Sashe 28
Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya Sani yayi yace "woooo ke khairat kina wuta Ina binki da fetur, gaskiya ke babbace dole asaramaki, watako kina nufin wannan cikin yazama na Salim"
"Sosaima Kuma wlh bakaga yanda yaketa murnaba"
Kai Amma naji dad'i kice d'ana zai taso cikin so da kulawa, dan Mamar Salim tana masifar son ganin jikanta, shima Kuma Salim d'in yanason ganin d'ansa"
Murmushi khairat tayi tace "yanzu dai fad'i miye zakaci inkawoma"
"Tab ai wlh Babu abunda zanci, bayan kince Mamar Salim ta girka, kawai kishiga kitchen kidafamin ko indomie ne, Kinsan ba abincin Kowa nake iya ciba daga na Fauziyya sai naki"
Tashi khairat tayi tanufi kitchen dan batason ran Sani yabaci Amma in banda haka Babu abunda zaisa tashiga kitchen, mintuna goma Sha biyar tagama hada imdomie da kwai, takawoma Sani yafara dibarshi, saida ya cinye tass yakora da ruwa, sannan ya kalli khairat yace kawomin wainar fulawar inji idan tayi dad'i" Babu yanda khairat ta iya haka tanufi kitchen takawomashi had'eda yaji cikin vowel, amsa yayi yadauki guda ya dangwala yaji yaci, kallon khairat yayi yace "wow Ashe dai wannan matar danike gani haka ta iya wainar fulawa, kinji kuwa yanda tayi dadi" cigaba yayi dacin wainar yanata dankara yaji kamar tsohon maye, haka yatada wainar tass yakuma bi da ruwa.
Fira sukacigaba dayi, sai bayan sallar isha'i Sani yabar gidan dan yasan Salim na gab da dawowa.
Fitar Sani badadewa Salim yashigo gidan hannunsa d'auke da Leda, d'akin khairat yashiga, zaune ya isketa har yanzu film din take kallo, sannu yayimata ta amsa ciki-ciki tana wannan langa6ewa, ledar dake hannunshi yami'kamata amsa tayi tana bud'ewa robar ice cream tagani guda biyu, take miyanta ya tsinke, tabud'e roba d'aya tafarasha, ice cream din yayimata dad'i sosai, kallo Salim yabita dashi azuciyarshi yanajin tsanarta, baisan yanda akayiba har yanzu yakasa jin son khairat, dukda cikinshi datake d'auke dashi, tunda akayimashi albishir din tanada ciki yakeso yakoyama kanshi sonta amma zuciyarshi ta'ki kar6ar tayin dayakemata, uwa uba Kuma dayasamu labarin one love d'insa Fauziyya.
Kallon khairat yayi yace "gobe idan Allah ya kaimu munada wata semina, kifadamin abunda kike bu'kata dan tun asuba zamubar garinnan,
"Ai babu abunda babu, sai dai kud'i zakabada saboda tsaro"
Kud'i ya fiddo Mai yawa daga aljihunsa yami'kamata batareda yace komiba yami'ke zai bar d'akin, har yakai bakin 'kofa tace "Kuma kwana nawa zakuyi?"
"Eh to zadai mutafi sai yanda yakama, amma nasan bazamu wuce kwana biyu ba, kila Kuma yafi haka"
"To Allah ya ya tsare"
"Ameen"
Yafad'a Yana komawa d'akinsa yashiga shirya kayanshi, washe gari da shirinsa yafita ana gama sallar asuba yawuce tasha, golf ce kan layi, saboda haka ba dad'ewa tacika suka d'auki hanya,
*Sai muce Salim Allah kiyaye hanya, dama ance garin masoyi baya nisa Koda yakai bernin sin, yau dai Salim yatafi garin Fauziyya*
Mmn khady ce 💃🏻
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻♀
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰
*Daga Marubuciyar* 📝
*Siyasa ko soyayya*
*Duniya Juyi*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠
Page 38
*Wannan shafin nakine Hajia Hafsat, Ina yinki irin sosai d'innan, iya wuya ana tare* 🤞🏻
Misalin karfe 2 da 'yan mintittika Salim ya sauka babban birnin tarayya, beyima Fauziyya waya cewa ya isoba saida yazo get d'in gidan yayi surprised dinta yakirata yasanar da ita Yana waje,
Wayyo dad'i Fauziyya tarasa inda zata saka ranta saboda farinciki, da sauri tanufi d'akin Aunty Safiya, zaune ta isketa Kan abun sallah da alama bata dad'e da gama sallar azahar ba.
Zama tayi gefen gado, fusakarta d'auke da murmushi tace "yanzu Salim yamin waya Wai Yana get"
Kallonta Aunty Safiya tayi ta kalli kayan dake jikinta wata jallabiya ce, dukda tanada kyau batada wani aibu, tace "Kuma shine kike zaune haka kina nufin haka Salim d'in zai ganki"
Dariya Fauziyya tayi tace "aunty nifa kinsan banison saka wani Kaya idanba doguwar rigaba, nafijin dad'i, Idan nasaka riga da siket takura nikeyi"
Kallon cikin Fauziyyar Aunty Safiya tayi, aranta tana mamakin girma irinna cikin nata, ciki wata hud'u da Yan kwanaki amma idan ka kalli girmansa kamar yakai wata bakwai.
"To naji yanzu kije kisake wanka kisaka Riga da zani tunda bakison siket"
Jiyo maganar baban Walid mijin Aunty Safiya sukayi shida Salim sunnufo hanyar falon, da sauri Fauziyya tafito daga d'akin Aunty Safiya zuwa d'akinta, domin Shirin tarbar Hubby.
Baban Walid dakanshi yayima Salim iso har zuwa falon gidan, su walin da Ahmed da walida suka rugo sukayima babansu oyoyo, sannan suka gaida Salim, baban Walid yatambayesu mamansu, sukace tana bedroom.
Kan daya daga 'kawataccin kujerun dake zagaye da falon salim ya zauna sanyin AC yafara ratsashi.
"Ina zuwa", baban Walid yafad'a Yana nufar hanyar bedroom,
zaune ya iske Aunty Safiya gaban mirror da alama itama kwalliya tagama, sannu dazuwa tayimashi, ya amsa fuskarshi d'auke da murmushi yace "kifito dan Allah kwalliya ya isa haka ko bakisan munada ba'ko bane"
"Nasani Ina zuwa"
Fita yayi daga d'akin batare daya 'kara wata maganaba, yakoma wurin Salim sukacigaba da fira tsakaninsu.
Ba'a wani dad'eba Aunty Safiya tafito suka gaisa da Salim din, kafin tawuce kitchen tafara d'auko kulolin dasuka shirya abincin kusan kala ukku domin tarbar Salim din, sannan taje fridge takawo ruwa da lemu, dakanta tazuzzubamasu, sukafara ci suna fira sama-sama.
Lokaci zuwa lokaci Salim saiya kalla yaga ta ina zai hango wife d'insa amma har yanzu bai ganataba, Kuma baisan ta'ina zata bullo ba
, baban Walid Yana kula dashi amma bai tankaba, saida suka gama cin abincin, yazuba lemu 2cups yaturama Salim d'aya gabanshi yabar d'aya gabanshi.
Kallon Aunty Safiya yayi yace "Ina Fauziyya ne har yanzu bata fitoba ko batasan da zuwan mijin nata bane"?
"Hmm ace batasan da zuwanshiba, ban dai San miye yahanata fitowaba bari inje ingani"
'dakin Fauziyya tashiga, isketa tayi zaune bakin gado tabuga uban tagumi, ga Kaya barbaje gefenta, kallonta Aunty Safiya tayi tace "kekuwa lafiya kike Kika zauna nan kika buga uban tagumi kamar wacce ke cikin wata damuwa, nad'auka yau zaki kasance cikin farincikin ganin mijinki ko?
D'ago kanta Fauziyya tayi tayima fuskarta kamar zatayi kuka tace "nifa aunty narasa kayanda zan sanya"
Kallon kayan aunty Safiya tayi tace "yanzu kina nufin duk cikin wannan kayan babu Wanda yayimaki?
"Sanya wannan mugani" tafad'a tana mi'kamata wata atamfa pink colour sai ratsin blue da maroon ajikinta, amsa Fauziyya tayi tafara d'aura zanin amma data d'aura saita war-ware Wai beyiba,
Amsa Aunty Safiya tayi tace "Allah sauwake wannan zamanai ace d'iya mace bata iya d'aura zaniba, ku kenan shegen son jiki kaya daga doguwar riga sai siket, gashi to yanzu lokacin neman zanin yayi Kuma ba'san yanda za'a sarrafashiba"
Taimaka mata tayi ta d'aura zanin sannan ta sanya rigar, tajuyo aunty Safiya tazugemata zif d'in, ana gama zugewa tajuyo ta 6ata fuska tace "kinganiko aunty abunda nake gayamaki"
"Me kika gayamin, ni nan ai banga komeba"
"Bakiga kome ba fa kikace, kallifa yanda cikin yayi"
Dariyace takusa kwacema aunty Safiya Amma saita gimtse tace "in banda abunki Fauziyya abunefa Wanda ajikinki yake, dole duk kayanda zaki saka saiya fito, yazakiyi tunda haka Allah yayoki da girman ciki, Kinga mudai duk bahaka mukeba, Kinga yakamata kifito muje babu dad'i jira"
d'aura d'ankwali tayi tabiyo bayan aunty Safiya, tana wani taku ahankali, saboda nauyi-nauyi da cikin kemata, hakan yasa Aunty Safiya yimata nisa tasamu wuri ta zauna kan kujera kusada mijinta,
lokaci d'aya Kuma dukansu dake falon suka zuba idanunsu kan Fauziyyar.
cikeda mamaki Salim ya ajiye cup d'in lemu dake Hannunshi ya mi'ke tsaye yazubamata idanunshi, mamakin ganin Fauziyya yayi da ciki haka, Wai dama Fauziyya daciki tabaro gidanshi, Amma tabari suka samu sa6ani akan maganin zubarda ciki dana hana d'aukar ciki daya gani ad'akinta, amma miyasa tun lokacin tasan tanada ciki ta'ki gayamashi dan kawar da zargin dayake akanta.
Fauziyya ganin irin kallonda Salim kemata yasa tayi tsaye wurin cikeda kunya, tama rasa Ina zata nufa acikin falon.
Aunty Safiya da mijinta suna ganin haka suka fita suka bar falon, garden suka nufa suda yaran duka, yara suka tafi wurin wasansu, sukuma suka zauna kan wata darduma suna tattauna lamarin Fauziyya da Salim d'in.
Salim Yana ganin fitarsu yatako da sauri inda Fauziyya take yakama hannuwanta yace "my wife kece, Wai dama kina d'auke da wannan babban al'amarin Amma Kika gudu kika barni, Kuma kika'ki gayamin kina tareda gudan jinina, haba Fauziyya miyasa kakamin haka" yafad'a yanabin kyakkyawan hannunta daya ri'ke da kallo.
'digon ruwa yagani ya d'igo Kan Hannunshi dake ri'ke da hannun Fauziyyar, da sauri yakai dubanshi ga fuskarta, hawaye yagani Yana zuba daga idanunta wani nabin wani.
Cikin tsananin rud'ewa da ganin hawayen Fauziyya yace "kuka my wife, miye na kuka, farinciki yakamata muyi yau gani gaki, kobaki murna da hakan?"
Fad'awa jikinshi tayi ta'kara sakin wani kukan cikin shagwa6a,
Cikin 'kan'kanin lokaci tarikitamashi lissafi, Kara rungumeta yayi jikinshi suka zauna kan two-seater, yacigaba da rarrashinta dakyar yasamu ta daina kukan.
Tace Amma Hubby banta6a tsammanin zaka yanke mummunan hukunci akainaba akan abunda banida masaniya akanshi, wlh wannan maganin daka gani duka babu wanda nasani, banma taba ganin irinshiba, bansan amfaninshiba sai abakinka"
"Nima wlh my wife bansan da maganar sakiba, niban sakekiba, ranar takardar dana ajiyemaki da kud'in cefane nace kiyimin tuwon shinkafa miyar d'anyar ku6ewa nadawo gida da yunwa Ina Shirin cin abincin my wife, kawai Naga bakinan naje duk inda nakesa ran zankije akacemin bakijeba, saida naje gidanku ake sanarmin wai nasakeki hardama takardar saki suka nunamin abunda ya'kara bani mamaki shine rubutunane excatly ajikin takardar"
Shuru Fauziyya tayi tana nazarin maganar Salim d'in, shikuma yafad'a kogin tunanin yanda wannan al'amarin yafaru, mutum ace yasaki matarshi batareda yasaniba.
Haka dai Fauziyya da Salim suka cigaba da tattauna matsalar su, har lokacin sallar la'asar, sannan Salim yafita danyin Al'wala, itakuma tawuce d'akinta, Salim da Baban walid sukaje masallaci.
Sai bayan sundawo suka zauna suduka afalo akafara tattauna matsalar su Salim d'in, kowanensu yafad'i yanda abun yafaru ta 6angarenshi.
Shiru baban walid yayi nad'an wani lokaci sannan yace "Salim akwai wata mana'kisa da'ake 'kullawa cikin gidanka, saboda haka akwai bu'katar kasaka Ido Kan al'amarin Kowa na gidan, Kuma ka tsaurara bincike zaka gano inda matsalar take.