Sashe 14
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hakkina da kuka hanani zan karɓa"
Girgiza kai take da karfi, tana kokarin Miƙewa ya matse ta yana cusa fuskanshi wuyanta, gigitaccen kuka ta saki ta fara cewa
"A'a don Allah, Don darajar Allah ba yau ba, ba cikin wannan hali ba! Karka zaɓi tarayya dani da kazantar abubuwa dayawa a jikinka... Ya....ya Mukhtar aure fa muka y..."
Bakinta ya rufe da nashi ta datse nata tana kakari sbd yadda abubuwan maye ke tashi a cikin bakin shi, kokarin kwatar kanta take Dukda ta san karfi ba ɗaya ba shima kuwa nuna mata ya fara yi cewa karfi ba ɗaya ba, dambe ne ya kaure a tsakaninsu, duk kokarin da tayi wurin ganin be samu abunda yake so ba ta kasa dakatar dashi, tayi kuka kaman zata cire ranta ta jefar, kirjinta yayi matukar nauyi, numfashi yayi mata wahalar shaƙa, ji tayi inama ta mutu a lokacin, be saurara mata ba seda ya samu natsuwa ya zube a kanta ya fara baccin hauka, nauyinshi ya kara mata nauyin kirjin da take ji, idanunta na kallon seiling yayin da hawaye ke ganganrawa gefen fuskanta wani na bin wani ta fara cewa cikin jiggata
"Ya Allah kaine Allah, Allah kai kaɗai ka san dalilin hadani da Mukhtar a matsayin miji, Allah kana gani kuma na san kana ji na, ka bani haƙuri da juriya a kanshi ya Allah, idan kuma mutuwata ce hutu daga wannan radadin zuciyar ya Allah ka ɗauki raina a yanzu ya rabbi, idan kuma a rubuce yake a cikin kaddarata Ya Allah ka shiryar dashi ka kuma bani ikon yi mishi biyayya...."
Kuka me karfi ta fashe dashi ta saka ɗan karfin da ya rage mata ta fara kokarin ture shi, saide ta kasa duk yadda ta so tashi ta kasa, kaman yadda taga rana haka taga dare tayi kuka har ta rasa hawaye, jikinta ya dauki zafi, numfashinta ya fara nisa sbd tsananin ciwon da zuciyarta ya ɗauka, cikin tsananin rauni cike da ban tausayi take cewa chan ƙasa ƙasa
"Ummina ashe ba zan sake ganinki ba? Ashe ba zan taɓa jin muryarki a zahiri ba? Ashe ba zamu sake saduwa da ke ba! Ki yafemin in n...na taɓa saɓa miki, ummi ki yi min Adu'a zan tafi in samu Abbana....."
Ta karashe cikin jan wani wahalalliyar numfashi.
Mukhtar kuwa Ba shi ya farka ba seda gari yayi haske tarr, hantsilawa yayi gefen ta yana buɗe rinannun idanunshi ya zuba mata, ko motsi bata yi ba, fuskanta ya kurawa ido yayi wani haske yayi fayau, da sauri ya miƙe zaune ya ɗaga hannunta se yaga ya koma ya faɗi yaraf, kanshi ya ɗaura a kirjinta babu bugun zuciya..bai san sadda ya dirko daga gadon ba ya ɗauki boxers ɗin shi ya saka babu abunda yake tsoro se Maami, ya san idan har ya kashe yarinyar nan ko da me yake takama sai tayi shari'a dashi...
Da gudu ya kaita mota bayan ya sa mata riga wacce be tantance bata da tsawo ba seda suka shiga asibiti, a asibitin ma da gudu aka karɓeta zuwa emergency, likitan da ya iso cikin hanzari ya fara examining ɗin ta, girgiza kai yayi, yana saurin riƙo hannunta ya fara jin pulse ɗin ta....
"YA RABB I'M AFRAID WE LOST HER..."
Ya furta yana runtse idanunsa.
*Kar ku sha'afa Al'ajabin So book 2 is not free, a kan naira 500 kachal zaki same shi immediately after an kamallah book 1, zaki iya yin payment ta nan
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai ki tura shaidar biya ta wannan layi
09039206763*
#Vote
#comment
🖤Gureenjoh🖤
AL'AJABIN SO
(heart touching story)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*AL'AJABIN SO*
*BOOK 1*
*Page Ten*
"Dr Abdul what is the situation?"
Wani Babban likita ya ƙaraso yana yiwa wannan doctor da ya runtse idanu tambayar sanin cewa shi wannan intern ne kuma be gama gogewa a aikin ba.
Kallon Mukhtar dake tsaye ya zurawa gangar jikin Alayah idanu yayi yana cewa
"wannan fa? What is he doing here?"
Muktar da duk tunanin shi na ga Irin badakalar da zasu yi da Maami, sai kuma tunanin irin garÉ—in ni'imar da ya kwasa daga Alayah ace har ta mutu? Sau É—aya kawai fa yayi?..
Idanunsa ya maida kan karamin likitar dake cewa babban
"her heart stopped beating doc, babu wani pulse dake harbawa a jikinta"
Maida kallonshi kan Mukhtar babban likitan yayi yace
"Me ya sameta? Me ke damunta?"
"blood?"
Ya faÉ—a ba tare da ya jira amsar Mukhtar da har lokacin yake tsaye ba, kallon kallo suka yi suka sake kallon muktar zuciyoyinsu na bijiro musu da abubuwa daban daban..
"Dr is she alive or dead?"
Yayi tambayar yana kallonta still.
"Meke damunta? Did you raped her? Gsky ba zamu iya taɓa ta ba sai da Police, this case is serious"
Tsawa ya daka wa doctorn
"she's my fucking wife, do something if she's still alive tana da congenital heart defect..! Do something before Its too late"
Jin hakan yasa doc saurin bawa nurses dake tsaye cirko cirko umarni, a take suka turo automatic external difibrillator, aka zuba mishi cream din ya dirza kan ya É—aura mata a kirji, fusga tayi daga ita har gadon suka sake komawa yaraf, cikin gogewa a aiki ya sake murzawa ya danna mata ta kara jan numfashi tayi sama ta dawo kasa, a na huÉ—u ne ta ja wani dogon numfashi wadda ya dawo mata da numfashinta gabaÉ—aya, taimakon gaggawa suka fara bata yana kallon nurses biyu yace
"We really need Dr Abdulrahman and Dr Eshrat here Its urgent!"
Da gudu suka fita, shi kuma ya cigaba da abin da yake.
Kaman mintuna goma sai ga wasu doctors guda biyu nurses din na biye dasu, rufuwa suka yi a kanta suka fara bata taimako barin ma Abdulrahman da ya kasance kwararren likitan zuciya, seda ta daidaita kan Eshrat dake gynae ta duba jikinta da sauri ta runtse idanu tana me Miƙewa tsaye, idanunta ta maida kan Muktar dake tsaye ya zura musu idanu bazaka tantance halin da yake ciki ba, a ranta ta raya dole hakan ta kasance daga kallo daya da ta mishi ta san yana apawa, ga ingarman jikinshi da ya watsawa tattoos na ban mamaki, cinyoyinshi dake waje sbd wandon jikinshi ƙarami ne a mummurɗe.
"She needs stitches†ta faɗa tana kallon likitocin, Abdulrahman da ya gama daidaita mata bugun zuciya da taimakon Allah yace
"She also need an urgent heart surgery, the heart is so weak and fragile"
"yanzu da wanne za'a fara?"
Likitan farko ya faÉ—a cikin tausayinta tana kwance banda oxygen dake taimakonta da numfashi da zaka iya cewa gawa ce kai tsaye in ka kalleta.
"Dr Eshrat yi aikinki, before then relatives É—in ta su yi duk wani abu da ya kamata har da blood da komai we will prepare for the surgery"
Yana kai nan ya fice.
Juyawa Drn farkon yayi wadda suke kira da Dr Ahmad ya kalli Mukhtar yace su je waje, ficewa suka yi zuwa office nashi, jallabiyarshi ya ɗauka ya miƙawa muktar wadda sabo ne tsaraba ce ma aka kawo mai sai ya mance a office ɗin, da wani irin kallo muktar ke bin jallabiyar shi fa ba sa irin abubuwan yake ba.
"Babu daaÉ—i kana yawo a kan patients haka, you need to wear this ka zauna in maka bayani"
Karɓa yayi ya bare a ledar ya saka, coffee Brown ce me sulɓi, wani irin amsarshi yayi shi ko se taɓe baki yake yana tsaki ƙadan kaɗan.
Bayani likitan ya fara mishi sai ya nuna idan kudi suke bukata ko nawa ne ze iya bayarwa ayi komai, tsoronshi Allah tsoronshi Maami kuma baya so yarinyar ta mutu don yana da buruka a kanta, yana so ya nunawa abokanshi daban daban cewa ya kere sa'a, yana kuma kwadayin sake É—anÉ—anata.
Wani paper Dr Adam ya mika mishi bayan dogon typing, Miƙewa yayi ya fice zuwa reception anan ya biya duk abunda ake bukata, ko jinin ma seda wata nurse tace ko za'a gwada nashi yace a'a a saya a blood bank, bayan ya tabbatar babu wani abu ya fice abin shi.
Gida ya dawo yayi wanka ya sa kananun kayanshi as usual wando baya kaiwa ƙasa in ko ya kai to irin wasu mahaukatan crazy jeans ne da suke nan kaman palazo, da karamar riga marar hannu, daga nan ya leka Rita buduruwarshi bata nan ya tabbatar tana club don haka chan ya wuce, hayaniyar ganinshi ta hautsina club ɗin a take ya fara rabar da kyaututtukan giya sai rawa en mata suke yana shafasu cikin kwarewa da barikanci.
A asibiti kuwa aiki aka mata dukda anasthesia da take kai da kuma rashin hayyaci daga ka kalli fuskanta zaka san tana jin zafin stitches É—in har aka gama, aka fara shirya batun surgery babu kowa nata aka shiga da ita theater, seda suka shafe sama da awanni bakwai kan suka fito, Alhamdulillah aiki yayi Kyau atleast zata ji saukin ciwonta ba kaman baya ba Dukda ba warkewa gabaÉ—aya tayi ba, abun mamaki har lokacin mijin be dawo ba kuma babu wadda yazo a family.
Aminity da ya bada umarni after the surgery nan suke so aka turata babu abunda take sai baccin wahala da gajiya, wasa wasa har dare sede nurses su zo su duba ta su tafi haka ta kwana be dawo ba, Washegari da misalin karfe goma na safe ta fara buÉ—e idanunta cike da kokonton kasancewar ta a duniya har a lokacin, É—akin take karewa kallo a hankali hankali se ta fahimci asibiti ne nan É—in, ga wasu na'urori jikinta, lumshe idanunta da suka faÉ—a sossai tayi ta sake buÉ—ewa daidai lokacin wata nurse ta shigo ganinta ido biyu yasa ta koma ta kira Dr.
Checkup suka yi mata sossai kan suka rage na'urorin jikinta, Dr. Eshrat tace
"Fatima..."
Kaman yadda ta gani a rubuce a jikin file nata, da idanu Alaya ta bita.