Sashe 13
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sossai take jin daaɗin makarantar sbd babu bullies ɗin ta su Meelah da kawayenta kuma kowa a makarantar harkar gabanshi kawai yake, yau juma'a da misalin karfe sha biyu na rana drivern da ya zama nata yayi parking kofar makarantar da ɗan hanzarin ta tazo ta buɗe ta shiga da sallama suka gaisa a mutunce kan suka kamo hanyar gida, a daidai parking lots yayi parking ta sauƙa tana mishi godiya tare da fara takawa don isa cikin gidan, spot car dake parke a tsakar gidan Red Color BMW a tunaninta ma ba kowa don bata ji karar injin motar ba se kawai gani tayi kofa ya buɗu, ko bata kai idanunta zuwa ga fuskar ba daga kafar ta riga ta shaida waye ne.....
"Ke!"
Ya faÉ—a a kausashe chak ta tsaya gabanta na faÉ—uwa tana da ilimi kuma ko makaho ya shafa ze san cewa muktar baya cikin cikakken hankalinshi.
"Don kaza kazarki ba dake nake ba?"
Ya antayo zagin yana kara kakkafeta da jajayen idanunshi, idanunta dake rawa ta sauke bisa tattos É—in jikinshi Farin fatar shi tas duk ya lalata kaman akwai wani sabo ma daga wuyanshi....
"Na'am"
Ta faÉ—a tana É—an matsowa kaÉ—an a kuma tsorace
"na biya sadakinki don ki zama min hoto ne? Ke wallahi tsohuwar chan tana jaza miki don sai na tabbatar na ladabtar dake bisa wannan biye mata da kike, sai kin zamto min kariya babu maganan wadda zaki iya ji idan ba na uban gidanki ba, wuce ki shiga mota mu tafi!" Ya daka mata tsawa
Jikinta na tsuma tana rawar leɓe tace
"Maami bata ce in tafi ba, and plz ka daure ka daena faÉ—in munanan kalamai akan Maami ko ba komai ta É—auki cikinka na wata tara chur ta kuma yi nak....".
"Shut up bloody fool, ke har kin isa ki gayamin abunda zan yi? U r like a servant to me, na aureki ne kawai don kyaun surarki ku kuma don kwadayi irin na talaka kun ga kuÉ—i kuka amince, for ur own information ko Asawanyarki bata kaini daraja ba don haka ke baiwa tace na fanshe ki kuma da kuÉ—i wuce mu tafi tun muna shaida juna.."
Baya baya ta fara ganin yana nufo ta, kan yayi wani yunkuri ta runtumi na kare, taku biyu yayi ya.....
*Kar ku sha'afa Al'ajabin So book 2 is not free, a kan naira 500 kachal zaki same shi immediately after an kamallah book 1, zaki iya yin payment ta nan
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai ki tura shaidar biya ta wannan layi
09039206763*
#Vote
#comment
🖤Gureenjoh🖤
AL'AJABIN SO
(heart touching story)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*AL'AJABIN SO*
*BOOK 1*
*Page Nine*
Haki take saki tana juya bayanta ganin baya binta yasa ta dafe kirjinta, in wannan ɗan daban ya riƙe ta ai kashinta ya bushe, seda ta daidaita kanta kan ta kutsa cikin parlorn Maami ta gani zaune idanunta da hawaye, da sauri ta isa ta duƙa a gabanta kaman zata saki kuka aka ce zuciya tana son me kyautata mata jin matar take kaman Ummi tace
"Maami me ya faru kike zub da hawaye?"
Shiru Maami tayi, babu me fahimtar halin da take ciki se uwar da Allah ya jarrabe ta da ɗa irin Mukhtar, ace kana ji kana gani yaro ya nemi gagararka? Allah kaɗai ya san me ya je ya sha ya zo yake mata rashin kunya akan matarshi, duk zafinta akan muktar ne tana da sanyin hali da tausayi shima kuma da farko ta bi dashi da lallami da nasiha saide abun yaci tura, ganin hakan mahaifinshi ke mishi yasa ita ta karɓi ragamar zama uwa da uban saide duk a banza man kare, zafin dake kirjinta ya wuce misali bata fata ta mutu ba tare da ta ga chanzawar Mukhtar ba, tana mishi tsoron fushin ubangiji tana kwaɗaita mishi rahamarsa...
"Maaami"
Alaya ta kira sunan hawaye na cika idanunta.
"Babu komai É—iyata, je ki cire uniform É—inki kizo ki ci abinci"
Gudun musu da Maamin yasa ta miƙe ta tabbatar be wuce muktar bane matsalar Maami, saƙe-saƙe kawai take har ta watsa ruwa ta sauko ta ci abinci bata samu Maami ba kila tayi wurin Alhj, wayanta ta ɗauko ta fara texting ummi sun jima suna magana kan ta miƙe ta shiga kitchen, ita tayi musu girkin daren ranar sbd gujewa tunanukan Muktar da ya addabe ta ta rasa me take ji a game dashi, tsoro ne, tausayin Maami da halin da yake jefa kanshi da fushinta ne ko zeal na son ganin ta kyautatawa matar da duk duniya itace mace ta farko da ta fara kyautata musu a rayuwa?
"woww daughter haka dama kika kware a girki?"
Maami tayi maganan tana gyaÉ—a kai, murmushi me sauti kawai Alaya ke yi, Alhj ma yayi ta yabon girkin shi dae Mukhtar ci kanku be ce musu ba.
Bayan gama cin abincin nasu ne Alhj ya mike yayi sama yana cewa
"Hajiya in ganki mana minti biyu"
Miƙewa tayi tabi bayanshi yayinda Alaya ke tattare kwanukan, tana kai na karshe zata juyo kenan taji tayi mugun karo da mutum, kafafunta suka Harɗe baya baya tayi zata faɗi yayi hanzarin riƙota, hannunshi yasa ya kama nata hannun ya matse kara ta saki tana me duƙawa kaɗan
"Zafi Don Allah"
"zafin dama nake so ki ji, wato ba zaki ji magana ta ba ko?"
Hawaye ta fara sbd yadda yake murde hannun da tsantsar mugunta
"Kayi hakuri"
"ba hakuri nake son ji ba, sbd bani dashi kwata-kwata, abunda na sani shine kiyi gaggawar bin umarnina ko ki cigaba da karawa kanki laifukan da na rantse sai kin biya su É—aya bayan daya"
Idanunta a runtse hawaye wani na bin wani, ganin azabar yayi mata yawa ne yasa cikin kuka tace
"Na amince wlh zan mata mag..."
"MUKTAR"
Maami ta katse shi tana jin kaman ta rushe da kuka ko ta rufe shi da duka ko zata ji saukin abunda take ji akan shi.
"Ga nan irin abunda nake tsoron yasa na ki baka ita, amma zan kai maka ita cikin wani sati sai ka shirya ko ka riƙe ta saboda Allahn da ya halicce mu ko kuma ka zalunceta, Allah baya bacci kuma baya barin zalunci kuma ina faɗa maka kaji tsoron Adu'ar wadda aka zalunta don bashi da shamaki, fice ka bar min gida!"
Ta karashe da karfi tana nuna mishi kofa.
Tsayawa yayi yana kallonta sama da mintuna biyu kan ya wuce yana gunguni, da sauri ta ƙaraso wurin Alayar tana rike hannun tace
"Sannu daughter, ya ji miki ciwo ko?"
Girgiza kai tayi tana me Miƙewa tace bari ta shiga ɗaki.
Da tunanin tarewar ta cinye satin ko fahimtar abin da ake yi a class bata yi tsabar tsoro, amma ya zata yi abu sede in ba'a sa mishi rana ba sai ga ranar ya zo, sisters É—in ta guda biyu ta kira akan su rakata gidan ta don already an gama haÉ—a mata komai da komai har akwatunan an riga da an kai chan, tana kuka tana komai aka kaita gidan muktar a chan suka barta bayan doguwar nasiha.
Ta jima zaune bisa gadon har ta gaji ta kwanta bacci ya fara fusgarta taji ana bugu kaman hauka, a tsorace ta tashi tsaye tana zare idanu ganin tsayuwar ba zai mata ba gashi sai karuwa bugun ke yi yasa da sauri ta fita, duba agogon parlorn tayi karfe É—aya saura mintuna.
"Waye ne?"
Ta faÉ—a muryarta na rawa
"Wayewa! Ke dallah ki buÉ—ewa mutane kofa in zaki buÉ—e.."
Muryar mace taji, a tsorace ta buɗe yarinyar na sarkafe da hannunta a kwankwason muktar ɗayan hannunshi na zagaye da kafaɗarta, ko be ɗago ba ka san ba karamin buguwa yayi ba, da sauri Alaya ta koma baya tana kama bakin ta da hannayenta, kukan sai ya ƙi zuwa sai idanu take bin su dashi har yarinyar ta shigo dashi tana karewa gidan kallo tana taɓe baki.
"Ke wato kin raina mutane ko? Waye ya baki iz....nin rrrrufe kofar nannn"
Cikin tsantsar maye yake maganar yana nuna ta da yatsa.
Bata ce musu komai ba..
"Kai muky wace irin dakikiya ka auro ne? Kina kallon mu ba zaki kama shi ki kai shi É—aki ba?"
A tsorace taje ta fara kokarin riƙe shi yarinyar tayi tsaki tace
"Muky am sleepy, good night"
A maimakon Alaya taga ta fice sai gani tayi tayi wani ɓari na gidan wanda ba inda Alayar ta fito ba, tana tunanin tana layi sbd yadda yake sakar mata jiki shima kuma Layin ne yake yi, a haka suka nufi ɗakinta hawaye na wanke mata fuska warin giyar kamar zai kashe ta, galau galau suka yi kaman zasu faɗi kokarin tare shi take sai kawai taji amai a jikinta, wani irin tashin zuciya ne ya kamata, hawaye wani na bin wani haka ta jefa shi kan gadon bayan ya gama amaye mata jiki, bata iya ganin amai ba hakan seda yayi sanadiyar nata aman babu komai cikinta, tayi ta wahala a bayin kan ta fito tana kau da ido ta samu ta kwashe.
Kayanta ta cire tayi wanka tana fitowa ta ganshi zaune yana kallonta.
"Ke zo nan!"
Har lokacin mayen be sake shi ba
"na'amm"
Ta ƙasan jajayen idanunshi yake kare mata kallo kan yace
"kika bari na maimaita sai na lahira ya fiki jin daaÉ—i"
Cike da tsoro take takowa ko kan ta ƙaraso ya fusgota kaman wata ƴar tsana haka ta faɗa kirjin shi, toshe hancin ta take sbd gudun sake amai warin giyar gigitata yake ga tsananin tsoron abunda zai iya mata ko kan ta gama tunani taji hannunshi ya fara yawo a jikinta, idanunta ta zazzaro cikin sautin kuka tace
"Me...menene Ya muktar?"