gam, fizge hannunshi yayi tareda tureta tafadi zaune, yace "kitashi kibani wuri kada insabamaki, nabaro maki bedroom din saboda banison ganinki kusadani, kinbiyoni nanma kihanani bacci, to wlhy zanbarmiki gidan idan baki shafamin lpy ba"
Da sauri Fauziyya tatashi jiki a sanyaye tanufi bedroom, gadonta tahaye ta kwanta tacigaba da share hawaye tana sheshshekar kuka, Wai yau itace Salim ke fad'in zaibar gidan yakwana waje saboda ita, wannan wace irin masiface, batayi gigin sama ranta tunanin zatayi bacciba dan tasan abunda bazata samubane, haka shima Salim din yanadai kwance amma Koda wasa baisama ranshi zaiyi bacciba, haka yayita juyi dan ko kad'an bayajin dadin kwanciyar, tunda sukayi aure da Fauziyya baitaba kwana batare da'itaba sai yau, yau dinma yayi hakane dan yanunamata kuskurenta badan ranshi yasoba.
Kiraye-kirayen sallah asubah yajiyo, tashi yayi yanufi toilet yasheka wanka, sannan yafito yashirya cikin wata shadda ash colour tare da sanya hula kalar shaddar, cikin takalminsa ya dauko wasu bakaken masu kyau yasanya, gaban mirror yaje yafeshe jikinsa da turarensa mai shegen kamshi, jikkarsa tazuwa aiki yadauka yafidda mashin dinsa yabar gidan.
Masallaci yanufa kai tsaye, yayi sallah cikin jam'i bayan angama sallar Nan yazauna cikin masallacin har gari yawaye sannan yawuce wurin aikinsa.
Fauziyya kuwa tanaji Kuma tana kallonsa duk abunda Salim din yakeyi harya bar gidan sannan tatashi jikinta a sanyaye ga kanta dayake wani masifar ciwo, tashiga toilet tayo Alwala tazo tayi sallah, bayan tagama tadade zaune tana Kai kukanta wurin mai duka, akan ya gaggauta yayemata wannan matsalar data tasota gaba, Allah yasa Salim yagane batada hannu acikin wannan aikin da'ake zarginta akai.
Bayan ta kammala addu'a nanta kwanta kan dardumar, aiko bacci barawo yayi awon gaba da ita, danshi ba'acin bashinsa, idanko mutum ya kuskura yaci dole yabiya koyanaso kobayaso.
Bacci sosai Fauziyya keyi har kusan 'karfe tara, sallamar da sani keta faman kwadawa a tsakar gidance ta tasheta daga nannauyan baccin datakeyi.
Amsa sallamar tayi sannan tafito waje taga yanda Rana ta haska, batayi mamakiba, gaisheta Sani yayi ta amsa sannan yayimata yajiki, "da sauki" tabashi amsa atakaice sannan tashige kitchen,
Ruwan zafi tadora, saida yatafasa sannan tacika wani karamin samis tajuye sauran a bocket ta sirka yanda jikinta zai iya dauka takai toilet, komawa tayi d'aki tafito daga ita sai daurin kirji tawuce sani tashige toilet yanata satar kallonta.
Tunda tashigo toilet sani ke sauraren Karan ruwan wankan datakeyi Yana ayyana abubuwa dadama acikin zuciyarshi,
Yananan harta gama wankan tafito, nanma wani Mayen kallo yabita dashi ta kasan Ido Wanda idan zata kalleshi tayi kad'an tace ita yake kallo, harta wuce ta gefenshi tanufi d'aki, nanma bayanta yabi da kallo yanda gashin kanta ya kwanta bisa gadon bayanta, abun sha'awa, kugunta yafidda shape dukda zanine ta daura Amma ya manne ajikinta saboda lemar dake jikinta, yanda take tafiya nazaunanta na juyawa shine yayi masifar dagama sani hankali, tana gab dashiga d'akin taji sani ya fasa wata irin Kara.