Sashe 20
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da misalin karfe huÉ—u na yamma Maami ta É—auketa suka nufi family house É—in su, babban gida ne me sashuka uku, matan gidan ba dae karamci ba haka ma'aikata da kalilan yara dake gidan wasu na kiran Maami yapendo yayinda wasu ke cewa Goggo ta fahimci duk masu ce mata Adda É—in kannenta ne, anan taga daga inda Maami ta samu zuciyar daraja É—an adam ko yaya yake, ba karamin kudi ne dasu ba daga tsarin ginin zuwa kayan ciki kaÉ—ai ya isheka shedar hakan amma ji yadda suke Haba Haba da ita.
A sashen mahaifiyarta suke dattijuwa ce me tarin ilimin addini, kana ganinta zaka iya kiranta da Ba'abziniya ko kuma shuwa cikin biyu dae kaman yadda Maami take kama da ita sak, haka ma Mukhtar, sai bayan Magrib baba ya aika kiransu.
Cikin natsuwa suka zauna daga ƙasa a gabanshi, ita dae Alayah tayi farin gani don dattijon duk inda ake son samun kamillale natsatsen dattijo ya kai, wannan shine tsufa me riba a tsufa da mutunci karkashin inuwar addini, bayan sun gaisa ya dubi Maami yake ce mata yana sauraren ta, tiryan-tiryan ta soma bashi labarin abubuwan da suka faffaru nan ma bata san wasu ba kaman na ɗura mata kayan maye da yawan duka kaman jaka, ga siyar da mutunci.
Ita dae Alayah kanta ƙasa ko daga shirun da wurin ya ɗauka bayan gama bada labarin Maamin ta san ran dattijon be mishi daaɗi ba
"Muktar sam be kyauta ba, hukuncin da kika yanke ma ban ga laifinki ba, ba zai yiwu a bashi mace da ciki yaje garin duka ya raunatata ba, ina zuwa"
Ya É—aga waya ya kira muktar yace ya same shi a gida yanzun nan.
Tambayoyi ya dinga ɗan jefowa Alayar tana amsawa da iyakar gaskiyarta akan gidansu da sauransu, duk abinda ta taɓa fadawa Maami haka ta faɗa mishi ba chanji, suna nan zaune sai ga Mukhtar, ba Alaya kaɗai ba hatta maami seda ta shiga tsantsar mamakin ganinshi da wani half jumpa blue yadi me taushi har da hula da ya rufe tsinannen askin kanshi, dama ta san duk duniya mahaifinta kaɗai yake iya yiwa wannan tsoro da ladabi, a hankali ya zauna gaban baban, bayan shiru na sama da mintuna biyu baba yace
"Muktar na raina wayonka, kwarai baka kyauta ba anan ɓangaren dukan macen aurenka kuskure ne babba, Allah be amince da wannan ba ko kusa ko alama, mace da aka sani da rauni Abar a tausaya mata a riritata, a lallaɓa rayuwarta ita ce zaka dinga sakarwa kwanji? Haba Mukhtar! Yanzu da ka kawo ƙara me kake bukata?"
Shiru yayi na seconds kan yace
"a yi haƙuri hakan ba ze sake faruwa ba"
Daga Maami har Alaya ba wai sun yarda da zancen shin bane sbd sanin hali da suka yi, duka wannan ladabin na en wiwi ne
"Ashe baka san hadithin da yake magana akan dukkan shugaba abin tambaya ne akan kiwon da aka bashi ba? Kana tunanin in an ce shugaba ana maganar kawai masu mulki ko sarauta ne? La la la kowani mutum mai kiwo ne akan iyalansa kuma abin tambaya ne, shari'ar musulunci ta tsoratar akan duk wani me take haƙƙin wani ɗan uwansa na kusa ko na nesa kai hatta akan dabbobi bare matarka ta sunna, ka san wanene addinin musulunci ya ƙira da dayyus?"
Kanshi a ƙasa jikinshi ya ɗan yi sanyi ya girgiza kai.
"Wato sakarai, shashasha wadda baya kishin matarsa kwata kwata ya ɗauketa ne kawai a matsayin wacce zata mishi girki ya ci sai in bukatar shi ta tashi ya sauƙe ko kuma yaje yayi ta mu'amala da wasu matayen wannan sharri ne mai girma, domin irin wannan ne yake janyo shaidan ya ci galaba kan matar ko a samu akwai ƙarancin tsoron Allah sai itama ta halaka, ko ka san dayyus basa taɓa shiga aljanna? Ko kamshin ta bazasu ji ba, sahihin hadithi ne ya zo daga manzon Allah cewa mutane uku bazasu shiga aljanna ba an karboshi ne daga Abdullahi dan umar, mutane uku Allah ya haramta musu aljanna wadda ya dawwama yana shan giya har ya mutu..."
Da sauri Alayah ta É—aga kai ta kalleshi kaman yadda Maami ma da hawaye ya zubo mata take kallonshi, gabaÉ—aya kaman ruwa ya ci shi haka ya É—ago ya kalli matar tashi da mahaifiyarshi.
Baba da ya kula da irin sanyin da jikinshi yayi ya cigaba
"da kuma mai yawan saɓawa iyaye, sai kuma dayyus wanda baya kishin matarsa wanda yake tabbatar da ɓarna cikin iyalansa..."
Kukan Alayah ne ya fito fili sossai a chan ƙasan ranta take maimaita innalillahi wainna ilaihi rajiun duk hallayyar Muktar ne a cikin nassi ɗaya, taya zata soma haihuwa da muktar da wannan hali? Taya zata iya cigaba da zama dashi alhali be san darajarta ba be san ƙimarta ba bare ya kare mata martaba? Idanunshi da suka sauya ya ɗago ya kalli baba da yake cewa
"idan har ba tuba yayi ya daina dukkan waennan abubuwan da na lissafo ba, tuba na gaskiya da gaskiya tsakanin shi da Allah, Mukhtar kaji tsoron Allah! Ina ƙara nanata maka wannan kaji tsoron Allah a dukkan lamuranka ka tashi ka tafi zan neme ka da kaina"
Baba ya ƙarasa!
Shiru ya sake yi chan dae ya gyaɗa kai, ba tare da ya sake cewa komai ya miƙe ya fice daga parlorn.
"Fatima!" Baba ya kira ta, shesheka take saki a hankali ta riga tayi developing tsanar Mukhtar bata son shi, bata ƙaunar shi, bata jin ko kaɗan zata iya son shi bayan duk abubuwan da yayi mata, bata tausayin shi saboda shine ummul aba'isin duk halin da yake ciki he's responsible for that don bazata ɗaurawa Maami ba mutumiyar kirki!
Cikin muryan kuka ta amsa, gabanta na faɗuwa tana Adu'ar kar ya mata dole zama da Mukhtar a yanzu bata ko ganin ƙimar shi.
"Fatima zaman aure ɗan haƙuri ne..."
Idanunta ta lumshe da sauri ta dafe zuciyarta da yayi wani irin harbawa, zafi da raÉ—aÉ—i ya soma bin jikinta, numfashi ya soma yi mata wahalan fita wadda fusgan da take mishi yayi sanadiyar dakatar da Baba ya kuma maida hankalinsu gabaÉ—aya kan ta.
*Kar ku sha'afa Al'ajabin So book 2 is not free, a kan naira 500 kachal zaki same shi immediately after an kamallah book 1, zaki iya yin payment ta nan
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai ki tura shaidar biya ta wannan layi
09039206763*
#Vote
#comment
           🖤Gureenjoh🖤
AL'AJABIN SO
(heart touching story)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
*Rubutu a kan ruwa... Paid*
And now..
*AL'AJABIN SO*
*BOOK 1*
*Page Fourteen*
"Binty lafiya kuwa? Ko ciwon zuciyar ne?"
Girgiza kai tayi tana riƙe hannun Maami da kyau, ruwa Maami ta zuba a cup da sauri ta bata ta sha, runtse idanunta ta sake yi da karfi tana sauƙe ajiyar zuciya a jere a jere, baba ya gyara murya kan yace
"sannu Fatima, Allah ya baki lafiya"
Maami ya duba yace
"FaÉ—imatu ko zaku je asibiti ne?"
Alayah ce ta girgiza kai tace
"ba komai Baba ya sauƙa!"
Ya so su je ta samu ta sha magunguna ta huta amma ta ce babu komai tana sauraran shi hakan ya sa ya cigaba.
"Mace ga mijinta ta kan zama ƙyaure ne ko wani garkuwa wacce ba zata taɓa cimma rabautar aure ba idan bata haɗa da haƙuri da jajircewa ba, dukkan wasu iyaye ko yaya su ke baza su taɓa farin ciki da mutuwar auren ƴar su ba bare wannan da baku rufa watanni biyar ba, sannan ga rabo Allah ya kawo, na san abin da zan kawo zaki iya jinshi ba daaɗi sai de Fatima kaman yadda na ɗauki Mukhtar jinina jika a gareni haka kema na ɗauke ki ba zan taɓa miki dole zama da Mukhtar ba saide ina so ki je kiyi tunani, ki sanyawa zuciyarki natsuwa ki zama mai haƙuri duk da na san yana da matuƙar wahala sai dae fa yana da riba mai tarin yawa, duk yadda ka kai da son abu ko ƙin sa saida amincewar Allah shi kuma yana duba zuciyoyin mu ne wurin yi mana hisabi, idan kin koma ki yawaita tashin dare kina roƙon Allah a kan mijinki, ki fawwalawa Allah lamuranki ki zama mai ƙan ƙan da kai da zubda wa ubangijinmu hawaye, a duk bayan adu'ar ki ki haɗa da
La'ilaha illa lahul azimul halim, La'ilaha illa lahul hakimul karim, La'ilaha illallah, subhallah, Rabbissamawatissaba'i wa rabbul arshil azeem, Alhamdulillahirabbil alameen.
Kaman yadda na faÉ—a kiyi nazari sossai zan neme ki bayan sati É—aya"
Godiya sossai ta mishi Dukda ba daaɗi take ji ba a haka suka fice daga gidan, saida suka biya asibiti saboda Maami ta kasa gane mata a take likitan da take gani yayi referring ɗin su to meddy specialist hospital wurin Doctor Philips saboda ya tabbatar musu lamarin ta sai a asibitin za'a iya tackling ko kuma waje, godiya suka mishi daga nan suka yi gida dare yayi sossai so bata wani zama ba ta watsa ruwa ta kwanta, duk yadda ta so bacci ya ɗauke ta ma ya ƙi sai juyi take tana tunanin rayuwarta, ita bata zama mai sa'a ba sam babu mai mata ƙaunar tsakani da Allah bayan mahaifiyarta sai Maami haka zata cigaba da rayuwa?
Shin ya zata je ta tarar da ummi? Wani irin tarba zata samu daga mutanen gidan barin ma Alhj Hassan dala? Wani irin ma tunani zata yi akan Mukhtar da zama dashi bayan ta riga ta sakawa ranta ba zata iya cigaba da zama dashi ba?