Sashe 12
Al'ajabin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dukda shi be wani ji tausayin yarinyar ba sede ya amince tunda bata da lafiya ne kuma ciwon irin ciwon da akan rasa mutum farar ɗaya ne don hakan yasa dole yayi shiru ya fito ya janyo hannun muktar suka yi ƙasa yana faɗa mishi situation ɗin cikin lallami kaman shine uban shi kuma Alhj ɗan, tana tsaye tana jin muktar da be gamsu ba yana alaƙanta hakan da son ranta ne in yayi ra'ayi sai ya kwana da mata sama da biyar a daren kuma ba abunda zai faru akan banzar talaka ana ƙona mishi rai.
Duk da zafin kalaman da Maami taji hakan be sa ta barshi ya kai zuciyarta ba adu'ar shiriya ta mishi kan ta nufi ɗakinta, har asuba bata yi wani baccin kirki ba Sbd Alaya, cikin ikon Allah kuma da kanta ta tashi kiran farko tayo alwala ta zo ta fara nafila don ba'a binta sallah, da murmushi Maami ta shiga bayi tana godiya ga Allah, bayan sun yi sallah komawa Alaya tayi ta lafe sbd magungunanta da basa barinta ido biyu cikin sauƙi sam bata san ma fitan Maami ba, ba ita ta farka ba se 11 na safe.
Wanka tayi ta sake mayar da kayanta ta zo ta zauna daga bakin gadon zuciyarta fal tunanin halin da umminta ke ciki lokaci lokaci ta kan share hawaye ta san ummi na chan aiki sun mata yawa ga jama'ar gidan sam basu san imani ba, Shigowar Maami ne yasa ta suluɓe ƙasa tana cewa
"Ina kwana Maami?"
"Lafiya klau bintie ya jikin dae?"
"Bana jin komai maami".
Karasawa Maami tayi ta kama hannunta ta miƙar da ita tsaye tace
"kinga ÆŠiyata ki daena wannan nuku nukun ki saki jikinki ki É—auke ni tamkar umminki kinji?"
Kai Alaya ta gyaÉ—a, Maami ta janye ta akan suje su yi breakfast suna tafiya tana kara nunnuna mata gidan tana sake jadadda mata ta saki jikinta nan É—in kamar gidansu ne.
Breakfast me rai da motsi Maami ta zuba mata itama ta zuba kaÉ—an sbd ta baiwa Alayar kwarin gwuiwar ci, saide inaa kaÉ—an taci Dukda daaÉ—in shi sbd tunanin ummi da yayi mata yawa ganin abincin kadai yasa ta fara tambayar kanta ko ummin ta ci? Yanzu kila tana kitchen tana wahalar dahuwar rana..
"Aji nawa kike a makaranta?"
Maami ta katse mata tunanin da ta tafi, a hankali ta ajiye cokalin da dama jujjuyawa kawai take cikin abincin tace
"SS3 muke First term"
"Wani school ne?"
Ta tambaya a take Alaya ta faÉ—a mata, lallai school me kyau ne.
"Kina so a miki register É—in waec a chan? Na san karshen second term dae zaku fara rubuta paper"
ÆŠan shiru tayi tana tuna yadda Jameelah ke tsangwamarta da friends dinta gashi babu wadda ya san an mata aure tana komawa sabon kyara ne ze tasar musu hakan yasa tace
"a'a"
"Ok zan bincika wani nan kusa sai a saka ki, amma wani course kike son karantawa in kin shiga jami'a?"
ÆŠan murmushi tayi
"A da dae ina sha'awar likita saboda taimakon al'umma ta ɓangaren jinya sai kuma daga baya na zo na fara sha'awar law saboda samarwa mutane ƴancin su, matasa dayawa are physically, mentally and emotionally traumatize amma babu wadda ke iya noticing, mutum na da darajar da hatta ubangiji bai yarda ka ci mutuncinshi ba tunda da kanshi ya karrama mu, ina kuma Son business saboda ina so in yi kuɗi Maami, tunda har kuɗi ne ke sa a san da kai a kuma mutuntaka ko ba don Allah ba, ina son yin kuɗi.."
Murmushi ne me kamar dariya a fuskan Maami tace
"Toh Yanzu ke kam ma baki tsayar da abu daya ba, amma kuma duk abin da kika lissafa yana da kyau, wani ɓangare kike karanta secondary?"
"Science"
Ta bada amsa tana É—an kallon Maami
"kenan a abubuwan da kika lissafa likitanci ne kawai zaki iya yi, ki ƙara nazari da bincike duk abunda kike ra'ayi zaki yi in shaa Allah"
Cikin murmushi tace
"Na gode sossai Maami"
Magana take shirin sake yi tana daga idanu sai idanunta suka faɗa cikin nashi, cike da tsananin tsoronshi tayi saurin sadda kai ƙasa, jan kujeran dining din yayi ya zauna
"Maami good morning"
"morning"
Maami ta amsa mishi tana kallon yadda Alaya take ta wasa da fingers É—in ta, cikin sanyin murya tace
"Ina kwana?"
"Lafiya" ya bata amsa yana É—an jan tsaki, ai saida ya faÉ—a kawai Maami sbd ta kuntata mishi ne kawai tace yarinyar ba lafiya gata nan garau É—in ta.
"Muktar ka tura min kuÉ—i zamu je da Fatima mu haÉ—a mata lefe"
Ta faÉ—a ba tare da ta kalleshi ba.
Sakaka yake kallonta kan ya girgiza kai
"amma ai bamu yi haka da gidansu ba Maami, ya daga zuwan yarinya zaki fara É—aure mata gindi wurin raina ni? Me tazo dashi ita gado ko katifa? I thought wannan abu vice versa ne yi min in maka?"
Da hanzari Alaya ta É—aga kai tana kallonshi mahaifiyarshi yake magana da ita cikin kafin harshe da rashin tauna magana? Ya subhallah lallai akwai aiki me girma a gabanta innalillahi ta shiga nanatawa, Maami da ta jima tana kallonshi ta girgiza kai...
"Kaje gidan naka ka gyara mata sashe allura ban amince ka saka ba, za'a kawo mata kaya saboda haka karka kuskura ko da wasa ka sake yi mata gori, kai kuma dole ne ka bada kuÉ—i enough a yi mata lefe"
A wurin ya ɗaga waya yayi call ya bada umarnin gidan shi na jambulo a fitar da kayan part ɗaya da tsantsar mamaki Alaya ke kallonshi kallon dani kike zancen yayi mata kan yayi kwafa yayiwa Maami transfer ɗin kudi masu yawa, ta taɓe baki tace
"duk sadda na shiryata zaka ganta, bintie tashi mu tafi"
Kunkumi yayi tayi na wlh duk abunda Maami ke mishi akan yarinyar ze rama..
Da yammacin ranar Maami ta ja ta suka tafi kasuwa sayayya me tarin yawa suka yi, kasuwanni har uku suka je bata bar komai ba tsab ta haɗa mata lefenta kan ta saya mata wasu ready mades da kuma egyptian abayas da zata ke anfani dasu kan a yi mata dinki, daga nan suka tsaya wurin telan Maamin ta bada dinkunanta atamphopi masu tsadar gaske da kyau har goma sha biyar, se lesuna guda goma da shadda irin ta mata duk ta zaɓi irin zubin da take so guda biyar, tace sauran zata ɗinka a hankali.
Lokaci lokaci Alaya ke kallon Maami tana yaba irin kirkinta ashe akwai masu irin wannan halin karamcin a masu kuɗi da suka saura a duniya? Lallai Maami mutuniyar kwarai ce Adu'a tayi ta mata a sadda suka tsaya shagon wayoyi ta zaɓa mata IPhone Xs max sai ta sayi wani tecno madaidaici take ce mata
"gobe da kaina in shaa Allah zan kaiwa Umminki wannan sai ku dinga exchanging messages ko hankalinki ze kwanta"
Adu'ar gamawa da duniya lafiya tayi ta mata da cikan burukanta na alkhairi.
A gajiye tilis suka dawo duk kayan da ma'aikatan gidan suka kwaso É—akin Maamin suka zube su yayinda duk suka yi alwala suka gabatar da magarib, suka dan yi karatu a tare sai bayan isha suka sauka dining.
Alhaji hammad da Mukhtar na zaune suna cin abinci har ƙasa Alaya ta duƙa ta gaishe shi ya amsa ba yabo ba fallasa, ta ja kujera ta zauna tana jin idanun muktar a kanta, ita tayi serving Maami ta saka kaɗan zata juya Maami tace
"Ah ina zaki daughter? Zauna nan ni fa har na gaji da faÉ—amiki yanzu duk daya muke we are family already"
Zama tayi a kunyace ta soma ci duk É—agowar da zata yi se ta haÉ—u da firgitattun Red eyes É—in shi yana aika mata wani kallo, lokaci lokaci Maami kan yi magana da Alhj amma shi baya sa musu baki.
Bayan sun tashi sama Alaya ta koma sbd gujewa irin kallon da yake mata, wayoyin su da ummi ta sa a chargy cikin murna take Allah Allah gobe yayi ko zata samu taji lafiyar ummin tata, a nan ta zauna gadinsu har Maami ta same ta ta ɗan zolaye ta kunya ya sakata Miƙewa taje ta fara shirin kwanciya bata yi ko mintuna biyar da kwanciya ba bacci me daaɗi ya ɗauke ta gabaɗaya jinta take cikin wani sabon rayuwa, sai yanzu take jin ta samu Ƴanci kamar kowa matsala ɗaya in ta tuna yake ɗaga mata hankali shine auren muktar dake kanta, da irin zaman da zasu yi sannan babban abunda ke damunta yadda baya baiwa mahaifiyarshi daraja, taya yake tunanin ganin haske a al'amuranshi ta lura babu wadda ya raina irin Maami, uwa tagari irin wannan Allah ya jarabceta da samun ɗa irin Muktar kuma kaman bata da wasu da akwai da kila ace zakka ya fita, saboda irin kyautatawar Maami garesu taji a ranta zata iya zama da muktar da zuciya ɗaya kila ta sauya shi zuwa mutumin kirki...da waennan tunannuka bacci yayi awon gaba da ita.
Kaman yadda Maami tayi alkawari Washegari ta aika aka kaiwa Ummi wayar, Alaya dake ta kimtata lokaci a jikinta taji wayar ta isa hannun ummi da sauri ta rubuta text message sai ko ga reply na ummi tayi ta murna barin ma da ummin tace mata lafiyarta ƙalau kuma bata wani aikin sossai don an kawo sabbin ma'aikata girki kawai take musu, sai sannan hankalin Alaya ya kwanta ta miƙe kafa a gidan Maami ta ma manta da zancen aure in ba ta ga muktar ba, banda gaisuwa babu abunda yake hada su wani lokacin ma ko tayi niyyar sauƙa in taji muryarshi sai ta koma, sai ta tabbatar ya tafi ta fito.
Satin ta biyu Maami ta kaita wani school me kyau fiye ma da ainihin school dinta aka mata registration ko da aka zo interview babu questions da bata amsa ba har Maami seda ta burgeta sbd akwai kwazo da tarin ilimi akan yarinyar, class É—in ta aka barta bayan an bata uniform a makarantar Maami ta barta akan driver ze zo ya É—auke ta in an tashi.