Sashe 15
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Waye ne ya kawo ki asibiti? Ina nufin me matsayinsa a wurinki?"
Tayi tambayar ne sbd su tabbatar da zancen Mukhtar kar karya ce ya musu gashi har yanzu yaki dawowa wani miji ne ze bar macen dake sharafan mutuwa ta yini ta kwana ta kuma hantse, har a mata surgry me hatsari irin na zuciya be dawo ba kuma ba aike?
Ta san mutum na karshe da ta kasance tare dashi Mukhtar ne, runtse idanunta tayi da karfi tana jin kuka na son zuwar mata tuna irin azabar da tasha a daren, a hankali cikin rawar murya tace
"mi..jinaa"
Ajiyar zuciya suka sauke me karfi, Dr Abdulrahman yace
"kina da iyaye a raye ko wasu Ƴan uwa?"
Cikin rawar murya ta sake cewa a raunace
"Ina da mahaifiya amma ba zan iya gayamata wannan hali da nake ciki ba, ku kira min mahaifiyar mijina"
Da mamaki suke kallonta, taya mahaifiyar mijinta zata iya taimakonta alhali É—an ta ne ke da kaso mafi girma cikin abunda ya faru da ita?
Dr Ahmad ne ya karɓi Layin Allah ya sa ma ta riƙe sbd numbern special number ce, kira yayi cikin hikima ya sanar da ita komai nan take cikin tashin hankali tace gata nan zuwa.
Ba'a yi mintuna Talatin ba sai ga Maami, hawaye tayi ta zubarwa na tausayin Alayah wadda seda ta saka Alayar kuka, ƙanwarta ta kira tasa ta dafa mata abinci irin na marar lafiya ta kawo mata yanzu, Alhj hammad ta kira ta sanar dashi halin da ake ciki, sam ta ƙi ambaton sunan muktar sbd gudun mummunar kalma akan shi, iyayenmu mata kenan(ki kasance me gudun mummunar kalami akan yaron ki musamman idan ya kuntata miki sbd duk maganar da zaki yi a lokacin walau sharri walau alkhairi Allah na iya amsawa a take).
Har misalin sha ɗaya da wani abu sistern ta ta zo da abincin, da taimakon Maami tayi brush ta taimaka mata ta fara bata kakkauran shayin kan taci dankalin turawa da aka sarrafa shi cikin kayan ciki(offals) kaɗan, magunguna nurses suka zo suka bata, da wasu Iv injections aka sake ɗaura mata drip, wayan Maami ne yayi kira a hankali ta duba sunan se ta lumshe idanu kana ta sake buɗewa ta miƙe ta fice.
Sama da kusan mintuna Talatin ta dawo, bayanta Alhaji hammad ne, shi karan kanshi be ji daaÉ—in abunda Muktar yayi ba, barin ma watsar da ita a asibitin da yayi yanzu da bata rike Layin Maami ba fa? Sede fa Dukda haka ba wai ze mishi faÉ—a bane ko ya nuna mishi rashin kyautawarshi tana bacci don haka be zauna ba ya fice, a harabar asibitin ya tsaya ya kira Layin muktar, dagawa yayi cikin alamun baya ma cikin natsuwar shi.
"Kai kuma haka ake yi? Toh wlh ka tanadi abunda zaka kare kanka dashi a wurin maaminku ni kam ba ruwana"
A ɓangaren Mukhtar wara Red eyes ɗin shi yayi yace
"What? Maami tana asibitin? Ayyaa Abba duk bala'i karka bari ta rabani da yarinyar ba zan iya kyaleta ba"
"karka damu ai tunda kaine ke da igiyar aure a hannunka zancen maaminku ta raba ku be taso ba, amma fa ranta ya ɓaci kuma ta zub da hawaye sossai"
Cikin rashin nuna damuwa da hawayen mahaifiyar tashi yace.
"Maami kuma hawaye na mata karanci ne Abba? Bari dae ina wani abu zan shiga asibitin zuwa anjima, duk bala'i babu zancen rabani da Fatima daga Asibiti kuma se gidana"
Alhj hammad na gyara zamanshi yana kallon gefen titi sbd driver dake ja a natse yayi murmushi ya katse wayar, Abban Meelah ya kira ya sanar dashi an yiwa Alayah aikin zuciya sede be wani yi Adu'a ko nuna damuwa akan ciwon ba, kuma yace ba ze iya gayawa mamarta ba sbd baya so hankalinta ya tashi, sallama suka yi Alhj hammad na tayiwa Alhj Alhassan kirari.
Mukhtar be tashi shiga asibitin ba sai dare, Maami ta tafi sai Aunty rukayya da me aikinta da zata kwana asibitin, an É—an É—aga gadon Alayah na kwance a kishingiÉ—e idanunta a lumshe amma ba bacci take ba, tana masifar kewar umminta gashi ko sanin halin da take ciki ummin bata yi ba, wayanta na chan gida bare tayi mata message ko bata faÉ—a mata ba ta ji lafiyarta, kai tsaye ya shigo É—akin ba tare da ya damu da sallama ba tunda yayi knock.
"Barka da dare Aunt"
Ya faÉ—a idanunshi na kan Alayah da takara runtse idanu gabanta na tsananta faÉ—uwa har jikinta na É—aukan rawa.
Aunty rukayya dake ta kallonshi ta kasa cewa komai, kafada ya ɗaga yaje ya tsaya gaban gadon yana kallonta, sarai ya fahimci ba bacci take ba baki ya sake taɓewa, abunda ya hana shi zuwa asibitin kenan don be san uban da zs tsinana mata ba tana wannan abu kaman taga dodo, tsaki yaja ya juya ya fice abunshi a cewar shi yana da abin yi.
Haka ta shafe kwanaki goma curr a asibitin duka duka zuwanshi biyu shima se chan dare lokacin me aikin dake kwana da ita ce kawai, Maami tayi kokari sossai wurin É—awainiya da ita hakan yasa dole ta koyawa kanta shanye damuwarta saboda damuwar matar, fargabarta É—aya yadda zata koma gidan muktar, zata iya kuwa? To in bata koma ba ina zata je ga Abunda Abban Jameelah ya faÉ—a mata, sannan kuma bata Yiwa Maami kara ba Dukda har lokacin Maamin bata ce mata komai akan abunda ya farun ba.
Yau da take cika kwanaki goma sha biyu muktar ya zo da misalin karfe 12 na dare kai tsaye office na Dr in charge ya wuce
"Ina so ka bani takardar sallamar matata"
"wani irin sallama by this hour? Kuma ai tana da sauran medication da checkups"
"Yau bazata ƙarasa kwana a asibitin nan ba, duk kuma abunda ya saura ko ma menene zata zo daga baya"
Ganin fa baya ma cikakken hankalinshi kuma ze iya hautsina musu natsuwa anymoment sbd yanayin shi yasa babu yadda likitan ya iya duk yadda ya nuna mishi ya barta sai ko safiya ce ya ƙi haka ya bashi sallamar.
Tana kwance bacci ya fara É—aukar ta bayan doguwar hira da idanunta suke yanzu kawai taji Shigowar mutum, da farko ma ta zata nurses ne sai taji muryarshi yana ce mata
"ke tashi mu tafi"
Mummunan faÉ—uwa gabanta yayi, taji gabaÉ—aya numfashi na shirin barin jikinta, ko kwakwaran motsi bata iya yi ba bare ta buÉ—e idanunta har ta fahimci shin shi É—in ne ko ba shi bane, kuma da ita yake yi ko da wata....
"Kika sake Kika bari na maimaita kaina wallahi sai na lahira ya fiki jin daaÉ—i.."
*Kar ku sha'afa Al'ajabin So book 2 is not free, a kan naira 500 kachal zaki same shi immediately after an kamallah book 1, zaki iya yin payment ta nan
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai ki tura shaidar biya ta wannan layi
09039206763*
#Vote
#comment
🖤Gureenjoh🖤
AL'AJABIN SO
(heart touching story)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
*Rubutu a kan ruwa... Paid*
And now..
*AL'AJABIN SO*
*BOOK 1*
*Page Eleven*
A hankali ta buÉ—e idanunta hawaye na gangarowa tace
"Ya..Muktar ba zamu bari da sa...fe in Maami ta z..."
Hannunta da ya fisgo ne ya yanke maganan, ta sauko ta sa takalami cikin tsananin tsoronshi, jan hannunta kawai ya dinga yi har motanshi ya buɗe ya jefata ya zagaye ya shiga, ya ja suka bar wurin da mugun gudu, har wani jiri da amai take ji sbd gudun da yake yi bata taɓa fuskantar irin shi da ita a cikin mota ba, a harabar wani Hotel ya tsaya chan wajen garin ya kife kanshi a jikin steering sbd baccin dake son kwashe shi...
"Ya muktar..! Ya muktar..!!"
Take kiran sunan a tsorace tana ɗan kalle kalle sai kuma ta kai hannu ta tattaɓa shi ko motsi be yi ba, hawayen da dama basu daena zuba bane suka ƙaru
"na shiga uku na ni Fatima"
Ta faÉ—a cikin karaya da tsantsar damuwa.
Wani tunani ne ya faɗo mata, tayi saurin sa hannu ta murda handle ɗin sede motar a rufe, da sauri ta sa hannu cikin sanɗa ta duba wayanshi ta taɓa screen ɗin ba password, hannu ta kai jikin kofanshi ta buɗe motar daga madannin wurin, jikinta na rawa kaman wacce aka sato ta buɗe ɓangaren ta ta sa kafafunta waje hannunta dake rawa na dialing Layin Maami, kaman an tsikareshi ya farka wani irin fusgo hannunta yayi ta dawo da karfi har tana buguwa dashi ya tsinka mata mari yana kashe wayan da har ya soma ringing..
Kuncinta ta dafe tana kuka
"Zan ɓaɓɓalla ki in baki rufe min baki ba... Wuce mu je"
Ya fito ya zagaya ya fusgo hannunta suka yi ciki.
Key ya karɓa alamar dae regular customer ne suka yi ciki, tana kuka ya cillar da ita a tsakiyar ɗakin
"Meyasa kake min haka? Yaya Mukhtar kaji tausayi na mana... Am not a slav..."
"Will you shut up! In ji wa yace u r not my slave? Ko baki san duk mace baiwa bace a gidan miji? Oya come and remove this clothes for me zan yi wanka"
Miƙewa tayi gudun kar ya kara taɓa lafiyarta taje jikinta na rawa ta cire mishi, hannunta ya ja suka yi toilet wankan ma ita ya saka tana kuka ta mishi, yace tayi nata ta same shi yanzu.
Haka tayi don miji irin Muktar ta fahimci in tace zata ke musu dashi watarana kakkarya ta ze umminta ce kuma da asara.
A daren ma be barta ba ta sha wahala kwarai a wurinshi, haka ya zube ya cigaba da bacci ta miƙe da kyar ta shiga bayi ta gasa kanta da ruwan zafi, ta fito da alwala, akan sallaya ta tsaya tana sallah tana kuka, anya suna da rabon farin ciki?
Sai kuma ta tuna maganan umminta