Sashe 4
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune hajja Zeenat ta kai tana jin zafin wannan abu da Alhj ke mata, wani irin turirin tsanar hawwa da Alaya take ji kaman ta shafe babinsu a duniya, a kan hawwa duk wani farin cikinta na gidan aure ta rasa shi, ga kuɗi har kuɗi amma bata da kwanciyar hankali, menene manufar Alhj akan hawwa ne da ya zuba ido shekara da shekaru ina mata yadda na so? Ta tambayi kanta daidai lokacin da Jameelah ta fito tana tambayar ƙaurin da take ji a gidan gabaɗaya.
Da hanzari suka yi kitchen masifa sossai hajiya Zeenat ke yi na duk laifin Ummi ne gashi Alaya ta ɗaura tea a glass pot dinta ruwan ya ƙone har ya fashe, tambayarta Meelah tayi se take bata labarin abunda ya faru cikin jin haushin Alhj har yanzu.
 "Ai ko wlh sun yiwa kansu yau azumin dole zasu yi babu me samun abun kari"
Hajiya ta karashe da hakan, kwafa Meelah tayi tana tunanin yadda zata ci zarafin Alaya, mommyn ta saka ta dafa mata indomie da tea ta ci kan ta nufi ɗakinta don ƙarasa shiryawa, mommyn ma ɗakinta tayi tana danna kiran wayan aminiyarta Hajiya Fanta...
A ta ɓangaren Ummi kuwa cike da tausayi irin na uwa take duba fuskan Alaya bayan ta zaunar da ita bakin katifarsu
"Alayah me yasa kika shiga marin ya same ki? Kin dae san baki da wadataccen lafiya"
"Ummi lafiya ta ƙalau i promise" tayi mata alama tana danne radadin zuciyarta.
Shiru duk suka yi babu wadda ya iya sake cewa komai kowa da tunanin da yake a zuciyarshi, daga karshe Alaya ta miƙe tana cewa zata je ta ƙarasa breakfast kar ya zama laifi, ummi ta ce ta shiga tayi wanka ta shirya makaranta zata je tayi da kanta, komawa sashen ummi tayi ta fara soya doyar da Alayar ta fere, tana juyewa a kuloli Meelah ta shigo tsab a shirye cikin full uniform din ta, wani irin kallon kyama da tsana ta watsawa ummin kan ta nufi fridge ta buɗe ta dauki hollandia youghut da ta shigo ɗauka ta tsiyaye cikin wani bottle flask ta zuba mishi kankara ta juya ta fice.
Ko da Alayah ta shigo Hajiya Zeenat bata fito ba bare ta basu abunda zasu ci, se kawai Alaya tayi wa ummi sallama akan se ta dawo kawai yanzu in ta ajiye Meelah Abbanta ze kusa kasheta.
  Rayuwa baka samun yadda kake so, ga dae abincin ummi ta gama jujjuyewa saide babu halin su taɓa sbd gudun tashin hankali da tozarci, tana ji tana gani Alaya ta fice ba tare da ta karya ba.
 Â
Ko a makaranta Alaya bata yarda ta shiga sabgar Meelah ba duk da yadda sukan zage ta da kawayenta ko su zungureta bata ce musu ci kanku gudun fitina, karfe 1:30pm suka tashi daga makarantar hadari ne sossai ya haɗu a sararin samaniya banda iska babu abunda yake kadawa alamar ko da yaushe za'a iya tsugewa da ruwan sama, dubawa Alayah tayi taga baba Musa be kai ga zuwa ba hakan ya sa ta nufi masallacin su don gabatar da Sallar azahar kar ta je gidan ga aiki ga yunwa tana ji, banda ruwa babu abunda ta sakawa cikinta gabaɗaya yinin tana kallo a break yadda Meelah ke kashewa kanta da Ƙawaye kudi a cafteria, ita ba mai shiga mutane ba ita ba kawa ba don tana matukar kama kanta da tsayawa matsayarta, duk makarantar ƴaƴan masu hannu da shuni ne hakan ya sa tun farko ta kama kanta ta keɓe rayuwarta, duk duniya bata da kawar da ta wuce umminta.
  Ko da ta fito ta duba agogo biyu saura mintuna sha biyar, da sauri tayi wurin ajiyar mota don duba baba Musa ko ya zo kar ta ajiye Meelah ta kara laifi duk dubawar duniya bata ga Meelah ba bare baba Musa da ta san har ta shiga masallaci bai zo ba, wurin gate man ɗin su tayi take tambayar motar gidansu ta fita?
Makaranta ce me matukar tsaro hakan yasa babu motar da zai shiga ya fita ba tare da gate man ya tantance ba.
"Eh sun fice tun mintuna biyar baya"
Gabanta ya yanke ya faɗi sun tafi basu jira ta ba? Ya zata yi da nisar tsakanin unguwar su da makarantar? Ya zata yi da yunwar da take ji kaman ze kasheta? Bata da ko sisi babu dalili, ko bashi ta karɓa ina zata samu ta biya su? Su da suke rayuwa sai abin da aka tsakura aka basu.
  Iskar ruwan dake shirin zuba at any moment ne ya kara karfi, takawa tayi ta sa hannu a karamin gate ta buɗe ta fice sbd Kusan duk school din babu kowa, takawa ta fara bata ko yi taku biyar ba aka soma yayyafi kan ka ce kobo ruwan ya tsuge a take ya kuwa sameta ba ɓata lokaci ya fara bugunta, bata tsaya ba kaman yadda bata fake ba sai tafiya take, daidaikun mutane dake neman mafaka se kallon ta suke, yayinda ita kuma tana ji bazata iya jiran ruwan ba, umminta zata shiga damuwar rashin ganinta sannan ya ayyuka zasu mata yawa.
Ruwa ne ke zuba sossai ɗauke da walkiya da tsawa gudu yake tsugawa a bisa shimfidadden titin sbd karancin abun hawa kuma yana sauri, sam bai zaci ko tsammaci ganin mutum bisa titi ba a wannan yanayi na ruwan sama mai karfi dake zuba kawai se ganin halitta yayi kaman daga sama a gabanshi kuuuuuuuuuu haka wani irin ƙara ya karade wurin ya haɗu da wani tsawa da aka saki....
*Kar ku sha'afa Al'ajabin So book 2 is not free, a kan naira 500 kachal zaki same shi immediately after an kamallah book 1, zaki iya yin payment ta nan
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai ki tura shaidar biya ta wannan layi
09039206763*
#Vote
#comment
       🖤Gureenjoh🖤
AL'AJABIN SO
(heart touching story)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*AL'AJABIN SO*
*BOOK 1 *
    *Page 3*
A matukar tsorace cikin gigita ta tsaya kyam hannayenta bisa kunnuwanta idanunta a runtse jikinta kuma ya ɗauki kyarma, kaman yadda baƙar motar kirar jaguar XJ baƙa sidik wacce ba'a iya kallon komai nata ta tsaya chak, jin shiru motar bata bugeta ba har lokacin yasa ta sauke hannunta a hankali, idanunta dake rine ta ɗaga ta kalli gefen da mota yake ganin yana nan tsaye yasa ta miƙe a sanyaye, uniform nata a jike shakab ta cigaba da tsallakawa a hankali tunda ta tsira daga sharrin kaɗewar motar, har ta tsallaka bata ji motar tayi wani motsi ba seda ta bar kan titin gabaɗaya kan taji wucewar motar da karfi kaman iska, juyawa tayi ta bi motar da kallo na second kan ta cigaba da tafiyarta.
Sai wuraren uku ta iso gida a lokacin yayyafi kadan kadan ake, jikinta babu inda baya rawan sanyi, gabaÉ—aya hankalinta a tashe banda tunanin umminta babu abunda take ta san tana nan tana jimamin rashin ganinta bayan Jameelah ta dawo tuntuni, karamin gate nasu ta kwankwasa Malam shazali ya zo ya buÉ—e ganinta ya sa ya kauce ba tare da ya ce komai ba ta shigo, cikin sassanyar murya tace
"sannu da aiki malam shazali"
Yace
"sannu Alaya haka ruwa ya jika ki? Meyasa baki hakura ruwan ya tsagaita ba kan ki taho? Tun dazu baba Musa ke ta jimami akan ki wallahi Hajiya karama ta hana shi jiranki kaman yadda ta mishi barazana da aikinshi Idan har ya fita ya koma don É—auko ki"
Hawayen da ya gangaro mata ne ta share tace
"ba damuwa malam shazali, ba zan iya zama ne ba tare da na san sadda ruwan zai tsaya ba ga ayyuka na tabbatar sun ma ummi yawa kuma na san itama hankalinta tashe bata ganni ba"
Ya girgiza kai yace
"zuwanta nan uku tana neman baba Musa kuma tunda ya sauke Hajiya karama Hajiya babba ta aike shi chan mariri har yanzu be dawo ba"
"na gode bari na ƙarasa ciki"
Ta faÉ—a kan ta wuce don shiga cikin gidan, kaman yadda ma'aikatan suke respecting nata da ummi haka itama take basu girma kasancewarta me tsananin biyayya da ganin girman na gaba da ita, kuma ko bayan haka ta kan zo wurinsu tana karama su yi ta mata wasa musamman Idan ayyuka suka yiwa umminta yawa kuma bata da abokin wasa, so kaman kusan iyaye ta É—aukesu.
Wucewa tayi zuwa sashensu tana shiga ta fara kokarin raba kanta da kayan jikinta sbd irin rawa da jikin nata ke yi na sanyi, da wasu kayan ta chanza tana kokarin tsugunawa don tattare kayan taji kirjinta yayi wani irin riƙewa, sunan Allah ta kira tana dafe kirjin da kaman ze tsage don azaba, cikin karfin hali ta ja ta isa kan gado ta janyo zannin ummi ta lullebe jikinta ta dunkule hannunta dafe da saitin zuciyarta tun tana dauriya har kuka ya kwace mata tana kiran ummi...