← Book details Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 35

Sashe 19

Almajirin Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuby ta kalli Sani Wanda yake tsaye har yanzu Yana karema ko'ina na falon kallo, bakin iya had'uwa falon ya had'u, Dan kome na falon pink and black ne, tundaga kujeru har zuwa labule, sai wata makekiyar plasma dake manne jikin bango, yayinda pantin d'akin ya kasance pink and milk colour, sai dogayen spekars (Home thearters) Wanda suka Kara 'kawata d'akin, daga gefe Kuma cikin kusurwa show glass ne d'auke da kayan humra kala-kala.

"Zauna mana Sani, kayi tsaye kamar wani ba'ko, kasaki jikinka Nan gidan 'kawata ne zuby nasan kasanta, bakada wata matsala" khairat tafad'a tana nunamashi kujera,

Ba musu Sani ya zauna kan kujera batareda yace uffan ba, dan yau Sani ba baki, sai kallo, cigaba yayi da kallon khairat da zuby yanda suketa Zu'kar hayakin shisha duk sun turni'ke d'akin.

Kusan minti goma d'akin shiru Babu Wanda yayi magana, sai Khairat daketa aikin Shan shisha, saida tagaji dan kanta sannan tami'kama Zuby tiyo d'in tataso cikin wata irin tafiyar d'aukar hankali, inda Sani yake zaune tatsaya gabanshi, du'kowa tayi dai-dai saitin fuskarshi har numfashinsu na gauraya dana juna tace "Sani ka yarda dani kayimin duk abunda nakeso nikuma nayima Alkawari zan taimakeka akan abunda kakeso, nasan dai duk duniya bakada buri Wanda yawuce ka mallaki Fauziyya amatsayin matarka, to inada hanyoyi barkatai Wanda zanbi, Salim zai saki Fauziyya cikin 'kan'kanin lokaci kaikuma ka aureta"

Kallo Sani yabi khairat dashi, tabbas duk duniya bayada buri Wanda yawuce ya mallaki Fauziyya amatsayin matar aurenshi, amma gaskiya yanaji a ranshi bazai iya biyema khairat ba yayi abunda take bu'kata, danshi ya zuwa yanzu Al'marin khairat yafara bashi tsoro.

"Kayi shiru Sani tunanin me kakeyi?"
"Gaskiya inason Fauziyya, Kuma Inaso tazama mallakina, Amma kiyi hakuri bazan iya yimaki abunda kikeso ba"

Zama khairat tayi kan Hannun kujerar da sanin yake taziro hannunta tabayanshi ta dafashi hannunta kan kafadarshi, tace "Sani kasani inada Impomation akanka Wanda zanyi amafani dashi wurin jamaka mugun sharri wurin Salim, zan iya gayama Salim kanason matarshi, koka manta da bakinka ka gayamin, muddin kanason rufin asiri to kawai mu jone nidakai kagayamin duk sirrinka nama Al'kawarin zanbaka duk abunda kakeso, indai kud'ine ko abun kud'i banida matsalarsu"

"Gaskiya bazan iyaba Ni kingama tafiyata" yafad'a Yana mi'kewa tsaye

"Haba haba Sani inakuma zakaje, me yayi zafi haka, naji nahakura tunda bakaso Amma plz ka zauna mana kaci abinci dan nasan kanajin yunwa"

Komawa yayi ya zauna, dankuwa batayi 'karyaba yunwa yakeji sosai.

Tashi zuby tayi tashiga kitchen tazubomashi abinci takawomashi, "Bissmillah" tafad'a tanamashi kallon 'kasan Ido dan harga Allah itama sha'awar Sani take, amma zata ha'kura ta dannema zuciyarta saboda kada khairat tagane tadaina samun kud'inda takesamu ta wurinta, Dan zuby shegen wayo ne da ita, ga shegen son abun duniya, yayinda itakuma khairat abunta bai rufemata idoba.

Zama sukayi suna fira jefi-jefi Sani yanacin abinci, saida ya kammala khairat tace "Zuby baki kawoma Sani lemu ba"

"Au sorry inazuwa, zuby tafad'a tareda nufar kitchen, d'auko lemun 5alive tayi tareda glass cup tazo gaban Sani ta tsiyaya a cup d'in tami'kamashi, karba yayi ya kafa cup d'in abaki ya shanye bairage ko kad'anba, Kara zubamashi zuby tayi yasha Rabin cup ya ajiye.

Wata irin kasala yaji tarufeshi, kanshi yafaraji Yana jujjuyawa, wani irin bacci mai nauyi yayi awon gaba dashi.

Dariya khairat tayi ta kalli Zuby tace aikinki na kyau 'kawata, kin had'amashi da magani mai saka sha'awa?"
"Eh ai duka na had'amashi, Kuma Kinga yasha yanzu aiki yarage naki"

Fita tayi tabarmasu d'akin, khairat Kuma Kama Sani tayi takaishi bedroom, kan gado ta kwantar dashi, sannan tacire baki d'ayan kayan jikinta, shima cirmashi nashi kayan tayi sannan tahau kanshi tafara aiki,

Shiko Sani bai iya tsinana wani abu sakamakon maganin bacci baigama sakinshiba, amma Kuma yanajin dad'in abunda khairat d'in kemashi saboda maganin tayarda sha'awa dake aiki akanshi, yanaji Yana gani khairat take sarrafashi yanda takeso, saida tabiyama kanta bu'kata, "wow" khairat tafad'a tana Kara shigewa jikin Sani, dan duk yawon bin mazanta datakeyi bata tabajin dad'in harka da namijiba kamar yanda taji yau, saida tayi yi ukku sannan ta sarara, Sani Kuma bakin iya gajiya ya gaji, amma bashida yanda zaiyi dan maganin dasukabashi, da khairat tabijiromashi da bukatarta sai shima yaji nashi sha'awar yakuma motsawa.

Kwance suke suduka kan gado sun 'kan'kame juna sunata maida numfashi, yau dai khairat tasamu abunda takeso.

Sani Kuma tunanine barkatai azuciryarshi,
"Ashe dama haka wannan harkar takeda dad'i, tab gaskiya yau yakwashi ganima, amma kuma yaci kwakwa Hannun khairat dan mugun ci tayimashi, tun tanayi yanajin dad'i har yagaji yayi li'kis.

Kallonshi khairat tayi tace "Nagde Sani kagama biyamin bu'kata, nayima Alkawari zanyima duk abunda kakeso, sannan Kuma daga yau kafara shirye-shiryen auren Fauziyya dan daga yau igiyar aurenta tafara lilo,

Dariya Sani yayi ya Kara rungume khairat yace Nagode khairat, idan kikayimin haka kingama Mani kome, dan wlh babu irin 'ko'karin dabanyiba akan inraba Fauziyya da Salim amma kullum babu nasara"
"Wane irin 'ko'kari kayi"
Nan Sani ya kwashe labarin zamanshi da Fauziyya tundaga farkon zuwanshi gidanta har zuwa zubarmata da ciki dayayi, har kawo yanzu"

Dariya khairat tayi tace "Amma kaima Sani shu'umi ne, gaskiya kayi namijin 'ko'kari, amma zand'ora daga inda katsaya.

Duba wayarta khairat tayi taga har 'karfe biyar da minti ashirin da bakwai, "Kai Sani yamma yayi sosai yakamata mubar gidannan hakanan, tashi sukayi suduka ba Kaya jikinsu suka sauko daga kan gadon suka fad'a toilet sukayi wanka, sun dad'e a toilet d'in dan nanma saida suka 'karayi, Nan Kuma sani yanunama khairat jarumtarshi, Kuma taji dad'in haka sosai.

Suna fitowa suka sanya kayansu, bud'e jikka khairat tayi ta d'ebo kud'i yan dubu-dubu sabbi fill, ta 'kirgo guda goma tami'kama Sani "amshi nan" bin kud'in Sani yayi da kallo kafin yasa hannu ya karba.

Lokacin da suka fito zuby suka iske zaune kan kujera itada wani 'katon mutum bakikkirin dashi ga uban tumbi daya ajiye kamar mai juna biyu, itakuma tadan kwanto da kanta bisa kafad'arshi sai zubamashi shagwaba takeyi.

Kallon mutumin khairat tayi sannan ta kalli yanda zuby tawani shige jikinsa, 'yar ficika kenan, gata gajera marar jiki shikuma gashi wani shirgege, dariya taso kwacemata Amma saita danne.

Zuby tace "har kunfito 'kawata"
"Eh zamu wuce"
"Ok, Ina zuwa" tafad'a tana kallon mutumin, tabi su khairat dan tayimasu rakiya.

Dai-dai bakin get tarakosu tace "to 'kawata sai gani nagaba Kuma"
Dariya khairat tayi tace "inakuma Kika samo wannan 'katon mutumin mai Kama da giwa" kedai wallahi kincika kwashe-kwashe, wannan 'katon mutum haka ai saiya kasheka"

Dariya Zuby tayi sosai tace "Kai khairat bakida dama, kinriga kinsan ni harkata indai zansmu kud'i to koma waye zan iya bashi ya hau"

"Hmm Allah to ya kyauta" khairat tafad'a "mu munwuce sai munyi waya"
"Ok ku gaida gida 'kawata, Sani sai anjima"
"To sai anjima" Sanin yabata amsa.

Tafiya sukayi tun anan suka samu napep, khairat tahau nata zuwa gidanta, shima Sani daban yahau nashi zuwa inda zashi.

Zuby Kuma takoma cikin gida, tana shiga wannan mutumin yace "wacece Kuma wannan cikar?"
"Matar aurece Kuma bata harka da manya tafison yara dan kada kayi tunanin zaka sameta, ita tafison 'yan samari majiya 'karfi.

Mmn khady ce 🙆🏻🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀
[9/25, 4:32 PM] Mariya Umar Kn: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻‍♀

*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰

*Daga Marubuciyar* 📝

*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*

And now 👇🏻
*ALMAJIRIN GIDANA* 🏠

Page 27

*WANNAN SHAFIN GABAKI D'AYANSA NAKINE MAMAN TWOWINS KIYI YANDA KIKESO DASHI, INAGODIYA DA ADDU'ARKI GARENI, ALLAH RAYAMANA TWOWINS, INA YINKI OVER*

Tafiya tayi tafiya khairat da Sani sun k'ulle Kuma suna gudanar da ahubuwansu cikin iya taku, da kwarewar bariki yanda babu wanda zai fahimci akwai wani boyayyen abu a tsakaninsu.

Kud'i sosai khairat take sakarma Sani, hakan yasa cikin wata d'aya dasukayi suna tarayya Sani ya goge har wani fari ya'kara fatarshi tayi fresh, Kaya Kuma sai yasaka wannan yau gobe ya cire wannan, takalmi designer's yake sakawa, atakaice dai Sani yazama *BABBAN YARO* dan bazakayimashi kallo d'ayaba ka kirashi al'majiri, sai dai ka kirashi handsome guy, Dan khairat tashiga rayuwarshi ta gyarashi,

Khairat Kuma kwata-kwata yanzu ta daina kula Salim, sunadai zaman lfy idan tayi girki yanaci kome yanayimata amatsayinta na matarshi, Amma har yanzu baitaba had'a shimfida da itaba.

Fauziyya Kuma yanzu tasamu sassauci kan abunda khairat kemata dan yanzu wani irin shiri sukeyi, idan kaga khairat d'akin Fauziyya suna fira bazaka taba cewa kishiyarta bace, danma har yanzu ita Fauziyyar bata gama sakin jiki da khairat d'inba.

Hakan ba karamin dad'i yayima Sani ba, dan bayaso yaga Fauziyya cikin bacin rai dan har yanzu sonta da 'kaunarta sunanan a zuciyarshi ba abunda ya canja.

Yauma kamar yanda aka saba, ranar girkin Fauziyya ne tunda tatashi da asuba bata koma bacci ba saida tahad'a break fast, sannan tagyara kitchen din tsaf ta goge ko'ina ta fiddo duka kwanonin dake bu'katar wanki ta ajiye wurinda aka tanada Dan wanke-wanke, wurin 'karfe takwas da rabi suka kammala break fast, Salim yafito cikin Shirin fita aiki, bayan yayima Fauziyya sallama d'akin khairat yashiga da sallama, amsa sallamar khairat tayi sannan ta gaidashi cikin girmamawa.

Amsa gaisuwarta yayi fuskarshi bayabo ba fallasa, dan yanzu yarage d'auremata fuska tunda tadaina nuna maitarta akanshi.

"Ni zantafi wurin aiki, ga kudin cefane" yami'kamata 2k haka yake ba duk wacce keda girki, koma miye zata dafa, yaune khairat din ke amsar girkin dan kwana biyun Fauziyya yau yakare,
Bata wani farinciki da zagayowar ranar girkinta tunda bawani amfanin da ranakun kemata, dan tana gudun kada Fauziyya ta fahimci halinda take ciki itada Salim da tuni tabar amsar girkin tabarma Fauziyyar tunda itake amfana da mijin.

Karba tayi tace "me za'a dafa da ranar?" shiru yad'anyi na tsawon wasu 'yan da'ki'ku sannan yace "kidafa duk abunda kikagayadace, saina dawo.

Yana gama fad'in haka yasakai yafita.
Chapter 19 · 0% Book details